Chapter 136
Chapter 136
a rantaba da jin furucinsa, sai sakin hannunshi da tayi lokacin da sukazo dab da ƙofar Mama, cikin alamun gajiya da kuma yunwa dake damunta tace. "Yauwa Ya Ahmad bari inje inyi wanka sai inzo muyi hira, ka cewa Aunty Lubna ta gasa min abin daɗi yunwa nakeji, please ko roasted fish nema nasamu idan nazo." "To." Kawai yace tare da juyawa yayi side ɗin Mamy. Ita kuwa Zaleeha da sallama ta shiga, da sauri ta kutsa kanta cikin parlour'n, saboda hango Mamanta na zaune fuskar nan a kumbure alamun tsananin fushi, da sauri ta durƙusa agabanta cikin tsoro tace. "Lafiya kuwa Mama? Meya sameki? baki da lfy ne?." Duk tayi mata tambayar cikin kulawa, irin wacce ke tsakanin Ƴa da Uwa. Cikin tsananin takaici Mama ta watsa mata harara tare da cewa. "Ae naji ke har dariya ma kike ko? yayinda ni kika barni ina nan baƙin ciki da ɓacin ranki zasu haɗu su kasheni!." Cikin zaro ido haɗi da tsoro tace. "Na shiga uku Mama me nayi miki?." A hasale Mama tace. " kikamin ko kikayiwa kanki." Sai kuma ta miƙe tsaye tare da watsawa Zaleeha wani irin mugun kallo. Sannan tayi cikin bedroom ɗinta, wanda idan ba doleba, sam bata son shigarsa, saboda idan taga wannan kayan ji takeyi kamar ta faɗi ta mutu, tsabar baƙincikin dake cika zuciyarta. Da sauri Zaleeha ta bita, a gaban Maman ta tsaya, cikin raunin murya tace. "Mama kiyi haƙuri in na miki laifine ki gaya min Wallahi bazan sakeba!." Azafafe ta nuna mata tarin akwatunan wanda ita sam bata gansuba sai yanzu cikin kakkausan murya tace. "Kinyi asara Zaleeha, Wallahi kinyiwa kanki sakiyar da ba ruwa, ki rasa wanda zaki zaɓa duk cikin masoyanki sai wannan banzan nakasasshen da baya ji baya magana, uwa uba kuma baya tafiya, ki zaɓeshi matsayin miji har zaki bashi dama ya turo iyayenshi su kawo tarkacensu harda su sadaki, wato kin maidani shasha naje inata haushi ashema ban saniba kece kika amince mishi sai ɗazu Habu yake sanar min." Mama fa bata tsagaita da masifaba bare tasan halin da Zaleeha ke ciki. sai Zahira ne ta zaro ido da ƙarfi ganin yadda Zaleeha tasa hannu da tsananin ƙarfi ta kama kanta, yayinda tuni kunnuwanta sun toshe tun lokacin da Mama tace mata an kawo sadakinta kuma wai ga kayan aurenta a gabanta, sannan wai da yardarta uwa uba kuma wai da wancan ginannen taɓon ne da Allah ya ƙawatashi da kyan sura, daga nan bata kuma jin zancen Mama ba, sai rumtse idanunta da tayi tare da cilla wani irin gigitaccen ƙara mai tsananin ƙarfi, haɗe da cewa. "Ƙarya ne banice na turo shiba, bana sonshi! bazanyi aureba Wallahi, bazan zauna da kowaba sai wanda ya taimakeni!!." Sai ta kuma buɗe idanunta, wanda sukayi jazir ta kalli tarin akwatunan, wani irin gigitaccen ƙara ta saki wanda yasa, Ahmad, Habu,Aunty Lubna da suka nufo parlour'n maman tun ihunta da sukaji na forko ya sasu shigowa a guje, suna shiga ita kuwa zaliha ta yanki jiki ta faɗi sumemmiya. Da sauri Ahmad ya tarota ta faɗa jikinshi, cikin rawan jiki murya a hargitse yake ɗan jijjigata tare da marin kumatunta yana faɗin. "Zaleeha! Zaleeha!! Ki tashi Zaleehaaa!!!." Sai ya kuma kalli Zahira daketa kuka tana cewa. "Shike nan ta mutu, tace muku bata son auren ba wanda take so ku barta ta jira wanda takeso anƙi gashi yanzu baƙin ciki zai kasheta. Mama kuwa da sauri ta juya ta nufi falon Baba malam tana shiga tasa kuka tare da cewa. "Shike nan baƙin ciki zai kashe min ƴata, in ta mutu ai kowa ya huta sai