Chapter 88
Chapter 88
yake damun Mourad!"Babansu Mom yafada cikin damuwa Zama sukayi inda Qudsiyah tafara koro musu bayanin abubuwan dasuka faru abaya... girgiza kai Babansu Mom yayi yace "Haba ke kuwa!! Dakanki ki kikeson yin ajalin danki , ai dakinmun bayani Wlhy da bantada zancen bah!" "Dady Wlhy inason shi kar awani ceh za'a bar maganan auren!"Mom tafada cikin kuka "Dallah kimawa mutane shiru shashasha kawai"Lutfiyah tafada cikin jin haushin Mom soboda ita tajawo komai na fadin cewan soboda Zuly taji auren Mourad ya mutu yasata kashe aurenta which ba haka bane cos taje har gidan Kuwah Don jin ba'asin zancen. Harara ta watsa ma Lutfiyah tareda murguda baki tace"yar bakin ciki saiki mutu" "Banason maganan banza" Mamansu ta daka mata tsawa, ta Kasan ido takalli Maman nata tareda turo baki sannan tayi waje abinta... "Why not ki roki Ita Zulyn ta amince kinga inta amince shikenan Mourad zai aure ki Mysha tafada cikin sanyin murya "Allah ya kiyaye!"tafada cikin yatsine "Wai nikam miye ke damunki neh? Kowa fah anan yasan Zuly tafiki da komai, gashi Kuma Mourad nasonta kaman ranshi tinda ke dakanki kikace soboda ita Zuciyarshi take seizing gashi Kuma yace in bata ce ta amince ya aureki bah bazai aureki bah so what are you waiting for? Wlhy bakiga tazama bah ki je gidanta tinda kin sani inyaso murakaki ki bata hakuri ta yarda ya aureki" Maram tafada tana hararan Mom sai Allah Allah takeyi Mom ta yarda ita kuwa taje ta nuna wa Fakhih asalin Soyayya soboda tasan yana son Mom Kuma inhar Mom bata auri Mourad bah toh waje Fakhih zata koma! Rausayar dakanta tayi tace "toh" Tsabar farinciki har Maram batasan lokacin ta sa tafi bah har suka tsaya Suna binta da kallon mamaki, far da idanuwa tayi tace " miye muke jira? Muje yanzu soboda da zafi-zafi ake dukan karfe" Mikewa sukayi gabadayansu suka shige motan Mom sanna taja su... '''AZARE''' Kwance yake akan bargo a cikin parlourn Umma duk ya dishe ya jangwame Kaman ba shi bah soboda inba farin sani kamawa Iqbal bah bazaka taba cewan shi bane, idanuwan shi a lumshe yake Amma ba bacci yakeyi bah, zunzurutun yayi nisa acikin tunani har baisan ana mishi magana. "Ya Iqbal!!!"Shine abinda take fada bayan ta ajiye basket din abinci agefenshi, ganin bai amsa bane yasata tsugunawa kusa dashi har kafarta na taba jikinshi, hawayen daya zubo mata tashare tana jin tausayinshi na ratsa ta gawani kibiyar Soyayyan shi dayake kaiwa zuciyarta suka, Ganinta shafa gefen fuskar shi baiyi motsi bane yasata kai bakinta daidai saitin nashi, runtse idanuwanta tayi tareda manna labbanta asaman nashi, ahakan ma ko gizau baiyi bah, sake kai bakinta tayi sannan ta tsotsi bakinshi na yen seconni 5 sannan ta daga bakinta wanda yayi daidai da bude idanuwan shi dayayi, Cikin sauri tazo mikewa amma cikin rashin sa'a hijabinta ya nannade kafanta wanda yasata zube mishi ajiki Zaro idanuwa tayi tana kokarin tashi cikin tsananin kunya don azatonta bacci yakeyi amma kuma yarike kugunta gam yana mai sakin mata murmushi tareda lumshe idanuwan shi yace "Zuly miyesa kike guduna?" *DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 89* Runtse idanuwanta tayi tana kawar dakanta gefe guda sai so take ta mike amma yaki barinta, Gyara muryan da akayi neh yafargar dasu cikin sauri yasaketa itakuma tafice da gudu batareda ta kalli inda akayi gyaran muryan bah. Tashi yayi yazauna yana bin bayanta da kallo kafin ya miyarda hankalinshi inda akayi gyaran murya Murza idanuwanshi yayi yasake kallo kofan shigowa sannan ya miyarda hankalinshi wajen wacce tayi gyaran murya Cikin sanyin jiki ta karaso wajen dayake tareda Zama agefenshi tana jawo basket dinda Hibba tazo dashi, Shidai kawai kallonta yakeyi kaman TV chan yasauke ajiyar zuciya