Chapter 10
Chapter 10
heartbeat dina take mawa cikin nan bah da har zataki kudin dana bata,lallai wannan cikin yazo da salo nadaban..." "DanAllah karmu zubar inasonshi,nasan kaima zakaso shi" tafada asanyaye cikin hawaye "Tinda kinaso nina inaso cos duk abinda kikeso dole inso abin,soboda haka yanzu zance zubarwa anyi cancelling" Wani irin wawan juyowa tayi tareda rungumoshi jikinta ,cikin tsantsan murna take kissing dinshi takoina kaman Allah ya aiko ta ,sai godiya take zuba mai,shikam ma mamakine yahanashi magana saina mujiyan dayake binta dashi... Janta yayi daga bathroom din zuwa kan gado sannan yazaunar da ita akan gado tareda zama agefen ta,ai da sauri takoma kan cinyarshi tana shashafa shi,dagata yayi daga kan ciyarshi sannan yace " heaetbeat yi bacci kinji" yafada hade kwantar daita cos yasan yau ba ranar sex bane according to her timetable kuma baison ta shagalar dashi daga karshe kuma tabarshi da matsala, yajuya kenan yaga tariko hannushi,girgirza kanshi yayi,ganin zai bata mata lokacine yasata tashi hade da hade bakinsu waje daya ,dakyar ya kwace kanshi daga wajenta yana fadin "Don't start today is thursday" Cikn kwantar da murya take tace"yes let's make love" "Sure?"yafada cikin murna,batareda tabashi amsa bah suka lula duniyar... *3days later...* Acikin kwana biyun dasuka wuce taga gata sosai cos sosai Iqbal yake nuna damuwarshi akan cikin kuma takan hango soyayyar cikin a idonshi, dadi takeji in ta tina zata haifa wa Iqbal jininshi, inta tina abinda zata haifa shi zai zamo ma mallakin kaddarorin Iqbal takan jin tafi kowa sa'a, shiyasa take taka tsantsan da cikin... Rike take da trolley dinshi sai narke mai takeyi ajikinshi,wai ita batason yayi tafiyar... Atsakiyar palour sukaja suka tsaya inda yafara yace" heartbeat karki damu inshaAllah danaga yanda jikinshi yake zandawo,kawai dai banason afara kananu kananun magana akaina ne shiyasa zanje kinsan ance danAdam ba'a iya mishi" "Hakane maisona,Allah yakaika lafiya yakuma dawo dakai lafiya" "Ameen heartbeat" yafada tareda kwala wa Umaiza kira, tana zuwa yace "Ki kula min daita sosai soboda yanzu baita kadai bace" washare baki Umaiza tayi sannan tace "Ashe daman munsamu karuwa shine ba'a fada mana bah..." hararan da Yusayrah ke cilla mata ne yasata hadiye sauran maganarta "Zakiyi tafiya kuma yanzu amanarta ahannuki yake ko tsinke karki bari ta daga" wani dadine yake ratsa zuciyar Yusayrah ganin finally yafara son cikin jikinta... "Ga wannan ayi manage" ya katseta daidai Umaiza tabar wajen,kallon envelop dinta da alamar tambaya afuskarta batareda yabari tayi magana bah yace "In kin bude zaki gani,oya sit down karki wahalar minda kanki" murmushi tayi cikin nuna alamun jin dadi tace" nagode Maisona ,adawo lafiya" "Allah yasa" yafada daidai yagama pecking dinta tareda ficewa, Ajiyar zuciya tasauke jin tashin motocin shi... Tafi 5minutes azaune tana kallon envelop dinta hannunta kafinan tabude,abinda idanunta yagane mata ne yasata sakin ihu wanda yasa Umaiza fitowa daga kitchen dagudu "Miye sameki Anty?"cikin waige waige ta tambayeta Wata harara ta banka mata cikin daura fuska tace" miye nace miki yasameni?" "Ayi hakuri naga kinyi ihu ne kaman wanda wani abu yaciza" tafada ahankali "What!!!,nikike cewa kaman wani abu yacize ni??" Ta tambaya cikin karaji "Kiyi hakuri anty ba haka nake nufi bah" "Shegiya mai farar fuska kawai, zaki bace min ne ko saina rakaki da takalmi??" Tafada cikin harara tana mai jin haushin Umaiza din , kunkunin datafara ne ya hasala Yusayrah ai kuwa ta tashi cikin fushi wai zata daka Umaiza... Ta daga hannunta sama kenan cikinta yayi wani irin murdawan dayasa tasaki wata razananiyar kara... Ganin ta tashi