a kaiwa shashashan musakin gawanta." Shiru Baba malam yayi sai murmushin da yakeyi, Mamy kuwa da sauri ta miƙe zata nufi side ɗin Maman, dan da fari da suka jiyo ihun Zaleeha sunyi zaton ko uwarce ke dukanta, shiyasa data yunƙura zata je Baba malam ya dakatar da ita. A can ɗakin Mama kuwa a kiɗime Lubna ke cewa Ahmad. "Hubby a sume take fa, ko dai da gaske al'jani ne ya taima keta shine yau zasu baiyana kansu? Hubby mu kaita wurin Baba Malam!." Tafaɗi maganan cikin tsananin ruɗewa. Yunƙurawa Ahmad yayi da ita a jikinshi, fita yayi da matsanancin sauri ya nufi parlour'n Baba Malam, a bakin ƙofa sukayi karo da Mamy. Cikin tsoro da firgitan ganin Zaleeha kamar gawa Mamy tace. "Malam da gaske Zaleeha ba lfy." Shi kuwa Ahmad a gaban mahaifin nasu ya direta tare da cewa. "Baba malam al'janine fa a jikin Zaleeha da gaske danfa kawai taji batun auren ne yasa ta suma." Habu ne yaja wani dogon tsaki tare da cewa. "Ya Ahmad meyasa kake yarda wai Zaleeha iska gareta?." Cikin tsawa yace da Habu. "To in ban yarda tanada iskaba meya sumar da ita? please Baba malam ayi mata ruƙiyya ko al'janin zaiyi magana." Cikin takaici Habu ya juya gaban fridge ɗin dake gefenshi, buɗewa yayi tare da ɗaukan goran bottle water mai ɗan karen sanyi, kana ya juyo marfin gorar ya murɗa kana ya ziraro da bakin gorar dai-dai saitin fuskar Zaleeha ya fara tsula mata ruwan sanyin. Wani irin wawan ajiyan zuciya taja, me ɗauke da azaban ƙarfi kana ta fizgo numfashinta da wani zazzafan kuka, cikin kuka mai cin rai ƙuna da kuma tsananin tsoro take cewa. "Bana sonshi Ya Ahmad ka gayawa Baba malam wallahi bana sonshi na tsaneshi!." Sai ta kuma kamo hannun Ya Ahmad ɗinta da tuni ya fara zubda hawaye, cikin kuka taci gaba da cewa. "Ya Ahmad ka gayawa Baba malam mana, ka faɗa mishi cewa gurgu nefa haka kuma kurma ne, kace mishi bana sonshi na tsaneshi, wallahi in aka aura min shi zan mutu wlh ya Ahmad mutuwa zanyi!!!." Taƙare maganar cikin wani irin kukan fitar hayyaci. Habu ne ya watsa mata wani zazzafan harara tare da cewa. "To ki mutu mana! In kin mutun sai me? Ko kina zaton mutuwarki zaisa muma mu mutu ne?." Faɗawa jikin Aunty Lubna dake raɓe agefe tana zubda hawaye tayi, cikin kuka da raunin murya tace. "Wayyo Allah na Aunty Lubna ki taimaka min ki faɗa musu inada wanda nake so, kice musu wlh bana son musakin can." Cikin rauni Ahmad ya kalleta murya a tausashe yace. "To meyasa kika ce mishi kin amince dashi ya turo iyayenshi tunda kin san bakya sonshi?." cikin kiɗima da gigita tace. "Wallahi ban faɗaba wlh ƙarya yake min, to shida kurmane ta inama zaiji abinda zance mishi?." cikin hatsala Habu yace. "Ba text messages kika tura mishi ba, da wayarki." Miƙewa tayi a hargitse ta kalli Mahaifinsu da ya zuba musu ido, yana murmushin ganin ƙuruciyar yaran nashi, ba abinda ke sashi murmushi kamar yadda Ahmad yake taya Zaleeha kuka kamar yaro, yana jin daɗin zafin Habu dan yasan Habu Baban ya Aminu ya gado yayan Baba malam kenan, cikin kuka Zaleeha tace. "Wallahi ƙarya yake min ni bani da number shi ma." Mama ce tayi kaffa tare da jan dogon tsuka. Habu kuwa falon Mama ya koma, jim kaɗan sai gashi da wayar Zaleeha riƙe a hannunshi, cikin takaici ya cire wayar a key dan yasan komai na wayar, hakan kuma tsarinshine dan bincikar woyoyin ƙannenshi yasa su duk yasan komai na wayarsu. kai tsaye inbox
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148