Chapter 102
Chapter 102
sun Riga sun koma gida soboda baki... Kallon juna suka hauyi dalilin ganin cewan Mourad neh ke Kira. Shahada sukayi Fakhiha tayi picking "You are now officially Mrs Mourad!" Mourad yafada daga dayan bangaren cikin farinciki "Ba ita bace Yaya " Fakhiha tafada ahankali "Oh sis wai miyesa kike daukan call din bayan bakece Mai wayan bah?" Yafada cikin takaici "Yaya tinda taga lokacin daurin auren yayi clicking ta kulle kanta acikin daki tana kuka" tafada cikin Zaro idanuwa Kaman tana gabanshi "Yah Salam! Pls ki lallabamin ita ta karbi phone din mana" yar tsaki taja tace"Allah ba budewa zatayi bah soboda ba yanda ba'ayi daita akan tabude bah!" Cikin Sanyin murya yace"Ohk shikenan yanzu zamu taho make sure tayi shiru kafin mu iso!" "Toh Yayana Ango Allah yadawo daku lafiya"tafada kaman babu abinda yake faruwa Murmushi yayi yace"Ameen Sisto" Ajiyar zuciya tasauke sanda wayar ya yanke, kallon Zuly dake kwance tana baccin wahala tayi! Jefi-jefi take yamutsa fuskar tana rike marar ta alaman haryanxu tana jin ciwon, Matsawa gefenta tayi tareda rike hannunta tana tofa mata Adduan samun sauki chan kuma takalli su Kuwah dasukayi jugum suna tinani tace "Yakamata ace ku koma gida tinda Zulyn Mourad tasamu sauki saura kawai ta bude ido neh" "Toh shikenan mun tafi akula daita da kyau"Kuwah tafada cikin karfin hali soboda ranta baiso tafiya bah amma kuma tana mugun ganin girman Fakhiha bazata iya musa mata bah! Kallonta tamiyar ga Philadelphia tace"Philia! You guys should go home okay?" Gyada kai Philadelphia tayi tareda bin bayansu Kuwah da har sun isa bakin kofa..... Banda gaisuwa babu abinda yake gudana acikin parlour, shikam sai wiki-wiki yake da idanuwa yana dubawa kozai hangota dukda yasan bazai ganta akusa bah! "Ammi bari naje karyazama mun bar Sister kadai awajen!"Kuwah tafada cikin sanyin murya Ajiyar zuciya Ammi tasauke tace "Toh shikenan Allah yasa tafarka kafin ki isa" Suna dagowa sukaga Mourad tsaye yazuba dukkan hannayenshi acikin aljihu yana kallonsu daya bayan daya, gyaran murya yayi yace "Ammi nah aina kuka boyemin mata neh nayita dubawa banganta bah" Tsilli tsili Ammi tayi da idanuwa kaman wacce taci kudin aika tace "ai bata cikin gidan nan" Kallon mamaki yamata kafin yace"da izinin waye amma?" Guntun tsaki Ammi taja tace"kabita kuje!" "Ina kenan Ammi nah? " "Wajen Matarka!"tabashi amsa atakaice Murmushi yasake tareda shafa sumar kamshi dama already yacire hulan yace"tazata zata iya buya mun ne? Muje kawar mu" Cikin sanyin jiki tabi bayanshi tana waiwayan Ammi dake kallonsu... _manage pls!_ *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* _ZEEBLACK WANNAN PAGE DIN NAKI NEHππ_ *Page 101* Agefen driver Kuwah tazauna inda Mourad ya zauna abaya (owners corner ) sannan motan yatashi ,kasancewan bawai yasan gari bane shiyasa baisan hanyar asibiti suka nufa bah sai gani kawai yayi sun paka a parking lot din asibiti, murza idanuwanshi yayi don tabbatar da cewan dagasken asibitin suka iso Gabanshi neh yayi mugun bugawa wanda har yasanya shi rike saitin zuciyarshi, ganin yana shirin yin magana yasata ficewa daga cikin motan dasauri. Hulan kanshi yacire ya ajiye akan seat yana jin wani irin zufa na neman zeto mai, links din hannunshi guda daya yacire kafin ya bude kofar cikin rawar hannu sannan yafito cikin sanyin jiki tareda mara mata baya... Kunu take sha ahankali kaman bataso sai wani yamutsa fuska takeyi jefi-jefi kuma takan kalli Fakhiha data zuba mata na mujiya, kallonta tamiyar ga likitan dake zaune itama tana jiran tagama shan kunu Mikewa tayi dakyar cikin dukawa tashige cikin toilet donyin fitsari... Da sallama suka shiga cikin ward din"miye sameta? " Yafada ko arzikin amsa gaisuwansu basu samu bah! Cikin sanyin murya likitan tahau yimishi bayanin abinda yake damunta, ajiyar zuciya