Skip to content

Chapter 106

Chapter 106

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,243 words 0 views Progress saved
Download Book

fara tafiya, dakin suka shiga atare inda ta tsaya kikam abakin kofa tana shan coffee ☕️ din dake cikin kofin hannunta Bayan gidan cikin dakin yashiga yarage kayanshi yasaura daga shi sai boxer sannan yafito! Sanda yazauna yakuma kai kallonshi har lokacin tana tsaye a inda take da kopi da alamu ma tagama shan abun cikin kopin Karasa shiga tayi tana barin kofa abude, a dining din cikin dakin ta ajiye cup din tareda miyar da kallonta wajen Mourad da bayanshi ke jinjine a jikin gado tace"bacci nakeji fah mutum yawuce dakinshi" "Bangane na wuce dakina bah? Nan fah miye yasameshi bayan ga katuwar gado"yafada yana buga gadon dayake zaune akai Dan zaro idanuwa tayi tace"taab mu kwana agado daya kenan? " "Toh miye zai hana? " "Gaskiya kunya nakeji kuma ni ban taba kwana gado daya da namiji bah! "Tafada tana bude fridge don dauko ruwan dazata sha dalilin kishin ruwan datakeji saikace ba yanxu tagama shan coffee ba! Gyara zamanshi yayi akan gado yace"bansanki da karya ba fah! " "Kaima dai kasan bazan maka karya bah"tafada batareda ta kalleshi bah "Bantaba ji bah! Kodai babu jituwa neh atsakaninku? "Yatambaya cikin neman karin bayani Sanda tacire baby khimar din kanta atakaice tace"akwai mana!" Gyada kai kawai yayi tareda zuba mata idanuwashi "Kafita zan cire kaya! " Tafada tana kama kugunta gira daya yadaga yace"babu abinda zaki boyemin soboda babu abinda bansani bah saurana kawai najini acikin jikinki" Zaro idanuwa tayi cikin rashin yarda tace"hey karma kafara!" Dariya yayi sosai yace"wlhy dazu Nina miki wanka bakiga haryanzu shining kikeyi bah" Fuskar tausayi tayi tareda karasowa gefenshi sannan ta zauna akan bedside drawer tace" Dagaske kaine kamun wanka dazu!? " Ido daya ya kanne mata yace"kinada tawadan Allah atawajan bakin boob naki na hannun hagu! Konayi karya? " Hannu tasa tarufe fuskarta cikin tsananin kunya, jitake kaman kasa ta tsage ta shige ciki, cire hannun nata yayi daga fuskarta aikuwa ta runtse idanuwa lakutan hancinta yayi yace"I so much love ❤️ everything about you Zulynah" Mikewa tayi tareda shigewa toilet dagudu inda shikuma ya shafa gashin kanshi yana lasan lips! Wanka tayi tareda fitowa daure da towel, yana ganinta shima yamike yashiga toilet din dama already yariga da ya rufe kofa harda su murda makulli Wardrobe ta bude soboda daman tasan bazata rasa kayan sawan mata bah soboda in case of emergency, aikuwa tana budewa taga kaya, murmushi tayi tareda daukan wani riga wanda bai wuce guiwa bah! Sawa tayi tareda komawa wajen dressing mirror ta feshe jikinta da turaren baccin dake ajiye !Kan gado tahau takwanta abinta cikeda da fargaba, tana kwanciya kuwa yana fitowa daga cikin bayan gidan da alamun shima wankan yayi, cikin sauri taja bargo ta rufe fuskarta Murmushi kawai yayi soboda yaganta sarai,sanda yagama kowani tsiyanshi kafin shima ya haura kan gadon Dumm taji gabanta yafadi soboda rashin sabo! Bata hankara bah kawai taji hannunshi ajikinta harwani matsota yayi sosai tareda rungume bayanta akirjinshi Jikinta neh yadauki rawa Wanda hakan bakaramin mamaki yabawa Mourad bah, cikin rawar murya tace"Yay Mou dina bacci nakeji" Daidai wajen kunnenta yakai bakinshi tareda cewa"na hana ki neh? " Tsit tayi batareda tayi magana bah, shinshinarta yayi yace"wannan scent din yamun dadi" Shiru tayi zuciyarta na wani irin rawa soboda tsoro "Kinutsu mana bawani abu zan miki bah kawai dai inason feeling dinki neh pls kibarni"yasake fada still hancinshi na manne da jikinta yana aikin sunsuna saikace bada turare daya sukayi amfani bah ! Jin wani abayanta