Skip to content

Chapter 36

Chapter 36

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,229 words 0 views Progress saved
Download Book

Kaman mai tsoron yin magana yace"Iqbal" Afigice tace"what!!"cos maganan yazomata abazata Dan murmushi umma tayi cos tasan hakan zata faru , dukda Iqbal bayason auren amma bazaiso tace bazata aure shi bah. Muryan ta suka tsinkayo tace"Allah yasa shine mafi alkhairi agaremu" Wani irin ajiyar zuciya Iqbal yasauke Jin abinda tafada haka ma Malam Cikin tashin hankali umma tace" ke kinsan abinda kike fada kuwa?" "Erh Umma nah nasani kuma na yarda" tana gama fadin haka ta katse Kira "Hello ! Hello!! Hello!!!" Shine abinda Umma ke maimaita wa akidime Malam neh yace"toh Alhmdllh kai Iqbal kaje ka shirya nan da wata daya zan daura muku aur... Katse shi Umma tayi da fadin" pls karmuyi haka daku na tabbata batasan abinda tafada bane inta da.." Shima katse ta yayi da fadin"Bangane bah?? Taya za'ayi kice batasan abinda take fada bah bayan tace ta yarda, wannan ma maganan banza neh nidai nagama magana nan da next month zan masu aure" Yana gama fadin hakan yafice daga palourn umma kam daskarewa tayi a wajen cos tasan shikenan aikin gama ya gama... Rawa tahau yi agaban mirror har towel dinta ya tsince bata bari bah kuma bata dauki towel din bah daga ita sai pant and bra "I will soon be Mrs Iqbal Alhmdllh"tafada cikin farincikin Jin wannan lamarin Wajen wardrobe dinta ta nufa ta dauko wani Lace Trim Silk long Dress dinta Wani irin juyi tayi saigata agaban dressing mirror,ajiye kayan tayi ta bude wani expensive _Orlane,creme royale_ ta shafa shi a fuskanta kafin tabi jikin ta da wani cream daban kafin ta shafa powder a face dinta tareda lip gloss Fuskanta kwance da murmushi ta hau sa kayanta, Princetown Velvet Slipper tadauko tasanya shi Dankwali tadaura akanta cos bata manta gargadin da Yay mou dinta ya mata bah dukda kuwa baya nan... Iya damuwa Umma ta shige shi itakam ma bawanda takejin tausayin shi sama da Mourad cos ita tasan zafin so "Allah yasa hakan shine mafi Alkhairi" tafada asarari shigowan Iqbal neh ya katse ta inda yace mata zai juya in ana sauran kwana 3 za'a daura aure zai dawo Ba yabo ba fallasa tace "Allah yakaimu" Ameen yafada yana mai jin wani tsoro tsoro aranshi cos baisan ya zasu kare da Heartbeat dinshi bah... ```Freetown St. 23, WUSE II Abuja Nigeria``` Fitowarta kenan daga kitchen taji tsayuwar motarshi kaman kullum yau ma tsaki taja tareda hayewa sama da sauri Powder tashafa a fuskarta da Jan baki , abakin kofa sukayi gware sanda shima ya kutso kai cikin dakin "Ouch Heartbeat zafi" yafada yana mulmula goshin shi, ya mutsa fuska tayi tace "ni yakamata nace da zafi" Tafada tareda rabewa gefen shi zata wuce cos ya bata haushi , janyota yayi baya tareda rungumeta yace" don't you miss me?" "I do mana" tafada atakaice Cikin sanyin murya yace"Am sorry" Tabe baki tayi tace" kadawo Lafiya" Murmushi yayi yace"Alhmdllh, miye aka ajiye min neh?" Jan hannunshi tayi cikin dakin tace"bari na hada maka ruwan wanka cos nasan ka gaji" Dan murmushi yakara Jin ba amsan abinda ya tambaye ta ta bayar bah, Shafa keyar shi yayi daidai lokacin da take cire mai takalmi yana Jin wani sabuwar kaunar ta na kara huda kahon zuciyar shi. Towel ta Mika mishi daidai tagama cire mai kaya ya rage daga shi sai boxer , tura shi toilet tayi tareda nufar wardrobe ta cire mai kayan da zaisa kafin tafice zuwa kitchen... ```Washe gari...