Skip to content

Chapter 34

Chapter 34

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

ci da sha, nan suka zauna suka d'anci, suna fitowa gidansu Saminu suka wuce gidansu Warisu. Dalinshi tana ganinsu tai ta farin ciki tare da sa musu al'barka nan ta kawo musu fura da nono, sunsha nonon sosai daga nan suka fito suka shiga gidansu Mudassir nan suka samu ya Adnan ya dawo jiya da dare, yana ganinsu yace. "Iye Umma zo ki ga 'yan samarinku, wlh yarannan sun girma sosai fa kalli duk sun kusa kamoni tsawo fa." Bud'a kafad'u sukayi tare da had'a baki sukace. "Kai Ya Adnan mun kamo ka dai kawai zaka ce." Umma dai sai murmushi takeyi, shi kuwa Adnan kamo hannun Saifuddeen yayi tare da cewa. "Duk baku da kunya Saifuddeen ya fiku mutunci, dan ku gani kuke kunma fini." sai ya kuma kalli Ahmad dake tsare fuska cikin raha yace. "Kai Ahmad me na had'e fuska haka?." tab'e baki yayi tare da cewa. "Au ashe dai baka mance niba ai wlh ya Adnan baka da kirki, kullum Dada sai tayi cekiyarka in taga Mudassir tace wato kai kam tunda Ya Nuruddeen ya rasu ka yanke zumuncin dake tsakani." da sauri ya juyo ya kalli Ummanshi dake cewa. Ai wlh shi Adnan sam baida k'afa dama Nuru shike sashi ziyara, kullum in yazo sai nayi ta binshi yaje amman sai ya zama ko fitan baya so." da sauri ya katsesu tare da cewa. "Kinga ko Umma wlh yanzuma niyata shabewa zan tafi dan wlh nima kaina nayi kewan goggo Dada tun rasuwar Abba ban kuma ganintaba." shi dai Saifuddeen baibi ta kansuba, shiko Ya Adnan bayan sun shiga d'akin Umma ne shi kuma ya fita. Kai tsaye gidansu Saifuddeen ya nufa, yana shiga ya samu Ummi a tsakar gida cikin shiga ta salla, tana ganinshi ta fad'ad'a fara'arta cikin jin dad'i tace. "Lale marhabin da Ya Adnan yaushe a gari mutanen Zaria." cikin sakin fuska ya zauna bisa taburmar data shimfid'a mishi cikin sakin fuska yace. "Jiya da dare ne Ummi shiyasa ban shigoba." gyara zama tayi tare da cewa. "Ayyah sannu da hanya." "Yauwa sannu Ummi ya gida yasu Saifuddeen ina auta Hayatuddeen." juyawa ta d'anyi ta kalli k'ofar d'akin Rahma cikin d'an d'aga murya tace. "Auta ga Ya Adnan d'inku." jin haka yasa Hayatuddeen fitowa da sauri, ita kuwa Ummi juyawa tayi ta kalli Adnan tare da cewa. "Yanzu ya dawo idi shida Faruq to wai zai tafi shabewa wurin Goggo Dada da yake Adam da Raliya suna can shiyasa suketa d'okin zasu tafi can." shi kuwa Hayatuddeen yana zuwa ya ruggumi Adnan yayinda Faruq ke bayanshi da sauri ya iso ganin Adnan na mik'o mishi hannu ruggumesu yayi baki d'aya yana jin tausayin yaran da k'aunarsu yana tuno irin so da k'aunar da Nuruddeen ke musu. ita kuwa Ummi cikin sanyin sautin da ganin Adnan ya tuna mata d'anta ta kalli Rahma da yanzu ta fito ganin Adnan ne yasa ta koma cikin d'aki da sauri, jin muryar Ummi na cewa. "Rahma fito mana kizo ki kawo mishi abinci." cikin sanyin murya tace. "To Ummi bari insa hijabi." daga nan sukaci gaba da hira, cikin kula Ummi tace. "Ya karatu yanzu kam ka kusa gamawa ko?." gyara zama yayi tare da cewa. "Alhamdulillahi Ummi ai nama gama." cikin jin dad'i tace. "Alhamdulillahi nayi farin ciki Allah ya taimaka ya baka aiki cikin sauk'i." ido ya lumshe ganin Rahma data rutsuna gabanshi, sai ya kuma kauda kai daga gareta tare da sauk'e numfashi kana ya kalli Ummi tare da cewa. "Amin Amin Ummi aiki kam ya samu ma da yake karatun likitanci ne samun aikin ba wuya, next week zan koma