yace "Zuly kwana biyu miyesa kike Guduna gashi kuma kaman baki da lafiya soboda ramar dakika yi" Murmushin yake tasakar mishi kafinta dage girarta daya tace"kana sonta koh?" Tsaki yaja yana cewa"matsalata dake kenan wlhy ina tambayanki abu daban kina fada min abu daban" Abinci ta debo cikin chokali tana nufan bakinshi dashi tace"in zaka warware gwara ka warware soboda wannan tunane-tunanen bazai fisheka bah" Kallonta kawai yakeyi yana karantan yanayinta, daga yanda take magana ma zakasan dauriya kawai takeyi, Wayarta neh yayi kara cikin sauri takai dubanta wajen tana Adduan Allah yasa yay Mou dinta, Tsaki taja cikin jin haushi ganin bashi din bane sannan tadauka ta kara akunnenta. "Ina wuni"taji anfada daga dayan bangaren Jinjina bayanta tayi ajikin kujera sannan ta amsa sallaman "Sunana Momina!" "Momina!"ta maimaita aranta cikin son tino inda ta tab'a jin sunan, jitayi tace "DanAllah Anty Zuly kiyi hakuri ki barni na auri Mourad!" Runtse idanuwanta tayi dakarfi tana kuma cizon labbanta "DanAllah kiyi hakurin abubuwan danake miki rashin sani neh yajawo hakan"tasake fada cikin sanyin murya Murmushin takaici Zuly tasake tace"yau kin rokeni abu emmata! Naji dadin hakan sosai" Mom data gama kulewa tace"kin yarda ya aureni?" "Erh"tafada cikin rawar murya hawaye na gangaro mata Mom bata sake magana bah ta katse wayan cikin farinciki. "Miyeke faruwa neh?"Iqbal ya tambayeta cikin damuwa Kuka tafashe dashi tace"narasa shi akaro na biyu!" Zai sake magana kenan yaga har ta mike tareda shigewa daki dagudu "Narasa shi akaro na biyu!... Waye tarasa?"yatambaye kanshi "Yah Salam! Mourad neh!"yafada lokacin daya tina ta tab'a rasa shi "Allah sarki ashe shiyasa take ta ramewa"yafada cikin tausayinta kaman shidin ba arame yake bah, lumshe idanuwanshi yayi yana sake lulawa cikin duniyar tunanin shi... '''ABUJA,NIGERIA''' "Ammi nah mutuwa zanyi wlhy!"yafada cikin azaban rad'adin ciwo Rikeshi Ammi tayi tana jin tausayin dan nata, tari yayi saiga jini nan kuwa computern gefenshi yasoma kara yana fitowa da wutan danja (jah) Rudewa mutanen wajen sukayi gabadaya suna ririkeshi shikuwa sai fadi yake"wlhy inna rasata mutuwa zanyi! Kitaimake ni Ammi kibarmu! Nayi hakuri akaron farko amma yanzu ban tunanin zan sake wani hakurin, mutuwa zanyi yanzu kam wlhy nagaji sosai kibarni nasamu Farincikina danAllah am nothing without her,without her am a living de..." Bai karasa fada bah sakamakon Alluran da aka danna mishi Kowa awajen kuka yakeyi sosai, tari Fakhih yafara shima wanda ya miyarda hankalinsu kanshi, Kawar da kanshi yayi soboda bayason su san halin dayake ciki amma kuma Qudsiyah tariga da tagani Cikin muryan tashin hankali tace"nashiga uku bro jini fah nake gani yana fitowa daga bakin ka!" Zaro idanuwa akayi inda Ammi tamike tareda jawoshi tana cire hannunshi daga bakinshi, "Allahumma Ajirni Fi musibatin..."shine abinda Ammi ke maimaitawa sabin hawaye nazubo mata "Miyeke damunka?"tafada kaman mai tsoron magana Hawayen da suka zubo mishi yashare tareda girgiza kanshi yana kokarin kwace jikinshi daga hannunta, Tana sakinshi yafita daga dakin gabadaya ko kallon gabanshi bayayi, jiyayi ya buge mutum amma ko sannu bai iya fada bah soboda daman bawai yana gani dakyau bane... "Hey dear!"yaji anfada daga bayanshi lokacin daya zauna a haraban asibitin Juyawa yayi kadan yakalleta sannan ya kawar da kai Zama tayi agefenshi tace"ina laifin wanda yace yana sonka?" Sake kallonta yayi yaga tama fi Mom kyau nesa ba kusa bah,girgiza kai yayi yace "Banason takuri" Idanuwanta suka ciko da kwalla cikin sanyin murya tace"in soyayyan bazai yiyu bah why not mu kulla abota?" Runtse idanuwanshi yayi soboda sosai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138