Chapter 126
Chapter 126
ya tafi asibiti saboda gabadaya zuciyar sa ta kasa sukuni. Bayan kwana biyu.... Zaune ya ke a kan kujera hannun sa riƙe da na Yusayrah da ke bacci hankalin ta kwance, kallon fuskar ta yake yi yana jin tsananin tausayin ta ga kuma sabon soyayyar ta na fizge sa daman an ce true love never die A hankali ta fara motsa bakin ta kaman alaman tana yin magana, kunnen sa ya Kai wajen bakin ta "Ɗana! DanAllah ku bani ɗana ba lallai na sake samun wani ba, nasan ma bazan sake haihuwa bah! Please ku bani shi! Narasa komai nawa DanAllah kar ka raba ni da abin da ya rage mun!. " Wasu hawaye ya ji sun sauƙo mai cikin Sauri ya ɗauke hawayen da dayan hannun sa, Da sallama Su ka shigo cikin Sauri ya saki hannun ta, shigowa Mourad da Zuly suka yi a hankali suka karasa wajen harara ta balla mai tana cire hannun ta daga na Mourad tare da wucewa wajen Yusayrah Murmushi Mourad ya yi yana girgiza kan sa, musabaha su ka yi, kallon Zuly ya yi yace "Wai miye ne wannan ta ke wani share mutane? "Ya tambaya yana kallon Zuly "Ai ni ba karamin mamaki ka bani ba!" ta fad'a tana kokarin ficewa, Juyowa ta yi ta ce"Pumpkin! Ina jiran ka a mota kayi sauri" Iqbal zai yi magana Mourad ya ce" zamu tafi honeymoon ne next month zamu dawo". _Hey 👋 lovies💞! Show me some love by following me on my Instagram *Mhizzphydo*_ I will really appreciate it if you do!. _*Vote,comment&share*_ *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 120* "Ya kamata muyi magana saboda gabadaya kai na ya kulle game da al'amarin Zuly! "Iqbal ya fad'a cikin damuwa Shafa lausasiyar gashin kan sa ya yi tare da sakin murmushi ya ce"in aka ce nayi ma ka bayani game da chanzawar ta to wallahi karya ce zata fito daga baki na which bazan so hakan ta faru ba! Amma na baka izinin ka Kira ta ku tattauna amma fa that will be after mun gama cin amarcin mu! " Girgiza kai Iqbal ya yi yana sakin dariya saboda sosai maganan sa ya bashi dariya, san da ya yi mai isar sa sannan ya ce"ba ka da dama wallahi amma na gode in Allah ya kaimu kun dawo zamu tattauna! " Kafin Mourad ya yi magana har wayar sa ta hau Kara"Sai anjima kafin Zulynah ta yi fushi da ni! " Ya fad'a yana nufan hanyan waje binsa Iqbal ya yi yace " haba dai ko ta yi fushi ba ta daddewa ta ke sauka saboda ba ta da wuyar sha'ani! " Cak Mourad ya tsaya yana jin wani irin kishi na tokaro mai kirji, Iqbal da ke kallon sa ya ce"lafiya kuwa? " "Sai anjima! "Ya fad'a yana cika wa rigar sa iska, tsayawa Iqbal ya yi yana tab'e bakin sa kafin ya juya shima abin sa Shiga cikin motan ya yi cikin b'acin rai, kallon sa ta yi tare da turo baki cikin shagwaba ta ce"shine ka je ka yi tsayuwar ka! " Humming kawai ya yi yana murza steering din mota, hankalin ta gabadaya ta miyar kan sa ta ce "why the change of mood? " "Please! " ya fad'a yana cigaba da abin da ya ke yi kasan zuciyar sa kuwa cike fal da kishi!" Yanzu abubuwan da ta ke mishi ta tab'a ma wa wani!? All those sweet romances? , those childishness things na ta?" Shine abin da