Skip to content

Chapter 100

Chapter 100

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,215 words 0 views Progress saved
Download Book

rungumeshi gam ajikinta tareda sakin kuka, bude baki sukayi cikin tsananin mamaki da al'ajabin abinda takeyi Zaro idanuwa Ustaz yayi yana maimaita kalman istigfari, ganin bazata sakeshi bane yasashi tureta daga jikinshi yana mata kallon kasa-kasa duk jikinshi ya mutu Cije lebbanshi yayi cikin takaicin halinta nason taba jikin maza, ahankali yace "miye kikeyi haka Momina?" "Kayi hakuri kayafe min _Ustazunah_(only sha'awa can relate,hhh) Wlhy natuba nayarda zan aureka DanAllah kataimakeni"tafada cikin kuka tana kokarin rike mai hannu "Ke yarinya!!"Baban Ustaz wato baba Malam yafada cikin kwantar da murya Juyawa tayi wajenshi tana share hawayenta, wani yaro Baba Malam yakira yace yakaita wajen Hajiya Mama wato Maman Ustaz, Shiga daita akayi gaisar da Maman Ustaz tayi cikin girmamawa inda sai wani tattara khimar dinta takeyi cikin kyama dukda gidan bawai wani datti gareshi bah, ganin yanda takeyi yasa Hajiya Mama cewa yaron "Kai zo ka kaita bangaren matar Ustaz!"dum taji gabanta yafadi, wani yaro mai kimanin shekaru hudu neh yafito da Allo ahannunshi cikin turo baki yake fadin "Hajiya Kaka nifa banason zuwa islamiyan nan amma Ummu ta dage saina je" "Haba mai babban suna ya za'ayi bazaka je karatu bah! Kaga ka kai wannan bakuwar wajen Ummun ka kace nace tajirani awajenta" Kallon Mom dake sandare hawaye na malala daga idanuwanta yayi , miyarda kallonshi yayi wajen Hajiya Mama yace "Hajiya kaka waye daketa? Kodai Abbu na neh?"yakarasa cikin Zaro idanuwa , kallon Mom Hajiya Mama tayi cikin mamaki chan ta nisa tace "Jeka abinka zan rarrasheta" Gyada kai yaron yayi yana ficewa, cikin rawar murya Mom tace "Wannan yaron waye?" Jan hannun Mom Hajiya Mama tayi sannan ta zaunar daita tana kallon fuskarta dakyau tace "Jikana neh Umayyah da awajen Ustaz" "Kina nufin dagaske Ustaz yayi aure"tafada tana rufe fuskarta da hannunta, shiru Hajiya Mama tayi tana nazarin yarinyan bata gama tantancewa bah taji Muryar Baba Malam na sallama Amsa mai tayi inda kuka bai bar Mom ta amsa bah, "Kiyi shiru ga Malam din ya iso"Hajiya Mama tafada cikin sanyin murya cos sosai kukan Mom ke shigarta, shiru mom tayi tana share unstoppable hawayen fuskarta "Ya Sunanki? "Baba Malam yatambaye ta bayan ya nemi waje ya zauna, batareda Mom tayi la'akari da kasa dake kasa bah ta tsuguna tareda hada hannayenta waje daya tana fadin "DanAllah Ku cemai ya aureni Wlhy inasonshi yanzu" Kallon kallo aka hauyi tsakanin Hajiya Mama dakuma Baba Malam "Sunanki natambayeki kuma kitashi ki zauna!"yafada Muryar shi ba alaman sassauci Jan Majina tayi Wanda hakan bakaramin dasa tausayinta yayi azuciyar Hajiya kaka bah "Sunana Mom" "Mom?" "Erh Mom... Momina!"tafada cikin rawar murya "Kawo mata ruwa!"Baba Malam yafadawa Hajiya dake kallon Mom, tashi tayi ta debo ruwa a kofi ta bawa Mom da kanta ke sunkuye, kallon cup din tayi hawaye nasake taruwa a idanuwanta, girgiza kai tayi soboda bata jin zata iyashan ruwan asalima bata taba Shan ruwan da bana gora bah! Ajiyar ruwan HM (Hajiya Mama kenan inshort)tayi akasa "Kimin bayanin yanda za'ayi mu gane abinda ke tafe dake!" Baba Malam yafada mata Ajiyar zuciya tasauke sannan ta basu labarin farkon haduwarsu harzuwa marin data yarfa mai babu abinda ta boye "DanAllah kutaimaka min Ku aura min shi!" "Hala Karen hauka neh ya hauna miki cizo koh?" sukaji anfada daga bayansu... _manage throughout yau ban gida Afuwan..._ *DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votesπŸ™* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 99* Juyawa sukayi gabadayansu Suna Kallonta Kaman sunga sabuwar hallita soboda gabadaya basu ji motsinta taba, Gaban Mom neh yafara bugun sitin da saba'in