Chapter 74
Chapter 74
keta maimaitawa tsantsan murna har zata tambayeshi dalilin sauyawar ra'ayin shi cos bata manta cewan jiya kafin sunyi bacci sanda tasameshi akan yadawo da Qudsiyah dakinta Amma ya murza toka a ido yace shi Sam yagama zaman aure da ita Allah yahada kowa da rabonshi. Shiru kawai tayi tace shikenan Allah yasa hakan shine mafi Alhkeri "Ameen"ya amsa da murmushin da tin dazu yaki gushewa daga samar fuskarshi tashi yayi yafice inda Ammi taraka shi da ido tana godewa Allah Azuciyarta.... ★★★★★★★★ Abangaren Zuly kuwa ranta fess harda runguman phone din cikin sauri taciro wayan daga kirjinta ta kira Iqbal as usual bai dauka bah shiyasa tarubuta mai message Kaman haka: Afuwan ! DanAllah zandanje gidansu Kuwahnah kayi hakuri ban nemi izini tintini bah amma in baka yarda bah kana iya fadamun kafin nawuce... ZULY. Lutfiya takira, cikin farinciki tafada mata abinda yafaru itama tanuna farincikin ta tareda fada mata cewa basaitaje gidan Kuwah bah kawai takirata tafada mata awaya, ai kuwa tayi na'am da zancen , tana gama wayan takira Kuwah mah tafada mata duk haushi yagama cika wannan budurwan dake zauna sai tsaki take ja.. "Haryanzu bakiji alert bane?"tafada wa matan tana tattara abubuwansu "Erh" tabata amsa caraf budurwan tace "Wai nikam nawa dubu 5 da mutum bazai iya bayarwa bah? Kodayake ai bah shakka ko kwandala babu atare dake Kuma in har haka neh kiroke ni nabiya miki" Kallonta Zuly tayi tana dage giranta daya tace" emmata akwai abinda natsare miki neh anan? Banfa sanki bah! Agidan kitso muka hadu Kuma anan zamu rabu! And in najiki dakyau cewa kikayi in rokeki koh bah haka bah? Ni nafi karfin na roki abu awajenki saidai inke kirokeni! Kuma inshaAllah saikin rokeni abu! Tsaya mah tukunna miye kikedashi?... tsaki taja tace... Natsani shishigi arayuwata kingane?" Hannu tasa ajaka taciro bundle din 500, kadan tazara aciki sannan ta ajiyewa mai kitson sauran tace gashi, tazo daukan BabynZuly data jima da bacci message yashigo wayar matan tana dubawa taga alert, Dasauri ta mike hartana b'ata kunshin hannun budurwan tace "Dubu dari biyar aka turo" "Rabonki neh ahakan ma baiga kunshin bane da kudin yafi haka, nabarki lafiya" Zuly tafada cikin murmushi tareda yin hanyan waje, muryan matan taji tace "Toh ga wanda kika bani" Girgiza kai Zuly tayi tace"haba ai Sun zamo naki" "Nagode sosai Allah ya Kara bude yakuma biya muku bukatunku na Alhkeri" matan tafada "Ameen" tafada tareda ficewa daga gidan ranta fess, ajiyar zuciya matan tasauke kafin tajuyo wajen budurwan data cika tayi fam tana tunanin wacce wannan wanda tafi ta dakuma wanda yabada kudin kunshin dabai gani bah , ajiyar zuciya tasauke tana Addua Allah yatunkudo mata irin wanda ya biyawa Zuly kudi.... Tana parking taga motan Awad a compound din gidan fitowa tayi daga cikin motan tazagaya tasab'a Babynta akafada sannan tadoshi cikin gida, ahankali tabude kofa tana mamakin hayaniyan datake jiyowa daga ciki , zatayi sallama kenan taji Iqbal nacewa "Wai nikam Zulfa kanwar Uwarka neh dazaka tsaya kana fadamin maganan banza akanta, kai bari kaji Wlhy saidai in bata Kuma daukan Wani cikin bah amma mudin ciki yashigeta Wlhy babu ruwana zubarwa zanyi , nace maka ya'yana Sun ishe ni bana bukatar wasu daga kowacce mace, ni biyu Sun ishe ni , inkuma kaga dama kafadamata cewan Nike zubar mata da kowani cikinta I don't ca..." shiru yayi yana kallon Awad dake ta zufa yana kallon bakin kofan shigowa bakinshi sai motsi yake yi amma yakasa furta kowani magana, tsaki yaja shima yajuya yana fadin "Munafiki miye kake kal. ."Makalewa maganan yayi sanadiyar hango Zuly dayayi tsaye abakin kofa. _Tirkash🙆🙆 kardai watan cin Ubanshi neh Yakama..._ *DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 79* *Meem@rtjj Novel Group, MATAR SO COMMENTS ROOM,SADNAF NOVEL FANS,RABO AJALI FANS📚📚,QADDARANMU CE TAZO A HAKA Fans grp, 🔵🔴AL-HEENE🔵🔴 H.