Chapter 138
Chapter 138
haduwa dakai soboda wani haduwanmu bazaiyi kyau bah ma'ana komai zai iya faruwa kuma karka manta ko anan nagadama zan iya kashe ka!! ★★★★★★ Hannun su na rawa suka hau budewa, cikin tsananin firgici suke kallon kujeran datake zaune inda hannunta kawai suke gani tana shafa kan Zakinta wanda yake ta zaro harshe... Bayan sun gama budewa Arsh ya karba na mai Jan kaya wato Zad boy shima cikin firgici yake kallonta shi Sam arayuwarshi baitaba cin karo da mace irinta bah. Gabadaya babu digon tausayi acikin ranta in fact batasan miye tausayi bah... Juyawa yayi wajen su Zad boy inda banda kuka babu abinda sukeyi Ahankali yataka zuwa gabanta, idonta a lumshe yake kaman mai bacci amma azahirin gaskiya dukda tabasu baya babu abinda bata gani Cikin sanyin murya yace" SHUGABA danAllah adan sausautawa Zad boy hukuncin ya mai tsauri dayawa" Ganin ko bude ido batayi bah yasashi barin gaban ta cikin sanyin jiki Cikin dakewar murya yace"Danish!!, Ka kawo kayan aikin nan" Cikin tsananin firgici Zad boy yafara magana" danAllah karku cire min azzakarina ku yafe min bazan sake bah!!!" cikin kidima Amaya dake sharban kukan nata hukuncin take kallon kujeranta sai asannan tasan nata hukuncin farilla neh akan na Zad boy nan da nan taji ta karaya taji duk fansan datake nema ya bace gabadaya taji ta yafe musu Ganin sun nufoshi ana kokarin danne shi tace" ku dakata inace soboda sun min fyade kuka yanke mana wannan hukuncin to Ni Amaya nayafe musu don haka kubarmu mutafi" Mikewan dasuka ga tayi neh yasa su Arsh sunkuyar da Kansu zuciyansu duk ba dadi amma babu wanda ya isa yakara furta ko da kalma daya yanzu Cakk numfashin su Zad boy yadauke dalilin ganin wanda basu taba zato bah.... ★★★★★★★ "Señorita wlhy ina mugun sonki kibani dama plsss"yafada cikin sanyin muryanshi wanda bashida maraba dana babanshi Kallonshi takeyi cikin takaicin abinda yake fada cikin muryanta mai kamada na iyayi dakuma bada umarni tace" baka da hankali wlhy!!!.... kallonta sukeyi gabadayansu cikin mamakin wace Irin mutum ce ita, Wani katon hoton dake manne ajikin garu takalla tace... Nifa *Ubanka nakeso bakai bah*... ★★★★★★★ Shafa fuskarta yayi dakyar yace" ke ta daban ce acikin duniyar nan soboda bantaba ganin ko jin makamanciyan ki bah,kina da abubuwan ban mamaki da dama shiyasa nake sonki,na sadaukar dakomai nawa soboda ke and kinsan miye yafimin dadi?....sanin bazata yi magana bah yasashi cigaba da fadin... Soboda Zan mutu akan cinyar wacce na dade ina dakon sonta" Kallon shi takeyi cikin tsananin tashin hankali amma Sam bazaka ceh tana cikin tashin hankali bah , wani Irin tsoro takeji, tasan tasha kashe mutane da hannunta, tasan ta kashe mutane da dama kuma agabanta suke mutuwa sannan take sa abawa zakinta namansu ,bayan tsawon lokaci bata taba jin tsoron kar wani yamutu bah sai akanshi cikin muryanta mai dadi tace "Bazaka mutu Arsh"lumshe idanunshi yayi cikeda jin dadi soboda ko kadan bai zata zatayi magana bah gakuma yanda takira sunanshi sai yaji kaman duk duniya nan babu wanda ya iya kira sunanshi kaman ita kasancewan abinda bata saba ba cos in zata kirashi saidai tace _kai kokuma tayi gyaran murya_lallai yau ranan sa'an shine dukda yana gab da cikawa ,abin mamakin hawaye yaga a fuskarta daidai sanda ya bude idanunshi ai bai farga bah yaga tafashe dakuka tareda rungumoshi zuwa kirjinta "Wlhy ko ma waye bazai ci bulus bah nayi alkawari saina kashe koma waye daya harbe mun kai"tafada cikin kukan data manta yanda akeyin shi juyar da idonta dasuka kara fari tayi dukda uban kukan datake yi caraf idanuwanta suka sauka cikin na.... ★★★★★★★ "Kai daya nono daya koda biyu dakuma cinyan dama nake bukata!"wani jibgegen Kato yafada cikin katon muryan shi "Angama ranka shi dade... Amma na mace kake so kokuma namiji?" Wani dake rike da takarda da biro yatambaya cikin labadi "In son asamu neh inason na Farar mace wanda shekarunta bazai haura 20 bah!"... *KARKU BARI A BAKU LABARI SABODA WANNAN DA WANI SABON SALO ZAI ZO* _Hey 👋 lovies💞! Show me love by following me on my Instagram *Mhizzphydo*_ I will really appreciate it if you do!. _*Vote,comment&share*_
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138