Skip to content

Chapter 27

Chapter 27

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,218 words 0 views Progress saved
Download Book

min laifi bah just go Allah yakaimu gobe in ya'ta tasamu lafiya zanzo" "We have to finish this"yafada cikin kwarariyar turancin shi "Finish what my foot"tafada azazzafe "Wai miyesa har yanzu bakida kunya neh miye kike son koyar da yar mutane da irin wannan abubuwan dakike yi?" Yafada cikin fushi cos tafara bata mishi rai "Yar mutane??" Umma tafada cikin wata muguwar faduwar gaba "Yes yar mutane!!! Ko kinmanta ke har yanzu waiting ceh??" Girgiza kanta takeyi hawaye na zuba daga kwarnin idonta tace"kayi kuskure niba waiting bace kuma ya'ta ce ita , ita tawa ceh karka sake cewa yar mutane" "Daman ance gaskiya daci ceh daita amma inason ki tina Zulfa ba yarki bace don haka in kika koya mata irin wannan halinki Allah ya isa ban yafe bah" yafada tareda ficewa cikin fushi Rungume kan Zulfa tayi tana kuka tace" atakaice dai gorin haihuwa yakemin da wayo, koma dai miye wlhy ke ya'ta ce baki da wata uwa sama dani aduk fadin duniyar nan" Sosai jikin Zulfa yayi sanyi ganin yanda Umman ta ke kuka tana dada rungumeta cos maganganun su da kuma yunwan datake ji ya tayar daita. Babu abinda ke ringing a kwakwalwar sai *yar mutane* kenan ba Umma bace ta haifeta. Taya ma Malam zaice ba Umma bace ta haifeta?? Bayan ga gaskiya kirikiri . Kainanaye Umma tayi tareda sakin wata murmushi aranta tace"Malam dinnan zai raina min hankali shi da baiwani damu da mubah, ai komiye zaka fada ban yadda soboda ni Umma tah kawai nasani" Kawar da zancen tayi soboda gabadaya bai bada ma'ana bah awajenta. "Inasonki Umma nah"tafada dasauri Umma ta share hawayen ta ganin kaman Zulfa ta tashi amma sanin datayi Zulfa akwai gigin bacci yasa hankalin ta kwanciya kadan. Dada rungumota tayi tasaki sanyayar murmushi dalilin ganin yanda Zulfa ta kanainayeta... '''Washe gari...''' "Haba yar Umma ko kunu kizo ki sha mana" Umma tafada wa Zulfa dake shafa Jan baki Turo bakinta tayi dukda uwar yunwan datake ji amma taurin kai irin nata yaki barin taci abinci. Tace"Umma nah bazan ci abinci bah har saiyazo" Sallaman Kuwah neh yakatse Umma daga abinda zatace "Kuwahnah kinga Yay Mou dina?? Tafada tana kama hannun Kuwah "Oh kina nufin wannan balaraben??" Tafada tana kama haba🤔 Murmushi tasake tana gyada kanta "Daman baimiki Sallama bane??" "Wani irin Sallama kenan fah??" Tafada tana girgiza kanta ta tace"ai tin jiya yakoma" Zaro Ido Zulfa tayi tareda buga kirji tace"ina yakoma??" Tsaki Kuwah taja tace" to ina zansani amma fah kaman daga garin daya fito yakoma" Rike haba tayi tace"toh ya akayi banji ajikina yakoma bah?? "Kin ji shirmen kin koh??" Kuwah tafada cikin fada da takaicin Zulfa Tashi Zulfa tayi dukda dan Jiri jirin datake ji amma haka tadaure tace"kinga Zama bata same ni bah gwanda naje na nemo kayana soboda zuciyata tana bani yana cikin Azare dinnan(wlhy nadaina cewa Azare kauye karsu jini ni sumin taron dangi)" "Ke fah jaka ce wlhy da idona naga sun fice daga garin nan jiya" Tsayawa tayi tace" nidai barina dubo shi soboda in bangan shi bah Toh saidai na mutu banci abinci bah" "Toh ki tsaya insa miki dumame acikin kwano in kin ganshi saiku ci" Umma tafada cos tasan kafiyan Zulfa din "Ina kika ga balarabe dacin dumame?? Kawai kiyi magana akawo shinkafa da kayan lambu Muna dawowa muci" "Toh" Umma tafada cikin sanyin murya itakuma ta fice cikin sauri gashi tawani yi felefele daita kaman ahure tafadi itama Kuwah mara mata baya tayi ta nufi gidansu... Zaune suke inda wani bature ke tsaye agaban board Zane yakeyi amma sai yayi