Skip to content

Chapter 30

Chapter 30

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,220 words 0 views Progress saved
Download Book

su "Wannan wani irin magana kike fadi neh hakan?? Taya za'ayi atura kana nan yara su kadai uwa duniya... Caraf Zuwaira Amaryan Malam tace" gani sai na bisu na kula dasu" Girgiza kanshi yayi cikin takaici yace"kun dai san mahaifiyar yarinyan nan bazata yarda bah" " Malam ko ka manta ba ita ta haifeta bane Kam??" Ta tambayan daidai isowar Umma da Zulfa wajen "Gaskiya Kam Malam ai muma muna da iko akan yarinyan kawai dai munyi shiru neh,in tana son tayi iko akan y'a ta haifo nata itama" Zuwaira tafada Wani irin nauyi Umma taji akirjin ta kaman an daura mata katuwar dutse akai. "Erh bazallan ita keda iko akan Zulfa bah"Malam yafada Zuciya neh taciyo Umma tace" sai miye in bani nah haife Zulfa bah? Nace sai miye??" Afirgice Zulfa ke kallon fuskar Umman ta tareda girgiza hannunta "Basai kunmin gori bah yau na yarda bani na haife ta bah amma kusani ko iyayenta bazasu kaini sonta bah, ina ce don karna bita kuka tada magana?? Toh bazan bita bah saiku zuba ruwa akasa kusha" Kallon Zulfa Umma tayi hawaye na zubowa daga idonta tace" bazan iya cigaba da boye miki bah Zulfa bani ceh na haife ki bah ni kanwar mamanki ceh" Wani kuka Zulfa tafashe dashi tace" ni ke kadai nasani kece Umma nah kuma ke kadai nakeso. "No Zulfa sun riga sun fada abinda ban kaunar ji so kisani ni bah mamanki bace"tana gama fadin hakan ta fice cikin sauri. Sosai jikin su yayi sanyi ganin yanda Umma tafita tana kuka mai tsuma rai. Itama Zulfa dagudu tabi bayan Umman ta, daki tasamu Umma sai kwasar kayanta takeyi tana sa wa a akwati. Itama Zulfa jawo akwatin ta tayi tana zuba kayanta aciki. Hada Ido sukayi da Zulfa cikin sauri Umma ta rungumeta cikin kuka tace" inasonki sosai Zulfa ina mugun sonki amma yazama dole mu nisanci juna,bazan iya cigaba da Zama a inda za'a dinga min gori bah" "Zan biki Umma" "Taya za'ayi kibar gidan ubanki? Nan neh tushen ki"tafada tareda sakin ta ta zuge zip din akwatin ta... Cikin sauri take share hawayen idonta sakamakon ganin... *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 37* Cikin sauri take share hawayen idonta sakamakon ganin Mourad datayi abakin kofa kasancewan Zulfa ta bar kofa a wangale. Cikin sanyi jiki yafara takowa cikin palourn, jin Umma tayi shiru yasa Zulfa waigowa ai tana ganin shi ta rugo da gudu ta rungumeshi tareda sakin kuka mai tsuma zuciya. Wani irin zafi yaji zuciyarshi nayi sakamakon kukanta dayake ji. Cuddle dinta yayi da kyau ajikinshi yana mai jin wani yanayi mai wuyar fassara atare dashi. "It's okay dear" yafada yana tapping bayanta. Wucewa Umma ta zo daidai su Zuly ta rike hannunta tareda sakin Mourad. Tsungunawa tayi tace"Umma nah karki barni danAllah, ki share duk abinda suka fada ki zubda su a kwandon shara" "Yay Mou dina katayani rokonta danAllah"tafada tana juyawa wajen shi Ba bata lokaci shima ya tsuguna akan gwiwar shi dukda baisan miye ke faruwa bah Kafin yayi magana saigasu Malam da matanshi, yanayin da suka samesu neh yasa hankalin Malam tashi cikin sauri yakarasa wajenta yace "Haba Ramatu wannan abin baikai ace zaki bar gida bah" "A ganinka bah??, Kabani mamaki Malam!ace agaban ka matan ka suka kirani da juya amma bakayi komai akai bah, shine