@.S ,Zeeta Hausa Novels, Gorgeous Writers Fans, TASKAR MARUBUTA...📚,'YAN CINKI FAN'S 2, UMMU SUHAIL FANS, WATA UWA, SANAZ NOVELLA, ME MAGANI FANS, Ammin Manal Hausa Novel📚.... kuyi hakuri fah bansamu kiran sunayen Ku bah Wlhy yawa gareku. .. much love wannan page din nakune💋💋* Jitayi kaman ba aduniya take bah, ahankali tasoma takowa tana layi duk akwai babynta a kafadarta,gabadaya jikinta sai rawa yakeyi kaman mazari, Awad naganin kaman zata gefar da babynZuly yayi maza yakarbeta. Gaban Iqbal ta tsaya tana kallon kwayar idanuwanshi, idanunta duk sunyi jahzir, cikin rawar murya ta nunashi da yatsa tace "kaine daman kake zukemin ciki? Why? Ashe kai bazallan mugu bane you're also a monster, a beast, a murderer Daskarewa yayi awajen cikin firgici yana karanto duk Adduar datazo bakinshi, abinda ma yasa yake daga muryar shi yazata bayanzu zata dawo bah tinda tayi messaging dinshi gashi daman Yusayrah ta tafi wuni gidansu. "Wayyo Allah nah! , miye na maka arayuwa dayasa nayi deserving haka daga gareka? Nazata yau ranar Farinciki na neh ashe kuwa yau neh worst moment din rayuwata, wai nikam ya'akayi kazamo dakiki Mara tunani neh? Ka kashe rayuka 6 acikin shekaru 3 kcal! Yeah rayuka 6 tinda kowani cikina en biyu neh ! You killed our children, kamiyardani abar tausayi batareda Kasan cewan Kaine abun tausayin bah! Yeah kai abun tausayine and when i mean tausayin i mean asalin abun tausayin, nazata tsanarka nakeji acikin zuciyata ashe haushin Kane kawai soboda wannan feeling din da nake ji shine tsana cos I feel like strangling you to death" tafada hawaye na gangarowa dacikin idanuwanta, juyawa tayi wajen Awad dake rike da Babynta, mika mai hannu tayi shi kuma yamika mata baby, batareda tayi magana bah takarbe ta tanufi hanyar waje "Karki yarda ki fita daga gidan nan " yafada cikin borin kunya Kojuyowa batayi bah tace "Wlhy hakkin ya'ya nah bazasu taba barinka bah, karka sa aranka zandawo gidan nan , nabaka kwana biyu koka furta min kalman sakina ayanxu kokuma ka rubuta min cikin lallami kokuma na maka ka akotu! Kuma I don't care ko nawa zaiyi costing dina." Ragwaf yazube asaman kujera zufa duk yagama wanke mai jiki, hannu yasa arufe fuskarshi cikeda damuwa, Awad naganin haka yayi hanyan waje abinshi , zai bude kofa kenan yaji muryan Iqbal nacewa" yanzu Kaima barina zakayi?" "Uhmmm what do you expect? Karka damu matar so dinka takusa dawowa saitazo ta rarrasheka."yana gama magana yafice abinshi yana Kuma godewa Allah da ba'a bakinshi Zuly taji maganan bah... ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ _DUBAI_ Zaune take a parlourn gidansu tana shan fruit dukta rame ta yankwane Kaman ba Qudsiyah bah, Kaman daga sama taji sallaman Mourad acikin dodon kunnenta, dago kai tayi ta kalleshi , ai wani irin zaro idanuwa tayi cikin rashin yarda da abinda take gani, mikewa tayi dasauri tace"kardai gizon daka Saba yi mun neh.?" Murmushi yasakar mata tareda riko hannun ta yace"ba gizmo bane Qudsiyah" "What! !" Tafada dakarfi "Ke karki tara mun jama'an gidan nan mana" yafada cikin sanyin murya tareda zaunar daita yace "Uwar kwadayi kawai" Kallonshi takeyi Kaman Wani sabon hallita, hawaye neh suka gangaro mata , hannu yasa ya dauke mata su yace "yanxu maimakon kibani KO irin ruwan nan ko irin abincin gidan sarautan kun nan saiki sani agaba kina zubomin ruwan hawaye" Dariya tasake hade da mikewa tace"Kadawo asalinka Sweet, bari
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138