ya ke rayawa a cikin zuciyar sa, buga steering ya yi wanda hakan ya dan tsorata Zuly da ke aikin kallon sa tana tunanin mai ya b'ata mai rai cikin kankanin lokaci "In ni ne nayi ma ka laifi a cikin rashin sani to Sorry I love you! "Ta fad'a cikin sanyin murya tare da kwantar da sit din motan... '''BAYAN WATA DAYA...''' Sosai suka gurji amarci iya son ran su, kuma kusan kullum sai sun yi waya da gida, Yusayrah ma ta warke sai dai yanzu da walker tanks tafiya saboda kafar ta kuma ko da yaushe Iqbal na hanyan gidan su wanda hakan bakaramin kina ran Hibba ya ke yi ba duk da ita yanzu tasan wace Yusayrah a rayuwar mijin ta, sosai ta lura da take-taken mijin ta da kuma rawar kafan da yake yi a kan Yusayrah!... Sun je gurare da yawa irin su _Ikogosi warm spring resort,Abraka River resort, Oguta lake, LA manga Luxury Villas, LA champagne Tropicana Beach Resort, Eko Tourist Resort sai kuma Rojenny Tourist Village_ wanda yake Onitsha(Anambra State) Sai a sannan Zuly tasan ba a kasar waje zalla ake yin honeymoon ba! Musamman lokacin da suka je _Eko tourist Resort_ wanda gabadaya ba shi da maraba da Miami! Allah in zasu Kara zuwa honeymoon a 9ja zasu sa ke yi saboda it's more than fun! Yanzu ma zaune ta ke a kan cinyar sa sai cin kwakwa da dabino ta ke yi ga water melon a gefe daya shi kuma na aikin kallon ta kaman Tv. "Mine, gaskiya na iya kiwo ji kumatun ki yanda ya yi wani kato kaman cincin da ya tashi !" Mourad ya fad'a yana shafa kumatun ta Dakata wa ta yi da abin da take tukun ta ce"Ko kuma na iya kiwo ba? Ai Ammi na ganin ka zan sha ruwan Addua saboda yanda na miyar da kai! " "Pumpkin! "Ta Kira sa a hankali tana miyar da hankalin ta kan sa, gira daya ya d'aga alaman ya ne Fuskar sa ta shafa ta ce"Yaushe zamu koma gida? " "Ki ce har kin gaji kenan? "Ya tambaya ya na kissing din wuyar ta, mikewa ta yi daga kan cinyar sa tana cewa "Bari na had'a ma ka abin jik'a mak'ogoro" Shafa kan sa ya yi yana bin backside din ta da kallo! Kwana biyun nan ba karamin chanza ma sa ta yi ba murmushi ya yi kawai yana godewa Allah da ya bashi muradin ran sa. Five Alive ta d'auko cikin madaidaicin fridge din cikin apartment din su "Pumpkin d'auko tumbler a kitchen!" Ta fad'a wa Mourad da ke kallonta Tsura ma ta idanuwa ya yi ya ce"Ke miye sami kafar ki?" "Dawowa ta yi ta zauna a kan chinese carpet ta ce"Allah na gaji ne! In kuma baza ka d'auko ba it's fine tinda ba ni zan sha ba!" Mikewa ya yi yana murmushi sanda ya d'auko kafin ya ce" Allah ni ban ga aikin da ki ka yi yau ba! Daga kan gado sai bayan gida amma ki ce kin gaji?" "To ban gaji ba ne? "Ta tambaya cikin shagwaba, zama ya yi a bayan ta tare da matsota jikin sa sosai Bakin sa ya kai wajen kunnen ta ya ce"miye ki ka yi? " Zuba five Alive din ta yi a cikin tumbler ta ce" gashi ka sha! " Sanda ya sha rabi kafin ya kai tumbler din saitin bakin ta, cikin sauri ta matsar tana matsawa daga jikin sa, cikin mamaki yake kallonta, ganin zata mike ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138