Skip to content

Chapter 28

Chapter 28

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
Download Book

ni tuni na gama dinkunan maza yanzu na mata nakeyi, sai irin nasu Saifuddeen da basu badaba. Saminu kuwa shi tuni yana bakin k'ofar kitchen ta woje yayinda Raihana keta ciki inda take dafa musu indomin, sunata yar hirarsu, nan ta dafa musu ta gama komai a wani babban tire ta juye musu kana ta jera musu fork sannan ta fito yana binta a baya suka isa a tsakiyar su ta ajiye musu tiren zazzafan indomin da yaketa k'amshin sai dafaffan kwai da tasa guda shida kowa daddaya kenan, tana ajiyewa Ahmad daya canza kaya yasa jallabiyar Saifuddeen ya fito nan suka yiwa tiren zobe sunaci suna hira, shi kuwa Saifuddeen kwan kawai ya fasa yake d'anci kana ya kalli Ummi data yunk'ura ta mik'e cikin body language yace mata ta zubo musu ferfesun in gama kai ta gyad'a tare da mishi alamun dama abinda ya tada ita kenan, kai tsaye kitchen ta nufa kasan cewar zabbin guga ukune shiyasa ta zuba musu d'aya da rabi sannan ta d'auko biredi biyu kana tazo ta ajiye a gabansu aifa tuni Mudassir yayi gyaran murya tare da cewa. "To yaseen ni dai na k'oshi da indomi ferfesun zansha." dariya Ahmad yayi tare da cewa. "Ni kuma dama mura nakeyi." nanfa suka ture tiren indomin wanda dama kad'an ya rage, nan suka fara cin tab'arb'ashin naman zabin da biredi, duk sun nitsu sunaci shi kuwa Saifuddeen kad'an yaci sannan ya juyo ga Adda Rahma da Raihana Raliyya da suke ci a tare ido ya d'an lumshe ya musu alamun.....! BY *GARKUWAR FULANI* *NAKASA BA KASAWA BACE* *PAGE 7* NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ _Pleees in kin san baki turo kuΙ—inki ba,kada ki wahal da kanki ki wahaΖ™ dani, ga nan hanyoyin da zakibi ki biya dan Allah masu cewa ina zan biya to gata inda zaku biya, katin mtn na 300 ta wannan number 0909783276 ko kuma ka/ki turo ta ac na 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo shaidar kin biya ta wannan number 09097853276 to kina yin haka ko baki cemin komaiba zan saki a groups Ι—in da zanke post. Kada kuce zakuyi min transfer Ι—in katin etisalat bana so! In kuwa kikayi to yaseen sadaka kika bani, gareku masoyana mutanen Niger ga number da zakuyiwa mgna +22788137740 500CF zaku tura_ Zai sha tea. Da sauri Raliyya ta mik'e ta shiga kitchen tea d'in ta had'a mishi kana ta dawo ta bashi sanan ta zauna sukaci gaba da hirarsu suna kuma cin ferfesun, shi kuwa gyara zama yayi ya d'an matsa ya basu daman su sake dan kamar sun matsu zaman taburmar ta d'an musu kad'an. Bayan sun gama cine, Hayatuddeen ya mik'o musu buta da sabulu suka wonke hannayensu sannan suka sha ruwa, daga nan suka mik'e zasu tafi, ganin haka yasa Ahmad da Saifuddeen mik'ewa suka rakasu k'ofar gida nanma suka d'an tab'a hira sannan kowa ya nufi hanyar gidansu. Bayan sun shigo gida ne Saifuddeen ya shiga wonka kafin ya fito kuwa tuni Hayatuddeen da Raliya da Raihana sunyi bacci dan sun san anjima kad'an Ummi zata tashesu dan dama in an shiga goman k'arshe tafi tashinsu da wuri, Ahmad kuwa da bai saba baccin dareba sai hira yake ta yiwa Ummi da Rahma. Yana fitowa ya shige d'akinshi mai ya shafa tare da fesa turare sannan ya dawo inda suke nan suka d'an tab'a hira suna cikin hirar Saifuddeen yayiwa Rahma alumun ta kawo asusun shi gane abinda yake nufi yasa ta mik'e ta nufi d'akin Umminsu asusun duka biyu ta kwaso tana zuwa ta mik'a mishi sannan ta zauna, k'aramin asusun ya b'alle sannan ya juye