Chapter 136
Chapter 136
bakin sa da hannu yana kuka A hankali ta mika mai hannun ta alaman ya zo, wani irin farinciki ne ya ziyarci sa cikin sauri ya bar wajen tare nufan ta wajen kofan da zai sada shi cikin theater din Wata nurse ce ta tare shi wai ba zai shiga, ai nan ya bad'e jajayen idanuwan sa da toka yace baisan zencen ba "Ta ya za'a yi kice bazan shiga ba! Kinsan miye kike cewa kuwa! Wallahi sai na shiga" ya fad'a yana kokarin ture ta daga hanya, hayaniyan da Su Ammi suka ji yasa su tafiya wajen su da sauri, nan suka hau bata baki itakuma tayi kameme a hanya wai bazai shiga ba Doctor ne ya fito daga d'akin theater din"ashe ga kan nan! Wallahi matar ka tak'i bada had'in kai fa! Ta ce sai ka shigo gashi time is going kuma in ta kai 1:00am a cikin wannan yanayin bazan iya cewa ga abinda zai faru ba" Kallon agogo suka yi a lokaci daya suka ga 12:40am ne "Toh ka shiga mana! "Suka fad'a cikin had'in baki, "Shiga ka chanxa kayan ka kaima kasan yanda abin ya ke! "Doctor ya fad'a yana nuna mai d'akin chanxa kaya! ko b'ata lokaci bai yi ba sai gashi ya fito yana zuwa daidai inda nurse din ke tsaye ya bangaje ta wanda yasa takusa fad'uwa kasa... Ajiyar zuciya ya sauke lokacin da ya hango ta, a hankali ta bud'e rinannun idanuwan ta ta d'aura a kan sa! Murmushin karfin hali ta sake mishi ta mika mai hannun ta ganin ya ja ya tsaya Cikin rawar kafa ya karaso wajen ta tare da fad'awa a jikin ta yana sak'in kuka "Happy birthday pumpkin! "Ta fad'a kaman ba'a cikin ciwo ta ke ba A hankali ya ce"Happy birthday to you too and happy one year anniversary! " "Pumpkin! na baka wahala ko?" Ta tambaye sa tana shafa kansa da ke kan kirjin ta, d'agowa ya yi tare da girgiza ma ta kai "Abin da ka fad'a mun yamin ciwo sosai! Amma for making you suffer sorry I love you! " ta fad'a tana shafa fuskar sa "Let start! " Doctor ya fad'a, rik'e hannun ta Mourad ya yi yana Kallon fuskar ta daya koma wani iri Kaman zata yi kuka ta ce"Naso na haihu da kai na Pumpkin! Naso naji yanda mata keji yayin haihuwa ashe bazan iya haihuwa da kaina ba! " "It's okay haka Allah ya kaddara! "Ya fad'a yana Kallon cikin idanuwan ta! " "In na mutu ka yafe mu kaji? " Hannu ya d'ora a lips din ta alaman ta yi shuru, murmushi ta sake tana cewa"kar ka Kara mun abinda ka yi kaji! " Gyada kai ya sake yi, ganin ta fara fad'in shirme alaman alluran da aka ma ta yasoma aiki yasa shi fara tofa ma ta Addua kuma bai kalli inda ake aikin ba saboda bazai iya jura ba.... 1:30am Tsaf suka gama suka ciro yara hudu amma daya ba rai saboda ruwan da ya sha a cikin ta, gyara su aka yi sannan aka fitar da su inda sauran kuma suka hau dinke Zuly Mourad ya gama tara zufa ko ta kan yaran bai bi ba idanuwan sa na cikin na Zuly wacce bata san inda kanta yake ba sanda suka gama kafin a ka sake ma ta wani allura daban sannan aka fita da ita daga theater room din.... 10:00am... Kowa ka gani ya yi jugum kasancewan yaran ma ba'a kawo musu ba saboda an je duba lafiyan su, wanda ya koma ne ma aka basu a cikin Kwali Basu wani b'ata lokaci ba aka sallaci yaron tare da kai sa gidansa na gaskiya.... A hankali ta fara bud'e idanuwan ta