Skip to content

Chapter 87

Chapter 87

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,216 words 0 views Progress saved
Download Book

Ammi.... cije labbanta tayi cikin dacin rai tace...na tabbata nafiki son Mourad! Ina mugun son shi amma na hakura dashi soboda bana son ya shiga hakkina Allah Yakamashi da laifi ran gobe Qiyama Kuma a rashin sani na aureshi lokacin soyayyarshi ta rufe min ido, alokacin babu abinda nake bukata sama da dashi soboda nazata in na aureshi zan dauwama a farinciki har karshe rayuwata ashe abin bah haka bane, lokacin da yace zai dawo dani i was surprised amma sanda na fahimci cewan Zuly ceh tace mai yadawo dani sai naji na karaya soboda alokacin babu wanda bai cemai yadawo dani bah harda Babana kuwa amma haka Mourad yaki, shine kawai nace mai na yafe Allah Ya hada kowa da rabonshi amma ba Dan banasonshi bah.... murmushin takaici tasake tace.... yanxu in kika aure shi Kinyi aikin banza neh soboda nasan daga ranan da aka daura aurenku dashi toh Kinyi maraba da farinciki kokuma ince munyi maraba da fainciki, inma zaki chanza tunani neh to tin wuri ki chanza Kuma namiki alkawarin baki tsalelen miji" Dariya Mom tayi tace "Duk wannan surutu bani suka dama bah kudai kujira a shafa Fatiha, sai alokacin zakiga a tsakanina dake akwai bambamci , ai Mourad soboda ni akayi shi" Fakhih zaiyi magana kenan suka ga Mourad na nufosu ai tsit sukayi, cikin farinciki ya rungumi Qudsiyah yace"Naga sakonki akan gado fadamin abinda kikeso amatsayin goron Albishiri" Ganin bata ko motsi neh yasashi cireta daga jikinshi yace"miye faru Sweet?" Juyawa wajen sauran dasuka yi tsaye kikam kaman ensanda yayi yana binsu da kallo daya bayan daya ahankali yace"tell me mana" Ganin sunki magana neh yasashi juyawa cikin gida da sauri, dakin da aka sauke Ammi yashiga yaganta zaune tazuba tagumi , cikin sanyin jiki yakarasa wajenta tareda dafa ta yace "Ammi nah miye yake faruwa? Ina Zulynah banganta bah..!" Hawaye Ammi tashare tace "lokacin Ina karama Yayana yanada buri dayawa Akaina, yaso ace nakasance mai bin kowani umarnin shi amma hakan bai yiyu bah soboda taurin kai danake dashi gashi Kuma shine komai nawa! Yanzu Kuma daya ceh yana son hada Zuri'a dani saina ki? DanAllah ka auri Momina!...cikin sauri yakalli Ammi idanuwan shi natara hawaye, girgiza kai yasoma yi cikin rawar murya yace "Ammi nah Zulynah nakeso ita kawai nake muradin aure, my heart only beat for her karki min haka Ammi" Hawayen daya zubo mishi tashare tace "kayi hakuri soboda nakoreta" Jiyayi Kaman anbuga mai guduma atsakiyar kai cikin sauri yamike tareda nufan hanyan waje yana cewa"haba Ammi karkisa yau din nan na antaya lahira" "Zulynah! !!"Shine kawai abinda yake fada da karfi tareda nufan hanyan tsakar gida , yanda yabarsu haka yadawo yasamesu, "Kunganta? Nasan bata tafi bah! Nasan buya tayi "yafada cikin rawar murya hawaye na silalo mishi yana Kuma waiwaigawa kozai hangota Runguman shi Fakhih yayi shima na hawaye soboda yasan shima babu jimawa za'ace shima yakamu da Ciwon Zuciya kokuma ace yakusa zaucewa Kaman yayanshi, bubuga bayanshi Fakhih yayi "cool down bro, muje naraka Ka ganinta nasan komai zai daidaita Insha Allah?" Fakhih yafada yana share hawayen fuskar shi "Kanason Mom koh?"Shine tambayar daya bugi kunnen mutanen wajen _Aww... Fans Nagode sosai da addu'oin ku agareni thanks so much , masu kira Nagode masu text Nagode and lastly masu turo kaji😋 Nagode sosai Allah yasaka_ *DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 89* _my childhood friends Fatima,Zee and Amira wannan page din naku neh_ Juyawa dukkansu sukayi suna kallon Babansu Mom dayayi magana, karasowa Mutumin yayi yana