dalilin ganin kyakywar mata wacce tafita da komai na magana da alama ma itace matar Ustazunta , Maganar Hajiya Mama neh yadawo daita inda yake fadin "Haba Hafizah ko Sallama babu?" Ajiyar tray din hannunta tayi akasa tana mai gyara zaman katon khimar dinda ta zumbula,Kallon Hajiya Mama tayi dakyau tace "Assalamualaikum" "Wa'alaiki Salam" suka amsa atare inda Malam ya kawar da kanshi, kallon Mom da har yanzu hawaye na tsiyayowa daga idanuwanta tayi tace "Yanzu kirasa Wanda ya miki sai Abbu Umayyah? Gaki kaman mai hankali Amma gabadaya ba hankalin gareki ba tinda har gida kike biyo mijin mutane wai ya aureki, Wlhy kin bada mata!"takarasa cikin takaici Cikin rawar baki Mom tace "kiyi hakuri DanAllah yar uwa wlhy ba laifi na bane asalima mijinki bai cikin tsarin mazan dana ke muradin aure! Allah neh kawai yadaura min soyayyar shi, DanAllah kiyi hakuri Kema ki tayani rokonshi ya aureni" Buge hannun Mom datake kokarin kaiwa jikinta tayi tana kallonta cikin tsana, cikin bacin rai tace"notin kanki ya tsince yarinya! Wlhy bakida kai yanxu soboda hankalinki na karkashin kafan ki shine zakicemin na roki miki mijina akan yakara min kishiya! Kishiya fah! Wlhy bakida tausayi ....hawayen da suka gangaro mata tashare tana kokarin danne kukanta tace.... Wlhy ina mugun son mijina, banajin zan iya sharing dinshi da wata DanAllah kijeki karma yaji wannan batun dakika zo dashi ,yanzu kisa ni amatsayin kanki yanxu idan niceh nazo miki da wannan batun kuma kina mutuwar son mijinki yazakiyi? Erh ya zakiyi? Kije kiyi tunani nabarki lafiya! " Takarasa tareda barin wajen tana kuka sosai Mikewa Mom tayi tashare hawayen fuskarta tace "Nagode " Bata jira cewarsu bah tafice dasauri har tana bige Ustaz dake tsaye abakin kofa yana sauraran abubuwan da suke fada. Cikin sanyin jiki yakarasa shigowa yana nufan wajen Baba Malam dake zaune tsit Kaman wanda ruwa yacinye, yana isa wajen Baba Malam yace "Jeka zan neme ka" Gyada kai yayi tareda wucewa bangaren shi, tin daga bakin kofa yake jin sautin kukan matarshi, ajiyar zuciya yasauke sannan yashige da sallama abakinshi Mikewa tayi da sauri hade da rungumeshi wanda yasashi sakin ajiyar zuciya soboda abinda bata tabayi bah kenan tinda ya aureta muryanta yaji tana fadin "Wayyo Abbu Umayyah Wlhy banson in rasa ka Wlhy mugun sonka!" Cirota yayi daga jikinshi yana share mata hawayen fuskarta tareda cewa "oh Ummu Umayyah waye yacemiki zaki rasani?" Jan hanci tayi tace "tace tana sonka kuma daga gani yarinyan bazatayi mutunci bah DanAllah karka aureta!" Jiyayi juya na shirin kaishi kasa cikin sauri ya zauna akan kujera yana miyarda da numfashin wahala, kallon mamaki take binshi dashi ganin yanda yakoma lokaci guda "Abbu Umayyah lafiya kuwa?"ta tambaya zuciyarta na tsalle Murmushin yake yakirkiro tareda girgiza mata kai irin bakomai dinnan... Mikewa yayi dakyar yana kallon agogon dake manne agaru yace "lokacin sallah yayi saina dawo" Da ido tabishi tana jin wani irin Kishi na turnuketa, wani yawu mai daci ta hadiye tana rufe idanuwanta tareda karanto Addua.... β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜… Daure take da daurin towel akirji sai faman goge fuskarta take da cleanser saiga Maram tashigo da cup a hannunta dayan hannun Kuma waya neh gakuma Bluetooth akunnenta da alamu ma video call takeyi abinta Ajiye kopin tayi agaban Zuly tana fadin"wai gashi kisha!" Kallon ta Zuly tayi daga sama har kasa ganin ta cire khimar din kanta yarage daga ita sai half vest wanda ya bayyana shafafiyar tumbinta ga gashin nan masha Allah har gadon baya gashi kuma gabakidaya tinda tasan Maram bata taba ganin kitso akanta bah da alaman haka take barinshi "Wayyo Allah darling DanAllah kazo kadauke ni Wlhy bazan iya bacci nikadai bah"tafada cikin shagwaba Dan

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138