Skip to content

Chapter 4

Chapter 4

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,236 words 0 views Progress saved
Download Book

ganka). Suna isa daidai katon gate din ya budu dakanshi parking yayi ,batareda ta kalleshi bah tabude kofar motan domin fita,hannunta yariko shi knew that amma ko gizau batayi bah cos tasan mudin tajuyo zai karya mata zuciya kuma ita so take ta hora shi Incase of next time kar yayi gigin mata irin hakan da yawan yen mata basusan wannan bah dazaran anyi da farko mekon su kiyaye nagaba saisu ce ai yataba yi so it's nothing new,daga lokacin da akayi nafarko baka nuna kayi fushi bah toh andinga yi kenan daga nan kuma za'a zarce in antambaya kuma Sai suce civilization. DanAllah a dinga kiyaye wa.... "Zulynah kiyi hakuri mana wlhy bada sani nah na aikata hakan gareki bah"yafada cikin rawar murya ,kwace hannunta tayi sannan ta fice dasauri, kifa kanshi yayi akan steering din motan ,dayayi niyar shiga amma Sai yaga yanzu shigar bashida amfani, nan yamawa motar key tareda ficewa daga gidan ,dasauri ta leko daga inda ta ke jin karar motan shi "Ya Mou.. kayi hakuri but this is the best solution for both of us"tafada hade da shigewa cikin gidan da damuwa asamar fuskarta,ma'aikatan gida sai gaishe ta sukeyi amma asali ma ko jinsu ma bata yi cos yanzu tunanin tafada soboda tasan yana komawa kuka zaiyi tayi daga karshe kuma zazzabi zai rufe shi cos iya zaman su dashi zata iya cika long note da halayenshi gabadaya kuma Sai haushin kanta yakamata har ta dauki waya don Kira shi kawai saita danne zuciyar ta tareda mishi Adduan Allah yakoma dashi gida lafiya(Niko nace Allah sarki). Dakin Umma tawuce kai tsaye,akan sallaya tasameta tana lazimi cos umma akwai ibada "Ummana sannunki da gida" tafada hade da fadawa ajikinta "Yauwa ZULFA'U" umma tafada,nan da nan kuma annurin fuskanta ya dauke,daman kuma awuya take neman gurin kuka take ai nan da nan tafara kuka "Banason shashanci fah ZULFA'U , saikina abu kamar jaririya " tafada dukda tasan miye sata kukan amma tabbas tasan akwai abinda yake damunta daban,still bata daina kuka bah.. "Haba ZULFA'U karki daga min hankali mana"tafada cikin kwantar da murya "Toh kema miyesa yanzu Kika daina cemin yar umma, ni nafison ki kirani da yar umma akan ZULFA'U, nifa har yanzu yarki ce soboda banida wata uwa bayanke ke kadai nasani,kici gaba da kirana yar umma nafi jin dadin wannan sunan" tafada hade da rungumeta tsam, wani irin dadi umma taji yaziyarce ta har da hawaye tayi sannan tace "Naso ace ni na haifeki ZULFA'U naso ace ba zallan shayar dake nayi bah amma Allah bai kaddara daga gareni zaki fito bah amma dukda hakan naji dadi sosai soboda daga tsatson wa'inda nake kauna aduniyar nan Kika fito,Alhmdllh ya Allah kuma iyayenkin Allah ya gafarta musu yakai haske kabarinsu" "Ameen umma na"tafada tana goge hawayen umma bayan tayi breaking hug din su "Yar umma!!!" Wani sanyin dadi Zulfa taji yaziyarce ta Dasauri tace "na'am umma na" "Karki boyemin komai ,ki fada min abinda sameki" Wani dum taji yaziyarce ta amma Sai ta daure tace"babu komai ummana" Murmushin manya umma tayi sannan tace"tsawon shekaru 17 nasan ki wato tinkina jaririya,nafi kowa sanin in wani abu yana damunki ,kuma baki taba min karya bah,baki boye min komai ,amma yau kin nuna min iyakata Zulfa'u " Zaro ido Zulfa tayi ga kirjin ta Sai tsare yakeyi cikin dauriya tace"umma na kiyi hakuri wlhy bansan ya zanyi zanyi infada miki abinda ya faru bane umma zaki iya yin fushi inkinji abinda nayi yau" Kirjin umma ne ya buga bumm ,Kare mata kallo tayi daga sama har kasa amma bata ga komai ba sai