Skip to content

Chapter 18

Chapter 18

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,220 words 0 views Progress saved
Download Book

daya ba'a dauka bah toh shikenan. Yana Lura da yanda take yi ya danne zuciyar shi ya share tinda tace babu abinda take nema amma sosai nutsuwar shi ya koma gareta. Suna hada ido tasakar mishi murmushi,mutane Sai congratulating dinta sukeyi. Abinda yabata mamaki shine yanda Fakih da Siyah suke kaffa kaffa daita,sosai suke nuna kulawar su gareta wanda yasa ta aza ayar shakku akansu. Ganin yanda suke mawa Zulynshi neh yasashi sakar musu fuska sosai harda darawa sukeyi. Sosai abin yamawa Siyah dadi tinda gashi sanadiyar fake love dinda take nunawa Zuly yake kulata. Angama taro lafiya, anci ansha sannan kowa yakoma muhallinsa, Siyah kamar karsu tafi cos rabon da tasamu care irin wannan daga wajenshi harta manta,itakam Zuly tasaki ranta tinda tasan yay Mou dinta bason Siyah yakeyi bah. '''washe gari''' Zaune suke akan dinning table zasuyi breakfast amma tsantsan gulma irin na Fakih da Siyah Sai suka sanya Zuly atsakiya cos su suka dauko ta daga daki. Tinanin inda tashiga yake yi amma hangan ta dayayi atsakiyar su Siyah yasa shi sakin murmushi tareda Adduan Allah ya bama Siyah din miji nagari. "Yay Mou dina kashigo mana " tafada tana lumshe ido Lumshe idon datayi neh yasasu tabe baki tareda juyawa baya suka kallo bakin kofa ga mamakin su sukaga Mourad ya harda hannuwan shi a kirji yana kallon su Cikeda mamaki Siyah tace"ya akayi kikasan ya shigo bayan kin bashi baya Murmushi tayi sannan tace" aduk lokacin da yay Mou ya bayyana awajen da nake toh ba makawa zuciya tace zata fara sanar dani isowar sa" Mamakin irin wannan soyayyan su neh ya rufe su ,Sai Siyah tafara jin ashe son da take mishi mah bakomai bane(Kin fara Karaya kenan...hhh) Tashi tayi daga inda take zaune sannan taje ta mishi iso cikin murmushin ta mai sace zuciyar mutane. "Barka da safiya yay Mou" tafada dukda dazu bayan an dawo daga masallaci sun gaisa( muryan shi take ji last kafin tayi bacci,kuma shi take fara ji dasafe). Jan kumatunta yayi sannan yace"ya Kika kwana?" "Alhmdllh gidan nan so sweet wlhy' tafada cikin murmushi "Haka dai Kika ce" "Muje kazauna kafin Ammi tafito"tafada tana janshi zuwa kan kujera ,yana zama kuwa saiga Ammi mah ta shigo. Cikin sauri taje ta tare Ammi din tareda mata ina kwana, amsa mata Ammi din tayi cikin fara'a while bakin ciki gona sha biyu suka dabaibayi Siyah. Zama sukayi suka ci abinci sannan Siyah tace tadan hada wa Zuly karamin walima. Sosai suka ji dadin abinda tayi Mourad kam ma harda rungumeta ajikinshi. Wannan abu yamata sugar sosai itakuwa harda pecking dinshi tana shashafa mai kirji ,abinda take mishi bakaramin dadin shi yakeji bah sai lumshe ido yakeyi kaman Ammi bata wajen amma saidai abinda sukeyi da Mourad neh yakona wa Zuly zuciya. Nan da nan kuma annurin fuskanta ya bace wanda Ammi ta lura da hakan. Excusing kanta tayi domin ganin yanda Siyah take shishigi mai, abin bakaramin dukan kirjin ta yayi bah kuma gashi Mourad dinta ya boye mata Ganin tabar wajen neh yasashi bin bayanta cikin sauri cos yaga yanayinta ya chanza... "Zulynah miye sameki??" Yatambaye ta daidai ya cin mata adaki. Kawar da kanta tayi alamun batason ganin shi, nan da nan hankalin shi yatashi "Miye neh wai??" Yatambaya agajiye "Why do you care??" Ta tambaya a hasale Zaro ido yayi cos bata taba mishi magana cikin irin wannan sigar bah "Wai miye kike magana haka" "Karka takuramin min kaji, kaje kasame wanda kake ta rungumewa nasan tana chan tana jiranka"tafada tareda fashewa da kuka cos in tatina yanda Siyah take shishige mai saitaji