kud'ad'en a tsakiyarsu tare da musu alamun su tayashi had'a kan kud'in, nan duk suka fara harhad'e kan kudad'en ganin Ahmad ya fisu had'a mai yawane yasa duk suka mik'a mishi na hannunsu, amsa yayi ya had'a dana hannunshin kana ya fara irgasu, shi kuwa Saifuddeen mik'awa Rahma babban asusun yayi tare da mata alamun ta medashi, Ummi kuwa gyarawa Hayatuddeen konciyarshi takeyi. Bayan ya gama irgasune ya d'ago kai ya kallesu ganin kowa harkar gabanshi keyi ya sashi yin gyaran murya wanda yasa suka d'an kalleshi, cikin d'an bud'a kafad'u ya bugi cinyar Saifuddeen haka yasa ya zuba mishi ido shi kuwa Ahmad murmushi yayi tare da cewa. "Alhamdulillahi Ummi munyi kud'ifa wlh dole a fara ce damu alhazai." cikin dariya Rahma tace. "Toh al'hazai nawane asusun naku?." gyara zama yayi tare da cewa. "Kud'infa da yawa har dubu hamsin da takwas ne da d'ari biyu ne." cikin jin dad'i Ummi tace. "Alhamdulillahi Allah ya musu Al'barka." Amin Amin sukace baki d'aya, shi kuwa Saifuddeen gyara zamanshi yayi kana yayiwa Ahmad alamun ya cire dubu takwas da d'ari biyun saman ya bawa Ummi su, haka kuwa yayi dan yana gane maganar abokinshi kuma d'an uwanshi, cikin lumshe ido Ummi tace to ni me zanyi dasu?." kanshi ya tonk'oshe hagu da damanshi sannan cikin mgnar kurame ya mata bayanin, "Ta karb'esu in akwai wad'anda take son yiwa wani ihsani tayi amfani da kud'in." gane abinda yake nufi yasa tayi murmushi tare da cewa. "To Allah ya saka maka da mafi kyawun sakamako Allah ya bud'a muku k'ofofin samu, wannan zan sayi kayan yara koda kala uku ne a bawa ungiyar marayu." kai ya jinjina mata alamar hakan yayi, sai ya kuma yiwa Ahmad alamun ya cire dubu goma ya ajiye mishi, bayan ya cire goman ne sai ya amshi sauran 50k d'in sannan ya zare dubu biyar ya bawa Adda Rahma yace ta d'auki dubu biyu ta bawa Raihana da Raliya 1-1,500 godiya tayi mishi sosai kana yasa 45k d'in a aljihunshi tare da musu bayanin dasu zai musu kayan salla. Daga nan sukaci gaba da hira har zuwa 12:15 Am na dare jin masallatai sun fara tahajjudi yasa basuyi batun wani bacciba kawai sukayi al'wala suka nufi masallacin fada dan ba'ayi a masallacin k'ofar gidansu. 3:12 Am aka idar da tuhajjdin, daga nan kowa ya nufi gidansu, suna dawowa suka samu Rahma tana kitchen tana d'umama musu zabin, Ahmad ne ya nufi kitchen d'in tare da cewa. "Adda Rahma nifa ferfesun nan ya ishen, me zaki dafa mana a sauk'ak'e?." mik'a tayi tare da yin hamma kana tace. "Dama nayi miya tun da dare dan nasan Ummi tafi son tuwo to nayi miyar bisasshiyar kub'ewa yanzu kuma na tuk'a tuwon semo." "Yauwa to yafi kam." cewan Ahmad yana juyawa yayi tsakar gidan inda ya samu Saifuddeen konce yayi pillow da cinyar Ummi, suna zaune a nan dasu Raihana da Raliya har Rahma ta gama komai, kamar kullum Saifuddeen ne ya karb'i na gidan Babba Ali ya kai musu sannan ya dawo, yau ya d'anci abinci sosai al'barkacin Ahmad, bayan sun gama yin sahur d'insune ya mik'e sauri-sauri ya shiga wonka dan ganin an kusa kiran salla, yana fitowa Ahmad ya shiga kafin ya fito tuni anyi assalatu, yana fita ya kimtsa yasa wasu kayan Saifuddeen wanda shi kuma tuni ya kimtsa cikin k'ananun kaya wanda sukayi matuk'ar mishi kyau, tare suka fita zuwa masallaci inda Hayatuddeen ke gabansu. Suma su Ummi tuni sunyi haraman salla. Ana idar da sallan Ahmad da sai hamma yakeyi ya yunk'ura zai tashi da sauri Saifuddeen ya kamo hannunshi tare da mishi

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148