Chapter 129
Chapter 129
sa kayan ta Wajen ta ya dawo tare da rik'e hannun ta yana mai kallon jajayen idanuwan ta, a hankali ya ce"Baki son ina tab'a ki ko? Baki son muna samun intimacy ko? " Murmushin yak'e ta yi tana shafa fuskar sa cikin tsananin son sa, girgiza kai kawai ta yi tana cewa"ni kawai ina son mu koma gidan ne na gaji! " "It's ok bari na yi magana a nema mana ticket! Wait ma wani gida daya zamu koma? "Ya tambaya a zuciyar sa kuma Addua ya ke Allah yasa ba na 9ja zata ce ba "Gidan Ammi! "Ta fad'a a takaice,wani irin dadi yaji ya ziyarci zuciyar sa cikin sauri ya mike yana fad'in "Bari na fara parking din kayayyakin mu!" Murmushi kawai ta yi tare da kwanciya tana bin sa da ido kafin ka ce kit har bacci ya yi a won gaba da ita.... Farkawar ta da wuya ta kalle ta ajikin sa ma'ana har flight din su ya tashi, d'ago fuskar ta yi ta kalle sa, "Sannu da tashi! "Ya fad'a yana ajiye magazine din hannun sa, murmushi ta yi tare da turo baki tana cewa "Shine baka tashia ni bah? " "Afuwan! Bana son katse miki bacci ne shiyasa amma am sorry! " A hankali cikin romantic voice ta ce"I love you more than words can explain! " "Same here mine! "Ya fad'a yana kissing forehead din ta.... Sanda suka isa Dubai tukunna Mourad ya kira Fakhih ya zo ya d'auke su a airport Maimakon ya ga Fakhih kawai ai nan ya ga zugan su Qudsiyah, Fakhiha, Momina dakuma shi kan sa Fakhih sun shigo cikin airport din, kowa ka gani bakin sa a washe kaman an musu albishiri da Aljanna Girgiza kan sa ya yi yana shafa fuskar Zuly da ke kan cinyar sa"sun zo fah" Mikewa ta yi a gajiye tana ya mutsa fuskar ta "sorry koh! Kin kusa hutawa! " Gyada kai kawai ta yi, hannu ya d'aga saboda ya lura a cikin dukkansu babu wanda ya gan su "Gasun chan! "Qudsiyah ta fad'a cikin murna lokacin da ta hango su, ai nan suka runtuma wajen su cikin murna Ai ba su hankara ba kawai suka ga Qudsiyah da Fakhiha na kokarin rungume Zuly "Zaku fad'ar da ita ne? "Mourad ya fad'a cikin tashin hankali, tsayawa suka yi suna kallon juna chan kawai suka fashe da dariya "Wayyo Sweet daga hugging sai kace zamu fad'ar da ita? "Qudsiyah ta fad'a tana hararan sa "Ai sai kuyi hugging din ta daya bayan daya ko ba haka ba? "Ya fad'a yana kallon Fakhih da ke ta zabga murmushi Shafa gashin kansa ya yi yace"ai kuwa kar su mana asara ba! " Jawo Zuly da ke kallon su cikin sha'awa ta yi tare da rungume ta tana cewa "To sai anyi hugging din" Dariya dukkansu su ka saka kafin aka hau gaishe-gaishe kafin suka wuce mota "Kai yaya wallahi kai good striker ne! "Fakhih ya fad'a cikin zolaya Sune kai Zuly ta yi saboda kunyan da ta ji ya rufe ta, a haka a haka suka dinga hira har suka karasa gidan Ammi... Gatan da Zuly ta gani no be small saboda ko ta wani bangare kulawa ta ke samu, Ammi kuma bata gajiya da had'a mata kayan kwalama kuma da kanta ta keyi Ko spoon ba ta d'auka a gidan daga kwanciya sai sallah sai fita yawo gashi kuma Mourad ya koma wajen aiki, Taso a barta ta je gida amma Ammi ta ce a'a kuma ba yanda ta iya haka ta hakura balle ma ba wani