Skip to content

Chapter 67

Chapter 67

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,215 words 0 views Progress saved
Download Book

da zuciyarshi yake mishi baikai bah, Mikewa yayi yana share hawayen dasuke zubo mishi ya shige toilet, Yana shiga yakunna ruwa tareda fashewa da kuka har yana shidewa, Dakyar yasamu yayi wankan soboda yanda yakejin zuciyarshi na zugii, Fitowa yayi yana takawa ahankali hannunshi rike da kirjinshi, wajen wardrobe yanufa yadauko wani jallabiya mara nauyi yasaka kafin ya shimfida sallaya yayi sallah, Ganin ya idar da sallah bata tashi bane yasashi fadin" kitashi lokaci na kurewa" "Bazan iya bah" tafada asanyaye Tashi yayi yanufi toilet ya hada mata ruwa kafin yafito, Daukarta yayi cakk dukda shidin ma bawani karfi gareshi bah, A toilet ya ajiye ta kafin ya fito ya nade zanin gadon daya b'aci da jini yasashi acikin washing machine sannan fice abinshi. Dakinshi yashiga tareda daukan maganin shi yasha amma maimakon yaji saukin abinda yake damunshi sai yaji yakaru. Lallabawa yayi yasauka tareda nufan hanyan waje kasancewan sun koma daya daga cikin gidajenshi, Dirvern shine yatashi yabude mishi mota dasauri ganin yanda ya fito kaman wanda ake jahh baya "Hospital zaka kaini" yafada cikin harshen larabci... Dasauri Ammi da Fakhih suka shiga cikin dakin da aka kwantar da Mourad, Wajen gadon Ammi takarasa cikin sanyin jiki idanuwan ta cikeda kwalla take kallon shi yanda bakinshi ya bushe gakuma drip ahannunshi, "Kiramin Qudsiyah!"Ammi tafadawa Fakhih,ba bata lokaci ya danna mata kira. "Sister in-law!" Yafada daidai ta dauki kiran Murya chan k'asa tace" bro kana lafiya" "Miyeke damunki naji muryan ki haka?"yafada cikin dan tashin ahankali "Banajin dadi neh bro" tafada "Ohh shine baki fadawa Yaya kunje asibiti bah?" "Lahh zanji sauki fah" Ajiyar zuciya yasauke yace" Allah yakara sauki!" "Ameen bro" "Daman fah Yaya neh baida lafiya" yafada cikin sanyin murya "Baida lafiya kuma?...yanzu fah yafita daga dakina kuma lafiyanshi lau"tafada cikin rashin yarda da abinda yace "Ikon Allah! Toh gashi dai anan ana mishi karin ruwa" "Banson karya fah bro" "Ba d'abiata bane" yabata amsa a dakile alamun yaji haushi "Subhanallah!!!" Tafada cikin rawar murya "Kizo asibitinmu!"yafada tareda katse kiran yana juyawa wajen Ammi dake sauraran abinda suke fada. Ganin yana shirin magana yasata gyada mishi kai alaman tajisu... Da Sallama tashigo cikin ward dinda aka mata kwatance takuwa ci sa'a nan dinne, Gaishe da Ammi tayi, cikin sanyin murya tace" wlhy lafiyanshi lau yafita daga dakina" Rikota Ammi tayi tana share mata hawaye tace" kidaina kuka ai nasan bazaki barshi da ciwo bah. Kallo suka miyar ga Mourad yakuwa yi daidai da lokacin da hawaye suka silalo mai, Kallon juna sukayi kafin Ammi takira sunan shi, juyawa kawai yayi yana rike saitin zuciyarshi "Wai nikam miyesa bazaka zamo daya daga cikin masu yarda da kaddara bah?" Ammi tafada kaman zatayi kuka Bude jajayen idanuwan shi yayi sannan ya zauna tareda rike hannun Ammi acikin nashi, "Ammi nah bazan koma wannan gidan bah" yafada hawaye nazubowa daga idanuwanshi Zama tayi agefen gado tareda matso shi kusa daita tace" daina kuka abinka awajena yanxu zaka zauna" Kallon fuskarta yayi, daidai saitin zuciyarshi yakai hannun Ammi yace" ki kira doctor ya duba ni banason namutu yanzu har sainaga Zulynah" Kuka Ammi tasake tana kawar dakanta gefe Siyah Kam rufe bakinta tayi tana sakin kuka mara sauti shikuma Fakhih yafice dasauri don kiran doctor... ★★★★★★★★★★ _Abuja,Nigeria_ _bayan sati daya_ Sanye take cikin doguwar rigar saint Laurent kalan ruwan toka, kanta kuwa hula neh sai kamshin turaren wankan dake tashi daga jikinta, yanxu kwata-kwata batason kamshin turare soboda dazarar ta shaka take yin amai gashi kuma ba wasu abinci masu nauyi