Chapter 53
Chapter 53
kullum cikin yi miki nake yar Umma"... "Thank you"Iqbal yafada bayan tagama waya Kuka tafashe dashi tace" bantaba mawa Umma nah karya bah amma kasa namata" Jawota Lutfiyah tayi takwantar daita ajikinta tana bubuga bayan ta alaman rarashi, ganin Zuly take Kaman Kanwarta shiyasa tadau aniyar jawota jikinta domin jin matsalar ta... Zaune take akan gado while Lutfiyah na hada mata tea wayan ta yadau Kara, kallon fuskar wayan Lutfiyah tayi tana tunanin a inda tataba jin sunan dayake yawo a fuskar wayan, mika wa Zuly wayan tayi... "Yes Chirstine" tafada bayan ta dauki call din Magana chirstine tayi daga dayan bangaren Zuly tace "Kifada musu bazan samu yin aikin bah cos av been hospitalized su bawa Wani kawai"tana gama fadin haka ta katse wayan tareda karban cup a hannun Lutfiyah data kafeta da na mujiya Da murmushi afuskar ta tace"nagode anty" Shafa kanta tayi tace" ure welcome" "Kinsan miye?" Tafada tana kallon Lutfiyah Girgiza kai tayi tace"sai kin fada" Lumshe idanunta tayi tana sakin murmushi tace"for the second time inajin dadi Kuma ta sanadiyarki and yanda kike kula dani reminds of my Yay Mou" Gyara zama Lutfiyah tayi tace"waye shi?" Juya bayanta tayi tayaye rigarta tace "wanda yabani wannan sunan" Dan zaro idanu Lutfiyah tayi da mamaki ganin Wani well designed *Zulyn Mourad* rubuce da tattoo awajen "Wani matsayi yake dashi azuciyarki da har kikayi tattoo da sunanku a hade abayanki" Murmushi tayi tace " son juna mukeyi sai daga baya nagane ashe kaunar shi nakeyi amma it's too late alokacin" "Miye kike nufi da it's too late?" Ta tambaye cikin rashin fahimta "Erh ranan dana fahimci Ina kaunar shi shine ranan da aka daura mana aure da Iqbal" "Kina nufin kinada aure kuma Iqbal mijinki neh? " ta tambaya cikin mamaki "Erh amma a ranan da aka kawo ni a ranan yamin saki daya kuma yadawo dani" tafada tana share kwalla Girgiza kai Lutfiyah takeyi cikeda tausayin Zuly "Yanxu shi Mourad din na ina" Cikin rawar murya tace" Iqbal, Iqbal chased him away ranan da ya kawo ni, korarshi yayi batareda yabari ko Sallama munyi bah I hate Iqbal for that" Takarashe maganar ta cikin kuka sosai, petting dinta Lutfiyah tayi tana shafa kanta Wayan Lutfiyah neh yayi katse su jawo wayan tayi ta Kara akunne cikin sanyin murya tace" yanzu waye zai mana tinda tace bata da lafiya?" Shuru tayi tana jin abinda ake fada daga dayan bangaren kafin tace"toh shikenan" sannan ta ajiye wayan,kallon fuskanta Zuly tayi tace "Miye faru Anty?" "Nothing serious daman fah munji labarin Miss Zulfa tana Nigeria neh Kuma daman akwai aikin mukeson yi shine muka kai Mata and yanzu wai bata da lafiya" tafada cikin rashin jin dadi "Miss Zulfa?" Ta tambayeta cikin mamaki "Erh mana wannan billionaire din bah maybe ma bakisanta bah" Dariya tayi tace" nikuwa nasanta" "Banson zolaya" "What if nace miki ni ceh Miss Zulfa"tafada tana kanne mata ido daya Dariya tayi tace"then I will say karya kikeyi" Bata fuska Zuly tayi cikin shagwaba tace" shikenan tinda nine nake karya" "Haba kanwata na isa incemiki karya kikeyi sorry kinji ai tatsuniya kike bani" Zatayi magana Lutfiyah ta katse ta da fadin "pls karkiyi magana just rest kinji" Gyada kai Zuly tayi tana dan murmushi... _bayan an sallameta_ Sosai Iqbal yake Kula daita kaman wata kwai har yar aiki an yakawo yanxu Wanda zata nayin aikin gida dakuma girki kafin Zuly ta gama warwarewa, kullum cikin siyo mata kayan motsa baki irin su :chocolates,biscuit , sweet and so on... Tsaye take akan stairs tana kallon Iqbal dake zaune akan kujera yana shan