Chapter 51
Chapter 51
Zai iya cewan tin da yake arayuwar shi bai taba ganin dariyan ta irin haka bah, in fact zai iya cewan she looks somehow happy today , for first tym arayuwan shi yaga Zuly tamai kyau, saisaita kanshi yayi cikin daura face yace" kina hauka neh" Tsit kake ji Kaman ruwa yacinye ta, turo baki tayi cikin shagwaba tace" yanzu dariya ma mutum baida daman yi kenan" Sakin bakin yayi yana kallonta, she looks totally different today Kaman bah ita bah, tsaki yaja yace" eh tinda akarkashi na kike" Tashi tayi tana buga kafanta akasa" this not fair, nikam na gaji da abinda kake min, saikace ance maka ba'a sona, nikam am tired kawai I think zan kira Malam nafada mishi abubuwan da kake min acikin gidan nan maybe ya nema min solution" Tafada tareda kokarin fara dailing numbern Malam ai bata ankara bah taji yafauce wayan tareda yin gaba cikin sauri, ai binshi itama tayi tana fadin "ni kaban wayana tinda bakai kasiya min bah" Ganin yawuceta yasata fara binshi da gudu, shima sauri yakara yace" karfin ki ta kwata" Nihal nazaune taga mutum yashigo dasauri Kaman wanda yakejin zawo, ko Kula Nihal baiyi bah ya haura sama , yana shiga part nashi ya zauna akan kujera yana sauke ajiyar zuciya ga Wani mugun tsoron daya shigeshi cos yasan mudin tafadawa Malam abubuwan dayake mata toh kashin shi ya bushe afili yace" gwanda mun in lallabata komai ya wuce... Ganin bazata cin mishi bane yasata yin zaman dirshan atsakiyar palourn tana kuka Kaman wata karamar yarinya, sosai take kuka tana yabata wayanta takira malam, sororo Nihal ke kallonta, duk wanda ya kalli Zuly da abubuwan datake yi zaisan shagwaba ta jika ta, Tsaye yayi asaman stairs yana kallonta ,sosai kukanta ke bashi haushi cikin kausahiyar murya yace" zo ki karba wayan" Shiru tayi tana turo bakinta sannan ta tashi, gallawa Nihal harara tayi taja tsaki kafin tabar wajen "Kam bala'I!!!" Nihal tafada cikin bacin rai ganin abinda Zuly tamata Ganin bata kula ta bane yasa tajata baya tace"Ke ni kike harara??" Sake hararan ta tayi tace" bake kika Wani kurani da Ido bah Kaman zaki cinye mutum" "What!! Yusayrah kina ganin abinda yar aikin ki take fada Amma ko kiyi magana" "Yar aiki? ?"Zuly ta maimaita tana kallon Yusayrah she can't believe za'a iya furta mata kalman yar aiki dukda tasan aiki din takeyi, shiru Yusayrah tayi Kaman ruwa ya cinyeta tana wani zazzare ido kaman wacce taci kudin aika Kallon Iqbal tayi tashare hawayenta cikin dacin rai tace" am not a maid but his wife, am just performing my role as a wife and Yusayrah and this slut has the gut to call me a maid " "Slut?" Nihal tafada tana kallon fuskan Zuly, murmushi Zuly tayi tace " zai iya yiyuwa bakisan ni bah Niha sweet amma ni nasan ki" Bari jikin Nihal yadauka jin takirata da Niha sweet" suprised" tafada tana dage giranta daya.. Mutuwan tsaye Iqbal yayi dalilin jin turancin dayake fitowa daga bakin Zuly , if he's not mistaking American English takeyi, ahankali yafara saukowa daga stairs din ya tsaya ana karshe duk idon shi nakan Zuly muryan ta yaji tana fadin "Karkiji mamaki cos it's nothing new and as for you... tafada tana nuna Iqbal tace... yau din nan zan bar gidan nan zanje har wajen Malam nafada mishi tinda ka rikemin waya" Tana gama magana tayi hanya waje zata fice,da Wani irin gudu Iqbal yayi wajenta tareda riko ta, fizgewa tazo yi ya fixgota jikinshi ya rungumeta, ai wani shock yaji tindaga tsakiyar kanshi har kafanshi, baisan sanda yasake ta bah itakuma tafice abinta da gudu, yana