ya mutsa fuska ta yi tare da sanya hannun ta akan cikin ta, murmushi ta sake tare da karasa bud'e idanuwan na ta "Alhmdllh ta farka! Fakhih kira mana doctor! "Ammi ta fad'a cikin murna "Narasa abin ciki na ko? "Ta tambaya cikin son danne kukan ta, girgiza kai suka hau yi, a hankali ta sauke ajiyar zuciya tana lumshe idanuwa tana mai jin farin ciki na ratsa ta "Zan zauna baya na yana ciwo! "Ta fad'a wa su Umma dake tsaye a gefen ta! "Kibari doctor ya zo kinji! "Qudsiyah ta fad'a tana shafa goshin ta da ga jik'e da zufa, gyada kai ta yi kafin ta ce "Ina Pumpkin dina? " "Gani nan!"ya fad'a cikin murna lokacin da ya shigo cikin ward din, murmushi ta sakar mai A hankali kaman mai tsoron magana ta ce"Miye muka samu naga babu Wanda yake magana a kai! " "One boy and two girls!" Zaro idanuwa tayi cikin murna, zata yi magana kenan ta ga yanda yanayin fuskar su ya ke "Kuna bani tsoro! Miye ya faru! "Ta tambaya gabanta na fad'uwa Zama ya yi akan plastic chair din gefen ta sannan ya rik'e hannun ta, a hankali ya ce"actually yara hudu kika Haifa amma daya ya koma" Runtsa idanuwan ta tayi tana jin ba dadi a ranta, cikin dauriya ta ce"Allah yasa mai ceto ne! " "Ameen! "Suka amsa in chorus A hankali ta ce"Ina sauran suke? " "Suna zuwa! "Doctor da shigowar sa kenan ya fad'a, ai kuwa sai ga nurses uku sun shigo kowannen su rik'e da baby Karban babies din suka yi kowa na fad'in tabarakallah Masha Allah saboda kyau musamman baby girls din wanda suka d'auko komai na Zuly kuma ana kyautata zaton hasken Mourad zasu d'auko shikuma baby boy din kaman sa Sak da Mourad amma bai d'auko hasken sa ba saboda wajen kunnen sa da suka hango(kun gane yawancin babies ana gane hasken su kokuma duhu su daga kunne ne!) Ita Zuly kam ma ba ta bi kan matan ba tafi focusing a kan Na mijin saboda tashi daya ta ji son yaron fiye da dukkan su acikin zuciyar ko dai saboda shi namiji ne ban sani bah(hhh) Shikuma Mourad akan wacce ta fi kama da Zuly ya ke, kowa ka gani murna yake, su Qudsiyah ana chan ana ta faman d'aukan selfie a Snapchat 👻 da yaran..... "Please pumpkin ka bari nayi naming din baby boy dinnan kai kuma kayi naming din baby girls din! "Ta fad'a in a pleading tune! "Anything for you mine! ".... Ranar Suna... Sosai kowa ya sha mamakin sunan da aka sawa yaran harda su masu saka sunan "MOURAD! ZULFA!! dakuma SABREEN(takwarar Ammi!), wow wannan sunan ya yi fa, amma Miye sa sweet bazai mun takwara ba? "Qudsiyah ta fad'a cikin kishi," to ba'a sa din ba!" "Allah ban tab'a had'uwa da masoya irin wannan ba, wallahi sun burgeni! "Hibba ta fad'a tana Kallon Yusayrah da ke sa souvenirs a cikin jakan da aka yi pressing din sunan babies din "Baki ga komai ba! Ai ina gaya miki in kika kalli gadon bayan Zuly ta wajen waist dinta sunan Mourad zaki ga anyi tattoo da shi! " Dariya suka sa gabadayansu sannan suka cigaba da aikin da suke yi. Hidima suna aka yi sosai kaman ba gobe kuma sun samu mutane da dama wanda suka hallarci taron.... "Wai nikam sister laifi na mawa Momina ne Naga ko barka bata mun ba balle ta Zo suna?” "Aww ai bata da lafiya ne
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138