juice, kallo kwallin maganin hannun ta tayi sannan tafara saukowa , jin kamshinta yasashi dagowa yana kallon inda take Murmushi tasakar mai tace"sannu da hutawa" Gyada kanshi kawai yayi yana kallonta daga sama cos dressing dinta yamai sosai, hannu ya mika mata alaman tazo Kundai San mutumiyar Ku akwai San jiki ba bata lokaci takarasa ta zauna agefenshi tareda dora kanta akafadar shi tana sakin murmushin dayake shidar da Yay mou kafin ta mika mai kwallin tace "DanAllah wannan zaka siyomin a chemist" Karban kwallin yayi yace"maganin miye haka?" "Maganin Ciwon ciki neh, shi nake yawan sha" "Ohk zuwa dare zanje" yafada tareda sipping juice dinshi Tashi daga jikinshi tayi cikin shagwaba tace" taab wlhy ni yanzu nakeso dare yayi nisa" Wani kallo dayasata mikewa yamata yace cikin daura fuska yace..... _nace miye ke Shirin faruwa neh😎_ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 60* Wani kallo dayasata mikewa yamata yace cikin daura fuska yace"ke kam ba'a iya miki gwaninta wlhy" Bubuga kafanta tahauyi akasa tana turo karamin bakinta tareda matsawa gefe tace"nidai yanzu nakeso haka kokuma kabani izini naje nasiyo dakaina" Harara ya wurga mata yace" driver baikusa yafita da Heartbeat Kuma nasan bayanzu zasu dawo bah kuma ni dinnan sai dare na fita" Tabe bakinta tayi tace"toh kabani key ai naga na iya mota" Kallon kin raina minhankali yamata kafin yace"kin zata bacci akeyi a tuki?ki bacemin anan ko ranki ya baci" Murguda bakinta tayi tareda yin gaba tana magana kasa kasa "In na rikeki zaki sha mamaki" yafada daga inda yake zaune idanunshi nakan ta" Kuma karna rigaki isa dining" Batareda tayi magana bah tayi sama abinta, itafa ko kadan bata son ace taci abinda yafito daga hannunshi kawai dai batada choice neh, straight Wani daki na dabam tashiga , shima ya hadu iya haduwa Amma babu bed awajen, su tarkacen abubuwan zanen taneh awajen wanda koda yaushe cikin yi take, wasu frames neh manne a garu wanda akwai Zane acikinsu , wajen wani katon frame tanufa inda ta yaye kyalen kai , wani haddaden zanen ta da Yay Mou dinta neh ya bayyana wanda suke zaune alokacin da ta dafa mai tuwo a Azare, shafa fuskar hoton tayi cikin hawaye tace "Ina mugun kawar ka Yay Mou dina, yaushe zaka waiwayo ni?, nadai San ba haka kawai zakaki nema na bah, Allah yasa dai kana lafiya"... Saukowa takeyi ahankali tana ya mutsa fuska tareda rike ciki Alamun ciwo yake mata , dubansu suka miyar kanta Suna kallonta yanda take saukowa a yangace Kaman wata Miss world. Karasawa tayi kafin ta zauna Iqbal yace "miye nafada miki kafin ki haura sama?" Zama tayi akan kujeran cikin sanyin murya tace " Am sorry banjin dadi neh saikuma bacci yadauke ni" Kawar da kanshi yayi yana mai cin abincin gabansu, kallon Yusayrah tayi cikin muryan raini tace" har kin dawo neh Sayrah? Toh ya gajiyan... " Kallonta Yusayrah tayi tareda gyada kanta cikin tsoro gabanta na faduwa "In mutum bai daina abinda yakeyi bah am afraid to say what will happen next" Yusayrah zatayi magana kenan Iqbal yariga ta da fadin" In kika sake magana awajen zan bata miki rai" Tabe bakinta tayi cikin mouthful din abinci tace "kullum sai kadinga fadin zaka bata min ra...." bata gama magana bah ta kware, ai kuwa tadinga tari Kaman bah gobe cikin sauri Yusayrah ta taimaka mata da ruwa amma maimakon ta karba saita dauki ruwan gaban Iqbal daya ke zaune Kaman baisan abinda yake faruwa bah Bayan tari yalafa neh ta kalleshi taga sai cin abincin shi yakeyi hankalinshi kwance wasu sirarun hawaye neh suka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138