kamshin turarenta da ta chanza mata yau, asanyaye tace" yar umma kinada wanda tafini neh in baki fadamin damuwar ki ba??" "A'a umma na Zan fada " nan yazayyano mata yanda sukayi kaf da Mourad bata rage komai bah bata kara komai bah. Ajiyar zuciya umma tasauke aboye jin ba abinda take zato bane nunfasawa tayi sannan tace"kinyi daidai yar umma kuma daga yau banson kudinga kebancewa dashi kinsan zuciya bata da kashi kuma da zarar mace da na miji suka kebance shaidan ne yake zamowa na ukun su ,daga nan kuma yadinga kawata wa kanku juna, kuma banason kina shige mishi idan yazo,kinji ni koh?" Cikin jin dadin umma bata mata fada bah ta amsa da taji harda Adduan ta Gareku iyaye musamman iyaye mata ba'a cika son kuyi tsauri dayawa akan yaranku bah, make them feel free with you ,kidauke su amatsayin kawayenki, ki sake musu fuska tinda ba lallai bane ubansu yazauna dazu bah,ke zaki dinga Jan su ajiki,kiji damuwar su sabida basuda wanda yafiki aduk fadin duniyar nan, in suka fada miki damuwar su kokuma wani abu mara kyau dasuka yi awaje karki yi musu fada sabida fadar ki zaisa su dinga jin tsoron fada miki damuwar su, kimusu nasiha kinuna musu rashin dacewan kuskuren da suka yi bawai ki hau su da masifa bah, ya'yan ki ne in wani abu mara kyau yasami rayuwar su toh ke kika jawo dakanki... remember kece kawar su nafarko aduk duniyar nan kuma basuda kamarki(Allah yasa Mugane.. Ameen). *Inkun ji dadin shi share* *MHIZZPHYDO* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* Page 7&8 *Sex timetable* Gyara zama tayi sannan tafada mata yanda sukayi da akan contract dinda akawo mata, ba bata lokaci umma ta yarda tayi aikin godiya tamawa umma sannan tafice zuwa dakinta... *BELL STREET* Reigate, Surrey... Ko murfin mota bai tsaya rufewa bah ya fada cikin hadadden gidanshi, daki yawuce direct hade da fadawa kan *Parnian furniture bed*nashi wanda kudin shi sunkai $210,000. Wata irin ciwon Kai neh ya kaimishi farmaki nan da nan idon yakawo ruwa(nikam nace anya wannan ba maza-mata bane??lol), dakyar yatashi yayi Sallah Kota kan abinci baibi bah bacci ya kwashe shi... *Freetown St. 23, WUSE II Abuja Nigeria.* *11:30pm* Tinda yadawo daga tafiya take yawo da hankalin shi wajen bashi hakkinshi,gashi abin na mugun damunshi amma tsantsan son dayake mata yasa yake shanyewa. Ahankali yake matsawa kusa daita Sai yakai hannu zai taba ta sai ya janye,gashi sai matse kafa yakeyi tacikin bargo,shahada yayi daga karshe sannan ya taba ta tareda Kiran sunanta "Yusayrah!!?" "Miye ne wai??" Ta tambaye shi a hasale "Pls kitaimaka min in bazan takura miki bah" yafada gwanin tausayi "Miye kake so??" "Kinga mara na sai ciwo takeyi,kitaimaka min karna mutu" "Ai shine nace miye kakeso??" Amma azuciyar ta fadi take in kamutu ma zanfi kowa murna,maganarshi ce ta katse ta "Daman Zan dan rage wani abu kar maran ya fashe" yafada ahankali,batareda tayi magana bah tajuyo, ganin tajuyo neh yasa shi sauke ajiyar zuciya mai karfi.. "Dakata" tafada cikin dan daga murya sannan tace "Inhar bazaka bini ahankali bah toh ka sauka" jin abinda tafada ne yasa shi tsurewa cikin sanyin murya yake fadin "Kimin hakuri heart beat I promise ahankali Zanbiki" "Better" nan kuwa yafara hada himma har yakai ga ya manta Alkawarin dayamata cos haukace mata yayi sanda yasa tabiya bashin da taci kafin ya kyaleta,hawayen dayaga ya bata mata fuska ne yasashi runtse idonshi tareda fadin "Again!!!, DanAllah miyesa duk randa na rabeki saikinyi kuka??" "Zafi nakeji" tafada ahankali cos bakaramin wuya yabata bah amma azuciyar ta

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138