Chapter 109
Chapter 109
diamond wedding gown_ wanda jikinshi gabadaya diamond🔶 neh mai guntun hannu, gashin nan daya sha gyara aka rola mata da veil mai shegen kyau. Takalmin tsaddadiyar Gucci mai dan tudu aka saka mata, kasancewan diamond wedding 👰 gown din high neck dinshi duk diamond neh shiyasa ba'asa mata sark'a bah sai dankunnen diamknd din da aka manna mata a kunne! Fad'in irin kyaun da Zuly tayi b'ata baki neh saboda tayi kyau na ban mamaki kaman ba Zuly bah kuma in bawai kana wajen aka mata kwalliya bazaka tab'a cewan itace bah! Turaren da Mourad ya aiko dashi aka pesa mata nan da nan wani kamshi mai sanyayya zuciya ya ratsa ko wani kusurwa na hancinsu! "Masha Allah!!! "Suka furta kusan atare, Philia ceh tafara kashe ma ta hotuna da camera dinta saboda har classes take dashi na koyar da Yanda ake daukan hotuna, ana kiranta a irinsu wedding events, funerals,Birthdays 🎊 da sauransu kuma celebrity ✔️ ce sosai kuma sai wane da wane neh suka kiranta saboda kwarewarta! "wai nikam har yanzu baku gama bane"Umma da shigowarta kenan tafada! Mun gama Umma hoto mukeyi saboda kinsan a wajen event 🎫 din ba lallai musamu damar yin hoto da ita bah kinga gwanda muyi tin yanzu"Fakhiha tafada Gyada kai Umma tayi cikin gamsuwa da abinda suka fada, kallon yar'ta tayi cikin tsananin so kafin tasakar mata murmushi tace"yar'Umma kinyi kyau sosai! " Sunkuyar da kanta tayi tafara wasa da chain din jikin rigarta cikin shagwaba tace"ai ban kaiki kyau bah Ummana" Dariya suka sa gabadayansu saboda yanayin da tayi maganan"Umma kuyi hoto kafin naje na taho da Ammi" Fakhiha tafada tareda ficewa dasauri ba tare da ta jira jin ta bakin Umma bah... Hotunan da sukayi a d'akin bai kirguwa saboda harda na hauka sukayi kafin suka fita saboda daman su kadai aka jira... Sanye yake cikin wani Black Tuxedo, Black bow tie, white tux shirt na Calvin Klein wanda ya mugun haska shi sai yakara wani irin kyau a ciki gakuma Patent leather takalmin dake kafarsa... Sai wani irin murmushi yake sakewa kaman an mishi albishiri da gidan Aljanna, sai faman duba agogon hannunshi yakeyi, tab'a shi da Fakhih yayi neh yadawo da hankalinsa jikinsa "Yaya muje mu jirasu a waje sun kusa fitowa"Fakhih yafada gyada kai yayi tare da lumshe idanuwansa kafin suka fice waje... Kurr yayi da idanuwansa a bakin kofa yana jiran ganin fitowar annurin zuciyarsa, wayarsa da yayi Kara neh ya dauke hankalinsa daga bakin kofa Daukan call din yayi yafara magana kaman haka" Gaskiya bazan iya making din shi yau ba saboda yanzu ma haka bride 👰 dina nake jira tafito mu tafi wajen event 🎫 din! " Ban ji miye aka fad'a daga dayan bangaren bah Mourad yasake fad'in" Pardon me Mr Ben i... " Maganan neh ya makale sanadiyar ido biyu da yayi da adorable Zulynshi wacce ta wani sauya lokaci guda bai san lokacin da ya mika wa Fakhih wayar hannunsa bah, ahankali yafara takawa har zuwa wajensu inda su kuma suka ja jefe suna kallon sarautar Allah Yana karasawa wajenta ya mika mata hannunshi, ahankali tayi submitting nata hannun a cikin nashi, cikin nutsuwa da kware wa yakai hannunta bakinsa tareda sumbatar bayan hannunta Kit! Suka ji an daukesu a hoto, murmushi suka sakarwa juna nan ma Philia tasake daukansu, hannunshi ya sakale a nashi hannun tare da janta suka nufi wajen hadaddiyar motansu Wanda aka mishi adon ribbons.... Wani hadadden Hall suka dosa wanda daga nesa ma inka kalle wajen