Skip to content

Chapter 16

Chapter 16

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,246 words 0 views Progress saved
Download Book

tace"thank you yay Mou dina" kumatunta yaja kafin yace "You're always welcome Zulynah" sannan shima yazauna a gefenta. Wani irin kululun bakin ciki da kishi ne yaziyarce zuciyar Siyah,ace akan yar wannan abun Mourad dinta ke hauka, wannan abun!!!? Sosai abin kecin zuciyar ta. Kwallan dasuka taru a idonta tayi saurin miyarwa gudun kar a gani amma ta makaro domin akan idon Fakih kwallan suka taru. Cikeda tausayin ta yakarasa gefenta tareda riko hannunta, jin an rike mata hannu yasata kirkiran murmushi. Janta yayi har kan chair din sannan ya zaunar daita,alokacin kuma su Ammi ma har sun zauna. Serving dinsu wata yar aiki keyi cikin kwarewa,sanda taiso kan Zuly,cewa tayi takawo. Tana bata ta dibi wanda zai musu a plate daya,su dai kallon ta sukeyi cos azaton su ita kadai zata ci nan kuwa basu san mudun in cin abinci ya kamasu awani waje toh tabbas a plate daya zasuci(inda kaga sun raba plate toh atabbatar basu tare ne). Tana gama zubawa tasa spoon biyu acikin plate din sannan ta tsiyaye ruwan su a cup daya,juice mah a cup daya daban(inkaga sun raba cup toh a restaurant neh,ko kuma haka aka basu) Su Ammi kam mamaki neh yacika su barinma Siyah da Fakih,Fakihah kam babu ruwan ta cos salon soyayyan su bakaramin burge ta yayi bah.(nace bakima ga komai bah tukun) Ahankali suke cin abinci su, jefi jefi kuma suna hada ido da Siyah take banka mata harara, abin bakaramin mamaki yake bata bah amma haka tashare. Kwarewan da Zuly tayine dalilin maganan datakeson mishi ne yasashi tsurewa,ruwa ya bata amma still bata daina bah aikuwa ya rude,wani ruwan yasake bata tareda shafa gadon bayanta gabadaya idonshi Sai yayi Jah(nace ikon itada kwarewa kai da shan wahala) "Inace na hanaki magana inkina cin abinci??"yafada cikin hade fuska cos baiji dadi kwarewan ta bah "Am sorry"tafada cikin sanyin murya Ganin yanda ta marairaice fuska yasashi rungumeta tsam ajikinshi"karki sake" Taji yafada"InshaAllah"tafada tana breaking hug dinsu. "Sannu" Ammi da Fakihah suka fada Gyada kanta kurun tayi cos sosai take jin kunyar Ammi. Iyanxu kam har Siyah tafara share hawaye aboye Sai kuma tayi danasanin zuwanta cos wanda tazo domin sa mah bai wani kulata bah,kila ma ya manta daita azaune(nace sannuπŸ˜“). Hamdala Ammi tayi tareda tashi sannan tace" nikam nashige ciki,saika nuna mata dakinta". "Ohk Ammi"yafada cikin girmamawa,daman suma sungama saikawai suka tashi aka bar Siyah da Fakih. Riko hannunta yayi cikeda tausayin ta sannan yace"namiki Alkawari wlhy Sai yayana ya aureki(πŸ™†πŸ™† akwai matsala fah...hmm) Cikeda murna tace"Fakih you never fail your promise so don't fail it this time around" Murmushi yayi yace"trust me sis" "In haka neh to I will forever be grateful to you"tafada cikin farinciki,cos tasan tinda Fakih yamata Alkawari toh magana yakare... Azaune take Daure da towel akirjin ta wanda yakawo mata dai dai cinya,tindazu take jiran Fakihah wanda taje dauko kayan da zata fita dashi tindazu har tana neman minti 30kenan. Sosai taji dadin yanda Ammi da Fakihah suka tarbeta they are so nice amma yanda Fakih yamata neh yake cin mata tuwo a karya,saikuma wannan balarabiyan dabatasan waye ita bah. Amma tabbas tasan wannan balarabiyan tasanta tinda har take mata kallon hadarin kaji kaman daman akwai differences atsakanin su. Turo kofan da akayi neh yasata fara magana batareda ta juyo bah" haba DanAllah tindazu dakika tafi,ai da mai basir neh dayanzu ya motsa,kin wani shanya ni bacin kinsan banason yay Mou dina yayi ta jir...." Shiru tayi SAKAMAKOn rashin amsa da isowar Fakihah da take jira bah, ahankali take juyawa. Dasauri ta tashi tana dafe kirjinta sabida wata faduwar gaban daya ziyarce ta dalilin ganin wanda batayi tsammanin gani awannan lokacin.... *Kowaye tagani haka??