Skip to content

Chapter 86

Chapter 86

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,213 words 0 views Progress saved
Download Book

sake baja kolin refreshment gashi daman kyauta neh.... "Anty yazai min haka? Ace duk soyayyan damuke sha kafin kudawo Naija amma yana dawowa yachanza Kaman bashi bah"Mom tafada cikin sanyin murya, Kallo bakida kai Qudsiyah tamata kafin tace "Dashi waye kuke wayan?" Sanda ta Harareta tukunna tace "waye in ba Mourad bah" Wata shegiyar dariya Qudsiyah tafashe dashi, harda faduwa kasa takeyi tsantsan dariya,dakyar tasamu tatsayar da dariyar ta tareda nuna Mom da yatsa tace "yanxu DanAllah bakiji Wani iri aranki bah da kika shararo min wannan karyan? "Da kallon Wlhy ke mahaukaciya ceh tabi Qudsiyah kamin tace" ance miki kowa neh makaryaci?" kunshi dariyarta tayi tace "Wlhy inhar mai hankali yaji miye kika fada to bazai taba yarda bah soboda abu neh da bazai taba yiyuwa bah" Binciko lambanshi tayi awayarta sannan ta mikawa Qudsiyah dake kallonta Kaman tasamu tv Karba tayi ta kalli lamban kafin tasake fashewa da dariya, kulewa tayi da abinda Qudsiyah ke mata aikuwa mikewa tayi cikin fushi tareda barin wajen tana Jan tsaki Sanda Qudsiyah tayi dariya mai isarta sannan tamike itama tana jinjina wa Fakhih acikin zuciyarta... "Ammi nah zan fita anguwa"Mourad dake sanye cikin manyan kaya Kaman zaije wajen daurin aure yafada "Toh Adawo lafiya"Ammi tafada mai cikin kulawa Zaiyi magana kenan Mom tafito cikin mata Shirin Kaman mai fita anguwa, murmushi tasakar mai tace "lahh Kaman Kasan ina sha'awar fita" Kallon bakida hankali yamata ,kafin yayi magana har Maman Mom tafito daga cikin gida tana fadin "toh saikun dawo" Kawar da kanshi yayi yana jin haushin Mom har cikin Zuciyarshi, ko uffan bai furta bah yayi hanyan waje, itama dagwai-dagwai tabishi abaya Acikin mota bakaramin takura mishi tayi bah da surutun ta, itafa tazata wajen shakatawa zaije sai taga nufi wata tangamamiyar gida wanda yaci uwar nasu, bude gate din akayi suka shiga "Masha Allah "tafada acikin zuciyarta Ma'aikatan gidan ne suka soma garzayowa wajen motan both turawan dakuma hausawan Suna kwasan gaisuwa soboda dama shi sananne neh awajensu "Welcome back boss"shine abinda suke tafada, "Wayyo Allah ashe gidanshi neh! Kenan awannan palace din zan zauna, lallai akwai shagali"tafada ahankali cikin murmushin farinciki tana karewa gidan kallo, ganin yayi gabane yasata bin bayanshi dasauri har tana malkodewa... Suna shiga parlour ai sanda tasaki baki da hanci tana bin kowani lungu Da kallo, wasu emmata tagani Sun fito da tray ahannunsu suka wuce dashi wani daki, murmushi tasakar mai ganin yace mata tazauna. Batareda yasake magana bah taga ya nufi cikin gidan, Chan Kuma taga ya kuma dawowa tareda zama a kujeran gefenta saiga wasu maza biyu da kayan motsa baki, Ajiyewa sukayi suka yi gaba abinsu, wayarta ta foto dashi tadinga selfie tana tsayawa a kowani kusurwan parlourn kuma nan da nan tadaura akan statues dinta tareda rubuta _"At my future husband house"_ Shidai ko uffan baice bah sanda ta gaji Don kanta tabari tareda komawa tazauna, chan yaji tana magana alaman waya takeyi.... Message neh yashigo a wayar shi cikin ya duba ai kuwa yasaki murmushin daya Kusan shidar da Mom dake kallon shi... Bayan kaman mintina 5 sukaji karar takalmi alaman ana tahowa, juyawa Mom tayi inda Mourad yamike yana fadin"congratulations Zulynah" Far da idanuwa tayi ta karaso wajenshi tareda rungumanshi , atare suka sake ajiyar zuciya, ita tafara janyewa sannan tace "Yay Mou dina miyesa baka shigo bah?" "Naga kunkusa gamawa neh shiyasa"yafada yana shafa gefen fuskarta "Kana kyau sosai in kasa irin wannan kayan"tafada tana gyara wuyar riganshi Murmushi yayi