Chapter 44
Chapter 44
take ji Amma dukkansu babu wanda ya tuna cewan lokaci baya jiran kowa cos har bata lokaci sosai sukayi suna shirya ta harda su kwalliya wanda kuma hakan yadauke su kusan 2hours amma tsantsan zumudi da farincikin dasuke ciki babu wanda ya lura... Tafe yake amma kana ganinshi kasan baya cikin hanyacin shi infact baya kallon komai akan hanya din, Few minutes back yashiga the most shocking time of his life, lokacin daya ji Liman yace _*AN DAURA AUREN IQBAL ABDULLAHI DAKUMA ZULFA ABUBAKAR UMAR*_ Today is the baddest day he could never imagine , he feel so lonely a yau he badly needs a shoulder to cry on, He can't imagine cewan shine yabada auren abu mafi soyuwa aranshi, he can't tell how zuciyar shi yake kuna kawai dai daurewa yakeyi He can't believe cewan auren ma yabayar dashi neh ga wanda baisan darajar ta bah wlhy dayasan Iqbal neh da bai bada aurenta bah dasai saidai duk abinda zai faru ya faru... Sanye take cikin wata shegiyar expensive doguwar flowing gown peach color kanta yane da wani cute small gyale , Agogon chopard secret wanda duk jikinshi diamond neh daure a tsintsiyar hannuta , tayi wani irin dan iskan kyau soboda makeup din fuskar ta Wajen Malam takeson zuwa amma kuma sai taji in bata leka waje bah bazata iya shiga bah Cakk ta tsaya tana mamakin abinda idon ta ya gane mata she's thinking maybe mafarki take amma kuma zuciyar ta tabata cewan this is the reality Bata taba ganin Yay Mou cikin manyan kaya bah amma yau soboda alkawarin su yasa Yayi wani shegen kyau sanye yake cikin wata tsadadiyar shadda wanda aka mishi dan iskan dinki cos sosai aka bata kayan kaman bada kudi aka siya bah gashi da daukan ido cos karan kanshi kayan har wani kamshi na daban yake(😥 harna tina wani kaya, in na tina cewan akwai kudin neh sai in dauke abin daga raina) Tsadadden hulan Damanga neh akanshi , sajen fuskarshi bakaramin sake kawata mai fuska yayi bah_Hublot million$ black caviar bang_neh daure a hannu shi kafanshi kuwa sanye cikin wani _Tom Ford_ takalmi sai yafito kaman shine ango cos ta tabbata ko Iqbal bazai kaishi haduwa bah... Wata irin wawiyar runguma takai mishi wanda ya yadan razana shi Harzai rungumeta shima sai yatina Yanzu da dah ba daya bane zare ta yayi daga jikinshi yana kallon fuskar ta yanda yayi mugun kyau Wani kululun bakin ciki neh yataso mai ganin annurin farinciki kwance akan fuskanta "Yay Mou dina baka taba kyau irin na yau bah you look extra ordinary handsome and breathtaking" tafada tana kokarin Kara kwanciya ajikin shi Fizgota taji anyi da mugun karfi , juyawa tayi taga Iqbal tsaye yana huci kaman wani zaki tabe baki tayi tace "Wlhy Iqbal Yay Mou dina yafika kyau sosai kuma yafi kama da ango" Zaiyi magana kenan Mourad yariga shi wajen kama hannun shi hade da hadawa dana Zuly yace" ga amanarta nan na baka DanAllah karka zalunceta cos Zulynah sorry i mean Zuly sai ahankali" Kallon Mourad Zuly keyi kaman wata sokuwa kafin tayi magana har Mourad yafara tafiya Fizge hannun ta tayi daga cikin na Iqbal tayi wajen Mourad da gudu hade da rike hannun shi tana fadin"badai barina zakayi anan bah" Zare hannun shi yayi yana kirkiro murmushi yace" toh yah kikeson na miki Zulyn Iqbal" "What!!" Tafada afirgice "Erh mana you are now the Mrs Iqbal you can't wait to be, you're finally his" "Kana nufin an daura auren??" Ta tambaya da daddaya kaman mai tsoron magana zufa na karyo mata Hadiye wani abu yayi cikin son danne kukanshi ya gyada kai Zaro Ido tayi tana girgiza