``` Cikin sauri tagama shiryawa cos tagama abinda yakawota Christine neh ta tayata daukin purse dinta sukayi wajen da jet yake jiran isowar ta Cikin farinciki ta shige cikin jet din harda dagawa Christine hannu... Suna isa cikin Bauchi suka kama hanyan Azare tana Allah Allah su isa cos yau kam ma dakyar taga safiya tayi Taso tafadawa Yay mou amma sanin bata tabbatar bah yasa tayi shiru gudun karta bashi wrong information... Suna isa tayi cikin fada dagudu har zata shiga bangaren su sai kawai ta wuce bangaren Malam kasancewan tasan ba yanxu yake fita cikin fada bah Da sallama ta shiga inda yake zaune akan kilisarshi yana shan miye oho Gaishe shi tayi ya amsa cikin sakin fuska yace"an dawo kenan?" "Erh yanxu dawowa ta ko wajen Umma nah ban shiga bah" Kallonta yayi daga sama zuwa kasa yau dai ba wani matsala cos tana sanyi cikin exclusive blue _The Fling High-Waist Jeans dakuma wani pink Saint Laurent Logo T-Shirt gashin ta cikin blue cute hula_ "Naji kace zaka hadani aure da Iqbal" tafada idonta kur cikin nashi Kawar da kanshi yayi yana jinjina rashin kunyarta azuciyar shi afili yace "Ko bakiso neh" Zaro Ido tayi tace"wane ni ince banso, nidai Allah yasa Alkhairi neh" "Ameen"yafada yana mamakin ta "Yaushe neh auren inason in fadawa mutane na cos su samu daman shiryawa" Dan murmushi yayi yace"iwar haka next month kin zamo amarya" "Masha Allah Nagode Allah yakara girma"tana gama fadin haka ta fice da gudu cikin Farinciki Girgiza kanshi yayi yana jinjina haukar ta... Umma dake zuba turaren wuta acikin burner ta dago tana kallon Zuly data shigo da sallama Amsawa tayi tareda kura mata ido ai bata gama nazarinta bah Zuly tafada mata ajikin tana dariya "Miye faru??" "Am so happy Umma nah"tafada "Soboda?" "Za'a min aure da Iqbal next month"tafada bako kunya Zama umma tayi tace cikin sanyin" Mourad fah?? Murmushin fuskanta neh ya fadada tahau lalubo wayarta acikin purse tace" nasan zaifi kowa farinciki let me tell him the good news" Kafin umma tayi magana har ya dauka cikin muryan nuna jin dadi tace" Yay mou dina Albishirin ka" Mourad da kanshi ke kan cinyar Ammi yatashi dakyar cos tin jiya yake jin zuciyan shi nazafi irin sosai dinnan Wanda yarasa miyesa Dan murmushi yayi jin muryan Zulynshi wasai yace" miyesa mun Zulynah farinciki yau neh??" "Yana ji muryan ka haka" tafada cikin nuna damuwa cos haka kawai jikin ta yabata akwai abinda ke damunshi "Tunanin ki mana"yafada yana sakin dariya Itama dariya tayi tace"ai nan da next month dolenka kazo Azare Zaro Ido yayi kaman yana gabanta yace"haba Zulynah" "Erh mana" "Toh Allah yakaimu amma fah sai in banda aiki alokacin" "Ai ko kana da aiki dole su hakura" Dariya yasake yi yace"you're not serious" "OK toh yanxu kana nufin maybe kazo aure na??" Tafada cikin turo baki "Haba Zulynah taya za'ayi ace bazanzo ranar auren mu bah" Da dan karfi tace"Yay mou dina aurena.... ```Nace anzo wajen fah hmmm``` *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 12:02] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 45* Da dan karfi tace"Yay mou dina aurena next month nida Iqbal" Wani irin dum yaji cikin dakewa yace"ke banson shirme fah" Dariya tayi tace"I know abinda zaka fada kenan Yay mou dina amma wlhy wlhy wlhy rantsuwan Muslim kenan next month iwar haka nazamo amarya agida Iqbal" Wani irin jiri neh ya shiga dibanshi dukda azaune yake jiyake kaman zai fadi sake wayar yayi akasa tareda rike saitin zuciyar shi Ammi ganin halin da yake ciki yasa ta shiga tashin hankali"miye faru ta tambaye shi "Ammi nah kirike ni zan fadi" shine abinda yake maimaita wa yana lalubo ta kaman wani makaho cos gabadaya jinshi da ganin shi daukewa sukayi diff Rike shi tayi

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138