Chapter 99
Chapter 99
tasan ta chanza soboda kullum saita tsaya a gaban wall mirror tana karewa kanta kallo.... Philadelphia neh take tsantsara mata kwalliya mai shegen kyau inda kayan sawarta na rataye a hanger wata baturiya na rike dashi, Chirstine neh tashigo tana fadin"ma'am the visitors are almost here" Dan Zaro idanuwa tayi tana kallon agogon dake manne ajikin bango tareda fadin"Philia hurry up please" "Almost done"Philadelphia tafada tana shafa kumatunta da brush, matsawa tayi daga jikin Mirrorn data tare tana fadin "Here you go his beautiful bride" Bude baki tayi cikin mamaki tana kallon fuskarta ajikin katon madubin gabanta"oh my God Philia you've changed my look" Tafada cikin mamaki bata gama rufe baki bah akayi sallama "Oyoyo sister in-law"Fakhiha tafada cikin farinciki bayanta Kuma Maram ceh wacce yanxu har kumatunta yasake fitowa sai Wani glowing takeyi alamun fah yeh ina gidan dadi neh da kwanciyar hankali "Lahh sannunku da zuwa sisters Ina Qudsiyah?"tafada tana leken bayansu "Bata karaso bah tukunna!"Maram tafada cikin murmushi "Sister inlaw miyesa zaki bari amiki kwalliya bayan kinsan nine nayi alkwarin yamiki da Kaina?"Fakhiha tafada cikin rashin jin dadi Cikin sanyin murya tace "Ayyerh kiyi hakuri Wlhy bansan zaku karaso dawuri bah shiyasa nabari Philia tamin" "Ohk Amma fah Kinyi kyau bakarya"Fakhiha tafada tana fitowa da wayarta daga cikin jakka kafin ta hankara kawai taji karan flash din waya an dauketa a hoto "Yayi kyau sosai bari nafara turawa Yaya soboda afara bani tukuici"Tasake fada tana ficewa abinta, "Sister tsaya ki ji mana"Zuly tafada tana binta dasauri ganin daga ita sai towel Fakhiha ta dauketa gashi a hanmata ta soka edge din towel din soboda kankantan shi. Cikin rashin damuwa Fakhiha tace"Kin makara sister kikoma kawai ki shirya soboda anata jiranki neh" Turo baki tayi tareda komawa cikin rashin jin dadin abinda Fakhiha tayi, tana shiga tashirya cikin hadaddiyar peach flowing wedding gown dinta sannan aka kashe mata dauri wanda bazaka taba cewan hannun mutum neh yayi shi bah, Bah bata lokaci aka fara daukanta photos da camera Kaman ba gobe, sanda Umma tazo ta faffarresu tukun suka saurara , cikin sauri mai hoton tayi editing dinshi sannan tamusu sharing soboda daman Mourad yace ana gama hoton aturo mishi kafin su fita Families and friends dinda zasu je.... Yah Salam shine abinda bakina ya iya furtawa lokacin dana shiga cikin hall din Event Center dake cikin garin Bauchi soboda anan neh za'a gudanar da bikin families and friends din, gurin yasha Wani ubansu classical and romantical decorations gashi kuma wedding planner dinsu ma balarabiya aka dauko Kuma kawar Qudsiyah ceh! Larabawa neh makil acikin Hall araina nace hala sune kawai aka dauko a jirgin soboda yawan su harma da turawa wanda suke abokan aikin Mourad dakuma clients dinta. Hawaye takeyi Kaman anbude famfo ganin dagaske Mourad bazai hallarci bikinsu bah soboda gabadaya tagama scanning din hall din da idanuwanta bata ganshi bah gashi kuma zuciyarta na bata cewan lallai Mourad din nawajen, jitayi MC din cikin turanci yace "Ga sako daga wajen Ango wanda a halin yanzu yana USA!"cikin sauri tadago crying face dinta tana kallon garun data hango katon hoton Mourad da alamun an haska shi neh da projector yanda kowa da kowa zai gani, nan da nan hankalin kowa yakoma ga jikin garu ana jiran wanda ke zaune cikin shigan alfarma yayi magana... Runtse idanuwa Mourad yayi cikin harshen turanci yace"kiyi hakuri Zulynah I couldn't make it on our occasion! Kisani daba dan muhimmin aikin dake gabana bah Kema kinsan babu yanda za'ayi na bari wannan ranan ta wuce ni!" '''I LOVE YOU BABY'''Yafada cikin daga murya Chan Kuma yace "kinsan