afusace yasata fecewa,wanda yasa ko juyowa dalilin karan da taji batayi bah... Faduwa tayi kasa dalilin murdawan da cikinta yasake, can taji ciwon ya dauke cakk har sanda ta sauke ajiyar zuciyar, damshi damshin datafara ji asaman tiles din ne yasata kai hannunta wajen, dago hannu tayi daniyar gani ko fitsari tasake bata sani bah amma abin da tagani ne yasata fasa ihun da duka gidan yadauka kafin numfashinta y...... *Inkun ji dadin shi share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 17-18* Dago hannu tayi daniyar gani ko fitsari tasake bata sani bah amma abin da tagani ne yasata fasa ihun da duka gidan yadauka kafin numfashinta yadauke cak… Murdawan da cikinta yasake yi yasata farfadowa daga suman minti 20 dinda tayi, wani kara ta chanchara saiga Umaiza tafito dagudu cos tindazu datashige bata sake waiwayarta bah yanzun ma soboda karan yawuce na mai hankali yasa tafito… Turus taja ta tsaya sakamakon ganin Yusayrah acikin jini, kukan da Yusayrah takara volume dinshi neh yasata dawowa daga dan guntun shock dinda tayi, cikin sassarfa takarasa wajen tana cewa "Miye ke damunki anty?" Cikeda bacin rai tace" Mayya kitaimaka ki kaini asibiti" Maimakon ta tayata tashi saitace"Mayya kuma Anty?maitancin miye nayi miki?" Cikin dauriya tace"Ke zaki tsaya saina mutu neh kokuma?" Taimaka mata tayi suka fice zuwa asibiti ★★★★★★ *Jericho Oxford, USA.* Tsaye take akan balcony,hannunta rike da*falcon supernova iPhone 6 pink diamond mai tsadan gaske(bari na yi shiru karna fadi amount dinshi…hhh)… Tindazu da sukayi waya da Mourad take wajen tana jiran isowarsh, cos bai jima da dawowa daga Dubai bah… Aikuwa saiga shi yashigo da motanshi shikadai cos in bah farin sani kamawa Mourad bah bazaka taba cewan yana da zunzurutun kudin dayake dashi bah(nan gaba kadan Zan Baku labarinsu…) Ganin shi datayi neh yasata yin cikin gida dagudu, chan saigata anbude mata kofa shikuwa yafara takowa kenan amma ganin ta yasashi tsayawa cak, hade fuskarshi yayi kaman bah yay Mou din Zulfa bah… Ganin yanda ya hada girar sama da ta kasa neh yasa ta tsayawa turus cos ba haka tazata daga gareshi bah azatonta yana ganin ta zai rungumeta zai fara mata sambatun yayi missing dinta kaman yanda ya saba in suka kwana biyu basu hadu bah amma saitaga sabanin hakan… Ahankali take karasawa inda yake har yanzu face nashi atamke, murmushin karfin Hali ta daura afuskanta tareda karasawa wajen shi… Tana isowa wajen da yake ya raba gefen ta yawuce, mamakine yasake kamata bayanshi tabi tana fadin "What's the meaning of all this?" Kaman ba da shu take magana ba yayi wucewar shi cikin gidan cos gabadaya ya tsane ace yabata umarni tana kinbi, gawani kishin dayake ji yana cin shi sosai arai Sunanshi tadinga Kira akai akai kaman an aiko ta, shikuwa kaman bashi take Kira bah… Palourn Umma yanufa kai tsaye kasancewan bata kasa, itama kaman jela haka tadinga binshi tana mai cigaba da kiran sunanshi cos gabadaya ta miyarda abin wasa neh cos a sigar waka takeyi ,har taso bashi dariya amma Sai ya gimtse cos so yake tagane jin baya dadi in ta ketare umarnin shi… Azaune yasame Umma,har kasa ya durkusa ya gaishe ta kaman ko yaushe,amsa mai tayi cikin sakin fuska yanda tasaba mai cos sosai take jin Mourad acikin ranta… Harara ta zabga wa Zulfan data zauna gab dashi tana cigaba da kiran sunan shi nan da nan ta matsa gefe tana kiranshi kasa kasa,kaman baisan da halitta awajen yayi Umma data Lura dasu ne tace "Ke wannan irin kiran sunan fah so kike sunan shi yakare neh??” “ Umma nah aiko sunan yakare ba damuwa tinda ni na karar, koya kace yay Mou dina?” tafada tana miyarda duban ta gareshi Kawar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138