azuciyarshi yana fadin "Kema Kinyi kyau sosai Zulynah" Amma azahiri saiyace "Nagode sosai " Ganin zata sumbaceshi neh yasashi matsawa yana fadin "oh Zulynah hala kin manta ke matar aurece" Turo baki tayi tace "Ohh ashe Kaine bah kaba dani" "Yauwa good so behave like a married woman"yafada yana xaunawa Mom da bakin ciki yagama cika ta batasan yaushe tace "no wonder ashe mahaukaciya ceh shiyasa take abubuwa irin na mahaukata! Soboda ke baki dauki aurenki da daraja bah shiyasa kike runguman wanda bah muharramunki bah, jaka shashasha doluwa karu..." Bata karasa bah taji saukar Wata gigitacciyar mari a kumatunta bata gama farfadowa bah tasake jin wani mah, kallon Mourad tayi da idanuwanta dasuka yi jazir dasu "You are very stupid!Kinsan wacece ita dazaki dinga fada mata irin wa'inan maganganun? Kin zo har gidanta kike zaginta wlhy danineh ita bazan barki kisake fita daga nan hasai kinyi hankali" Hannunta dafe da kumatunta tana mishi kallon mamaki, ga mamakin ya mareta soboda wannan jakan gakuma wai a gidanta suke!ai bata san sanda hawayen da take rikewa ya silalo mata bah, ko side bag dinta bata dauka bah tayi waje da gudu cikin kuka azuciyarta sai tsinewa Zuly takeyi... "Waye ita neh wai awajenka?"ta tambayeshi "Kinsanta neh?" Shima ya tambayeta batareda ya amsa nata tambayan bah, nan dai tabashi tahau labarin yanda suka hadu... "Nasan zakiyi mamakin yanda akayi muka san su Mom" Ammi tafada batareda ta kalli kwayar idon Zuly bah "Toh itace nakeson Mourad ya aura!" Arazane Zuly ke kallon Ammi hawaye na ciko mata "Kin ban mamaki Zuly! Abisa wani dalilin neh kika kashe aurenki don kinji auren Mourad da Qudsiyah ya mutu!?? *DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 88* _my Amerh😘 wannan page din naki neh, much love dear_ Girgiza kai tafara yi hawaye na silalo mata, so take tayi magana amma sam-sam muryanta baya fitowa, Ammi neh tace "Dan Allah inarokon ki dakibar rayuwanshi Wlhy bai dade da dawowa duniya bah soboda wattanni 7 dasuka wuce bamu dauka zaiyi rai bah duk a sanadiyarki , sanadiyarki ya rabu da Qudsiyah, amatsayina na mamanshi Ina rokon ki daki tafi inda bazai sake ganinki bah har agama daurin aure DanAllah" Ammi tafada cikin sanyin murya tana hada hannayenta waje guda amma har lokacin bata yarda Sun hada Ido da Zuly bah Tsugunawa tayi tareda rike kafafuwan Ammi cikin kuka take fadin "Ammi DanAllah kiyi hakuri Wlhy in babu shi arayuwata mutuwa zanyi! Wlhy nasan daga lokacin rayuwata tadaina yin ma'ana DanAllah Ammi kibarmu nasan shi ma bazai so kiraba mu bah" Aboye Ammi tashare hawayenta ,cikin dakewa tace" Alfarma fah kawai na rikoki Zuly, DanAllah nima kiyi hakuri tafada tana mikewa... Sanda tasha kukanta Kaman ba gobe sannan tamike tareda goge hawayenta sannan tafice, awaje tasami Qudsiyah , Fakhih , Lutfiya dakuma Mom duk suna zaune, batareda Wani tunani bah tayi wajen su "Ya idanuwanki sukayi jahh?.. Oops ashe har Ammi tayi miki magana, toh sai ayi harraman fita daga cikin rayuwanmu karki ga Kinyi nasarar fitar da Qudsiyah daga dakin mijinta toh ni anwuce wannan babin" Mom tafada tana murmushi Kallon Mom tayi dakyau sannan tace" kin kyauta emmata Amma kisani in ban bada izini bah Wlhy bazai aureki bah karki ga Kinyi nasarar fitar dani Kaman yanda kika ceh...juyawa tayi wajen Fakhih tace...kace wa danuwanka karya bata lokacinshi wajen nema na" Tana gama fadin hakan tayi waje abinta, kallonsu suka miyar wajen Mom dake taunar cingum , Qudsiyah neh tace "Keee! Miyesa kika fiye son kai? Dana cemiki auren Zuly yamutu ai bance ita takashe dakanta bah soboda koni bansan ya akayi aurenta yamutu bah! Amma shine kikaje kika kwashi karya da gaskiya kika fadawa

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138