Chapter 85
Chapter 85
kazo baka neme ni bah koh?" Zaiyi magana ta dakatar dashi da hannunta tace" banason jin excuse daga wajenka... Hankali tafara yin baya tace... Bai kamata ma ace nayi farinciki dazuwan ka bah" Jin yanda take magana yasashin jin haushin kanshi ace daga haduwarsu yau-yau har ya bata mata rai, Ganin tana shirin juyawa yasashi loosing control aikuwa yajawota jikinshi tareda jefa bakinshi acikin nata Zaro idanuwa Mom tayi hawayen bakin ciki na malalowa daga idanuwanta sauran mutanen wajen kallonsu akeyi harda masu covering a waya amma banda Qudsiyah dakuma Fakhih wanda suke ganin ma in wa'inan biyun suka samu dama har abinda yafi kiss saisunyi.. So take ta turashi amma yafi karfinta muryan Lutfiya taji tace"Mourad matar wani ceh fah" Gabanshi neh yayi mugun faduwa soboda gabadaya yamanta dacewan Zuly nada aure Cikin sauri yajanye jikinshi, arude yake fadin"Astagfirullah Allah natuba kayafe min, Zulynah am so sorry namanta neh shiyasa" Rola idanuwanta tayi caraf suka sauka acikin na Qudsiyah dakuma Ammi "Oh shit!"tafada tana juya bayanta cikin kunya soboda gabadaya bata lura dasu bah awajen "Yah Salam babu wanda bazai chanxa bah yanxu ZulynMourad kece haka dajin kunya"Ammi tafada kaman bata damu da abinda aka fada bah infact she's so happy seeing her Ganin Ammi tamike tareda ware mata hannu yasata karasawa wajenta dasauri tareda rungume sannan tafashe da kukan shagwaba "Kuce tadaina kukan nan yana affecting dina" yafada yanda wanda suke wajen zasu ji Jiri tafara gani a idanuwanta,dakyar da taimakon Mysha wacce fuskarta wasai alamun tana farinciki tazaunar daita ga idanuwanta nan sunyi jahzir "Please kidaina kuka karki sa Zuciyarshi Yayana ya karasa bugawa"taji Muryan Fakhih daga bayanta yafada, sakin Ammi tayi tajuya gareshi cikin son tabbatar ko shidin neh. Gyada mata kai kawai yayi yana murmushi Ahankali tace"are we good?" Kanta yashafa tareda gyada kanshi. Suna hada idanuwa da Qudsiyah takarasa wajenta tareda rike hannayenta tace"kiyi hakuri sister da abinda nayi da mijinki gabadaya bansan miye sha min kai bah" Cikin sauri Mom tadafe kirjintan daya tsananta bugawa jin kaman kalman miji taji abakinta Girgiza kai tayi Qudsiyah tayi tana Murmushi tace"haba yar'uwa yanzu dai kibar wannan maganan tukunna" Murmushi tasakar mata cikin muryan shagwaba tace" ai rannan sauran kiris zuciyata tabuga dalilin jin labarin dakika bani" "Toh am sorry"tafada cikin danne dariyarta tana mai kaman kunnenta "Ya mijinki"Qudsiyah ta tambayeta Ganin yanda tasake tana mata magana yasa Zuly tayi free daita Jujuya idanuwanta tayi ta matsa daidai saitin kunnenta tace" mun rabu dashi" Zaro idanuwa Qudsiyah tayi cikin mamaki, zatayi magana kenan Zuly tace" kiyi shiru" Komawa wajen Ammi dahar tazauna tayi tareda Zama a empty sit din gefenta cikin sanyin murya tace" babu ranan dabana kiran numbern ki amma baya shiga" Fakhih neh yace"Am sorry Zuly!" Kallonsu suka miyar wajen shi suna jiran abinda zaice Sunkuyar dakanshi yayi yace"kiyi hakuri nine nasa numbern ki a blacklist" "What!"tafada da dan karfi Dan hararanta yayi yace"karki zake dayawa fah haryanxu Fakhihn dakika sani neh" "Dole yau muyi celebrating anan wajen"Qudsiyah tafada da dan karfi don kawar da maganan Fakhih tareda mawa waiters din sigina da suzo "Duk wanda zaici kokuma zaisha abu kar a karbi kudi ninan zan bada kudin"Qudsiyah tasake fada cikin farinciki saikace anmata albishiri da Aljanna Karasawa wajen Mourad tayi still tayi tace" kazo kazauna mana muyi celebrating" Janshi tayi har gefen Zuly sannan ta zaunar dashi, duk abinda sukeyi en gidansu Mom nawajen sunyi shiru kaman ruwa yacinyesu barinma Mom ta takejin kaman ta daura hannu akai tadinga kwararo ihu Juyawa dazata yi idanuwanta suka sauka akan wani kyakyawa