Chapter 7
Chapter 7
suna da aikin dazan musu and am yet to fix the appointment date" "Ohk Allah yabada sa'a" "Ameen umma na saina dawo.."tafada hade da ficewa Sai Addua takeyi Allah yasa tasamu Mourad agida cos zuciyar ta na kwadayin ganin shi ahankali ta zura hannunta cikin jaka tafito da car key dakuma case din space(glass) cikin nutsuwa ta bude sannan tafito da wata tsadaddiyar *Cartier panthere glass* wanda ya kasance medicated(daman tanada matsalar ido amma ba'a ganewa) kuma kudin shi yakai kimanin $159,000 ,cikeda kasaita take takawa harta kaiga motan ta kirar Lamborghini Veneno Roadster wanda kudin shi sunkai £3.4 million kuma saman abude neh(nace hmm). Bude mata motan akayi sannan tashiga kafin ta bada mai Wuta sannan tayi gaba... *BELL STREET* Reigate, Surrey... Cikeda kwarewa take driving din harta iso gidanshi, yen aiki sai kai komo sukeyi suna ganinta kuwa suka fara kawo gaisuwa kasancewan su San matsayin ta awajen ogansu,cikin fara'a take amsawa sannan tace "Ina fatan kuna Kula min dashi dakyau??" "Erh miss" "Ohk, yana ciki kuwa??"ta tambaye su , kallon juna sukayi sannan daya yace "Ko minti 10 baiyi da barin gida ba kuma daga gani tafiya zaiyi cos yanada emergency" wani irin dum taji zuciyar ta amsa da kyar ta iya danne kukanta sannan tace "Ya barmin aika neh?" "Unfortunately miss wannan Karan bai bar miki aika bah"gabanta ne yayi mugun faduwa azuciyar ta kuwa cewa take "Miye yak.... Mhizzphydo... [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 11-12* "Miye yake nufi da hakan, kodai yayi zuciya ne dazai tafi batareda yabar min aika bah..." Cikin sanyin tabar wajen batareda ta Kula maganganun su bah... "Umma ina kwana" Mourad yafada "Lafiya lau Mourad din Zulynshi" Umma ta amsa mai "Daman Zan fada miki abu neh?" Tattara hankalinta tayi zuwa gareshi sannan tace"ina jinka" Cikeda jin kunya ya zayyano mata abinda yafaru daga farko har karshe,harda yen kwallan shi Umma kuwa mamaki ne yakamata jin babu abinda ya chanza amaganan lallai Sai yau tagama yarda da soyayyan da take hashashen Mourad yana mawa yarta, katse Umma yayi da cewa "Umma DanAllah kitayani rokonta tayi hakuri wlhy *nayi nadama* bazan sake bah sharrin shaidan ne" Numfasawa Umma tayi sannan tace" gaskiya abinda kukayi bai dace bah amma tinda kagane kura kuranka komai ya wuce, Allah yaraba mu da son zuciya" "Ameen Umma, ina zulynah take??" "Ta tafi makaranta yanzu nan, nazata mah kun hadu ahanya ne cos tana fita ko 10minutes bata yi bah ka iso" "Ya Salam, gashi nan da 20minute flight dina zai daga, gashi ba halin inyi shifting dinshi soboda emergency nake dashi"yafada kaman zaiyi kuka "Allah sarki"Umma tafada "Umma kidan taimaka min da littafi zan ajiye mata sako" tashi umma tayi sannan tashige ciki domin dauko paper... *5:20pm* Agajiye take taka matakala yen aiki sai gaishe ta sukeyi amma soboda damuwan da take dashi ko amsa musu batayi bah Dakin Umma ta nufa inda tasameta tana waya da alaman daga Nigeria ne, zaman jira tayi agefen ta... "Yar umma har an dawo kenan?" Umma ta tambaya bayan ta gama wayan " Erh ummana , nasameki lafiya?" "Lafiya lau ga abinci nagama, zakici yanxu ne ko zaki fara wanka?" "Erh umma zan fara wanka tukunna soboda gabadaya nagaji dayawa" "Yauwa yar umma,inkin gama mah akwai aikanki awaje na saiki xo ki karba" Murmushine ya subuce mata dukda bata san aikan miye bah amma tabbas zuciyarta yayi mata sanyi kuma tayi farinciki da hakan cikin dariya tace "umma na aikan miye neh?" Umma ma murmushi tayi sannan tace" ki bari saikin zo zaki gani" "Barina yi sauri nagama sainazo