Chapter 132
Chapter 132
ya sauya, ya wani rame kaman ba shi ba, idanuwan sa da labban sa sun yi shegen ja, daga karshe ma karfin maganin ya Lula dashi duniyar bacci.... Wani irin tausayin su ne yake tsinkawa Fakhih zuciya, shafa fuskar yayan sa ya yi yana tuna lokacin da ya kira domin sanar da su kyakyawan labari lokacin da Zuly ta yi ciki, tunawa ya yi da d'akin da yayansa ya yi furnishing da kansa saboda babies din su wanda ko maman babies din ba ta san ni yana tuna lokacin da Mourad ya ce "Dude wallahi ina cikin farin ciki! Can't believe nan da wasu watanni zan zamo uba! Zan zamo dadyn babies, wallahi ji na ke kaman na jawo sauran watannin da suka rage! " "Kai yaya wannan zumudin fa? " "Allah dai ya kaimu kuma insha Allah zan karb'i leave a asibiti in ya saura mata one month ta haihu! " "Ai ko baka nan mu zamu je da ita! " "Hmmm bazaka gane bane kasan condition din mine so na ke ta sauk'e nauyin da ke kanta kuma wani sashi na yana cike da fargaba saboda basan ya haihuwan zai zo ma ta ba kasan she's not too well shiyasa na ke son a yi komai a gabana! "Ya fad'a a hankali...... mikewa Fakhih ya yi tare da kashe mai Ac sannan ya fice daga d'akin!... Fitowar ta kenan daga wanka wanda ya yi daidai da farkawar sa daga bacci, a hankali ta Karaso wajen sa jikin ta d'aure da towel Zama ya yi tare da had'e ransa tamau kaman bai tab'a dariya ba, murmushin yak'e ta d'aura a kan fuskar ta saboda a halin yanzu shine abin da zata iya yi "Idan jinin ya d'auke you will get me pregnant again ko?"ta tambaye sa tana kokarin d'aura hannun ta a kafadarsa "Don't you dare touch me da wannan hannun na ki! "Ya fad'a babu alaman wasa a muryan sa, turo baki ta yi kaman yanda ta saba sannan ta karasa haurawa kan gadon Ganin tana son runguman sa ya sa shi hakad'a ta da karfi wanda da ba dan tana kan gado ba to da ta ji ciwo Arazane ta ke kallon sa sai so take ta yi magana amma ta kasa, cikin rawar murya ta ce"miye na yi maka? in na maka laifi a rashin sani toh Sorry I love y... " Bai bari ta karasa ba ya daka ma ta tsawa wanda yasa ta sakin fitsarin da bata shirya saboda kid'ima "Keep your sorry! Why! Why!! Ban tab'a tunanin haka daga gare ki ba! I thought duk duniyan nan babu wanda ya kai ni sa'an mata! Har nake cewa dama haka Allah ya hallici kowace mace ina Adduan Allah ya bawa kowani mazan kirki irin ki saboda yanda kike to me you're so innocent, so loving, so perfect you're.. You're... Ashe kallon kitse na ke mawa rago ashe da haka duka mata suke da _maza sun fad'i_.... Am highly disappointed in you! " Cikin kuka ta ke girgiza kan ta sanda taga ya kai aya kafin ta ce"don't judge me haka! Just hear me out I can expla.... " "Shhhh.. Keep quiet... Ya fad'a yana sa hannun sa a baki, cikin kunan rai ya ce... Explain my foot.. Explanation na ki zai dawo da yaran da kika yi wasting din su ne? Answer me"ya karasa da karfi "Let forget about the past we can still make another baby! "Ta fad'a cikin kuka Wani irin bugu ya kai wa gadon tare da nuna ta da yatsa ya ce"make baby! Ai babu ni babu kara wasting time dina a kan ki! Wato in miki wani cikin ki kara zubarwa? " Cikin kuka ta ce"Wallahi ba zubarwa na yi ba! Haka Allah ya kaddara! Already Allah ya riga da ya ce zan samu miscarriage so let move on" Wani hawayen da suka zubo mai ya share tare da cewa"get lost " "Babu inda zani, let talk about it please "ta fad'a in a pleading tune "Babu abinda zanji go! Get lost I say! "Ya fad'a cikin ihu sosai, ganin zai mike ya sata riko kugunsa tana cewa "Babu inda zani you must hear me out! " "Kin ci sa'a bana dukan mace da yau sai na miki wanda ko moruwa ba zaki sake yi ba! Ki sake ni ko Kuma yau dinnan na dawo beast din ki! "Ya fad'a babu alaman wasa a muryan sa Wato in ran Zuly yayi dubu to ya b'aci, sakin sa ta yi cikin fushi tace "Alright ina cewa kayi na tafi? Fine zan tafi Kuma bazan sake dawowa ba, ana ma maka magana kana nuna kai mai zuciya! To ai ba kai kadai kake da zuciyan ba nima nan Ina da shi! Kama samu Ana ma lallaba ka!"ta fad'a cikin b'acin rai chan ta sausauta muryan ta ce "Haba pumpkin! Bai kama ta muyi haka da kai ba! We can talk about this please kayi hakuri kar kasa shaitan yaci galaba a kaina! " "Shaitan! Kika ce? Kinmanta har kisa kinyi! " "Shhh kadaina! Nace maka ma daina ko so ka ke zuciya ta ta buga ne? "Ta tambaya cikin d'acin rai wasu hawaye masu zafi na silalo ma ta "I don't care! Ki tafi kawai bana son ganin ki! Ko mai kama dake bana son ganI ki tafi kafin ranki ya fi nawa b'aci!"ya fad'a tare da shigewa toilet Durkusawa ta yi tare da fashewa da kuka mai tsuma rai, azuciye ta mik'e katon khimar din ta ta zura akan towel din jikin ta tare da d'aukan bag din ta, wajen study table din d'akin ta nufa, wani abu ta rubuta a paper Tana ficewa shikuma na fitowa daga ban d'aki, kaya yasa tare da tada sallah abin sa..... Washe gari..... Babu in da ba'a nemi Zuly ba acikin gidan nan amma ko alamar ta babu, Ammi duk ta gama tsurewa gashi number ta baya shiga Mourad kaman baisan abin da ake yi ba saboda jinyan zuciyan sa da ya keyi gashi ya garkame kofa babu halin a fad'a mai abin da ya ke faruwa bah.... Abu kamar wasa har aka yi wata uku babu alaman Zuly Ammi da sauran mutanen gida har sun rame saboda tunani, kullum sai Ammi ta kira Umma ko zata ji labarin Zuly daga karshe ma Umman ce ta ce ya Zulfa saboda sun kwana biyu basu yi waya saboda gabadaya numbernta baya shiga! Ammi have to lie akan sunyi tafiya ne da Mourad saboda bata san ya Umma zata d'auki zancen ba barin ma da suka riga suka sanar da ita zubewar cikin Zuly Gashi Mourad ko alaman damuwan hakan babu tattare da shi amma chan kasan zuciyan sa damuwa ce cikin tipa shi bai ce ta tafi ba shi fa yana nufin Ta fita daga d'akin ne amma shine ta yi fushi ta tafi har da rubuta wa wai kar ya neme ta! To ta fi ruwa gudu karma ta dawo din Ganin abun nashi ba na masu hankali bane yasa Ammi bud'e masa ido akan dole sai ya nemo yar mutane Kuma ya fad'a musu abin da ya faru a tsakanin su Cikin kunan rai ya fad'a musu komai bai karasa rufe baki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138