Chapter 40
Chapter 40
wlhy bansan yanda zanyi da rayuwata bah in akace za'a fasa aurena da Iqbal" Runtse idonshi yayi yana maijin kaman ruwan dalma take kwarara mai acikin zuciya Zuba mata jajayen idonshi yayi yaga yanda take nuna farincikin ta afili cikeda tausayin kanshi yasake runtsa idonshi zuciyar shi na wani irin nauyi "Yay Mou inace gidansu budurwan ka sun shirya?" Batareda ya bude idonshi bah ya girgiza kanshi "Toh ya maganan alkawarimu na aure rana daya?" Bude idonshi yayi cikin dauriya ya kwakulo murmushi yace"ai some promise are meant to be broken" Cikeda rashin jin dadi ta turo bakinta tace"Allah yasa hakan shine mafi Alkawari" Dan dagata yayi daga jikin shi cos sosai yakejin yanayin shi na neman chanzawa yace"Ameen Zulynah" Murmushi tayi tace" 5 minutes Ina zuwa" Batareda ta jira cewarshi bah tafita dugudu kaman yanda tasaba, tana fita ya fashe da kukan da yake rikewa tintini Su Ammi neh suka fito cikin sauri , cikeda tausayin shi suka karasa wajen shi "InshaAllah kai zata aura koda zan rasa raina akai" Umma tafada tana share kwalla "No Umma tana farinciki da auren ki barta kawai daman haka Allah ya kaddara" yafada tareda fashewa da wani kukan Share hawayen shi yayi yace"pls karku fada mata bazan so ace ta sadaukar da farincikin ta soboda ni bah" "Amma ai kakai ta sadaukar da farincikin ta soboda kai" Umma tafada mai Zaiyi magana kenan Zuly tashigo da tray a hannun ta batareda ta kalle su bah tace ga ruwa Cikin sauri suka hau share hawayen su don karta gani amma cikin rashin sa'a yanayin fuskan su ya bayyana halin da zuciyar suke ciki Cikin sanyin jiki takarasa wajensu agefen Mourad tazauna tace" miye ke faruwa anan" Jiyayi bazai iya cigaba da rike kukan bah ai kuwa yasake fashewa da kuka tareda rungumeta tsamm ajikin shi Mutuwa jikinta yayi kurumus sannan tayi breaking hug din kwallan idonta neh suka yi nasarar zubowa daga cikin idanunta Murya chan ciki tace"miye neh wai" " Budurwata zatayi aure Zulynah bazata aure ni bah bata kauna ta" yafada yana sa kanshi akan cinyar ta Lumshe idanunta tayi hawaye suka zubo mata tana maijin zafi acikin zuciyarta "Waye ita" tafada cikin dakewar murya Girgiza mata kai Ammi keyi tareda rufe bakinta da hannu "Miye baya da shi dazata ki auren shi?miye aibun shi? Ku bani numbern ta ni dakaina zan roketa ta auri yay Mou dina, zan kaskantar dakaina agabanta don ta auri yay Mou dina" tafada cikin hawaye "Kumin magana mana" tafada tareda zamewa kasa tana kuka sosai tana mai tsinewa wanda tayi sanadiyar zubar hawayen Yay Mou dinta acikin zuciyar ta cos tasan akanta kawai yake kuka amma wata jaka chan tasashi kuka, Ammi ji tayi bazata iya yin shiru bah cos tasan mudin Zuly tasan ita ake magana akai toh lah shakka magana ya kare "Ke..." "Zamu wuce" ya katse Ammi yana mai saisaita kanshi Kallon shi Ammi da Umma keyi cikin mamakin karfin halin shi, mikewa yayi yasake fadin" Umma zamu wuce" Cikin sauri Zuly ta mike tace" zuwa Ina??" Hawayen fuskarta yashare mata kafin yace" zamu shiga cikin Bauchi" "Soboda nan LGA neh?? Soboda kunfi karfin Zama a LGA koh? Ko kuma bamuda abinda zamu iya baku amatsayin ku na baki?? K... Yatsar shi yadaura aka labbanta yace " ko daya Zulynah bahaka bane kuma ai nan gida neh tinda gidansu Zuly nah ne ko manta duk abinki nawa neh?" Girgiza kanta tayi tace"Toh in har ba haka bane dole saikun tsaya" "in kina son mu tsaya toh dole saikin tuka mana tuwo"yafada cikeda zolaya Dage giranta tayi tace" ai kuwa yau zan baka