Skip to content

Chapter 107

Chapter 107

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,230 words 0 views Progress saved
Download Book

fada tareda fashewa da kuka soboda itafa data ga kanta akan gado tazata yadaina fushi daita neh balle ma ita bataga abin fushi acikin abinda tayi jiya bah! ahaka bacci yadauketa ko sleeping dress bata sa bah balle azo ga shan magani, sai ajiyar zuciya take saukewa akai akai... Awajen Mourad ma bawai ya ji dadin sharetan dayayi bane a'a asalima wani irin zafi yake ji azuviyarshi na sharetan dayayi amma kuma in ya tuna yanda takeyi jiya da dadare kaman wacce bata taba yin aure bah sai yaji wani irin haushi da takaici ya turnuke shi!... '''WASHE GARI...''' Zaune kowannen su yake akan dining ana kokarin cin breakfast 🍳 suka lura babu Zuly akan dining Ammi ceh tace"Wai Ina Zulyn Mourad neh? " Wani irin boyayyen ajiyan zuciya Mourad yasauke soboda tindazu tunaninshi awajenta yake har wani rashin nutsuwa neh yake luguiguitan zuciyarshi amma sai yayi shiru "Nikam Ammi bansan miye damunta bah dazu danaje dakinta naga idanuwanta sun kumbura alaman tayi kuka amma dana tambayeta saitace min ciwon idonta neh yatashi wanda ni nasan idanuwanta basuyin hakan in yafara ciwo gashi kuma tin shekaran jiya rabonta da abinci"Maram dake shafa jam ajikin slice bread 🍞 din dake hannunta tafada tana b'ata fuska cikin takaici "What kina nufin jiya bataci abinci bah? "Suka hada baki wajen fada, dakatar da abinda takeyi tayi tareda kallon dukkansu dauka kafeta da ido suna jiran jin amsan dazata bayar "Erh agaskiya dai jiya bataci komai bah! Kuma nayi duk iya bakin kokarina wajen ganin nayi forcing dinta amma abun yaci tura! "Tafada kaman zatayi kuka "Wannan ma aikin banza neh! Taya za'ayi mutum yaki cin abinci tun jiya kuma kiki fadawa kowa? Anya ma kinasonta kuwa? "Mourad yafada cikin b'acin rai yana ture plate din gabanshi hade da mikewa "Kai da kake sonta miyesa baka tambayeta shin ko taci abinci bah kokuma akasin hakan! Zaka wani zo kana wani cika kaman ka damu daita! "Qudsiyah tafada itama cikin b'acin rai hade da mikewa tana kokarin barin wajen tareda jan tsaki soboda daman tin jiya take jin haushin shi akan abinda yamawa Zuly jiya kuma daga lokacin tagane something is wrong shiyasa tabi Zuly daki amma saita sameta tana bacci ga hawaye duk sun bushe mata, batareda ta tashia ta bah ta gyara mata kwanciya tareda rufa mata bargo! Jitayi an riko hannunta, nan tafara kiciniyar kwacewa soboda tasan Mourad neh, da karfi yajuyo daita hade da zuba mata jajayen idanuwanshi yace "Maimaita abinda kika fada last! " wafce hannunta tayi tareda watsamai wasu harara tace "Dolo neh yake maimaita aji sau biyu"bata jira cewarshi bah tayi gaba abinta cikin sauri kaman wacce ake bi Wani iska yafurzar hade da hargitse gashin kanshi, chan kuma shima yabi bayanta dasauri, sauran dasukayi zaune suna kallon abubuwan dake wakana suma suka bi bayanshi hoping all is fyn... "Lafiya baki fito cin abinci bah!? "Qudsiyah ta tambayi Zuly dake zaune tazuba wasu tagumi "Naci abinci fah! "Tafada cikin rawar murya Murmushi yake Qudsiyah tasake tace"yanxu ke tindaga yanzu har kun fara samun matsala da Yay Mou dinki! Gaskiya hakan baiyi bah" Riko hannun Qudsiyah Zuly tayi hawaye na gangaro mata tace"Nifa babu abinda na mishi! " Share mata hawayen tayi tace"Kokuma kice bakisan abinda kika mishi bah!" Kafin Zuly tayi magana har Mourad yashigo, kallon shi ta tsaya yi da fuskar tausayi ganin ya kawar da kanshi tareda jinjinawa ajikin garu yasata mikewa da kyar zatayi wajenshi, koh taku uku batayi bah tayi luuuu zata fadi soboda rashin kwarin jiki, cikin wani