babu abinda natsana sama da kukanki koh? please ki bari and I have a gift for you Amma saikin share hawayenki za'a baki Cikin sauri tafara kokarin share fuskarta da hannu, Philadelphia neh tayi azaman mika mata tissue ganin zata bata kwalliyanta,murmushin yake tasakarwa Philadelphia tareda karban tissue din tace"tnx" Ganin tashare hawaye yasa wani balarabe karasowa wajenta tareda mika mata wata well packaged paper bag, karba tayi cikin turo baki tasake cewa"tnx" "Now goes the second gift"yafada yana nuna bakin kofa tareda sakin murmushi, kallon kofa kowannen su yayi inda aka Buda wa Zuly inda zatana gani..... Mikewa tayi cikin sauri tana zaro idanuwanta hankali tace "Philia pinch me pinch me" Bude baki itama Philadelphian tayi harma da sauran mutanen wajen amma Banda Kuwah dakuma Fakhiha wanda daman dasu aka tsara komai.... *DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votesπ* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 98* "Ya illah! "Shine abinda aketa furtawa cikin santin hango wata expensive haddadiyar mota kirar _Bugatti Type 57SC Atlantic_ wanda yayi Worthing $40million ta wajen big sliding glass(mind you babu wannan big sliding glass din a event center fah...lolz) "Sweetheart!"yafada ahankali, gabadaya suka sake miyar da hankalinsu kanshi Suna jiran abinda zaice "Your dream car koh?"yasake fada, gyada kai tayi cikin tsananin mamaki, ji sukayi yace "Nasan zaki iya siyan ire-iren wainan Amma kin tina miye kikace ranan Murmushi tasake tana gyada kanta tana rufe bakinta da hannu "Kunsan abinda tace?"yatambaye mutanen wajen gabadaya , girgiza kai sukayi inda wasu kuma suka ceh a'a Gyara zama yayi cikin kwakwayon muryarta yace "Yay Mou dina Allah yatsine min neh dazan siyi wannan motan da kudina? Taab nikam akan in dauki makuden kudi in siyi wannan motan gwanda naje nayi Sadaka da kudin amma fah maganan gaskiya wannan motan Ina mugun son shi!" Dariya duka wajen yadauka Suna Kallon Zuly dake rikeda hannun Kuwah, cikin sanyin muryarta tace " I love you more darling am so grateful" Girgiza kai yayi yana kallonta cikeda sha'awa chan yace "bye dear!" Bai jira cewarta bah yakatse kiran nan wajen yadauki sautin Kida yenmatan wajen da samaruka duk hankalinsu yakoma ga motan sanda aka sauke sliding glass din wajen kafin suka miyarda hankalin su ga events din da akayi sosai aka rakashe aka chashe nan kuwa idanuwanta suka hango su _My Ummu minatur-rahman,Ayyush, ummu Ansar_ akan high table sun wani hakimce abinsu kowacce da shigar alfarma na kece raini chan da zaman ya ishesu yasa suka garzaya wajen Amarya dake takawa cikin nutsuwa manni suka mata daga karshe suka bige da kwaso shoki suna girgijewa(hhhhh)... hmm abinfa sai wanda yagani.. Daga karshe aka fara raba souvenirs da abubuwa da dama daganan Kuma aka watsa kowa yatafi gida , emmata sai dama sune sai zuba idon inda za'aga bature wanda zaice ya kyasa sukeyi.... ββββββ Mom bata tsaya akoina bah sai akofar gidansu Ustaz inda ta hangoshi yana biyawa wasu karatu ga wasu dattawa Kusan su biyar zaune agefe suma Ajiyar zuciya tasauke tana mai share guntun hawayen da suka zubo mata dalilin ganin gidan da zata zauna nan gaba wanda ko kadan bai cikin agenda tsarin arayuwarta.. Saukowa tayi cikin sanyin jiki sannan ta taka har wajen da Ustaz yake, yana ganinta yamike tareda rike kumatunshi tinawa dayayi da marin da ta watsa mishi rannan Gabadaya mutanen wajen ma suka miike suna binta da kallon mamaki soboda abinda basu saba gani bane ace mace tazo direct wajen ustaz Sannan Kuma ta hango Baba Malam Amma ko arzikin kallo babu balle gaisuwa gaskiya abin da mamaki sosai... Basu farga bah kawai suka ga ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138