Chapter 17
Chapter 17
Wato the vice president,prime minister and also the Emir of Dubai wanda yakasance uba ga QUDSIYAH kenan we guys are cousins "Idan nagane bayanan ki kenan sokike kice min ita kadai ke kidanta dakuma rawanta??"tafada cikin murmushin farinciki "Tabbas haka wannan batun yake Zulyn Mourad" itama ta miyar mata da murmushin. Izuwa lokacin kuma har Fakihah tagama tsara mata Arabian glam makeup dinta. "Mungama"Fakihah tafada tareda barin gaban mirror din, gwalalo ido Zuly tayi SAKAMAKOn harbawan data yi da new look dinta. "Kinyi kyau sosai Zulyn Mourad anya zaki bar yayana yasha ruwa kuwa??" Fakihah tafada cikeda zolaya Sunkuyar dakai kawai tayi domin tinda take bata tabayin kwalliyan dayakai wannan kyau bah. "Fakihah nagode sosai" "Ba damuwa ai yiwa kaine kuma InshaAllah a aurenku baza'a wani bata kudi wajen dauko mai makeup bah nida kaina zan chanchara miki"tafada lokacin da tayi loosing ribbon din jikin gashin Zuly. "Kai Zulyn Mourad kinada gashi saikace bafulatana" "Ai mahaifiyata bafulatana ce babana ne bahaushe" "Gaskiya Kam alamu sun nuna hakan" batareda sun sake magana bah Fakihah tafara gyara mata gashin ta. Katse shirun Zuly tayi dacewan"ina babynki??"(daman tana da aurene??) "Yana wajen babanshi kinsan yau ba yayinshi nakeyi bah tinda gaki kinzo". Dariya kawai Zuly tayi tana mai jin dadi azuciyar ta. Wayarta dake karane yasasu dakatawa daga tayata sa kayan da Fakihah keyi,daukan waya tayi da murmushi afuskarta tareda karawa a kunne "Yay Mou dina !!!" Tafada cikin shagwaba Wani irin yanayi mai wuyar fasaltawa yajishi aciki na yen secon ni kafin ya furzar da iska sannan yace"Zulynah kinyi sallah kuwa" Kaman tana gabanshi tafara girgiza kanta Jin tayi shuru yasa shi sanin batayi sallahn bah ahankali yace"oya aje ayi sallah kafin lokaci yawuce" "Ohk Yay Mou " Batareda yasake magana bah yakatse Kiran daman ita yake jira cos yariga yagama Shirin shi. Dakin Ammi yawuce inda anan ya hadu da Fakih nan kuwa ya tsigaleshi tass Ammi ma harda sa baki. Wani haushin Zuly neh yasake kamashi cos tinda yake ba'a taba mishi fada bah sai akanta amma ya dau Alwashi Sai Mourad ya auri Siyah takowani hanya. Daman Already tanada Alwala sallah ta tayar ita kuma Fakihah ta fice domin yin wanka. "Masha Allah"shine abinda suka furta atare sanadiyar hango Zuly dasuka yi cikin wata peacock feather flowing gown mai kyaun gaske wanda yazauna dass ajikinta. Kwalliyan dake fuskarta mah abin duba neh saida wani Hermès birkin bag na companyn Japanese designer mai shegen kyau.(nace ko ran aurenta Sai ahaka) Kanta yane da Lace Juliet Cap Veil sosai yamata kyau, Fakih mah saidaya yabata acikin zuciyan shi, Siyah kuwa gabadaya saita raina nata kwalliyan datayi... Ahankali take takowa ga bayan riganta sai shara yake yi, Karan cameran dataji neh yasata dago kanta caraf Mourad yakara daukan wani. Murmushin ta mai kyau tasakar mai shikuwa harda wani lumshe ido tareda miyar mata da murmushin. Hannun da Ammi tamika mata takama,kissing din hannun Ammi tayi cikeda sha'awar ta sosai tadinga Adduan Allah ya mallakawa danta wannan baiwar Allahn azuciyar ta. "Tabarakllh Zulyn Mourad"Ammi tafurta tareda runguman ta,breaking hug din tayi tareda juyawa wajen Mourad daya kafeta da idon shi har lokacin kuwa murmushi neh kwance asamar fuskarshi. Mika mata hannu yayi alaman ta taho batayi musu bah ta isa gareshi,hannunta yakama shima yayi kissing. "You look extremely taking away" cikin rada yafada mata daidai ya hadata da jikinshi. "Ai kafini haduwa yay Mou har banson kafita ahaka" Waro ido yayi bayan sun raba hug din cos yasan in suka dade ahakan