Chapter 93
Chapter 93
fada mata! "Soulmate Ammi fah tana nemanki!"yafada cikin murmushi Dan zaro idanuwa tayi tace "shine baka fadamin bah tin dazu?" Kama kunnenshi tayi tace "Yi hakuri soulmate bazan sake bah" Mikewa tayi tace "shikenan, kataso muje karkata ga Kaman na shanya ta" Mikewa yayi suka jera gwanin ban sha'awa dukda Raees baki neh amma sunyi kyau sosai they look perfect... Zaune suka sami sober Mom akan kujera tana kallon mai shiga da fitan gidan saikace wata watch woman, tawani kafa uban shade a ido soboda yanayin Idanuwanta. Tana ganin su ta dada hada rai tana daga kanta, Suna karasowa daidai wajenta Qudsiyah tace "Sister kin wuni lafiya?" Shade din fuskarta tacire tareda yatsine fuska tace" da ban wuni bah zaki ganni neh?" Murmushi Qudsiyah tasake tace"ai danasan ba'a good Mood kike bah da ban miki magana bah Miss Girman kai" "Anyi girman kan! Naga zan iya neh shiyasa nakeyi"tafada Kaman zata daki Qudsiyah "Allah yabaki hakuri"tafada cikin sanyin murya tana mai jawo hannun Raees, ko giftata basu bah sukaji tafashe da dariya tana mai nunasu da yatsa Tsayawa sukayi Suna kallonta cikin mamaki, sanda tayi mai isarta tukun tace"ashe akwai wa'inda suke komawa from frying pan to fire da Sanin su! yanzu Ke soboda malohuwa ceh shiyasa zaki auri wannan abin! Wannan batalakan , wannan matsiyacin, wanda kika fishe da komai wannan mumu..." *DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* _Aminatu Alhassan and All the Haske writers Association this page na ur own😘_ *Page 92* Bata karasa bah taji saukar Mari mai shegen zafi akumatun ta, zaro idanuwa tayi cikin kidima tana bin Mourad ya bata Mari da kallon kaskanci "Ka mareni!? "Tafada cikin rawar murya "Erh na maran ko zaki rama neh??"Mourad yafada cikin takaici Kallonshi takeyi Kaman taga beast kafin tasaki wata irin kuka mai tsuma Zuciya harda shesheka, marin bakaramin shigarta yayi bah, da baya da baya tafara tafiya tana girgiza kanta cikin dacin rai soboda tinda take arayuwarta sai dai ta Mari mutum amma bawai amareta bah, jitakeyi Kaman kasa ya tsage ta lume ciki soboda kunyan an mareta agaban Raees! Juyawa tayi ta fice dagudu zuwa cikin kuka tana mai kuka kaman wacce ake kokarin yankawa, "Kayi hakuri!"Mourad tafada yana Jan hannun Zuly datayi tsaye kaman ruwa yacinyeta soboda gabadaya tagama cika da mamakin abinda Mom tayi babu abinda yake ringing akanta sai _"Anyi girman kan! Naga zan iya neh shiyasa nakeyi"_ Girgiza kai tayi tana mai jinjina karfin jahilci, toh inbanda jahilci anfada mata Girman kai abin takama neh?kokuma abin alfahari neh?, Allah yasa kigane tafada Chan Kasan makoshi. "Wai nikam Kasan Mom neh?"Qudsiyah ta tambayi Raees dake zaune duk jikinshi asanyaye soboda maganganun da Mom ta jefe shi dashi Ajiyar zuciya yasauke yace "Momina kenan! Yarinya yar zamani mai aji wacce bata kula ya'yan talakawa , masu kudin ma saita zaba! Gata da shegen girman kai kaman everything in this world is at her feet!" Gira daya ta daga mai tace"kodai kataba cewa kana sonta neh?" "Habawa ! Wani abokina neh yake sonta, in nace miki so Ina nufin na sosai da sosai dinnan saidai kash! Allah bai hora mishi sosai bah Amma Alhmdllh soboda kullum cikin godiya muke!" Gyara zama tayi cikeda son jin gulma tace"Bani labarin abinda yafaru mana" Murmushi yayi yace" Sunanshi _Murshid_! Wato Ustaz Murshid, Shi da neh ga Malam Husain mai Tafsir, a anguwanmu yake Kuma tare muka taso dashi,komai tare mukeyi , Aminina neh sosai, Shima malamin Addini neh sosai soboda har manya nazuwa daukan karatu awajenshi dukda bawai Wani babba bane, ya rike ibada sosai gashi bamai son hayaniya bah.... numfasawa yayi yace....akwai wata Rana dana ce yaraka ni