Chapter 26
Chapter 26
inasonta sosai" "Superb lover boy if am not mistaken naga yau kuka shiga cikin Azare neh din amma kace har kanasonta sosai"tafada cikeda mamaki "Ammi nah I think she's my dream girl"yafada yana lumshe Ido. "Zanso ganin dream girl dinnan fah cos am getting jealous of her" tafada daga dayan bangaren Dariya yayi yace"like seriously Ammi nah" "Erh mana" "You don't have to be Ammi nah cos you are so special" yafada Ajiyar zuciya tayi tace"ohk amma aturo min pic dinta nagani" "Toh Ammi , bakimasan abinda yafaru bah?" Yafada ahankali Jin yanda yayi magana yasata nutsuwa tace"miye faru??" Ba bata lokaci yahau zayyano mata abinda Hibba tamawa Zulynshi. Kwalalo Ido Ammi tayi cikin tsoro" mayya ce yarinyar??" "Allahu Ahlam Ammi " "Babu wanda ya mata hukunci cos wannan suicide attempt neh"(ππ nace cizon mutum neh suicide attemptπ€??) Tsaki yaja cikin Jin haushi yace"babu wani hukuncin da aka mata Allah yasota ba'a cikin State muke bah wlhy da saitayi sati a cell" "It's okay Mourad in kaje wajenta let me know" "Ohk Ammi nah, sai anjima" Haka sukayi sallama sannan ya wuce massallaci cos Mourad akwai Ibada ... Jira takeyi amma har dare yayi bata ga yadawo sosai taji bah dadi gashi ko abinci taki ci kuma babu yanda Umma batayi da ita bah. Sosai hankalin Umma yatashi ganin har karfe goma Zuly bataci komai bah kuma rabonta da abinci tin da safe. "Yar Umma ki tashi kici abinci mana" tafada asanyaye "Umma nah har ya fara mantawa dani kenan??" Ta tambaya hawaye na gangarowa daga kwarmin idonta. Girgiza kai Umma tayi tana share mata hawayenta zatayi magana kenan saiga jakadiya tazo kiranta wai taje inji mai martaba. Kallon jakadiyan tayi ta kasan Ido sannan tace"kaman yanda kika gani ya'ta ba lafiya don haka amin afuwa yau bazan samu zuwa kwana dakinshi bah" Da kallon mamaki jakadiya take bin Umma cos duk cikin matan sarki(dayake yakara daya sun zamo uku)itace zatace bata dauki sarki da muhimmanci bah ,bata taba ganin Umma na rawan kan da sauran matan sarki sukeyi in kwanan su ya zagayo bah. Sosai take mamakin yanda sarki ke daga mata kafa bah kodayake in tayi la'akari da yanda gabadayan su basu ishe Umma kallo bah hala bayason raini neh shiyasa. "Ko akwai wani abu neh ko kuma bazaki iya zuwa bah?" Ta tambaye ta cikeda kasaita da yatsine ganin yanda ta tsaya kikam taki tafiya. "Bah komai" tafada cikeda girmamawa dukda tasan ta girme Umma bah bayanda ta iya tinda aikin ta neh. Yar tsaki Umma taja yanda Zulfa bazata ji bah amma kuma abinda bata sani bah shine Zulfa na lura daita cos sau dayawa tana ganin yanda Umma ke nuna tafi son ita akan mijinta cos tariga tasan ba sarki bane ya haifeta bah soboda surname dinta daban neh dana yen gidan amma ko kadan bata taba yin magana akai bah. Tabata Umma tayi amma sai tayi feigning tayi bacci dukda yunwan datake ji, ganin tayi bacci yasa Umma gyara mata kwanciya akan cinyarta... Komawa wajen sarki jakadiya tayi tafada mai abinda Umma tace sallaman ta yayi yakoma kan gado yazauna. Yarasa miye zai mata tasake jiki dashi gabadaya bata da mantuwa abinda yariga da wuce amma ko kadan batason maganan ya wuce taya za'ayi ta yarda daman yadade yana sonta. Yana Sonta sosai amma yasan koya fada abanza neh cos ta lura tanada dan banzan kafiya. Tashi yayi yanufi shahen ta akaro na farko cos baitaba shiga sashen ko daya daga cikin su bah... Kwance yake akan gado banda tunanin ta babu abinda yakeyi cos yayi alkwari bai cika bah gashi alakawarin shi