abu ta rasa ba, musamman Ammi ta sa aka had'o ma ta abubuwa daga 9ja saboda kwad'ayin Zuly... 3months later... Zaune ta ke a bakin dressing mirror na d'akin Ammi saboda yanzu a nan ta ke, ko kadan bata bada chance din da Mourad zai ce ta zo su kwana ba sarai ya gane cikin ta ba mai sa jaraba bane kuma ya lura Ammi na d'aure mata gindi saboda da zaran dare ya yi sosai bata Barin sa ya fita da Zuly amma yakan faki idon Ammi in bata nan ya je ya la-latsa ta... Cikin ta take shafawa a hankali tana jin farin ciki na ratsa ta har magana ta na yi ita kadan ta, yanzu cikin ta watan sa hudu kenan ciff, har ta fara sak'an su huluna masu kyau da showel kuma komai uku-uku ta keyi, kullum sai su Fakhiha sun tsokane ta saboda yanda ta ke nuna son cikin har rasa wanda ya fison cikin a cikin familyn a keyi saboda kowani bangare shiri suke sosai, kuma suma komai uku-uku su ke yi saboda yanda suka ga Zuly ta daga cewan su uku ne a cikin jikin ta, Wani sa'in ma kuka ta ke musu Idan suka ce bai kai haka ba shiyasa kawai suka barshi a yanda ta fad'a din, abu kad'an babies dinmu abin dariyan ma har sunaye sun rad'a wa yaran da ko motsin su ba'a fara ji ba! Ammi ce ta shigo da cup din kunnu a hannun ta saboda shi Zuly ta ce zata sha, Tsayawa ta yi a bakin kofa tana cewa "Ohh Allah ZulynMourad kar dai ko shafa mai baki yi ba kuma sarai kinsan mura ki keyi kalan anjima ki kasa bacci ko!?" "Ammi na, magana fa na ke musu! " ta fad'a tana turo baki, karasowa Ammi ta yi ta ajiye kunnun a kan dinning wanda yake cike da kayan kwad'ayi Wajen wardrobe ta nufa tare da d'aukan ma ta kaya har da rigan sanyi tana fad'in"to maganan ya isa haka shafa mai kizo ki sa kaya!.. Ganin da tayi ta turo baki yasa Ammi karasowa wajen ta tana bud'e lotion had'e cewa... Ko dai na shafa miki da kaina ne? " "Zan shafa! "Ta fad'a cikin shagwaba Shafa kan ta Ammi ta yi cikin tsananin son ta ta ce"Yauwa good girl! " Ba b'ata lokaci ta shafa mai din tare da sanya kayan da Ammi ta chiro ma ta, tafara cin abinci kenan Qudsiyah da Fakhiha suka shigo "Sannu fah maman uku! "Suka fad'a cikin had'in baki,gira daya ta d'aga musu saboda kofin da ke bakin ta, sanda ta cire tare da had'iye kunnun da kyar ta ce "Mun fushi ku koma!" "Haba dai! Kuyi hakuri mana Allah kin gannin nan na yi bala'in gajiya saboda yau mun shiga theater ni da sweet a haka ma gudowa na yi saboda na samu na muku sai da safe! " Qudsiyah ta fad'a tana zama a kan kujeran dake facing na Zuly, kallon Fakhiha da tayi kalan tausayi Zuly ta yi ta ce"ke fa? " Ita ma zama ta yi ta ce"kin ga am sorry kawai! " Zata yi magana kenan ta ga Qudsiya na tura kosan ta a baki, zaro idanuwa ta yi ta ce"what? Na ga kawowa ya kama ta ace kin yi amma ya na ga kina tayamu ci " "Am sorry mu ci tare Allah yunwa na ke ji sosai! " Caraf Fakhiha ta ce"Toh shine ba zaki je kitchen ki d'eba ba? " "Ke dallah! "Ta fad'a tare da hararan ta, kurb'an kunnun Zuly Fakhiha ta yi da sauri ganin bata kallon ta "Nikam na shige su miye
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138