mamaki" "Kaman dagaske" yafada cikin dan dariya ga wani sonta na sake fixgarshi Zaunar dashi tayi tace" wait and see" "Kuma bance ataya ki bah" yafada daidai ta isa bakin kofa Kanne mishi ido tayi tace"ohk" Ajiyar zuciya yasauke tareda lumshe idanunshi shikadai yasan miye yakeji acikin zuciyar shi amma yazamo mishi dole ya boye cos bayason abinda zai daga hankalin Zulynshi cikin sanyin jiki su Ammi ma suka zauna kowa da irin tunanin daya yawo azuciyoyin su Tana fitowa ta hangi Iqbal dake zaune akan kujera, karasawa tayi wajen shi tareda leka fuskar shi Ganin yanda gefen fuskan shi yadan kumbura yasata fashewa da dariya tana mai nuna wajen dayatsa Dariyan dayaji anayi neh yasashi bude idonshi dasuka mai nauyi, ganinta yasashi hade rai ahankali tace"Mr Iqbal how market, ko kana bukatan kari neh?" Dariya tasake yi tace"kaci sa'a bance mishi kana mun mugunta bah da yau sunan ka ya tashi daga Mr Iqbal yakoma Mr sorry" Bata jira miye zaice bah ta mai gwalo tareda zurawa abinta da gudu, tsaki yaja tareda sake lumshe idonshi yana tunanin aina Zulfa tasan wa'inan larabawan, kodai shine Mourad?" Yatambaye kanshi Ajiyar zuciya yasauke yace"shegiya wlhy bashi kikaci wannan dukan da akamin saina fanshe shi akanki" "Yah Salam"yafurta da ya tina lokacin da yace*wlhy da mutum ya taba Zulynah toh gwanda mishi yaje ya rungume transfomer* Dan tsaki yaja yana dan taba inda ya kumbura a fuskar shi yace"ai ba fin karfi na yayi bah yau din ma kawai barinshi nayi"(nace Allah koh😂😂)... Da sallama tashigo cikin palourn da katuwar tray wanda ita din ma sai nishi takeyi har lokacin babu wanda yace komai acikin su Cikeda mamaki suke kallon ta cos sun zata wasa takeyi barin ma dasukasan bata iya tuka tuwo bah Cikin sauri yakarasa gareta yana amsa sallamar ta hade da karban tray din yace" miye sa bazaki bari a tayaki bah Zulynah Miss chef" Turo baki tayi cikin shagwaba tace" bakai bane kace bakace atayani bah" Ajiye tray din yayi sannan ya kama kunnen shi yace " am sorry but are u sure tuwo neh" Cire hannun tayi cikin jin dadi yanda yake mata tace" it's okay kuma dagaske tuwo neh Allah yasa yayi dadi cos this my first time" Lakutar hancinta yayi tareda bude kulan miya wata aroma ta dake hancin shi nan da nan yaji yunwan dayake fama dashi tin da jimawa ya motsa Hadiye wani yawu yayi yana tunanin irin durin dazaiyi da tuwon Zulynshi cikeda kwadayi yace"serve us am st... _zamu ci tuwon Zuly fah😋😋_ *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [19/09, 11:42] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 49* Shuru tayi ta dago kanta tace" da ba dan daba dan bah Dana aure ka" Jiyayi kunnen shi yatashi cikin zumudi yace" toh ki aure ni mana inaso sai muyi zaman mu mu biyu babu mai raba mu" Yatsine fuska tayi tace"bayan wata banza ce chan kake kauna ni Sona kawai kakeyi taya za'ayi na aure ka ahakan" Goshin shi yahade da nata, hoping he can make her marry him cikin muryan tausayi yace" uhmm what if I said I love you, pls marry me" Wani farincikin taji from no where jin yace yana kaunar ta kuma harda marriage proposal amma kuma ya makaro lumshe idanunta tayi tace" banso Yay Mou this is not Love kawai kanason kamiyar dani second option tinda bakasamu wancan banza jahila bah" Afusace cikin daga murya yace" kidaina kiranta da wa'inan sunan" Akidime tayi baya cikeda mamaki take kallon shi idanunta duk awaje har hawaye yafara taruwa cos bai taba mata magana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138