Skip to content

Chapter 32

Chapter 32

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,219 words 0 views Progress saved
Download Book

bayan gida nayi fitsari nayi tareda dauro Alwala soboda ko kadan bana wasa da Sallah. Fitowa nayi na tada sallah sannan na zauna inayin Addua , ban idar bah Umma nah tashigo cikin dakin "Daman cewa nayi bari nah taso ki lokacin sallah har ya wuce" Murmushi kawai na sakar mata ina dan lumshe Ido , shafa Adduan nayi tareda gaishe ta. "Ina yay Mou dina yake??" Natambaye ta "Yana dakin shi inaga shi din ma bacci yakeyi" Zaro Ido nayi nace" Allah yasa dai yayi sallah " Tashi nayi na nade sallaya sannan nace"bari na taso shi" Ban jira cewan Umma bah nayi waje, ina fita natina ashe bansan dakin shi bah. Wani ma'aikaci nagani yazo wucewa, tsayawa yayi ganin kaman akwai abinda nake nema cikin turancin shi na turawa yace "Do you need anything??" Kure shi da ido nayi cos ko kadan ban dago abinda yake fadi bah. Kara maimaita abinda yake fadi yayi cikin kosawa nace" nifa dakin yay Mou dina nake nema inma zaka nuna min ka nuna min bawai ka tsaya kana lankwasa harshe bah" "Pardon?" Zan sake yin magana naji muryan shi ta baya yana waya, Cikin sauri na juya nayi wajen shi , bude hannun shi yayi na fada aciki tareda sa kaina akan kirjin shi. Jin yana labarci yasa namiyar da ido na cikin nashi kaman mai jin abinda yake fadi. "Ammi nah ga Zulynah din nan" Da ido na mishi alaman waye neh , daga wayar yayi a kunnen shi kadan "yace uwata ceh" Murmushi na neh ya fadada daidai lokacin da yasa wayan a handsfree. Wata daddadiyar murya ceh tamin sallama, kara kallon fuskan yay Mou dina nayi kafin na bude bakina da kyar na amsa sallamar ta. Ja na yayi zuwa wajen sofa din palourn,zama yayi ya daura ni asamar cinyarshi. Cikin nutsuwa na gaisheta amsa min tayi daga dayan bangaren, muryan Yay Mou dina naji yace" Ammi nah ya kikaji muryan Zulynah??" "Kai masha Allah ka iya zabi wlhy muryar ta kaman ana busa sarewa har tafi naka dadi" Dariya nasake jin abinda tace akan murya na bansan yaushe na Budi baki nace" nasan kawai kin fada neh amma acikin nan kowa yasan wanda muryan shi yafi dadi acikin ni da Yay Mou dina" Wani irin dadi Ammi taji jin abinda nace "Haba Zulyn Mourad karki fadi haka mana" "Amma acikin ku biyu muryan ki yafi nashi" "danAllah fah" tafada cikin Jin dadi, shagwabe fuska Yay Mou yayi irin baiji dadin nan bah Ko kallon dayake gefo min baisa nayi shiru bah saima gwalon danake mishi kuma idona daga kanshi bah saima gwalon danake mishi "Wlhy"nafada tareda sakin murmushi ina shafa sajen shi zuwa gemun shi soboda bakaramin kyau suke min bah. "Toh Zulyn Mourad nagode" "Kai Ammi miye abin godiya kuma anan"nafada ina zumbura bah Murmushi kawai tayi tace" ya naga yayi shiru ko yabar wajen neh??" Dariya nayi still ido na akanshi nace"Lah Ammi inaga kaman ruwa neh ya cinye shi azaune" Itama darawa tayi tace"toh Zulyn Mourad sai anjima koh?" "Toh Ammi sai anjima" ina gama magana ya katse kiran, hannu na na tusa cikin gashin kanshi ina mai Susa lumshe idonshi naga yayi gashi still baiyi magana Bude idonshi yayi sannan ya daga ni daga kan cinyarshi Cikin mamaki nake binshi da ido ganin lokaci daya ya sauya min, "Miye faru yay Mou dina??" Bude bakin shi yayi yana cizan labban shi da kyar yace"... *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 40* Bude bakin shi yayi yana cizan labban shi da kyar yace"kai