Skip to content

Chapter 118

Chapter 118

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,222 words 0 views Progress saved
Download Book

ta fad'a cikin harshen larabci, girgiza kai Antyn ta yi tana tausaya musu saboda komai taurin zuciyar ka in ka ga yanda suke kuka dole ka karaya "Ina shi Mourad din? "Wani bappan su da shigowarsa kenan ya fad'a "Assha yanzu kuka kuke mata ba ku fara abinda ya da ce a mawa mamaci bah!? Ai kuwa nan suka sak'e ka ra volume din kukansu, cikin sanyin jiki su Fakhiha da Maram suka karasa shigowa "Dagaske neh? "Fakhih ya tambaya cikin sanyin murya, ko kit basu ce mai bah, cikin sanyin jiki Maram ta zauna a gefen Ammi ita ma hawaye na taruwa a idanuwan ta saboda Fakhih ya bata labari akan soyayyan da Mourad ya ke mawa Zuly, "Yaya Fah!? "Ya tambaya a dakile "Daga Jericho aka biyo sa da patient dinsa shi ne ya tafi asibiti"Mai aikinsu ta fad'a "Amma an sanar mai kuwa?" Ya sake tambaya Girgiza kai tayi hawaye na zubowa daga idanuwanta ita babban abin da ya ke damunta baifi na tausayin Mourad bah! Lokacin da ta yi aure ma ya kusan shekewa lahira balle kuma yanzu da ta rasu! Ta san mudin ya ji Zuciyarsa na iya bugawa gabadaya shima ya mara ma ta baya. Ficewa Fakhih ya yi yana share hawayensa, straight asibiti ya nufa wanda yayi daidai da fitowar Mourad daga theater room Da Annurin da ya kasa gushewa a fuskar sa ya tari Fakhih da ke kokarin hadiye kukan da ya ciyoshi lokacin suka had'a ido da yayan sa, Rungume Mourad yayi da sauri ganin hawaye zasu fallasa shi"Bro she's finally mine!" Mourad ya fad'a cikin murna, hawayen sa ya share kafin ya aza murmushin yak'e a fuskar sa yace"how was the operation?? " "It was successful Alhmdllh sauran kawai su gama dressing din neh shiyasa kawai na fito saboda na bar Zulynah lokacin da bai kamata na barta bah"Ya fad'a yana Kama hannun Fakhih. "Ya hakuri doc? "Wata ta fad'a daga inda take zaune, da kallon mamaki yake binta kafin ya k'awar da kansa yana cewa"Hakuri kuma? She's not serious! " Motan da Fakhih ya zo dashi suka shiga inda Mourad ya ishe sa da Kiran sunan Zuly sai kace shi ya rad'a ma ta, shi dai hmm yake binsa dashi jefi-jefi kuma yakan share hawayen fuskarsa afakaice! Driving yayi cikin gidan inda Mourad ya fara ganin motan da ba na gidansu bah, sauk'a suka yi daga cikin motan tare da yin hanyar cikin gida Gani ya yi duk families din su sun cika gidan, Bappan su dake kai kawo a palourn kasa suka fara gani Da mamaki ya ke kallon sa kafin ya ce"kai neh a gidan namu yau!? " "Ai dole ceh ta sa hakan! " Da murmushi akan fuskar sa ya kalli Fakhih ya ce"hint please " Lumshe idanuwa Fakhih yayi sharr sai ga hawaye sun silalo mai, gaban Mourad neh ya buga da karfi wanda hakan ya sa shi dafe kirjinsa tare da yin baya kaman zai fad'i Cikin rawar murya ya ce"Waye ya rasu!? " Da sauri Fakhih ya rungume sa yace"Zulyn Mourad ceh!". _kuyi manage please! Kunsan hidima da malaman makaranta barinma lokacin 📝 exams_ *_vote, Comment &Share_* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 115* Hankad'a sa yayi tare da kifa mishi wani wawan mari wanda hakan yasa Fakhih komawa baya da sauri had'e da dafe kuncinsa hawaye masu zafi na silalo ma sa "Ba ka da hankali neh