gombe dan na samu gurbin aiki a medical senta gombe harma sun bani gidan zama a can a jerin gida jen ma'aikatan su." Sosai Ummi tayi farin cikin wannan labarin, daga bisani ta tashi taja hannun Hayatuddeen da Faruq da tace. "To muje in had'a muku kayanku, kai Auta baka ganin girmanka sai kayi ta zama jikin mutane." murmushi yayi tare da zaro kud'in 'yan ishirin-ishirin ya bawa Hayatudden guda goma hakama Faruq aifa nan sukayi ta tsalle suna murna, cikin had'a fuska Rahma tace. "Baku iya godiya bako?." da sauri suka juyo tare da cewa. "Ya Adnan mun gode Allah ya saka ya k'ara bud'i." Amin Amin yace, tuni su kuma sunbi bayan Ummi, shi kuwa Adnan idonshi ya d'an lumshe tare da sa yatsunshi biyu ya d'an ja jelan kitson Rahma dake har bisa kafad'unta, da sauri ta d'an juyo tare da cewa. "Wash Allah na ya Adnan zafi." girarshi d'aya ya d'aga mata tare da cewa. "Raguwa kawai." ido ta lumshe da sauri jin yana cewa. "Kinji na gama karatu har na sama mana aiki, bakice komaiba." idon ta ta d'an bud'e tare da cewa. "Nayi mana addu'a ai ya Adnan." gyara zamanshi yayi ya kalli gefe ganin Ummi ta fito zata shiga d'akinta cikin yin k'asa da murya yace. "Kinga sauran burinmu na gaba, yanzu dai na kusa in baiyana kaina gaban bappa Ali ya aura min ke in rik'e 'yar k'anwata in sata farin ciki." da sauri ta kuma rufe ido, shi kuma sai ya d'an d'aga murya tare da cewa. "Yunwa fa nakeyi bani abinci inci." hararanshi ta d'anyi sannan ta zuba mishi abincin ganin zai fara cine yasa ta yunk'ura zata tashi, sai kuma ta koma ta zauna jin ya kamo hijabinta, dole ta zauna suna d'an hira yana cin abinci. har saida ya k'oshi sannan yace. "Nafa yi amarya." ido ta d'an zaro alamun tambaya, murmushi yayi tare da cewa. "Bafa amaryar da za'ake konciya da ita a gadoba machine ne kasia na saya mana." cikin jin kunya tace. "Masha Allah, nayi farin ciki." juyawa yayi ya shiga d'akin Ummi kud'i ya zaro yan d'ari-d'ari rafan dubu uku ya mik'awa Ummi, amsa tayi tare da sa mishi al'barka ta kuma yi godiya, daga nan ya fito tare da cewa su Hayatuddeen su fito ya kaisu gidan goggo Dada aifa da murnarsu suka fito, suna fitowa Raihana kuma dake k'ofan bappa Ali tana taya Aunty Nina kirba fura itama ta fito nan tace zata bisu, nan take ta shirya suka fita suka nufi shabewa. Su Saifuddeen kuwa ranan sun zazzagaya gidan yan uwa da abokan arzik'i, sai bayan sallan magrib suka dawo gidan Ummi inda dama sukace tayi musu miyar kuka da tuwon semo wai sun gaji da cin kayan maik'o, aifa sukaci sukayi hanik'an, har sha d'aya na dare Ahmad yace shifa zai koma aiko sukace yasin bazasu rakashi ba, dole Salisu ne ya maidashi. Ishaq kuwa ranan wuni yayi yana zura idon ganin Saifuddeen, yayi ta gwada kiranshi kuma woyar tashi bata shiga, haka ya hak'ura ya kwanta da niyar gobe da sassafe zai tafi dukku. Washe gari kuwa Saifuddeen yayi kolliya na gani na fad'a dan zaije gidan Abokan Abbanshi Baba Hamisu kakansu Faruq kenan da kuma Malam Ashiru, yana gama kimtsawa ya d'auki turare ya feshe jikinshi dashi kayan sunyi matuk'ar mishi kyau shida Hayatuddeen da Ahmad ne wanda Ahmad d'inne ya d'inka musu shi, yad'in voyel ne mai ruwan madara yadin mai gidan dara-dara, sai surfani bak'i da akayi aikin d'inkin, sai kuma takalmi bak'i mai ratsin fari da hula zanna bukar bak'i da ratsin farin, sosai kayan sukayi

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148