na neh yafara ciwo" "Yah Salam"nafurta cikin kwalalo ido Miyarda shi nayi yazauna nakara komawa saman cinyarshi shidai da ido yake bina gani yayi na kama kanshi Addua nayi ta tofa mai kaman yanda Umma nah kemin nan da nan yafara zufa... Da murmushi asamar fuskarshi yace"thank you my doctor" Murmushi na miyar mai tareda mikewa daga samar cinyarshi wanda kuma yayi daidai da fitowar Umma daga daki "Kuna nan ashe??" Ta tambaye mu "Erh Umma gashi kuma wai kanshi yana ciwo" nafada cikin rashin jin dadi "Wai haka??" "Ai naji sauki yanzu cos harta kama min" yafada yana kallon saiti na tareda sakar min murmushi Zaro Ido Umma tayi tace" ta kama maka fah kace?? Ai bata iya bah" zumburo baki nayi ganin Umma tana underestimating din Kama min kumatu yayi yace"Lah Umma dagaske ta kama min kuma naji sauki sosai" Tabe baki Umma tayi tace"toh Allah ya sauwaka" "Ameen muka amsa in chorus" Sanar damu akayi angama shirya dining table ba bata lokaci muka dunguma zuwa dining room din... ```washe gari...``` ```8:30am``` Shi yafara tashinmu mukayi sallah, wanka nayi inda na tarar har ya kawo min kayan da muka siya jiya a boutique... Daya daga cikin kayan nasa inda ba karamin kyau yamin bah, wajen mirror na nufa sannan nadauki powder na shafa har zan dam bara jam baki sai na tina da turawan dana gani jiya ba haka sukayi bah Lipstick kawai nadan shafa dan daidai saikuma naga ashe mah yafi mun kyau fiyeda jambaki. Fitowa nayi daga dakin cos alokacin Umma nah bata ciki Samun turawan nan nayi suna shirya dining table dauke,juyawa nayi na kalle ta wajen da Yay Mou dina yafito jiya Ahankali nake takawa zuwa wajen ban kaiga zuwa bah Umma nah takira ni Wajen ta nakoma ina turo baki nace" ina kwana Umma nah" "Lfy, ina kuma zakiyi acan??" Dan murmushi nayi nace" zanje in taso Yay Mou dina neh naga bai fito bah" "Ai Mourad yafita bayan anyi sallahn asuba" Zaro Ido nayi nace"tin asuba🤔?? Toh ina yaje haka da harma bai zai cemin zai fita bah??" "Wajen aiki ya tafi" tafada tareda jan hannu na zuwa dining room din Sosai naji bah dadi da fitan shi, Umma nah da kanta ta zuba min abinci Kallon plate din nayi ina tunanin ko zan iya ci tinda daman da Yay Mou dina nakeci Duk dadin danaji abincin yayi jiya sai naga nayau ko dadi baiyi bah Spoons biyu nayi naji na koshi, tura plate din da nayi neh ya miyarda hankalin Umma nah gareni Tin kafin tayi magana nace" na koshi neh" "Bangane kin koshi bah?" Kwabe fuska nayi nace"Umma nah wlhy abincin babu dadi shiyasa" "Toh in dafo miki wani abun daban??"ta tambaye ni cikeda kulawa Da murmushi asamar fuskar na nace"A'a Umma nah ki barshi kawai, bari na zaga gidan nagani" "Toh banda tsokana da barna" Dariya nayi nace"kai Umma nah ai bana jin turancin da zanyi tsokana dashi amma in Yay Mou dina yadawo zan mai magana yasani a makarantan koyan turanci" "Ahtoh kin kyauta wlhy"tafada daidai tagama cin abincin Tare muka tashi inda ita ta zauna a palour nikuma na fita... ```8:00pm``` Zaune nake a palour bayan na idar da Sallah banda kallon kofa babu abinda nakeyi Bini bini saina saki tsaki cos sosai idanu na suke son ganin shi ga wani yunwan dayake chasa ni Karan motan dana ji neh yasani ajiyar zuciyan da har Umma nah sanda taji shi Girgiza kai kawai tayi lokacin dataga nayi hanyar waje Turus naja natsaya abakin kofa bayan na fita, murmushi naga asamar fuskarshi lokacin da

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138