take cibah dadinta mah Christine na dan hado mata cimmansu na chan US din, gashi itama ba'a baya bah wajen girki,zanma iya cewan su uku neh aka koya musu girki(wato: Mourad, Zuly dakuma Christine) Saukowa takeyi ahankali kaman wata sarauniya, yoh karma ta tafi ahankali mana ita zataji ajikinta soboda takalmi mai tsinin data saka kaman mai fita event Wani kyayawan glass bowl neh a hannunta wanda yake cikeda fruit salad, Tsayawa tayi tadebi chokali daya ta sha kafin tacigaba da tafiya, Sanda tayi kusan chokala 5 kafin tagama sauka daga matakalan. Kallonta suke yi babu ko kiftawa soboda tin kafin suganta sukejin takun takalminta yana kwas kwas kwas, shikam ma dariya tabashi yanda takeshan fruit salad kaman ance inta isa k'asa susha tareda wani. Bata ma lura dasu bah amma tabbas taji kamshin turaren dayake shirin hautsina mata kayan ciki, Sauri tadan kara a tafiyanta amma kaman daga sama taji muryan shi yana fadin" baki iya gaisuwa bane" Arazane tajuyo soboda ita bata zaci yana falon bah! Asalima batasan ko yadawo bah!. "Sannu da dawowa" tafada cikin sauri batareda ta juyo bah sannan karasa ficewa abunta, Yamutsa fuska Yusayrah tayi kafin ta miyarda kallonta kan Iqbal da hannushi ke saitin zuciyarshi, Tabashi tayi cikin mamaki tace" lafiya dai ko?" Kwantar da kanshi yayi a jikin kujera yana lumshe idanuwanshi hade da riko hannun Yusayrah yana kaiwa... _kuyi hakurin rashin jina da bakuyi bah jiya..._ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 73* Kwantar da kanshi yayi a jikin kujera yana lumshe idanuwanshi hade da riko hannun Yusayrah yana kaiwa saitin zuciyarshi yace "Heartbeat bansan abinda yasa kwana biyun nan bugun zuciyata ke chanzawa bah" Wafce hannunta tayi cikin bacin rai tana hararan shi, shikam ma baisan tana yi bah soboda idanuwanshi dasuke lumshe, Tsakin dataja neh ya sashi bude idanuwanshi cikin kulawa yace" miye faru heartbeat?" "Babu komai"tafada cikin shan kamshi tareda barin wajen ta haura sama abinta. Tashi yayi yabi bayan Zuly,awajen gate yasameta zaune da baba maigadi suna tab'a hira kuma har lokacin bata gama shan Fruit salad dinta bah dukda yanxu da sauri-sauri take sha amma soboda yawan shi yasa bata kai ga shanyewa bah. Kwankwansa kofa akayi baba maigadi ya bude tareda fita waje, Chan saigashi yadawo da basket da Leda a hannunshi, Mika mata yayi daidai lokacin da tagama shan Fruit salad dinta, Ajiye bowl din hannunta tayi akasa ta karba daga hannunshi, Wani Leda taciro daga cikin ledan ta bawa baba mai gadi aikuwa yadinga zuba mata godiya , Adan kwana biyun datake bashi kayan kwalama har kumatunshi yafara tasowa "Toh nikam nashige cikin gida" tafada tana gutsiran sausage roll din hannunta, Bowl dinta tasa acikin basket din tareda mikewa tsaye, Juyawan dazata yi ta hango shi tsaye adan nesa dasu, Takalmin kafanta ta zauna ta cire tacewa baba maigadi zata dawo ta dauka, Tafiya takeyi da dan sauri soboda zafin dake shiga cikin kafarta kasancewan ana rana sosai, Harta wuceshi taji anjata bah, kaman wacce tayi tsare tafara nishi dakarfi sake ledan hannunta tayi tana rufe hancinta da hannu, Da mamaki yake kallonta jin muryanta yayi tace" kasake ni karna maka amai" Amma maimakon yasake ta saima kara matseta yayi da jikinshi ai bai ankara yaga tasheko mai amai ajikinshi, Hankadata yayi tareda bata kyayawan marin dayasa basket din hannunta faduwa nan duk abinda suke cikin suka zubo dadin abun ma bowl dinta neh kawai yafashe amma kulolin ciki ko buduwa basuyi bah soboda qualities dinsu. Zubewa tayi akasa tana cigaba da amai dinta, sanda ta amaye duk abinda tasha kafin ta dawo daidai, "Sanin kanki neh banason kazanta don haka ki saurare hukuncinki"yafada cikin yatsine fuska Kallonshi tayi da jajayen idanuwanta

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138