da zaka na fad'in wannan shirmen a kan Zulynah"ya fad'a a zazzafe kaman zai sake kifa mai wani Marin "Assha! Kayi a hankali mana Mourad! Kadai san ance kullu nafsin za'ikatul maut... Cike da takaici ya katse sa da fad'in "Miye kake fad'a haka Uncle? Na dauka in yana fad'in shirme kai ba zaka tab'a biye ma sa bah amma ji abinda kake fad'a! " "Yaya Zulynka! "Fakhiha ta fad'a cikin kuka lokacin da ta sauk'o daga sama Tsit yayi yana kallon ta, a hankali yake karasawa wajen ta tare da rik'e hannunwan ta yace"ina ta ke? " Jan shi tayi har suka haura nan zuciyarsa ya sake tsincewa musamman ma daya ga Ammin sa na kuka ga kuma Qudsiyah itama na nata kukan Cire hannunsa ya yi a na Fakhiha tare da karasawa wajen Qudsiyah, rungumesa ta yi tana fashewa da kuka, "Sweet! Zuly!!! "A hankali ya cirota daga jikinsa tare da kura ma ta idanuwan sa tukunna yace "Ina amanar da na baki? "Hannu ta sa ta nuna mai kofan dakin su, murmushi ya yi tare da shafa fuskarta yace "Na gode sisto" Binsa su kayi a baya da sauri saboda gani su keyi kaman yana cikin shock neh shiyasa ya ke ta zuba murmushi dukda ance mai Matarsa ta rasu Farin yadin da aka rufeta dashi ya wullar yana fad'in "gaskiya baku mun adalci bah! Miyesa zaku rufeta bayan lafiyanta lau" "Yaya ta rasu! "Fakhiha ta fad'a tana dafe kafadarsa, buge hannun ta yayi idanuwansa ya komawa kalan ja saboda yanzu kam ransa ya fara b'aci. Girgiza kai ya fara yi yana murmushi mai had'e da hawaye ya ce"Ku daina cewa ta rasu! Wlhy matata ba ta rasu bah saboda ni kadai nasan strong chemistryn da ke tsakanin mu! Ku daina kira ma ta mutuwa, hakan baya mun dadi!kuma kar kowa ya sake tab'a ni " Kallon fuskar Zuly ya yi tare da shafawa ya ce"Mine! Ga mijinki ya dawo ki bud'e idanuwan ki! " Shuru yaji bata motsa bah, kansa ya d'ora a kan kirjin ta sannan ya d'ago kansa yana murmushi "Nasan ba zaki barni bah! Ki tashi hakan nan baccin ya isa! " Ammi ceh ta tab'a sa daga baya, juyawa yayi cikin masifa amma ganin Amminsa ne a wajen yasa shi had'iye masifarsa yace"ke ma kin yarda da abin da suke fad'i?" Ganin ta kiyin magana ya sashi kallon fuskar Zulynsa, hannu yasa yana shafa daidai cute small mouth 👄 na ta daya yi pink sosai saboda tsotsan da suka sha a wajen sa jiya, murmushi ya yi yana mai matsar da fuskarsa wajen bakin ta Ko tunani babu ya kafa bakinsa a nata! Sabon kuka suka fashe da shi Gashi babu halin tab'a sa Yana sumbatar ta zaffafar hawaye na fitowa daga cikin idanuwansa suna sauka a fuskarta Dag'o ta yayi da kyau tare da matseta a jikinsa yana zurfafa kiss dinsa yana kuma tura hannunsa a cikin rigarta saboda gabadaya ya gama mantawa da akwai mutane a dak'in, Dakatawa ya yi tare da cire bakinsa daga cikin nata ganin ta rike mai hannu, sake kokarin matsa boobs nata ya yi ta sake rike hannun sa ta na ya mutsa fuska "Nikam ka barni! "Ta fad'a kaman zata yi kuka, chak kukan kowannen su ya d'auke suna kallon Zuly da ta yi magana Murmushi neh ya sub'uce mai yana cewa"na fad'a muku ai kuna ganin kaman ban san abin da na keyi bah! Gashi ai ta farka" A hankali ta soma bud'e idanuwan ta caraf ta sauke su akan sa, turo baki tayi ta ce "Nikam ka matsa mun! " Da

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138