Chapter 127
Chapter 127
sa shi rik'e ta "Mine, kwana biyun nan na lura baki son cin abinci kuma kin chanza gabadaya! what's wrong!?"ya tambaya cikin kulawa "Ai ina sha su watermelon 🍉 kuma ni bana jin yunwa! " Cup din ya Kai bakin ta yana fad'in"Just one sip! " Wani irin ture tumbler din ta yi wanda ya sa shi sub'ucewa daga hannun sa tare da zubewa a kasa tumbler din kuma ya fashe "Na ce maka ba zan sha ba ka matsa gashi ka janyo fashewar tumbler! "Ta fad'a kaman za tayi kuka, kaman sab'aloto haka ya ke kallon ta Mikewa ya yi tare da riko hannun ta ya ce"miye ke damunki? You don't look normal! " "Normal na ke... "Ta fad'a a hankali, girgiza kansa ya yi tare da cupping din fuskarta cikin damuwa ya ce "Am worried! Allah you don't look normal ki fad'a mun musan na yi " "Allah babu abin da ke damuna haka kawai na ke jin bani da appetite kuma wari su ke mun! " "Miye ke miki wari? "Ya tambaya cikin kulawa Kaman zata yi kuka ta ce"Komai ma! har amai amai na ke ji amma ya ki fitowa! " Zaunar da ita ya yi a kan sofa yana cewa"bari na d'auko miki kaya sai muje asibiti" Gyada kai kawai ta yi tana lumshe idanuwanta saboda gabadaya bata jin dadin jikin ta kawai dauriya ta ke yi, ya na fitowa da kan sa yasa mata doguwar riga a saman karamin rigar jikin ta, taimaka ma ta ya yi suka fice zuwa asibiti... Bayan ta gama ma wa Dr bayanai abin da yake damunta ya bukaci ta da suyi test, ba b'ata lokaci nurse ta zo ta wuce da su lab din asibitin... Gwaje gwaje aka hau mawa Zuly wanda duk da taimakon Mourad ne saboda cewa ta yi ita baza'a ja jinin ta ba! Zaune su ke a kan kujera suna jiran doctor ya gama duba papern result din ta, gyara zaman glass din sa ya yi cikin turancin sa ya ce"congratulation! your wife is a month pregnant!" "Excuse! "Mourad ya fad'a cikin son fahimtan abin da doctor ke nufi Cikin washe baki ya ce"Yeah your wife is pregnant! " "You don't mean that! "Ya fad'a yana kallon fuskar Zuly da ta yi mutuwar zaune tsaban farin cikin da ke cin ta "Alhmdllh! Thank you so much doctor "ya karasa fad'a cikin tsananin farin ciki yana bashi hannu, shima hannun ya mika mai cikin jin dadi "Mine! Kina d'auke da ciki na a jikin ki! "Ya fad'a yana mikar da ita tsaye girgiza kai ta yi saboda gabadaya bata san a wani irin yanayi ta ke ba! Card ya mik'a wa doctor ya ce"do call me please! " Washe baki ya sake yi ya ce "OK sir" Thumb up kawai Mourad ya ma sa sannan suka fice daga office din, tin a cikin mota ya fara kiran yen uwa da abokan arziki yana fad'a musu kyakyawan labari Su Ammi kam ji su ke kaman su yi tsuntsu su gan su a gaban pregy Zuly, sai tambaya suke a kan yaushe zasu dawo ya ce musu sun kusa, gashi sai so suke suyi magana da Zuly amma ta ki yin magana ko kunya ta ke ji ko kuma miye ne ban sani ba! Har suka isa _Rojenny Tourist Village_ Zuly ba ta yi magana ba amma gabadaya bai lura saboda tsananin murnan shima zai zamo uba da yake yi Sauk'a ta yi daga cikin motan lokacin da suka isa daidai bakin apartment na su da ake bawa couples , wajen so