mai karfi yasauke cikin jin dadin cewan ba wani abu mai girma bane yake damunta! Juyawa wajen Fakhiha yayi yace" miyesa kika min karya? " Ganin yanda ya hada rai yasa Fakhiha marairaicewa tace"kayi hakuri yaya kawai dai bamuson hankalinka yatashi neh shiyasa" "Toh yanzu Ina take?"Yatambayesu "Tana shiga toilet kuka shigo"Fakhiha ya bashi amsa ganin yana nufan hanyan toilet din yasa Likitan fadin "kabari tafito mana! "Why? "Yatambayeta cikin rashin fahimta "What if wanka takeyi kaga baidace kaga taraicinta bah! "Ta bashi amsa cikin makale murya Hade rai yayi yacigaba da tafiya yana fadin"Shin kinsan ita miye Dina ceh?... Baijira tayi magana yace... Toh what if I say matata ceh ita!?" Wani irin dum taji itada take tunanin tasamu Mr right? Ashe mijin wata neh mah... Yana karasa bakin kofan yatsaya jin kaman tana shirin bude kofa "Fitsarin yaki fitowa f... " Sauran maganan makalewa yayi sanadiyar ganin Yay Mou dinta abakin kofa,da kallon tausayi yake binta ganin yanda tawani rame lokaci guda. Fuskarta yashafa yace"yaki fitowa koh? " Hannunshi takamo takalli agogon dake daure atsintsiyan hannunshi, cikin sauri tasaki hannun tana kallon fuskarshi da shanyayyun idanuwanta wanda har sun yin kalan jah soboda ciwo Ganin yanda takeyi neh yasashi kallonta dakyau, murmushi yasake dukda bawai yanda yaganta yamai dadi bane! Hannunta dake kan mararta yariko ahankali yanda ita kadai ce zataji yace"in kin yarda zan iya sa Fitsarin fitowa da mugun super(hhh)" Kallon fuskarshi tayi dakyau sannan ta gyada kai dukda bawai ya fahimce shi bane Cikin Dan daga murya yace"danAllah ku bamu waje zan dubata dakaina" Kallon juna Fakhiha da Kuwah sukayi suna kunshe dariyarsu sannan suka fice, itama Likitan cikin sanyin jiki tabisu... Zata koma cikin toilet din ya dauketa cakk saikan gadon marasa lafiya dake ward din, da kallon miye haka tabishi shikuwa ko damuwa baiyi bah ya gyara mata kwanciyarta, tareda komawa kofa yasanya sakata sannan yadawo wajenta... Rike hannunshi tayi dasauri gabanta nafaduwa ganin yana shirin yaye mata doguwar rigarta"tsaya mana zansa fitsarin yafito neh fah! " Yafada cikin kwantar da murya, girgiza kai tayi tace"Inaa! Akan gadon zanyi fitsari? Banason in bata musu zanin gado fah" Hannuwan riganshi ya nade kaman wanda yake shirin karbar haihuwa yace"kyalesu abinki kokin bata zasu wanke, ai asibitin kenan" Gajeriyan dariya yasake ganin yanda ta gyada kai tareda rike zanin gado gam tana runtse idanuwanta kaman ance yanka ta za'ayi Karasa yaye rigarta yayi inda ya lumshe idanuwanshi sanadiyar kamshi mai tsayawa arai daya ziyarce hancinshi Zamanshi yagyara sannan yakai hannunshi kan kafarta wanda yaketa sheki soboda uban gyaran dayashi, shafoshi yayi har zuwa kan cinyarta wanda hakan yayi mugun sa jikin Zuly rawar disco Kallonta yayi yasaki murmushi kafin yagama haurawa da hanunshi zuwa wajen marar ta wani irin numfashi taja tareda rike hannunshi tana girgiza kai still idanuwanta arufe suke "Just wanna help neh fah!ki nutsu kinji? "Yafada ahankali, sake gyada kai tayi tana dada runtse idanuwanta dakyau Shafar mararta yadinga yi yanda zataji sauki, sanda yayi mai isarshi har tana sakin nishin samun sauki, ahankali yake kokarin tura hannunshi cikin pant dinta dasauri taware idanuwanta dasuka yi zajir cikin rawar baki tace"kabari nadaina jin fitsarin" Shafa marar yayi tareda dan matsa wajenda yadan kumbura amma bakaman dafarko bah soboda yanzu yasake fiyeda da"arrghh" Tafada kaman zatayi kuka, bakinshi yakai daidai mararta sannan yabata sumba mai dan tsayi awajen,numfashi tamiyar tana fadin"ya isa haka" Dago kanshi yayi yakalleta da idanuwanshi dasuka yi zajir bai musa bah yamike soboda shidin ma yanayinshi yafara sauyawa kuma yasan in baiyi dagaske bah toh za'a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138