zuciyar ta na zafi Sosai abin yabashi dariya ai nan kuwa yahau darawa ganin kishin shi takeyi.. Dariyan shi neh yasake tunzirata nan kuwa zuciya ta debe ta batareda tasake yin magana bah ta wuce straight wajen sif. Kayanta ta hau tattara wa tana zubasu acikin trolley daman sunyi akan zatayi one week neh amma abinda yafaru yau yasa taji bazata mah iya ko kara kwana bah. Ganin abinda takeyi neh yasa dariyan shi dauketa, cikin sauri ya isa wajenta. "Haba Zulynah miye abin fushi anan" yatambaya cikin Sanyin murya Ko magana batayi bah ta cigaba da abinda takeyi ganin tana niyar zuge trolley din neh yasashi finciko ta jikinshi. Tirjewa tashiga yi ga hawaye sunki daina gangarowa daga kwarmin idonta. Ganin zata bata mishi lokacine yasashi rungumeta tsam ajikinshi,itakuwa banda bugu babu abinda take kai mishi. Tureshi tayi da duk karfin da Allah yabata nan kuwa suka rabu Idonta arufe take fadin"karka sake rungumata kaje wajen wancan ka rungumeta,wlhy tafiyata zanyi bansake kwana daya agidan nan kuma daga yau karka sake min magana nima bazan sake bah daman kuma tace min aurenta zakayi sbd haka nabarku tare" Gabadaya ji yayi duniyar namai zafi, wasu zufa ce suka shiga tsatsafo mishi soyake yayi magana amma yakasa. Kawai saiga hawaye sun fara zubowa daga idonshi, ga sautin kukanta bakaramin wargaza mai kwanya yakeyi bah. Siyah dake labe abakin kofa tanajin komai tasake wani murmushin farinciki sannan tajuya tayi gaba, tasan ance babu kyau labe amma hakikanin gaskiya sosai abin yamata dadi tinda taji Alkheri,batareda ta gama jin abinda suke fada bah tayi gaba abinta. Kuma tasha alwashin saita raba tsakanin su tinda ta lura Zuly akwai iya kishi. Share hawayen shi yayi tare da tattara duk nutsuwar shi yahada waje daya sannan yace "Zulynah so kike ki Kashe ni neh??" Cakk kukanta yadauke cos yanda yayi maganan muryan shi na rawa. Cikin sauri tajuya wajen shi still hawaye na zubowa daga idonta. "Zulynah wlhy Siyah is just my cousin and nothing else kinji na rantse" "Really??" Gyada kanshi yayi while zuciyan shi tafara rage tsallen dayake hoping zata fahimce shi. "Shine tace kai zaka aureta??take kiranka da my sweet??"tasake tambayan shi "I can explain" yafada Kura mishi ido kawai tayi sannan tace"with that passionate hug??with that melting smile of yours??and you said you can explain?? Explain what in the first place?? I don't think i need your explanations you should keep that with you cos bazai min amfani bah illa bakin cikin da zai kara min. Zaiyi magana ta katse shi dafadin" and yes I need some fresh air, I mean I need privacy you should excuse me, and tell Ammi anjima Zan tafi. Tana gama magana tashige bayan gida tareda slamming kofa, yasan koya buga kofan ba lallai tajishi bah soboda ruwan data kunna. Jiki asanyaye yafice zuwa dakin Ammi, dukkansu yasama adakin straight wajen Siyah tanufa ai baiyi wata wata bah yatsinka mata mari. Agigice tamike cos zata iya rantsuwa tinda take arayuwar ta ba'a taba marinta bah. Fakih mah mikewa yayi, yatsa yanuna mata tareda fadin"miye Kika fada wa Zulynah??" Nan da nan jikin ta ya hau bari Fakih neh ya janye shi tareda fadin" haba yaya wannan wani irin abu neh?? Gwada ta fah mukayi yi koh itama tana sonka. Wani tsaki yaja sannan yace"sa ku nayi ?? Girgiza kansu sukeyi, Siyah kam Sai tsine wa Zuly takeyi azuciyar ta. Zai sake magana kenan Ammi takira shi,ai kaman jira yakeyi daman takira shi din. Dasauri yanufe ta ,yana zuwa yazauna akasa tareda daura kanshi akafarta yana mai fashewa da kuka. Gabadaya dukkansu mamaki neh yacika su jin abinda yakeyi sunsan yana

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138