Skip to content

Chapter 58

Chapter 58

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,230 words 0 views Progress saved
Download Book

kallonta,gyaran murya Doctor yayi yace"are you sure you wanna do this?" Dasauri ta gyada kanta alaman eh "Zuly!!!"Awad yakira ta in a serious tune Kallon shi tayi tareda kureshi da ido tana jiran abinda zai fada cikin sanyin murya yace "Kindai San Mourad abokina neh koh?....Gyada Kai tayi ya cigaba... Kuma kinsan ni mijin kawarki ceh kuma ina matsayin Yayanki cos baki fi sa'ar kanwata bah?... Sake gyada kanta tayi... Why not kibar Kidney naki matarshi Yusayrah tabashi cos ita tasa shi acikin matsala kuma natabbata zaifi son nata akan naki" Girgiza kanta ta hau yi kafin tace" nasan dai kasan cewan burinshi baifi ace yaga MISS ZULFA bah?... Shima gyada mata kai yayi tacigaba da fadin...kuma na tabbata zaifi son na MISS ZULFA akan na Yusayrah, pls amatsayin MISS ZULFA zanyi filling din form din I know he will be so happy" "Kina ganin hakan bazai zamo matsala bah?"Awad yatambaya cikeda tausayin ta cos ya tabbata da Zuly tasan yanda Iqbal yake kinta da bazata taba kawo wannan tunanin aranta bah. Muryanta yaji tace"inshaAllah babu wata matsala" "Toh shikenan zamu fadawa musu ansamu kidney donor"dayan Doctorn yafada cikeda Sha'awar samun irinta Murmushi tasakar tareda gode musu sannan ta fice... "Bangane tace zata bada Kidney dinta bah?" Umma ta tambaya a kidime "Erh haka yarku tace"nan yazayyane musu yanda sukayi daita, Zufa neh ke gangarowa wa Umma, she's totally out of words,da taimakon maman Iqbal tasamu suka fice daga office din doctor cos ko tashi bata iyayi daga kan seat dinda take zaune. Neman Zuly suka hauyi a hospital din amma ko alaman ta basu gani bah, Yusayrah ceh ma tace musu taganta tafita, Ba bata lokaci sukayi gida sudin ma cikin sa'a suka hangota zata shige cikin gidan cos harta kai rabin shiga da alaman abu tazo bayarwa awaje. Ganin anbude gate yasata tsayawa tana jiran ganin suwaye acikin motan, Ganin su Malam neh yasata gyara tsayuwarta, "Sannunku dazuwa mushiga ciki kafin ace ban iya tarban bak'i bah"tafada tana kafe maman Iqbal da idanuwanta bayan duk sun sauko daga motan, sunkuyar dakai maman Iqbal din tayi tana jin dacin abinda tamawa Zuly ranan... "Basai mun shiga bah"Alhaji yafada "Ohk bari na kawo chairs achan" bata jira cewarshi bah ta dauko su tareda ajiyewa kowa, Ita tafara Zama kamin tace"please seat" Zama sukayi takara fadin"1 minute pls" kaman wasu dolaye suka gyada Kansu Wani number ta latsa cikin harshen turanci tace"inada bak'i kiyi kaman yanda kika saba" Shiru neh ya ziyarci wajen amma kuma sai wayan Malam yayi ringing adaidai lokacin, Isowar Christine neh da kayan motsa baki yasa suka miyarda hankalin su kanta ganinbaturiya.Gaishesu tayi cikin harshen turanci suka amsa mata, Umma neh tace" why is she here?" Kallonsu suka miyar wajen Zuly suna jiran jin abinda zatace bayan Christine ta ajiye musu kayan motsa baki tareda tsayawa agefen ta "Nina kirata cos nasan zaku bukace ta nan gaba" "Bangane bah"Umma tafada cikin rashin fahimta "Erh cos lokacin dakika jeh Hajj banda lafiya sosai har spot suka fito min shine Yay Mou yakaini asibiti anan aka tabbatar mana da cewan jini na bashi karfi kuma bakowani Irin magani da Allura bane zai karb'e ni" tafada hankalin ta kwance "Are you sure you're doing this?" Umma tafada cikin rawar murya Ahankalin ta kwance tamika wa Umma cup din juice tace"calm down ai it's nothing,kuma kusha ruwa" Bayan sunsha neh tace"inason na nimi Alfarma awajen Ku DanAllah" "Ai kinfi karfin neman Alfarma awajen mu just say duk abinda kike so"Alhaji yafada "DanAllah banason yasan cewan nice na bashi" "Why" Umma ta tambaya "Just" "Amma dai kinsan zai nemi sanin waye ya bashi" "Erh shiyasa nace zanyi signing da sunan MISS ZULFA" tafada, gyada sukayi inda suka dinga zuba mata ruwa godiya... Duk abinda akeyi Yusayrah batasan waye zai bada Kidney bah itadai abu daya tasani batason Mourad ya margaya kuma Allah yagani baxata iya bashi nata bah, Kwatsam taji wai ansamu Donor abin yabata mamaki amma jakan bata nemi ganin waye donor din bah balle tayi godiya Ansamu anyi operation din lafiya bayan tarin Adduo'in da aka bisu dashi, Daki daban daban aka kaisu inda doctor yafada musu cewan 3 days shine tsananin lokacin farkawan su... Itadai Yusayrah bataga Zuly kuma bata damu data ganta bah... _6 days later_ Alhmdllh Mourad yatashi amma Zuly bata tashi bah saima kurajen dasuka feso mata a duka jikinta, kullum saiya tambayi ina take amma sai su banzatar da maganan Fadin tashin hankalin da Umma tashiga baya faduwa kullum cikin kuka take, Shawara kawai suka yanke afitar daita as she has planned it, ba bata lokaci Umma da Christine dakuma doctor suka tafi daita US... "Wai ina friend dina take?" Yatambaye Yusayrah dake bashi tea Yatsine fuska tayi tace"nifa tin kafin amaka transplant nadaina ganinta" "Bangane kika daina ganinta bah"yafada cikin rashin fahimta,Mamanshi neh ta karbi zancen da fadin "Ai tayi tafiya neh" Zaro ido yayi cikin tashin hankali yace" tayi tafiya while mijinta na kwance ba lafiya? Ina taje??" "Wai ta tafi kasar waje amma bansan wanne bah" Maman shi tafada kaman yanda suka tsara Aikuwa bacin ran daya shiga baya faduwa cos har idanunshi sun koma jazir Ganin yanda ranshi ya baci yasa Mamanshi fadin" baka tambaye mu waye yabaka Kidneyn shi bah?" Lumshe idanunshi yayi cikin sanyin murya yace"waye" "MISS ZULFA" tafada atakaice Dasauri yabude idonshi cikin tsananin farinciki Yace"MISS ZULFA kuma kodai wata daban?" "No itadin dai har letter ta ajiye maka wai mubaka"tafada tana nuna mai letter data fito dashi daga cikin jakanta Hannu ya Mika mata cikin sauri alaman ta bashi letter,mika mishi tayi tafara budewa cikin rawar jiki, itadai Yusayrah mamaki neh ya cika ta ganin yanda yakeyi kaman wanda akace zai shiga Aljanna Karantawa yafara yi kaman haka: _Hy handsome_ lumshe idanunshi yayi cikeda shauki kafin yabude yacigaba da karantawa _By the time kake karanta wannan sakon na riga da nayi nisa, I want to ask your forgiveness nayin aure batareda na fada maka bah,lokacin dana nasamu labarin ka kara aure I was hurt, and what hurt me most that you didn't even invite me shiyasa nima nayi aure na batareda nafada maka bah so sorry about that, and lastly na baka Kidney dina neh soboda bond din dake tsakanin mu dukda nasan maybe baka taba ganina bah kuma maybe kuma kataba ganina bakasan ni bace but all I know is that we're close to each other tinda kidney naneh ajikinka, I hope bazaka manta dani bah arayuwarka kaman yanda nima bazan manta dakai bah_ _yours friend MISS ZULFA_ Ajiyar zuciya yake saukewa kaman wanda yayi tsere kallon Mamanshi yayi da jajayen idanunshi yace "Baku dauka min hoton ta bah" "Anata lafiya waye ke ta hoto"tafada tareda mikewa tabar ward din "Maisona why are you so disturbed?" Ta tambaye shi with much concern Ajiyar zuciya yasake saukewa tareda kwanciya akan gadon sannan ya lumshe idanunshi cikin sanyin murya yace"nothing" She was so surprised dayanda yayi magana amma kawai saita dauka amatsayin zafin ciwo neh, Shikam lulawa duniyar tunani yayi daga karshe kuma bacci yayi awon gaba dashi... _ A month later..._ Yanzu kam bakaramin damuwa yashiga bah ganin har lokacin Zuly bata dawo bah, Iyanzu kuwa yagama yarda cewan Zuly wajen Mourad taje tinda daman shi dan

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138