Skip to content

Chapter 6

Chapter 6

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

bazata takura wa kanta don ta faranta mishi bah. Tashi yayi hade da shigewa toilet adaddafe, shower yakunna wa kanshi ko zaiji dadi amma inaah!! Maimakon yaji dadi saiji yake kaman ana tsintsinka mai mara, cikin sauri yafita daga toilet din, straight wajen gado yanufa cos yaga harta ajiye mai jallabiya dakuma boxer dinda zaisa, cikin sauri sauri yake sasu itakuwa shegiyar saitayi kaman tayi bacci while duk abinda yakeyi tana kallon shi, hanyar wajen da taga ya nufa ne yasata sauke ajiyar zuciya cos tasan inda zaije... Adaddafe yasamu ya sauka daga kan stair case din sannan yayi waje yakuwa ci sa'a drivern shi baiyi bacci bah, ganin yanda mai gidansu yake tafiya neh yasasu mikewa dasauri tin kafin drivern yakara sa wajen mota har mai gadi ya wangale gate,da taimakon driver yasamu yashiga mota "Asibiti zaka kaini" Iqbal yafada cikin dauriya "Toh yallabai" driver yafada sannan yafice a sittin. Isan su yayi daidai da fitowan Doctor AWAD wanda yanzu zaikoma gida amma ganin wanda aka kawo yasashi matsawa wajen su , atare su karasa dashi cikin hospital din cos bai iya tafiya dakanshi alokacin... Taimakon gaggawa Doctor Awad yafara bashi tareda mamakin abinda ke damun abokin nashi(Awad da Iqbal sun kasance abokai ne tin suna kanana)... "Assalamualaikum my chocolatyna" Awad yafada daidai an daga wayan daya Kira "Wa'alaika Salam mai gidana...yana jika shiru?? Ina fatan kana lfy??" Akafada daga dayan bangaren "Wlhy lafiya lau chocolatyna infada miki nazo fitowa kawai aka kawo emergency" "Ayyerh ina fatan is not somesine(something) worse" Sanda yayi dariya tukunna yace "kai chocolatyna something akecewa " Cikin shagwaba take fadin" kaifa kace ina kokari Inayin turanci gashi kuma Inayi amma you're discouragement me da laughing" " Haba my chocolaty kiyi hakuri bazan sake discouraging dinki bah" Dakarfi tace" ashe discouraging ake cewa natina daka fada" Cikin jin dadin hiran nasu yake fadin" yauwa yar albarka, yaudai mai gidan naki bazai kwana agida bah" Ai atake tafara kukan shagwaba harda jin karar di diran kafarta akasa "Ke banson gagara fah!!! Kuma kiyi ahankali karki min asara " yafada kaman yana gaban ta "DanAllah kataho gida wlhy nayi kewar ka fah,kuma fah na ijiye maka kayan dadi" tafada cikin Jan hanci "Wayyo Allah yau zanyi missing kayan dadi" yafada hade da Jan tsaki "To kataho gida mana " " No bazan iya bah,yanxu aka kawo Iqbal babu lafiya shine Zan tsaya dashi" "Iqbal dai??" "Erh Iqbal" Cikin sanyin murya tace"Miye same shi ??,kuma ina matar shi da bazata tsaya da kayanta bah??" "Wlhy rashin lafiya sosai ,kuma matar shi bansan inda take bah" "Toh Allah yabashi lafiya" "Ameen chocolatyna" "Yanzu miye Zan dafa muku gobe da safe" "Yauwa yar albarka kima duk abinda Kika ga zai miki sauki cos banson ki wahala" "Toh mai gidana, Allah ya Kare ,I will missing you today" Sanda yayi dariya tukunna yace"Ameen chocolatyna and I will miss you too" "Inasonka" tafada batareda taji miye zaice ba ta Katse kiran shikuma yabi wayar da murmushi cos daman yasan bazata jira ya amsa mata bah... "Abokina miye nake gani haka??, saikace baka da mata?? Wlhy Ina jiye maka fah cos kidneyn ka yayi weak sosai kuma gaskiya I pray babu abinda zai same shi " Awad yafada yana kallon Iqbal din da yakura mishi ido Cikin dauriya Iqbal yace " nidai kabani magani kawai nasan Zan warke" "Ai daman bance bazaka warke bah kuma magani kam kasan shi saidai in bazaka sha bah, ko kun samu matsala da heart beat dinka neh??" Cikin yamutsa fuska yake