Skip to content

Chapter 112

Chapter 112

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,219 words 0 views Progress saved
Download Book

har yayi nasarar sa muryarta rawa tace"what's the something?? " Jikinshi ya jawota sosai yace"wanda zai dauke miki gajiyar da kika kwaso! " "Waye ce maka na gaji?? "Ta tamabaya jikin ta na daukan b'ari sai wani zaro idanuwa takeyi cikin tsoro Murmushi yayi cikin ranshi"how sweet!! Toh tinda baki gaji bah bari ni na gajiyar da ke! " Yafada tare da kunce towel din jikinta..... *_Vote,comment&share_* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 110* Kara ta kwala had'e da rungumesa da sauri saboda babu komai akasan towel din, dariya mara sauti ya sake ganin yanda ta wani chukwikwuyesa "Kayi hakuri wlhy na gaji kuma ban gaji bah! "Tafada cikin kuka tana sake kankameshi jin yana kokarin banbareta daga jikinshi Daidai wajen kunnenta ya kai bakinsa tare da hura mata iskan bakinsa tukun yace"ki nitsu mana Zulynah! " "Oho!!! "Tafada cikin shagwaba still hawaye na silalo ma ta, "Babu fah abin da zan miki!! "Ya sake fad'a daidai yayi nasarar cire ta daga jikinsa Runtse idanuwanta tayi tana kokarin b'oye kirjin ta, ! Murmushi yayi tare da shafo hips nata zuwa gabanta yace"nan din aka yarje mun na kalla kenan? " "Nooo! "Tafada tana jan No din had'e da girgiza kan ta, Hannun ta ya cire a fuskarta yace"It's OK! Bude idanuwanki ki kalli kyakyawan fuskar mijinki Zulynah " Dakyar ta bude idanuwan tare da saukar da kwayar idanuwan ta a kasa, ji kawai tayi ya sunkuce ta sai akan gado! Jan baya tafara yi a kan gadon inda shi kuma ya bita har suka isa wajen da pillows suke "Tsoro na kike ji? "Ya fad'a cikin sanyin murya Kallon cikin idanuwansa tayi da sauri dalilin jin yanda yayi maganan, girgiza kanta tayi kafin ta hadiye wani yawa tace"miyesa zanji tsoronka?" "Ba ga shi bah! "Ya fad'a yana turo baki, hancinsa ta ja kafin ta rungumesa tace "Ina Kaunarka Yay Mou dina! " "Nima haka" ya fad'a tare da barin wajen ta yana kokarin sauka daga saman gadon Cikin damuwa tace"kayi hakuri kar ka ta fi! " Abu taga ya dauka a kasa tare da sa ke haurowa, bata san sanda ta sauke ajiyar zuciya bah, dai dai wajen kafarta ya zauna tare da bud'e karamin goran hannunsa kafin ya zuba abin ciki a hannunsa sannan ya murza shi a hannunsa kafin ya fara massaging ma ta kafarta da shi. Lumshe idanuwan ta tayi cikin jin dadin yanda ya ke shafar kafarta, chan ta saki dariya mara sauti jin kaman tafin kafarta ya ke kyaikayawa Cikin kulawa da tsantsan soyayya ta dago ya kalleta tare da cewa"Ya ki Ka ji? Ina fatan zogin da kafar ke miki yafara tafiya? " Gyada kai tayi tana kallonsa ita ma, kura ma boobs din fa idanuwa yayi ko kiftawa babu, ita kuwa har ta manta da cewan babu komai a jikinta Dakatawa da abinda yakeyi yayi tareda cewa"can I touch it? " Da idanuwan ta tayi tracing din inda ya ke nunawa, zaro idanuwa tayi tana girgiza kanta alaman a'a! "Please "yafada cikin rawar murya tare da karasa haurawa wajenta.... Kallon fuskarta ya keyi kaman bai tab'a ganinta bah! Chan ya saki Murmushi tare da sumbatar hannunsa sannan ya karasa sauka daga kan gadon had'e da lullubeta da bargo saboda har lokacin babu kaya a jikinta kuma gashi ana sanyi! Shirt 👕 din sa ya dauka A kasa tare da shigewa toilet yana gyara zaman wandonsa daya