kallonsu daya bayan daya yace" Fakhih kana son Momina?" Kallo fuskarshi yake yi Kaman mai son gano Wani abu zaiyi magana kenan Ammi taiso wajen cikin sanyin jiki tareda fadin"gaskiya ban tunanin hakan" Kurawa Ammi idanuwa Qudsiyah, Mourad da Fakhih sukayi ko kiftawa babu, ganin zasuyi magana yasa Ammi cewa "Yaya bana son Aure ya wuce wannan satin inyaso Ana daurawa saimu wuce!" Tarin da Mourad ke rikewa neh ya sarkeshi ai kuwa ya hau yi babu kakautawa dukkansu sukayi kanshi ana mai sannu, dago kanshi yayi yakalli Ammi yace"haka zakimun Ammi nah? DanAllah kiyi hakuri Fakhih ya Auret. .." Bai karasa bah yaji Mom nafadin"taab Wlhy nikam kai nakeso Kuma kai zan aura, in fact ni bana ko son Fakhih asalima tsanarshi ceh azuciyata" Akidime dukkansu suke kallonta barin ma su Ammi , Mourad neh yayi tattaki zuwa gabanta tareda nuna ta da yatsa hannunshi daya kuma rike da saitin Zuciyar shi soboda yafara mai zafi cikin bacin rai yace"da ba dan darajar iyayenki danake gani bah Wlhy da yau sai namiki abinda bazaki taba mantawa dani bah kuma kisani Wlhy bazan aureki bah har sai Zulynah ta amince da hakan!" "Karya kakeyi Mourad! Akan miye sai Zuly ta amince? Soboda itace Uwarka? Eh?"Ammi tafada cikin takaici "Ammi nah wlhy kika daura min aure batareda Amincewan Zuly bah.. hmmm!"yafada cikin kuka "Miye zai faru?... bansanka da hakan bah Wlhy! Nifa Uwarka ceh wacce ta dau cikinka har tsawon watanni Tara! Na shayar dakai nabaka tarbiyan daya kamata amma akan wata kake son watsa min kasa ido?.. gaskiya banzaci hakan daga gareka bah, I thought ko rayuwanka nace kabani zaka bani! Am highly disappointed in you" tafada Kaman zatayi kuka,Jikinshi neh yaji yayi sanyin sosai "shikenan Ammi Allah yasa hakan shine mafi Alhkeri daman bayau kika fara min auren da banso bah, in kuma na bata miki rai DanAllah kiyi hakuri"yafada cikin rawar murya tareda barin wajen su kuma suka bishi da kallo, ko bakin kofa shiga gidan bai kai bah yazube akasa! "Mourad!!!"suka fada dakarfi tareda nufanshi dagudu cikin tashin hankali, kuka Ammi tafashe dashi dalilin jinin dataga yana fitowa daga bakinshi, ba bata lokaci aka kinkimeshi zuwa asibiti.... Zuly kam tana komawa gida takai BabynZuly wajensu Kuwah soboda bazai yiyu ace ta tafi daita Azare bah cos tana zuwa makaranta, dakyar da sudin goshi BabynZuly tayarda ahakan ma ta barta tana kuka. Hawayen gefen fuskarta tashare ta jinjinawa ajikin motan sai tunanin rayuwa takeyi, runtse idanuwanta tayi tana cizon labbanta da Dan karfi Chan Kuma tafashe da kuka "miyesa baka dawo daita bah? Nasan kawai kadaina sona neh shiyasa baka yi abinda nasaka bah! Nima nadaina sonka Allah yabaku zaman lafiya nima Allah zai kawo nawa mijin"tafada cikin shagwaba Kaman Mourad din na gefenta tana Kuma duka kujeran datake zaune akai Shidai drivern dake tuka ta ko magana baiyi bah asalima tsit yayi Kaman Allah baiyi hallitarshi bah awajen Don karyayi laifi ahakan ma yasan Zuly nada Sanyi sosai akan wasu... '''WASHE GARI''' Ya akayi yasamu attack bayan Kusan da engine yake amfani!"Shine abinda Doctorn yatambayesu, Kallonsu mutanen gidansu Mom keyi Suna neman Karin bayani Amma ganin halin da su Ammi ke ciki neh yasa su kawar da kai Ana jiran ayi magana Ganin da doctor yayi basuyi magana bane yasashi cigaba da fadin "yanzu nasan Kusan engine din baifi saura en kwanaki yarage a chanza shi bah Don haka zaifi kyau a lallaba shi har zuwa lokacin in bahaka bah am sorry to say abinda bamuson yafaru zai iya faruwa" "Toh mungode doctor"Fakhih yayi karfin halin fada, fita sukayi daga office din gabadaya cikin sanyin jiki, "Munason jin abinda

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138