silent sai irin karan tsuntsu da ba za'a rasa ba kuma jefi-jefi ka kan hango masoya masu shan iska a waje suna zaune a bin su wasu kuma suna irin guje-gujen masoya dinne kuma komai a cikin class da nutsuwa suke yi ba bu wani hayaniya saboda akwai wa'inda ba su son ana takura musu, in ma kana son enjoying din wajen sai daddare saboda akwai entertainers Kala Kala sai wanda ka zab'a. Da gudu ta shige cikin apartment din su inda shi kuma ya zaro ido cikin tsoro tare da mara ma ta baya da saurin yana mai cilla wa wani key da alaman shi zai d'aga motan daga wajen "Miye haka ki ke gudu baki san yanzu ba ke kadai ba ce? "Ya tambaya cikin lallashi, bai hankara ba dai ji yayi ta fashe da kuka kaman wacce aka daka Cikin tashin hankali ya karasa inda ta ke tare zaunawa a gefen ta ya ce"Subhanallah! Miye same ki? " Rumgumesa ta yi da sauri cikin kuka ta ke cewa"dama zan sake yin wani cikin? Dama nima da rabon zan ga kwai na? Wallahi na cire rai da samun ciki a rayuwata" Cikin rashin fahimtan abin da ta ke nufi ya ce"miye kike fad'i ne haka! Ko farin ciki ne yake saki fad'in abubuwa? " Gyada kai ta yi da sauri har lokacin kuma hawaye bai bar fitowa da ga idanuwan ta ba, hannun sa ta daura a maran ta cikin muryan kuka mai had'e da farinciki wanda daga gani a kwai abin da ya ke cin ran ta ta ce" our babies! " "Babies? "Ya tambaya yana goge hawayen fuskarta , gyada kai ta yi tana jan majina ta ce "Eh mana Babies! " "Ya aka yi kika san ba guda biyu ne a ciki? "Ya tambaya yana d'aura ta a kan cinyar sa, zaro idanuwa ta yi tare da girgiza kan ta kaman taga abin tsoro ta ce "Guda uku ne ba biyu ba! "Wani irin dariya ya fashe da shi saboda sosai ta ba shi dariya, turo baki ta yi tana tana kokarin mikewa daga kafan sa ganin kaman ya miyar da abin da ta fad'a abin dariya Dawowa da ita ya yi ya ce"am sorry Mine amma kin san ba za ki iya haifan uku ba ko!? " Kallon sa ta yi ta ce"why!" "Saboda sun miki yawa? " "What Allah ko guda.... Tsayawa ta yi tana lissafi da hannun ta kafin ta ce.... Ka ga uku sau uku tara sai kuma ga wani ukun... Ta fad'a tana tab'a cikin ta tace.... Duka sun zamo sha biyu, kaga ko sha biyu zan haifa a lokaci daya bazan girgiza ba! " Zaro idanuwa ya yi ga kuma dariyan da yake cin sa ya ce"ban da sha biyu a lokaci daya yarinya! Kin d'auka haihuwa shan ruwa ne ko kuma love making ne? " "Dagaske fa! "Ta fad'a looking so serious saboda da za'a ce wa'inan lost babies din ta na gidan Iqbal ta haifo su to baza ta k'i ba "Wait, tukunna ma uku sau uku tara da kika lissafo a ina kika samo su?"ya tambaye ta yana mai tsura ma ta idanuwa Ya mutsa fuskar ta ta yi alaman ba ta son maganan ta ce"na fara jin yunwa fa! " Mikewa ya yi da saurin tare da zaunar da ita ya ce" wani abinci ki ke so? " Murmushi ta yi cikin jin dadi ta ce"ni fa wallahi Masa da kuma Kunnun gyada na ke so!" "Masa da Kunnun Gyad'a kuma?"Gyada kan ta tayi tana zama a kan kujera ga ajiyan zuciyan da ta ke saukewa kaman wacce ta yi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138