sai ka yabawa wedding planner dinsu(Qudsiyah), Kaman wasu stars 🌌 haka suka shiga cikin hall din da yake fitar da sautin romantic song mai ratsa cikin zuciyar mai sauraro, Zuly da Mourad dinta neh agaba hannunsu makale da na juna bayansu kuma Fakhih dakuma Maram sai Fakhiha da nata balaraben tukunna Qudsiyah dakuma Raees dinta. They all are looking so cute and made for each others, mutane sai kallonsu ake yi cikin sha'awa. Sanda su Zuly suka fara zama akan royal chairs💺 wanda aka tanadar musamman saboda zamansu kafin sauran ma suka nemi wajen zama Su Umma da Ammi ansha kwalliya, gold dinnan da silvern nan sai magana sukeyi, maman Qudsiyah ma duk suna wajen kai gabadaya families dinsu mai martaba sarkin Dubai neh kawai baya wajen shidin ma saboda bayanan neh kuma ya turo an wakilcesa Yen Nigeria ma birgijib na hangosu saboda musamman aka sa jirgi ya kwaso su batareda sun biya ko sisi bah an wani sha heavy makeup kaman zasu je gasar Miss world ko wacce sai feeling kanta takeyi irin anzo USA dinnan 😄 Ga turawa da labarabawa kaman ordern su aka yo saboda yawansu! Donma hall din kato neh irin sosai dinnan da ansha cunkusu. Cikin kalle-kallena na hango Momina achan nesa tayi kwalliya babu laifi saboda tayi kyau Amma kallo daya zaka ma ta kagane tayi sanyi sosai sai wani cute guy 👦 agefenta sai danne-danne yakeyi akan waya zanma iya cewa ya manta da cewan a wajen event yake saboda yanda yamiyar da hankalinshi gabadaya kan wayan, agefenshi kuma wata babe ce sai kalle-kalle takeyi tana wani gyara rigarta takeyi itama ta hadu ba karya jefi-jefi kuma sukan hada ido da Mom data zama so silent... Wata katuwar cake 🍰 suka fara yanka wa, cikin soyayya suka ciyar da juna, daga nan suka koma wajen zaman su Philia sai aikin daukansu pics takeyi ga sauran apprentice dinta suka barbazu a ko ina na wajen suna daukan masu bukata Kiransu akayi a cikin filin wajen aka ce suyi rawa, Mourad da kanshi yace a sa musu wakan perfect aiko nan salon kid'i ya chanza! A kugunta ya dora hannunshi tareda rike hannunta guda daya, itama batayi sanya bah ta dora nata hannun a kafadarsa nan suka fara rawa cikin nutsuwa da kware wa , nan kuwa wajen ya dauki sowa. Manyan mutane suka fara tasowa Ana musu liki da manyan kudi, bakaramin kuka ya'yan banki suka sha bah, suna komawa aka Kira babban abokin ango wato Fakhih dakuma matarshi Maram don suzo su taka, ko kunya babu suka yi rawa iya son ransu wanda akan yasa hawaye silalo wa Mom dake kallonsu "Ke kuma lafiya kike neman a raina mu? "Wannan gayen yafada cikin takaici, kai kawai ta girgiza mai tare da share hawayen fuskarta.... Rike yake da hannunta sai taku sukeyi ahankali kaman bazasu taka kasa bah, duk cikin wajen babu wanda ya lura dasu sai muryan shi dasukaji yace "Happy married life! " *Vote,Comment&Share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 108* Tsit wajen yayi kowa na miyar da hankalinsa kan su, Murmushi neh ya subuce mata, kallon fuskar Mourad tayi kafin takai bakinta dai-dai labbansa sannan ta sumbacesa, murmushi shi ma ya sakar ma ta kafin su ka miyar da hankalinsu wajen Iqbal da ke tsaye da Matarsa Hibba wacce yanayin ta ya isa ya tabbatar maka da cewan a tsorace take "She has a beautiful face, she's innocent 😇, she has a pure soul, a forgiving heart, she's marvelous, she's amazing, talented,intelligent and
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138