tsaye har su Yusayrah suka Mara mata baya, dakyar ya saisaita kanshi yabisu shima cikin mutuwan jiki da bakuwar yanayin yashiga acikin seconds dabaifi 3 bah, Sa'ar ta daya maigadi baya wajen gate, budewa tayi tafi ta da mugun gudu cos taji taku abayan ta , kiiiii... taji amma kafin ta ankara har anyi sama daita, Ai wasu taurari tafara gani kafin taji ta bugi jikin Wani abu jikake tarwatsewan abu taasssss...... _ kuyi manage_ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 58* Ai wasu taurari tafara gani kafin taji ta bugi jikin Wani abu jikake tarwatsewan abu taasssss karar fashewan gaban glass din mota Wani irin ihu su Yusayrah suka kwala Dalilin ganin hatsarin da Zuly tayi, fitowanshi kenan yayi turus yana computing abinda yake gani da kwakwalwar shi domin komai nashi tsayawa yayi cakk... Wata kyakyawan matashiya wanda bazata wuce 23 bah tafito atsorace da ganin abinda ya faru in a blink of an eye, kukanta neh yadawo dashi cikin sauri yakarasa wajen Zuly dake yashe asaman mota , cakk yadauke ta daga saman mota kaman baby yayi ta inda motoci suke wucewa Cikin sa'a ya hadu da cab wanda yazo ajiye passenger ai duruwa yayi cikin cab din jikinshi na Wani irin rawa, Yusayrah neh ta koma cikin gida tadauko motanta, daidai wajen su Nihal ta tsaya tace musu su shigo dukda bata San takamamen asibitin dasuka nufa bah, Shiga sukayi inda matashiyan tadinga kuka tsoron ta daya kar ace ta kashe yar mutane... _Hospital_ KO sallaman mai cab baiyi bah yayi cikin asibiti da gudu, cikin sauri nurses suka tashi ganin an kawo emergency, ganin yanayin condition dinta neh yasa sukace yaje ya police station, Suna cikin maganan neh su Yusayrah suka shigo arikice Matan neh ari waya takira wata number tareda mikawa doctor, bayani aka mawa doctor din tukunna suka shiga cikin emergency daita... Sun jima sosai kafin suka fito daita zuwa resting room, kiransu doctor yayi akan su biyoshi office din shi... "Sannu koh" doctor yafada Gyada kai kawai sukayi Suna kallon shi Ajiyar zuciya yasauke kafin ya miyarda hankalin shi wajen Iqbal yace " zan iya Sanin dangantakan Ku?" Ba tsoron Allah Iqbal yace " yar aikin mu ceh " Sororo su Yusayrah sukayi Suna kallon shi da mamaki, kallonsu matan tayi tana kwankwanto akan abinda yafada Kuma sosai tayi sensing cewan karya yakeyi muryan Doctor sukaji yace "Anyi nasarar daidaita numfashinta dakyar cos abinda muka lura dashi shine ita yarinyan bata son rayuwa cos she's not really responding to treatment and Kuma tana da hawan jini and zuciyarta yayi weak am afraid she developes a heart attack "What???" Dukkansu suka furta atare Gyada kai doctor yayi yace"am sorry to say but I think yarinyan bata jin dadin zama daku kokuma akwai abinda yake damunta irin sosai dinnan and zanyi advising naku akan Ku miyarda ita inda kuka dauketa cos she's dying from inside and it's very dangerous soboda karancin shekarun ta" Banda innalillahi babu abinda Iqbal yake fadi azuciyarshi, jikinshi yAyi Sanyi sosai cos yasan koda akwai abinda yake damunta to shine he knows he has tormented her a lot, lumshe ido yayi yana kallon yanda idonta yakoma Kaman wata scary cat.. Matan data buge Zuly kuwa banda kuka babu abinda takeyi, she really pity the girl and azuciyarta banda tsinewa su Yusayrah babu abinda takeyi cos gani take su suka korota daga cikin gidan har ta samu bugeta, Amma Alhmdllh tinda yar mutane bata mutu a hannun ta bah, Gyaran murya tayi tace "can we
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138