anguwa!... _shekaru hudu dasuka shude_ "Yah Illah abokina bakaramin gajiya nayi bah"yafada yana kallon wajen window Kallonshi Raees yayi yace"Dallah munkusa isa kawai aika zan karbowa baba" Hira Raees yafara Jan Murshid din dashi inda shi kuma yana lazimi jefi-jefi Kuma yana dan amsa mishi har suka karaso wata katuwar gida, horn Raees yayi maigadi yabude kofan inda ya danna hancin motanshi cikin gidan... Su uku neh agaba Suna tahowa cikin nishadi, Suna karasowa wajensu Raees ko wannen su ya gaishesu kaman daman sun san juna... Fitowarta kenan da Wani matsasiyar wando wanda ko sauka mata baiyi bah idanuwanta toshe da katuwar sunlight shade kasancewan ana rana sai faman taunan chewing gum takeyi, fuskarta akasa tana kallon waya ai bata ankara bah taji sunyi gware da mutum "Astagfirullah!!,!"Shine abinda kunnenta yajiyo mata, dagowa tayi cikin bacin rai tana kafeshi da idanuwanta dasuke boye acikin shade, ganin datayi baiyi magana bane yasata cire shade din tana binshi da kallon sama da kasa Sanye yake cikin jallabiya baki wanda ya haska farin fatanshi sai hula fari kal akanshi, takalmin kafar shi takalla taga irin takalman da ake siyarwa 1200 dinnan neh acikin super market wanda idan akasuwa neh za'a siyar maka dashi 500 ko 600. Yatsine fuskar tayi tareda zabga mai harara tana fadin " I wonder wanda yake barin matsiyata nashigowa cikin compound dinmu" Shidai ko magana baiyi bah banda sunkuyar dakanshi dayayi dukda maganarta yabata mishi rai, Tsaki taja tareda hankadashi da hannunta "Astagfirullah"yasake fada cikin jin takaicin taba mai jikin da tayi , juyowa tayi ta harari bayanshi tareda cigaba da tafiya abinta... "Abokina lafiya baka shigo bah?"Yaji muryan Raees yafada Ajiyar zuciya yasauka tareda girgiza kanshi yana juyawa don tafiya wajen motansu, kafada Raees ya daga tareda bin bayanshi yana tunanin abinda ya chanza mood din abokinshi. Suna isa wajen motansu suka tarar da Mom sai zuba ruwan masifa takeyi wa masu kula da wajen dalilin tare mata motanta da akayi. "Ga masu motan nan!"wani middle aged man yafada cikin sanyin murya "Wannan neh mota? Ai wannan gwangwami neh"tafada cikin takaici tana kallon Hondan su Raees cikin Kyama "Kai Mom kiyi ahankali mana"Maram tafada cikin rada Harara ta watsawa Maram din tana Jan tsaki sannan tajuya Don ganin masu gwangwamin da ake kira mota! Kallon lallai ma kun isa tamusu, ayatsine tace"wato don Baku gani shine zaku tare min expensive car dina da wannan gwangwamin Ku!" Gyaran murya Raees yayi yace "ayi hakuri hajiya? Harara ta watsa mai tareda jan tsaki tana kallon Ustaz daya sunkuyar dakanshi (soboda dakyar kaga yana kallon mace, komin kyaunki inya kalleki sau daya bazai sake koda kuskuren Kara nabiyu bah saidai Wani ikon Allah) "Ustaz muje!"Raees yafada yana jan hannun Murshid "Ustaz"ta maimata azuciyarta tana bin bayansu da kallo, "Aww shiyasa naji sai istigfari yakeyi"tasake tafada tana dage kafadarta, daidai motan ya iso wajenta Ustaz yadago kai karaf suka hada sake ido hararata watsa mai tareda juyawa abinta. Ajiyar zuciya yasauke yana sakin murmushi soboda tadan bashi dariya, Raees neh yakalleshi yace "lafiya kuwa Ustaz?" Girgiza kai yayi yace "love at first sight!" Wani wawan Birki Raees yaja tareda kallon Ustaz daya zaro ido yana "La illah illa anta subhanaka inni kuntum minaz zalimin"dalilin birkin bazatan da Raees yaja "Waye kakeso? Ina fatan bah Momina bah?" "Momina! Suna mai dadi Masha Allah "yafada cikin nutsuwa "Wannan yarinyan? Agarin Yaya?" Yatambaya cikin mamaki "Nima wlhy haka kawai naji nakamu da sonta!"yafada yana shafa gemun sunnanshi" Girgiza kai Raees yafara yi yace"Amma ka debo
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138