yasata mikewa zumbur cikin firgita, akidime tanuna shi da yatsarta tana cewa *DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 105* "Miye kake samun abayana? Mikewa zaune yayi yana kallonta dakyau yace"ni babu abinda nasamiki kingani ma?"yakarasa fada yana ware hannayenshi, kallon sama da kasa tamishi kafin ta sake kwanciya cikin dar-dar sai wani kame jikinta kam takeyi Shima kwantawa yayi yakuma sake matsota,firgita tayi jikinta nadaukan bari"Wai miye yake damunki neh? "Yafada a hasale cikin b'acin rai yana kuma zaunawa Zama tasakeyi tareda kura mishi idanuwa wasu zufa na tsatsafo mata, ganin yanda take zufa bakaramin sake bata mai rai yayi bah "Sai kiyi tayi ai"yafada tareda jan tsaki, gani kawai tayi yasauka daga kan gadon, kallon mamaki tamishi kafin tayi magana har yafara tafiya abinshi, a hanzarce tadiro daga saman gadon tana fadin "Ai abun baikai na fushi bah kayi hakuri! "Ko kulata baiyi bah yafice zuciyarshi na kuna kuma harwani kuka-kuka yakijin yayi Direct dakinshi yawuce tareda slamming kofa afuskarta soboda daman tana binshi neh, bubuga kofan tafarayi chan ta tina ashe basu kadai bane acikin gidan, ahankali ta silale awajen cikin jin haushin kanta Ahankali tafara rero kuka har wasu vibrating takeyi kaman anjonata da ringing tone mai vibration... '''WASHE GARI....''' Jin karar alarm asaitin kunnenta yasata yamutsa fuskar tareda sa hannunta daidai inda take jin karar, dauka tayi tareda cillarwa "Taaass"shine karar da agogon alarm din yayi soboda daman duka jikinshi glass neh, kaman zatayi kuka ta yamutsa fuskarta tareda lume kanta acikin pillow cikin rashin jin dadin katse mata perfect marfarkinta da Yay Mou da alarm din yayi Ahankali tadago kanta tana kallon inda take, wani murmushi neh yasubuce mata, lumshe idanuwa tayi tareda yin wani irin juyi wanda yasa rigar jikinta kwayewa... Banda tsaki babu abinda to take ja ganin tinda tafarka bata ga Yay Mou dinta bah! Zama tayi akan tiles tareda zuba wasu uban tagumi kaman wacce taci kudin banki Cire mata tagumin da akayi neh yadawo daita daga duniyar tunaninta, ajiyar zuciya mai karfi tasauke tana mai kawar da fuskarta daga kallon da Qudsiyah take mata! "Sister inlaw lafiya kika zabga wannan uban tagumin?" Murmushin yake tasake tace"kaina neh yake Dan ciwo" "Ayyerh bari nakawo miki magani saiki sha"tafada tana kokarin mikewa daga tsugunen datake, riketa Zuly tayi tace "dasauki fah sister!" Ganin zatayi sake magana neh yasa Zuly cewa"amma jiya ba anan kika kwana soboda damuka dawo banganki bah!" Zama Qudsiyah tayi akan chinese rug din dake gaban Zuly tace"anan na kwana mana amma ba dawuri na dawo bah! " "Oops nama manta! Yay Mou dina yafada mun yanda kiketa shan mana wahala, mungode sosai Allah yakaimu naki kuma Allah yasaka miki da gidan Aljanna!" Murmushi tasake tace "Aww sister in-law ai yiwa kaine karki samu damuw..." Kafin takarasa magana har Sallaman su Ammi yadoki dodon kunnensu, amsawa sukayi inda Qudsiyah tamike itakuwa Zuly nazaune kaman wacce aka dasa sai kallon Mourad dayayi kaman baisan da wanzuwarta awajen takeyi "Kekuma ya haka kin wani yi zaman dabbas akasa acikin sanyi"Umma tafada suna zaunawa akan kujera "Kun iso lafiya? Ya hanya? "Ta tambayesu cikin kulawa, kafin su amsa har Mourad dake tsaye yace "Bari naje nahuta!"cikin mamaki suke kallonshi ganin yawani sha mur yawani hada rai kaman soja "Sannu da dawowa Yay Mou dina!"tafada ahankali, atakaice yace "Yauwa!" Ba Zuly bah hatta sauran dasuke wajen sanda sukaji wani iri aransu, ahankali tamike cikin sanyin itama tayi hanyan dakinta, da kallo kawai sukabi bayansu kowa da abinda yake sak'awa aranshi Akan gado ta

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138