* *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 24* *Mourad* Dasauri ta tashi tana dafe kirjinta sabida wata faduwar gaban daya ziyarce ta dalilin ganin wanda batayi tsammanin gani awannan lokacin bah. Cikeda takama take takowa harta isa gaban ta,itama din daidaita nutsuwar ta tayi dukda sosai tsoron Siyah ya darsu aranta. "Zulyn Mourad koh"tafada cikin ya mutsa fuska kaman mai taunan kashi. Hadiye wani abu tayi sannan tace" wannan bah karya bane nice nan Zulyn Mourad amma saidai ni bansan wace ke bah" Wani irin bakin ciki ne yasake ziyartar ta,ace duk shekarun nan dasuka yi da Mourad amma baiyi ma Zuly maganar ta bah amma gabadaya shekaru hudu kawai Mourad yayi da Zuly amma duk wanda suke kusa dashi sun Santa. Murmushin dayafi kuka ciwo tayi sannan tace"suna na QUDSIYAH!!!Mourad baitaba fada miki cewan nine zai aura bah?" Gabanta neh yayi mugun faduwar dajin abinda Siyah tafada amma saita daure tace" ya Salam abin mamaki nikam tinda nake arayuwa ta kome irin sunanki mah bantaba ji bah, kuma ni a iya sanina haryanzu yay Mou dina baiga wanda zai aura bah, so ya akayi Kika zamo wanda zai aura bansanibah?? Siyah alokacin tagama cika amma saita ce "abu daya nazo fada miki,kisani cewan Mourad nawa neh ni kadai,cos da iri na yadace bake bah kuma kiyi gaggawan fita daga rayuwar shi inba haka ba..." "In bah haka bah miye zai faru Siyah??" Fakihah takatse ta da tambaya Kallonsu suka miyar ga Fakihahn dake rike da trolley din kaya, batareda Siyah takara magana bah tayi waje cikin jin haushi. "Waye ita??"shine abinda tasamu bakinta da fada, ajiye trolley din tayi sannan tabude tafito da makeup kit tareda zaunar daita akan kujera Sanda tafara mata kwalliyan tace "Sheik Maktoum bin Rashid Al Maktoum shine ainihin sunan baban mu wanda yakasance Emir din Dubai shekaru dasuka wuce, yana da mata 4 wanda Ammi dinmu ceh nafarkon su kuma takasance yar Nigeria kuma bahaushiya. Mu uku Ammi dinmu tahaifa inda Yay Mou dinki yakasance babban cikin mu. Tinda muka tashi Ammi bata mana magana da labaraci saidai Hausa cos cewa tayi bata son yarenta ya bace, shiyasa kikaga mun iya Hausa sosai. Mamaki ne yacika Zuly jin waye su Mourad cos koda kadan baitaba mata wannan zancen bah ita dai kawai tasan suna da kudi amma ba wannan bane yadameta so take taji alakar dake tsakanin Siyah da yay Mou dinta Numfasawa tayi sannan tace "bayan nan fah?" Mourad yayi karatun shi a Royal College of Surgeons in Ireland (Dubai) shida Siyah inda suka karanci Cardiology har PhD suna dashi. Sun kasance one of the best doctors damuke dashi cos basu taba yin operation din da baiyi successful bah. Sun samu Awards dayawa kuma bayan nan yayana shine CEO din companyn Abuu dinmu. Mourad yakasance mutum mai rauni amma fa akanki, in Kika ga Mourad bazaki taba cewan he's a cardiologist bah. Tin suna yara Siyah takamu da matsanancin son yayana sanadiyar shakuwan dake tsakanin su cos komai tare sukeyi dukda yaya ya girme ta da shekaru 6. Tin kafin yasanki yake bala'in son wanda sunanta yafara da Z harya kaishi dayin tattoo da farkon sunanki Tin kafin ki shigo rayuwar yayana Siyah ta bayyana mai sonda take mishi amma yayana cewa yayi shi amatsayin kanwa yadauke ta kuma yasan tabbas wata na jiranshi. Bayanda ba'ayi da Siyah tayi aure bah tinda tanada manya manyan manema amma tayi burus tace Sai yaya. Bayan rasuwar Abuu dinmu aka nada kanin Abuu dinmu wato Muhammed bin Rashid Al-Makhtoum,

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138