nagani tinda ummana taki fada min" tafada hade da barin dakin dasauri daman kuma an shige mata da jakanta cikin gida... Sanye take cikin Silk Floral Wrap Dress na companyn zimmermann black with peach touch colour kafanta kuwa sanye yake cikin black cashmere cadie slippers sai sauri take bugawa... Haryanzu murmushin dayake kwance akan fuskarta bai bace bah,cewa tayi"Umma gani nagama kibani aikan" Umma dake zaune ta ce " yana daki na akan dressing mirror kije ki dauka" "Ohk" tafada hade da nufa dakin umma, idanunta suna sauka akan papern taja wata iriyar ajiyar zuciya, murmushin kan fuskarta na daduwa ahankali tayi tataki zuwa wajen sannan tadauka, ahankali takai papern kan hancin ta ai kamshin dataji ne yasata lumshe idanu hade da fashewa da dariya kaman wata mahaukaciya akan gadon umma tayi super aikuwa tadinga rolawa ga haryanxu tana dariya, daidaita kanta tayi sannan tazauna dakyau hade da bude papern ahankali,da kyakyawan rubutun shi tayi harba ita fah tana jin anace wa rubutun likitoci jagwal neh amma banda na Mourad dinta... Ahankali tafara karantawa kaman haka "Life is all about the next step... Everyone makes mistake but life is all about a second chance… I request you,that if you have ever given yourself a second chance… Pls do the same with me as well zulynah… I can't do without you zulynah Ina mugun sonki…" Wasu hawaye taji sun zubo mata wanda bata san dalilin su bah ahankali tafurta "Nima ina mugun sonka ya Mou" rungume papern tayi gam kaman za'a kwace mata shi... ★★★★★ *LBS Rd, Kamani, Kurla West, Kurla, Mumbai, Maharashtra 400070, India* *Phoenix mall...* Sanye take cikin wata hadaddiya Ruby gown na Stella McCartney red color wanda ko takalmin kafarta ba'a gani ga kamshinta na JAR Bolt of Lightning yana tashi kan nan yasha gyara soboda in banda farin fata na indians to lah shakka babu abinda zasu nuna mata (zulyn Mourad din fah ta hadu ne ta koina)... Sai nan nan akeyi daita cos ansan da zuwanta kasancewan Phoenix mall babba ne sosai shiyasa tace musu zataje ta huta washe gari zata dawo soboda ko second floor din pheonix mall din bata hau bah… *The orchid- an Ecotel hotel,kurla Mumbai…* shine hotel dinda tayi logging aciki… Wayarta ta dauka hade da dannawa ummanta kira, sun dade suna hira kafin ta katse,kasancewan ta chanza number shiyasa taki kira Mourad cos tasan baya daukan sabon number amma sai tayi mai text kaman haka "Yay Mou dina ya aiki?ya su Ammi ?ya hakuri damu kuma?… nayi missing dinka sosai , yaushe zaka dawo naganka cos jinake nayi shekaru dari ban ganka bah, idanuna sunyi kewar ka kaii infact mah komai nayi nawa yayi kewar ka, nasan kaima hakan ce awajen ka… kuma kayi hakuri cos nasan nayi over reacting am sorry 4that forgive your zuly… ina sonka sosai… bye" Tana gama turawa ta tsaya jiran reply amma har 2hours ya wuce ba'a yi reply bah cikeda rashin jin dadi takwana aranan… ★★★★★ *P sector,Villa in Emirates Hills Dubai…* Saukowar shi kenan zai wuce hospital ya hango Amminshi zaune akan wata katuwar kujera gabanta kuwa kayan motsa baki ne birjik awajen gawasu yen mata za zaune kusa daita… Suna ganin shi suka sauke kansu kasa cos haka kaidarshi yake dazarar yaisa wajenda suke suke saukar da kansu failure to do that kuma suna iya rasa aikin su dakuma hukunci maitsanani… "Ammi na!!!" Yafada daidai yazauna agefenta "Angon zuly" "Allah yasa Ammina, kullum wallahi zuciyata karaya yakeyi kaman zuly batawa bace kuma wani amma inaji ajikina koda wani ya aureta toh daga karshe wajena zata dawo amma Ammi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138