irin super Mourad yakarasa tareda taro ta sai gata ajikinshi Rufe baki Qudsiyah tayi soboda bata zaci Mourad zai tari Zuly dalilin ganin yanda ya kame kaman wani soja, tashi Qudsiyah tayi daga kan gadon takarasa wajen su Mourad wanda hakan yayi daidai da isowar su Ammi Ahankali Zuly take bude idanuwanta jin bata fad'i bah, fess suka sauka acikin na Mourad dayake kallonta kaman yasamu TV "Am sorry 🙇! "Tafada cikin rawar murya jikinta nadaukan b'ari, kallonsu yayi yace"DanAllah ataimaka mana da abincin mutane 2!" Kallon juna sukayi gabadayansu kafin suka fice inda Zuly ta lumshe idanuwanta wasu Murmushi na subuce mata Daukanta yayi in a bridal style ya kwantar daita akan gado tareda zaunawa ya juya mata baya, ahankali tamike sannan tadaura kanta agadon bayanshi tace"nifa bansanka da irin wa'inan halayen bah, wlhy hankali na yadaina kwanciya ka sa nafara tunanin cewa maybe yanzu kadaina sona kaman yanda kake fadi neh!" Ganin yana kokarin juyowa yasata tashi daga bayanshi, yana karasa juyowa yace"kidaina sa irin wannan tunanin aranki! Kidaina cewan kadaina sonki! Wlhy inasonki irín na sosai dinnan amma abunda kika min shekaran jiya dadaddare yakasa barin mind dina! " Runguman shi tayi tace"toh kayi hakuri bazan sake bah in Allah ya yarda" "Shine kika bar mun kanki da yunwa koh? "Yafada cikin shagwaba tareda cirota daga jikinshi, turo baki tayi tace "Toh waye jawo?"lakutar hancinta yayi tareda shafa fuskarta yace "Ni na jawo! Amma ai baikamata ace kin biyemun bah!"kafin tayi magana har Qudsiyah tashigo da abinci acikin tray, murmushi tasakar wa Zuly tace "Yanzu hunger strike yakare koh? "Gyada kai kawai Zuly tayi taka sa kanta akan kirjin Mourad daya dauke kai kaman baiga Qudsiyah bah "Toh lover girl saikiyi sauri kugama ci soboda har bakinmu sun fara lodging a hotel kuma kinga bazai dace mubari suyi ta jiranmu bah! Nan da 1hour Fakhiha zata iso soboda tadage sai ita zata miki kwalliyan! "Qudsiyah tafada tareda yin hanyan waje batareda ta kula da halin KO inkula da Mourad ya nuna mata bah! Dago kai tayi ta kalli Mourad, zatayi magana kenan yarigata fadin"no surutu! Muje nabaki abinci saimuyi first wankan mu tare kafin lokaci yakure Rola idanuwanta tayi tareda fadin"kowa yayi wankanshi dai! " Hada fuska yayi yace"bangane kowa yayi wankanshi bah?" Wani yawu ta hadiye ganin yanda yawani sha mur da fuska, Murmushin yake tasake tace " hmm wayyo yunwa zai tsinka mun hanji" "Aww sorry"yafada cikin kulawa tareda bude plate din gabanshi cikin sauri, lumshe idanuwanta tayi tana tunanin yanda za'ayi tafara kallon tsaraicin shi! Tab'a ta dayayi neh yasata sakin ajiyar zuciya tareda bude idanuwanta, ahankali ta bude baki yasamata abincin, haka yadinga ciyar daita har sanda yatabbatar da tayi nak takoshi tukunna yabari Wanda tarage yafara kokarin ci, hannu Tasa ta karbi chokalin tafara bashi da kanta har abincin yakare kasancewan daman bada yawa tarage bah! Shida kanshi yakai tray din kitchen tareda dawowa ya bata maganinta, ko cikakkiyar mintuna biyar batayi bah ta mirgine da bacci kasancewan maganin yana sa bacci kuma baccin ma mai nauyi dinnan... Wattpadians ina bukatar followers *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 106* Sanda yabari baccin yashigeta sosai kafin ya wuce toilet domin had'a mata ruwan wanka! Fitowanshi yayi daidai da shigowar Fakhiha, washe baki tayi tana fadin"No wonder naketa jin kamshi ashe Ango neh acikin dakin" Hard'e hannayenshi yayi akirji yana kallonta kaman ya ga sabuwar hallita, tab'e baki yayi yace"kin dai ji kunya wlhy" Turo baki tayi tace " Miye na yi

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138