fadin" Wani matsala kuma zamu samu , kai wlhy Allah yashirye ka da jin gulma" ... *Jericho Oxford, USA. 9:30am* Sanye yake cikin *slimline jogger trouser sai wani longline sweater* mai hula kasancewan ana sanyi agarin ga kamshin turaren shi mai suna *Hermès 24 Faubourg* wanda kudin shi sunkai 1,500 per ounce Sai baza kamshi yakeyi ga idonshi tar akan kofa cos tinda ya aika akirata ba'a dawo bah gashi ba halin shi bane shiga cikin gidan mutane kai tsaye bah dukda kuwa ba'a mishi shamaki da ko ina na cikin gidan bah. " Excuse me sir" muryan ma'aikaciyar ta ta katse mishi tunanin dayake yi, ido kawai ya kafeta dashi yana jiran tafadi abinda yake tafe daita,tana ganin ya kafeta da ido tagane abinda yake nufi da kafeta da idon da yayi ahankali cikin harshen turanci take fadin " Daman tun jiya tace batason ganin kowa wai tana bukatan hutu and bazata so atakura mata bah"( kuyi hakuri fah no turanci neh shiyasa🤣🤣) "Harda ni tace muku??" Ya tambaye ta cikeda mamaki Cikin nutsuwa tace" erh" Gyada kanshi yayi sannan yatashi daga inda yake zaune azuciyar shi kuwa wani irin kuna yakeji ace akan kawai yayi kissing dinta take horashi san ranta,ko dan tasan yana sonta take mishi haka amma wlhy bata kyauta min bah, haka yayi ta sakawa azuciyar shi har ya tafi... *10:30pm* Sanye take cikin Distressed Crop Skinny Jeans colour purple na companyn j brand dakuma rigar Moschino Scribble Logo T-Shirt colur white Shima companyn j brand , kanta kuwa ta rola veil dinta in a very cute way ,babu makeup a fuskarta amma tayi kyau sosai ga kamshin ta na JAR Bolt of Lightning wanda yakai kimanin $765 per ounce Sai tashi yakeyi Banda tsaki babu abinda takeyi,chan kawai ta dauki Jakarta na Classics Laptop Tote bag na companyn overbrook multicolor kafanta sanye cikin wata shegiyar torms mai suna Miu Miu wanda akayi shi da 24 carat gold (tana mugun ji da wannan takalmin cos Mourad ne yabata amatsayin birthday gift) kuma kudin shi bai wuce 2,500 dollars bah Ahankali take saukowa daga matakala zuciyar ta cike yake da mamakin rashin zuwa Mourad cos ayanda tasan shi mudun yana gari toh kowani safiya yakanzo yaduba ta kafin yatafi wajen aiki kuma yana tasowa ko gida bai zuwa yake biyowa wajenta ahankali tace "Allah yasa dai yana lafiya" "Morning Miss" Christine tafada Batareda ta amsa gaisuwan bah tace"who came looking for me today" "Only one person came looking for you and I said you don't want to meet anybody so he left" (itace mai Kula da wanda sukazo wajenta) Cigaba tayi da tafiya sannan tace"who??" "Sir Mourad" tafada cikin sauri cos harta isa bakin kofa. Cak Zulfa ta tsaya hade da juyowa ahankali sannan tace"who did you said came??" "Sir Mourad" "What!!!" Tafada da karfi har sanda koina na palourn ya amsa , dasauri Umma tafito daga kitchen Cikin fada da tsawa take fadin" if I said I don't wanna meet anybody then is Mourad anybody??, Innace banson ganin kowa toh banda Mourad, Mourad dina yawuce ya zo ganina ace bana son ganin kowa " Allah sarki har hawaye ya wanke fuskarta nan da nan jikin Christine yafara rawa "Am really so ma'am it wasn't intentional" Christine tafada cikin kuka "Go!!" Tafada mata sannan tafara share hawayen ta amma har lokacin basu daina zuba ba "Yar umma.." "Na'am umma na " "Hakuri zakiyi soboda nasan zai dawo kinji koh?" Umma tafada "Erh umma na" "Makarantan zaki shiga ne??" "Erh umma zanyi submitting din assignment dina ne kuma daga nan Zan akwai wani aikin da zanyi kafin natafi Delhi Gobe cos inason nagama komai da wuri kuma Mr Smith yayi Emailing dina akan

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138