Skip to content

Chapter 47

Chapter 47

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

sallahn Isha zai shigo shiyasa tazauna jiranshi. Tashi tayi daga kan sallayanta sannan tacire khimar dinta, ahankali take saukowa daga kan matakalan been,Hango su Yusayrah tayi akan dining sunacin abinci batareda tayi magana ba tayi hanyan fita daga palourn jitayi ance "Ina zakije?"juyowa tayi taga Iqbal neh yayi magana ga fuskan nan a murtuke cikin sanyin muryan da bai San tana dashi bah tace "Tin dazu yaje yin sallah Amma har yanxu shiru gashi 9 yayi nasan Ammi najiran shi and am very sure baisan ko ina anan bah Kuma tin dazu gabana yake faduwa lyk Wani abu Mara kyau yasameshi and am very scared shiyasa zanje duboshi a waje" Tsaki yaja cikin bacin rai yace" in wani abu mara kyau yasameshi who's at loss?" Gabadaya ji tayi bata son hayaniya dashi duk da abinda yafada bah karamin bata Mata rai yayi bah cos Allah yagani bazata breaking promise dinda tamawa yay Mou dinta bah inda yace koya jata da fada kokuma zagi karta rama, bata so making promise din bah amma soboda matsayin dayake dashi azuciyarta yasa ta yarda, ahankali tace "In Wani abu yasameshi mutane dayawa zasu shiga damuwa ciki kuwa har dani and bazan yafewa Kaina bah" Runtse idon shi yayi sannan ya bude yace" go back right now" Ji tayi ranta yafara baci batareda tayi magana bah tafice abinta zuwa compound din gidan , inda sukayi parking tagani wayam babu mota babu alaman shi , wajen maigadi tanufa tace " danAllah ina motan da aka kawo amarya acikinta?" Gyara zama yayi akan Wani wooden chair dinshi yace" inaga mai motan neh yabatawa oga rai shine yace yafitan mai agida" Runtsa idonta tayi gam tareda dafe kirjinta tana jin Wani bacin rai mai tsanani na shigarta "Lafiya dai koh yarinya?"yatambaye ta kasancewa magidanci neh maigadin Kuma yasan yar shi nafari bazata wuci sa'an Zulyn bah Bude jajayen idonta tayi tace"nagode" Gyada kai maigadin yayi yana nazarin yarinya cos daga ganin kwayar idonta yasan tashiga damuwa dakuma bacin rai , tajuya zata tafi kenan yace" minti daya mana yarinya" Cak ta tsaya tana jiran jin miye zaice ganin bazata juyo bane yasa yace " komi yayi zafi maganin shi Allah, ki yawaita maimaita sunan Allah azuciyarki karki zo kiyi abin danasani" Batareda tayi magana bah tayi cikin gida tana mai kiran sunan Allah azuciyarta Kaman yanda maigadin ya shawarce ta, atsaye tasamu Iqbal sai faman huci yakeyi tsantsan bacin rai. Yana ganin ta yasake daura fuska batareda ta kalleshi bah tayi hanyar matakala domin komawa part dinta, Wata karamar kara tasake jinta akasa dalilin sharbe ta da akayi, bata gama recovering bah taji an rike gashin kanta soboda faduwar da dankwalin ta yayi Wani kukan bakin ciki da zafi tasake dakarfi hade da yarfa hannun ta " WAYYO Allah nah Yay Mou dina za'akashe maka n.."bata gama fada bah ya buge bakin ta da bayan hannunshi yace "In Ina miki magana kika ki ji shegen duka zan miki Kuma karki sake kiramin sunan kwarton ki acikin gidana" cakk ta tsaya da kukan ta tana maimaita kalman *kwarto* zuciyarta na Wani irin suya Hankadi kanta yayi wanda har sanda tabugi jikin karfen stair din, Wani new zafi taji yakara shiganta mikewa tayi da taimakon karfen stairs din cos jitake tasamu gurdewa soboda bakaramin sharba tasha bah cikin fusata tace" kar ka Kara kiran Yay Mou dina kwarto soboda shi bah kwarto bane" Baiyi mamakin mayar da magana data yi bah, dariya yayi yace"kifadawa wanda baisan su bah" "Gashi nafada maka kai da kake da kwartuwa mai bin maza amatsayin matan ka wanda