ke ass na shi kaman yayi saging. San da yayi wanka tare da d'auro alwala kafin ya tashia ta, towel dinta da yake kasa ya mika ta ganin kaman bata son ya ga jikinta, murmushi ya sake ganin ta na d'aurawa a cikin blanket din. "Kiyi wanka fah! "Ya fada yana shafa jikekken sumar kanshi, gyada kai kawai tayi tare da karasa shigewa abunta. Zama yayi a wajen dressing table tare da daukan rechargeable hand dryer din su ya busar da kansa tare da mulke gashin da mayukan gyaran gashi. Yana gama zura jallabiya mai guntun hannu ta fito daga toilet din idanuwan ta na kallon kasa, zama tayi akan stool kafin ta warware head towel din kanta sannan ta hau busar da kan. Ganin yanda ta keyi kaman an bata aron hannunta ya sa shi fadin"Kibari muyi sallah kafin ki sa kaya kar lokaci ya gama kurewa! " Khimar din da tagani ta dauka tare da zurawa a saman towel din jikinta kafin nan ya tayar musu da sallah. Dakyar ta bari suka karasa Adkhar din safiya tsantsan baccin dake cinta, suna idarwa ta mirgine bacci a wajen ba tare da ta cire koda Khimar dinta bah! A hankali ya dauke ta ya ajiye ta akan gado tare da cire Khimar din jikinta kafin ya sake lullub'eta da bargo sannan ya fice daga d'akin! Straight kitchen ya nufa inda ya ga su Fakhih da Maram dinsa ko Miye sukeyi neh oho! "Sabahul khair! "Fakhih ya fada da murmushi a fuskarsa lokacin da ya ga Mourad shima da murmushi ya amsa wa kanin nashi kafin ya amsa gaisuwar da Maram dake kokarin fitowa da abu daga cikin twin frigde din kitchen din "Miye zan taimaka maka dashi? "Maram ta tambaya cikin ladabi ganin ya dauki porcelain cups a wajen zaman su! Wajen espresso machine 🎰 ya nufa tare da ajiye porcelain cups din yana fadin "No ki ji da hungry mijinki!" Gira daya ta d'age wa mijinta tana tab'e bakinta, girgiza kai yayi ma ta alaman tayi hakuri da boncin da Yayansa ya ma ta yanzu! Cappuccini chiaro(wet cappuccino) ya had'a mata shi kuma ya had'awa kansa cappuccini scurro(dry cappuccino) kasancewan kowa nada favorite nashi a wannan fannin A cute try ya ajiyesu tare da ficewa yana fad'in"sai anjiman ku! " Kallon juna sukayi kafin suka fashe da dariya, shikam ma ko kula su baiyi bah! Akan dinning table ya ajiye tare da zaunawa yana kallon agogon dake jikin bangon wajen Ko minti 1 baiyi bah saiga wani dan aiki ya karaso da McDonalds 🍔 pack a hannunsa, cikin ladabi ya gaisar da Mourad tare da bashi pack din hannunsa. Plate ya dauka akan dinning din tare da gogewa da towel sannan ya daura fries 🍟 din da suke cikin pack din akai, goran mixed ketchup ya sa agefen tray 📤 din kafin ya bar wajen! Agefenta ya ajiye tare da kunna room heater sannan ya dawo ya yaye bargon da take ciki, juyi tayi wanda yasa towel din tsincewa saboda sanyin da taji ya shigeta, Murmushi neh ya subuce mishi nan ya karasa wajenta tareda tsugunwa a gabanta caraf idanuwansa ya sauka akan shatin belt din da yake kirjin ta Shafa wajen yayi cikin mamaki saboda dazu kwata kwata bai lura da shi bah jiya da-daddare, iska ya hura ma ta ta yamutsa fuska tare da juyar da kanta tana mai turo baki Iska ya sake hura ma ta a kunne tace"wai nikam baza'a bar mutum yayi bacci bane?" "Toh mutum baisan safiya ta yi bane!? "Ya fada yana zaunar da ita, turo baki tayi cikin shagwaba kaman wata karamar

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138