zai iyayin abin kunya sannan yace"ai ni yakamata nace banson kifita ahaka amma kuma lokaci yakure da babu inda zakije ahaka" Dariya tayi tareda zaro harshen ta alaman gwalo. "Karki sa na chanza mind dina fah" yafada kaman wani boss harda su zare ido Gwalo idanu itama tayi sannan ta turo bakinta kafin tace"toh kayi hakuri" Gyaran muryan da Fakih yayi neh yasata nutsuwa cos ko kadan batason tayi ba daidai bah a gabansu. "Zoh ki karba Zulyn Mourad kafin ku makara" Ammi takirata Komawa tayi wajen Ammi din, mika hannu Ammi tayi Sai ga yar aikinta daya da tray a hannun ta. Tana karasowa Ammi tacire kyallen da aka rufe shi dashi,gwalalo ido Zuly tayi dalilin ganin... *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 25* *Fake love* Tana karasowa Ammi tacire kyallen da aka rufe shi dashi,gwalalo ido Zuly tayi dalilin ganin wata Heart of the ocean necklace mai shegen kyau da tsada... "My sweet Zulynka tayi yi kyau sosai"Siyah tafada cikin danne kishinta Murmushin samar fuskar shine ya fadada cikin jin dadi yace" kaii mungode kuma kema kinyi kyau. Wani dadi taji yaziyarce ta cos rabon dayace tayi kyau harta manta zatayi magana kenan sukaji muryan Zuly "Yay Mou dina inasonka" tafada yanda zasujita bayan Ammi tace mata shi ya siya. Mamaki ne yakama su Ammi jin abinda tafada bako kunya. Duk wani farincikin dataji saita neme su tarasa zuciyar ta har zafi zafi yakeyi amma dukda haka danne... Ammi ce tadauko necklace din bayan tagama makala mata dankunnen shi. Rike hannu Ammi din tayi cikin sunkuyar dakai ahankali tace" Ammi karmu wahalar dake" Kafin Ammi din tayi magana har takarbe necklace din tareda yin wajen Mourad dashi. Tana mika mai ya karba cikin murmushi tareda daura mata a wuya, runguman shi tayi sannan tace "godiya nake yay Mou dina" Murmushi kawai yayi while tayi breaking hug dinsu. Yanxu kam mah sun daina mamakin su... "Muje karmu sasu suyi tajira"yafada mata tareda riko hannunta "Mun tafi Ammi" yasake fada tareda nufar daita wajen mota "Allah lafiya" Ammi mah tafada cikin jin dadi cos bakaramin burge ta sukayi bah. Su Fakih ma nufar motansu sukayi cos tare zasu tafi.. "Sis nalura da wani abu"Fakih yafada lokacin da suka shiga mota dayake mijin Fakihah yazo(Wato tare zasu tafi) "Miye fah" tafada cikin boye damuwar ta "In kinason yaya yadawo kula ki sosai toh dole Sai kin ajiye kishi agefe kin nunawa abinda yake so soyayya"yafada tareda yin shiru "Anya Zan iya kuwa??" Ta tambaye shi "Zaki iya mana,just try to show that thing a fake love agaban shi" "Ohk I will try" "Yauwa sis,Allah yabaki Yaya" Bakunya tace Ameen. Suna isa wajen taro akafara shooting dinsu ta kowani bangare, kuma bakaramin dacewa sukayi da juna bah wasu mah sun dauka miji da mata neh... Wata hadaddiyar tray mai dauke da scissors aka kawo mata ba bata lokaci suka yanka... "Miye kike nema neh wai??" Taji yatambaye ta soboda waige waigen datake tayi. Kirkiran murmushi tayi sannan tace"babu komai" Amma aranta mamakin abinda ya hana shi zuwa take, ai kodan ita ta tura mai invite din dakanta yakamata yazo. Dukda mah last dasukayi magana yace mata yana son su hadu,kenan mah karya yakeyi... Sosai abin yamata zafi aranta amma babu yanda taiya danne duk abinda ke damun ta tayi gudun kar Mourad ya fahimta. Wani tunanin da ya shige ta neh yasa tayi maza taciro wayarta acikin jaka. Kiran numbern shi take yi amma harya tsinka ba'a dauka bah. Hadiye duk wani abu tayi sannan ta miyarda wayarta cikin jaka cos aduk rayuwarta Mourad neh kawai take iya mishi missed calls dayawa amma sauran kam inta Kira sau
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138