kuka kwashe shekaru 4 daita" Afirgice Yusayrah ke kallon ta gabanta na Wani irin bugu ,muryan Iqbal taji cikin bacin rai yace "zan mugun saba miki in baki daina fadin shirme bah" "Shirme indeed na maimaita matarka Yusayrah itace kwartuwa mai bin maza har ma da sheg..." bata karasa magana bah Yusayrah ta dauke ta gigitacciyar Mari Wata irin kuka mai ban tausayi Yusayrah tafashe dashi tareda kankame rigan Iqbal tace" taci mutunci nah, tajefe ni da munanan kalmomi, ta shegenta mana ya'ya wlhy bazan yarda bah shari'a ceh zata rabamu da wannan yar iskan" Wani irin kallon wannan makira ce Zuly kebin Yusayrah dashi da jajayen idonta jitayi Iqbal yace"ki bata hakuri yanzu yanxun nan kafin jikin ki yagaya miki" Kallon ka samu tabuwa Zuly tamai tareda tabe bakinta tana jin wasu Sabin bacin rai cikin Dan daga murya tace" daga fadin gaskiya kace in ban bada hakuri ba zaka dake ni? Toh ka dade baka daka bah wlhy bazan fasa fada bah matarka kwartuw..." Bata gama magana bah taji sauka charger ajikin ta ,sanda ya mata lilis tukunna ya kyaleta Wani irin ihu take yi tana " wayyo Yay Mou zai kasheni Wayyo Allah nah, wlhy Allah zai sakamin daga fadin gaskiya sai a zalunceni Kuma Kasan inda mai rama min Amma baxan fada mai bah cos nasan kasheka xaiyi gabadaga kowa yahuta tinda ka dake Zulynshi Kuma wlhy bazan fasa fada bah ya'yan ka shegu neh bakai neh ubansu ba..." Kaman daga sama taji yace" *Nasake ki saki...* _toh ni Mhizzphydo 🙆🙆 mezan Ji haka ko saki nawa zai maka mata??_ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal *Vote,comment&share* [19/09, 11:42] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 56* Cikin sauri Yusayrah takaraso wajenta tana zaro ido ganin yanda kammaninta ya chanza , kanta duk fashe jikinta ma kurjewa neh atako ina "na shiga uku Mai sona kardai mutuwa tayi?" Ta tambaya a tsorace, tsaki yaja tareda janta a kasa zuwa tsakiyar palour sannan yadauko ruwan gora mai Sanyi akan dining table Gabadaya Yusayrah tagama tsorata da ala'amarin Iqbal she never knew haka yake da saurin fushi bata hankara bah taji Zuly taja ajiyar zuciya mai karfi tareda fashewa da kuka dalilin ruwan daya sheka mata afuska Cikin sauri ta tashi daga kwance tareda yin kneel down tana hada hannayenta guri daya alaman roko, cikin muryan dayake nuna tana jin jiki tace" DanAllah kana hakuri da hali na ,dukda bansan laifin danayi bah amma kayi hakuri, nasan bazaka so ka aurar da yarka mijinta yadinga mata yanda kake min bah,inma don abinda Yay Mou yamaka neh DanAllah kazamo mai yafiya wallahi yanzu na chanza DanAllah kadaina duka nah banaso pls" Jikinsu neh yayi Sanyi Kuma sai yayi Dana Sanin abinda yamata amma kuma yana tuna abin da tayi zuciya taciyo shi cikin muryan bacin rai yace" heartbeat bring that rubbish" Jiki na bari Yusayrah tadauko abinci acikin plate, ajiye mata yayi yace "oya fara ci yanxu" Kallon fuskan shi tayi cikin tsoro tace" ni banajin yunwa yanxu lokacin cin abinci na baiyi bah " Wani kallon daya hauna mata neh yasata yin saurin jawo plate din, Kaman ranan yau ma dakyar ta hadiye Loman farko, ajiye plate din tayi " baki na babu taste" tafada Sincerely cos haka Yay Mou yafada mata ranan, kallon kinma raina min hankali yake binta dashi , shi dayaji da kunnen shi ance ta iya girki sosai amma shine tsantsan rainin hankali take yi mai jagwalgwale soboda shine marainin wayanta Kuma tayi calming bakinta babu taste "Wato irin ni neh mai kudin banza bari kiyi almubazzaranci da abinci nah? Kinsan Wani irin

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138