kai kaman wanda take shirin cire kanta daga jikinta "Miyesa kabari aka daura?"afirgice mutanen wajen ke kallon ta cos da karfi tayi maganan Cikin kuka sosai tace"Wlhy banson auren banso DanAllah araba, nikai nakeso ,nafi son ka akan auren mutafi muje muyi rayuwar mu" Goge hawayen ta tashiga yi kaman wata zarrariya kafin tariko hannun shi tace"daman fah zanje wajen Malam neh ince mishi kai nakeso nafasa auren Iqbal, muje Yanzu saiya raba auren" Hawaye yaji suna sauko mai cikin sauri yashare su sannan yasake cire hannunta daga nashi yace" it's too late to cry" Wani irin kuka mai cin rai tasaki tareda yin zaman dabass acikin jan kasa batareda ta damu da tsadar kayan dake jikinta bah Risgar kuka takeyi sosai cos wani irin abu takeji yana taso mata daga cikin zuciyar ta Shikenan bazata auri Mourad bah shikenan tarasa Mourad dinta kenan Kaman wata jaririya ta chanchanra wata uwar kara wanda ya razana kowa awajen Abu kaman wasa Zuly tahau birgima akasa tana ita tafasa auren In kaga Mourad saika tausaya mishi dukda bawai ya bare baki yana kuka bane a'a hawaye neh suke pareti asamar fuskar while hannun shi daya rikeda kirjin shi wanda yake ji kaman zuciyar shi neh zai faso waje tsantsan tsalle dayake yi Iqbal kuwa bazama kagane halin dayake ciki bah amma tabbass yadan ji tausayin Zuly amma fah that doesn't mean zai Saketa cos Alkawari yadauka sai ya rama dukan da Mourad yamishi akanta "Mai martaba na neman ku a fada" wani bafade yazo yafada musu Hadiye kukanta tayi tareda tashi cikin sauri , goge hawayen ta tashiga yi wanda harda makeup dinta suke fita amma bata damu bah Handki din da aka mika mata yasata dago kanta ai ganin Mourad dinta yasa ta Rungume cos ko bataso bata sanin yaushe jikinta yake haduwa da nashi "Pls Zuly you're no more like before"yafada yana kokarin bare ta dage jikinshi Sake kankameshi tayi tana girgiza kanta wasu sabin hawaye na zuba da cikin idanunta tace" let's elope muje inda babu wanda zai samemu muyi rayuwar mu cikin farinciki tinda daman muna son junan mu" Kada kai kawai Iqbal yayi tareda wucewa cikin fada ranshi na suya Yen kallo ma suka fara watsewa cos kallo yakare tinda an kirasu acikin fada, wasu kuma cikin fadan suke shigewa cos daman garin acike yake soboda auren "Let's go inside" yafada yana cireta daga jikinshi "No let's run away" kallon ta yayi ahankali yaja karan hancinta dasuka sake tsine yace "Muje muji abinda Malam zaice tukunna" Gyada kai tayi tana jin takaicin kanta cos Yanzu laifin duk akan yake daman hausawa sunce Da zafi zafi ake dukan karfe Ta tabbata da bata tsaya wanka dasu kwalliya bah babu makawa Yanzu da da Mourad dinta aka daura auren Acikin zuciyar ta banda addua babu abinda takeyi cos sosai take jin rashin nutsuwa na shigarta Rike hannun Mourad tayi gam tana tsiyayan hawaye gabadaya sai taji tausayin kanta yana kama ta cos tasan itace Abar tausayi a halin Yanzu. "Ke sake shi" Malam yafada cikin kausashiyar murya lokacin dasuka shiga Kaman wata karamar yarinya tahau girgiza kanta hade da chukuikuye gefen rigan Mourad dinta da dayan hannun Shiko sai kokarin banbareta yakeyi daga jikinshi cos he's feeling unease he's feeling suffocated babu abinda yake bukata Yanzu dayafi yaga Ammi dinshi cos ita kadai zata iya fahimtan yanayin dayake ciki, only her can feel the 50% of what's he's feeling right away cos ya tabbata na Zuly farilla neh "Pls Zuly" yafada muryan shi na cracking "Yanzu Zuly kawai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138