na farko. "Yah Salam"yafurta agajiye cos ya gaji sosai ga tafiyan motan dayayi daga Azare zuwa Bauchi dauko bakin su cos mai martaba ya yarda suyi abinda yakawo su... Ganin wuta acikin apalour yasa baiyi sallama bah. Yana shiga kuwa yayi harba da ita akan kujera Zulfa na kafan while ita kuma sai gyangyadi take yi amma duk da hakan bata fasa shafa kan Zulfan bah. Kallon ta yakeyi cos tadan kara mishi kyau yau dinnan, murmushi yasake ganin gyangyadi bakaramin kwasan ta yakeyi bah gashi taki hakura da shafa wa Zulfa kai. Mamaki yakeyi sosai ganin yanda take mugun son yar kaninshi, addua yayi Allah yasa ko kwatan kwatan sonda take mawa Zulfa ta nuna mai.. Ahankali yake takowa cikin palourn wanda turaren wajen bakaramin fizgar shi gareta yakeyi bah. Gashi ji yake kaman sunyi shekara basu..π(aradu kunyan ku nakeji). Jin kaman mutum acikin dakin yasata bude idanunta ahankali,fess ta daura su akanshi wanda yakafe ta da Ido. Dan tsaki taja tareda tace"ince dai lafiya ko kazo tafiya dani neh" Ganin yanda take magana kaman bataso neh yasashi yin murmushi yace"wai ni har yau bazaki hakura bane? Dan yamutsa fuska tayi tace" hakurin miye kuma??" Murmushin dayake bata haushi yasake sakar mata cos sosai yake kara jinta aranshi intana irin hakan. "In ka gama zaka iya rufe min kofa" tafada tana dan lumshe idonta "Miye sameta neh??"taji muryan shi abazata cos tunda suke bai taba tambayan lafiyan ta bah shiyasa itama bata yarda da son dayace yana mata bah soboda in zaka so Umma to sai ka koyi son Zulfa. Marairace fuska tayi kaman zatayi kuka muryar ta har rawa takeyi tace"so suke su Kashe min ita" Ganin yanda take magana yasa hankalin shi tashi matsowa yayi gab da ita yace " miye aka mata?" Dage mai riganta tayi tana nuna mishi" waye ya mata hakan??" Yatambayeta Nan Umma ta kwashi yanda akayi tafada mai harda maganin da Mourad ya siyo mata. Sosai yanuna tashin hankalin shi inda yace mata zai yi maganin abin. Dadi taji aranta sosai jin yace zai yi maganin abin harda murmushin ta wanda ya fito daga kasan zuciyar ta. Ganin ta ahakan bakaramin nishadi yasa shi bah azuciyarshi yace "bari nayi amfani da wannan daman" Dagowa tayi da niyar godiya yace" basai kin gode min bah so nake kawai nafada miki abu" "Ramatu ina sonki sosai ina miki sonda wani mahalluki baitaba miki irin shi bah in... Dakatar dashi tayi cikin bacin rai tace.... *Pls banason stickers dinnan cos storage din waya nah ya cika bana iya gani* *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 33* Dakatar dashi tayi cikin bacin rai tace"ya isa haka!!! Atsakanina dakai babu Kalmar So ko kamanta neh da abinda kacemin shekarun baya?. Inkamanta ni nan mai iya tuna maka neh amma bazan tuna maka bah nafison ka maimaita dakanka kaman yanda na fada maka shekarun baya. Lumshe idonshi yayi cikin takaicin abinda yayi, shi fah yayi hakan neh karta raina shi yana matsayin mai mulkan su a gari. "Kiyi hakuri"ya furta yana mai cizon labban shi. _Allah yakiyaye na so wannan yar abin, mara kunya ma for that matter, in na auri wannan abin wlhy bakaramin cutar yarana nayi bah. Kunsan yanda na tsaneta kuwa?? Inaga nafison mutuwa ta akanta ni Kabiru na tsane ki_ Sune maganganun da suke ringing akanta dukda tasan alokacin ta miyar mai da martani amma har yau bata daina jin abin ranta bah. Wata guntunwar tsaki taja tareda yatsine fuska wanda suke dabi'unta tace"Babu wani hakurin dazaka bani soboda baka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138