sai ya goge alaman baiyi bah.. Hango wani bature da wasu fadawa tayi suna gadin kofar shiga lambu da alaman akwai abinda akeyi aciki wanda bai bukatan takurawa ji tayi zuciyar ta yabada wani irin bugu. Ahankali take takawa zuwa wajen tana isa suka tare hanya alamun bazata shiga bah "Lafiya kuwa Zulfa?" Wani bafade yafada "Shiga zanyi" tafada atakaice "Kishiga kiyi miye??" Yasake tambayan ta Yatsine fuska tadanyi tareda kallon shi takasan Ido tace"wajen masoyi na zanje" Sanda ya kalleta sama da kasa yace" ai duk nan babu sa'oin ki" Hararan shi tayi tace" sai akace maka wasa nazoyi,ni dallah matsa ma wuce cos jikina yabani yana cikin nan" Zaiyi magana kenan wani bature ya leko yace" you guy are disturbing us and... Kafin yakarasa ta katse shi tace" kai basamude kace wa Yay Mou dina inajiran shi yafito yanzu" "Pardon?" Yafada Kallon shi take yi tace"Ashe babu dadi don kaga banjin turanci shine zaka kama min" Ganin zata bata mishi lokaci yasashi kamo hannunta... Buge hannun shi tayi tana jifanshi da harara tace" dallah sakeni don naxo wajen masoyi na shine zaku na raina min hankali " "Zulfa zo ki tafi gida" bafaden yafada cikin daure fuska shikuma baturen harya koma ciki domin sanar dasu abinda ke faruwa "Kai ban barin nan wajen sai naga masoyi na" tafada da karfi duk da ahalin yanzu daurewa kawai takeyi Janta yashiga yi ganin tana neman distracting dinsu... Wani irin zafi neh yakai mishi farmaki wanda yasashi sakin ta batareda ya shirya bah Wani irin tsinkewar gaba yaziyarce ta dalilin faduwar da take shirin yi soboda sakinta dayayi abazata. Cikin wani irin super yakarasa gareta ganin tana shirin kaiwa kasa. Runtsa idonta tayi gam soboda tagama sadaukarwa fadi zatayi amma abin mamaki saitaji wani magnet yayi hanging dinta. Wani ajiyar zuciya yasauke ganinta safe ajikinshi, bafade kuwa gabadaya yagama jikewa da zufa soboda yasan Umma batada sauki ko kadan akan Zulfa, ba'a taba tama ya aka Kare ballantana an taba ta... Tagama sadaukarwa zata fadi kawai saitaji tayi hanging. Bata san lokacin da murmushi ya subuce mata bah tace" lah nayi karfin su Aminta (Amitabh) bachan. Wani murmushin neh yasubuce mai jin abinda tace bafade kuwa dariya nah Yakama shi dukda mugun tashin hankalin daya ziyarce shi bada jimawa bah. Yunkuwara tayi domin daidaita tsayuwar ta amma takasa sosai abin yabata mamaki cos bakaramin riko yamata bah amma shashashan ko bude idonta batayi bah. "Zulynah!!!" Yakira cikin sweet voice nashi. Waro idonta tayi domin ganin wanda yakirata ai kuwa idonsu yasarke ana juna. Sosai taji dadin ganinshi amma saita fuske tana neman raba jikinta danashi cos sosai take jin haushin shi. Saketa yayi ahankali amma cikin rashin sa'a wa.... *Pls kuyi hakuri soboda matsalar dazaku na encountering daga gareni gabadaya waya nah neh yake bani ciwon head(har na gaji mah🤕)* *Pls banason stickers dinnan cos storage din waya nah ya cika bana iya gani* *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 34* Saketa yayi ahankali amma cikin rashin sa'a wata Jiri ta kwashe ta cikin zafin nama ya tareta ajikinshi. "Zulynah miye ke damun ki" "Ni dallah kasakeni, na mah yi fushi dakai karka sake min magana" tafada hade da ture shi ganin bai tattareda alaman yunwa "Miye nayi Zulynah"yafada muryan shi na rawa ganin har hawaye yafara silalowa daga idonta "Ai ka kyauta kacemin zakadawo muci abincin rana amma shine baka dawo ba koh, daman nasan ba so na kakeyi bah kawai dai kafada neh" "Wayyo Allah kiyi hakuri Zulynah wlhy naso dawowa amma Allah bai nufa bah kuma wlhy inasonki sosai"

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138