gaye data lura kallonta yakeyi tin shigowan su,murmushi tasakar mai sannan tajuya abinta Kafin kace miye har ancika gabansu da icecream kala daban-daban Fakhih neh yarike hannun Mom takasan table yana murza yatsunta , kallonshi tayi taga ma hankalinshi yana wani wajen daban Jan hannunta tafara kokarin yi cikin b'aci rai amma bai bata daman subuce mishi bah.. Da mamaki suke binsu da kallo ganin yanda suke shan ice cream from the same container bayan guda biyu neh a wajensu "Bakayi missing dina bah?"tafada tana kallon idanuwanshi Kwayar idanuwanshi yasauke yace" nayi mana!" "Toh kace kayi kewata kaman yanda kasaba"tafada tana turo bakinta Debo icecream din yayi a chokalinshi yanufi bakinta dashi, bude bakin tayi yasa mata ai kuwa ta datsa chokalin da hakorinta tana daga mishi gira daya "Yah Allah! Wannan yarinyar tanason mu kwashi zunubi fah"yafada aranshi Jan chokalin yayi yace" Zulynah ki sake!" Kafada tadage tana murguda karamin bakinta Ai nan yafara ja da dan karfi bai ankara bah saiji yayi chokalin ya karye Bata fuska yayi yace" Zulynah mun bata" Sauran rabin dayake cikin bakinta taciro tana fadin" oh kaikam baka san wasa bah" Chokalin lta tamika mai, cikin turo baki tace" ganawa ni nafasa shan ice cream din ma" "Ance miki zan iya sha bayan ke baki sha?... Karan hancinta yaja yace..toh muyi sharing chokali mana" "Brainy guy"tafada tana gyara Zama, sun fara sha kenan sukaji Mom ta kware dukda bata ko bude nata ice cream din bah. Hankalinsu suka miyar kanta wanda sai ayanxu Zuly talura daita dakuma Lutfiya da ranta yagama b'aci da abin Zuly keyi da auren wani akanta! "My sweetpie da kin kwantar da hankalinki karkice zaki biye wa wa'inan biyun inbahaka bah zuciyar kineh zai buga"Fakhih yafada yana shafa bayanta Harara ta watsa mai da jajayen idanuwanta kafin tamiyarda kallonta wajensu Zuly wanda ta kureta da idanuwa tana tunanin miye kawo Lutfiya acikinsu Mourad dinta ga kuma wacce tamata rashin kunya a gidan lalle wanda har ta manta da babinta "Zulynah!!!"taji Muryan babynta tafada daga baya Dafe goshinta tayi tace"Yah Salam" Dariya su Qudsiyah sukayi suna kallon babynZuly dake hannun Christine "Fine girl ai in fada miki in mumynki ta hadu da wancan...yafada yana nuna Mourad yacigaba dafadin... Mantawa da kowa takeyi har ma da ita karan kanta"Fakhih yafada cikin son kular da Mom da take kokarin shanye hawayenta soboda sai yanxu ta tina da inda tasan Fuskar Zuly.. "Oh Babynah!"Mourad yafada yana karbanta a hannun Christine "My second dady!" Tafada cikin dariya ta makaleshi "Kina lafiya?" "Alhmdllh" "Masha Allah my baby" Kallon fuskar Zuly babyn tayi tana Murmushi tace" Zulynah bakice min second dady na yadawo bah" Shafa fuskarta tayi cikin so tace"nima ganina dashi kenan, bansan yazo bah" "Ga Ammi fah"tafada tana nuna mata Ammi Murmushi tasake yi tace"Ina wuni Ammi" "Lafiya lau dear ya sunanki?" "Sunana Lateefa Awad ana cemin babynZuly"tafada "Lateefa Awad kuma?" Ammi ta tambaya tana kallon fuskar Zuly alaman tana neman Karin bayani Sunkuyar dakai tayi tace" sunan babanta kenan" Gyada kai kawai Ammi tayi, spoon din Zuly tadauka tafara feeding din Mourad da Babynta, inka gansu saika rantse da Allah couples neh soboda they look over perfect Kukan da Mom take rikewa neh ya kwace mata ai kuwa ta tashi dagudu tafice daga garden din cikin kuka, da idanuwa suka bita harda Ammi da jikinta yayi Sanyi gakuma kunyar Lutfiya daya kamata , Fakhih neh ma yabita cikin azama inda Qudsiyah ta tabe baki tana bin bayanta da harara tareda Jan tsaki mara sauti Kallon Mourad Zuly tayi tace "waye ita Kuma?" Girgiza mata kai kawai yayi tareda karban spoon din hannunta ,Kawayen Mom Kaman su zuba ruwa akasa su sha aka sukeji nan kuwa suka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138