yanzu zaka ce karna tafi??, Hmm tafiyata zanyi kuma ga Zulfan saiku yi yanda kuke so daita" "Umma nah kiyi hakuri ki tafi dani danAllah karki barni anan bana son su ni ke nakeso" "Kiyi hakuri Ramatu ki yafe mana" suka fada cikin hadin baki Umma da zuciya tagama ciyowa tace" ku rike hakurin ku cinye ta ma, nabar muku ita kuma nagode" Tana gama fadin hakan tayi hanyan fita daga cikin palourn timm sukaji akasa... Cikin sauri suka kai hankalin su kanta, arikice Umma ta rugo, Mourad Kam numfashin shine ya dauke cakk ganin halinda Zulynshi tashiga... "Wayyo Allah nah kitashi kinji y'a ta wlhy inasonki ki tashi kar ki barni, wlhy in babu ke arayuwata nima zan iya rasa raina soboda na tabbata banida wani sauran amfani" Rungume Umma ta cikin murna tace "daman nasan bazaki tafi ki barni bah" Ahankali Umma ta dagota daga jikinta tace" baki da kai neh dazaki nayin irin wannan shirmen,da zuciyata ta buga fah?" "Kema kidaina cewan zaki barni" tafada a shagwabce "Karki barni kinji??" Hawaye neh ya gangaro wa Umma ta gyada kanta tace" tashi ki dauko kayanki mutafi abinmu, muje muyi rayuwanmu mubiyun mu koh??" Share hawayen Umma tayi hade da gyada kai sannan ta tashi. Tana juyawa tahange Mourad jinjine ajikin kujera ya kurawa waje data fadi ido ko kiftawa bayayi. Karasawa tayi wajen shi tace" yay Mou dina?" Ganin bai amsa bane yasa su mai martaba karasowa wajen shi cikin tashin hankalin. Tsungunawa tayi daidai wajen shi takara Kiran shi amma nan mah shiru Hannu tasa adaidai saitin idonshi ko zai kifta amma still Wani yawu mai daci ta hadiye daidai lokacin da aka taba kafadanta. "Shikenan balarabe ya mutu adakin Ramatu" Zuwaira tafada tana daura hannu akai "Bangane ya mutu bah??" Tafada afirgice tana kallon Zuwaira Itama Umma Zuwaira take kallon akidime "Akawo ruwa" Malam yafada cikin jarumta tareda katse su. Da sauri Zulfa ta tashi har tana cin tuntube. Tana dawowa tamika wa Malam ruwan Addua ya tofa sannan ya watsa wa Mourad amma abin mamaki ko motsawa baiyi bah Wata irin kara Zulfa tayi tareda zubewa aji.... *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 38* Wata irin kara Zulfa tayi tareda zubewa ajikinshi Firgit yadawo hankalin shi dalilin faduwar datayi ajikinshi. Hankali tashe su Umma sukayi kansu,dagota Umma tayi daga jikinshi tace" Zulfa gashi ya tashi ki bude idon ki" Jin abinda tafada yasa Mourad yayi saurin karban ruwan hannun Malam ya shiga yayyafa mata. "Wayyo yay Mou dina!" Tafada batareda ta bude idon ta bah. "Gani nan Zulynah" yafada daidai kunnenta , ahankali tashiga bude idonta. Sarkewa idonsu yayi takara rufe idon sannan ta bude, ganin bai bace bah yasata sakin sanyayyar murmushi. Shima din murmushi ya miyar mata ya mikar da ita. "Alhmdllh"Malam yafada cikin Jin dadi ganin babu abinda yasame su. "Yaushe zaka koma??" Yatambaye Mourad "Gobe neh in Allah yakaimu" yafada cikin nutsuwa "Ohk InshAllah tareda Zulfa dakuma Ummanta zaku taf..." "Marwa din fah??" Uwar gidan Hindatu ta katse shi "Nagama magana da Zulfa da Ummanta neh kawai zasuje" yana gama magana yayi ficewar shi batareda yakara jin abinda suke son fada... Ajiyar zuciya Mourad yasauke jin tareda Zulynshi neh zasu tafi, cikin sanyin jiki su Amarya da Uwar gida suka fita... Zama Umma tayi akan kujera tareda runtsa idonta. "Umma na..." "A'a Zulfa kinji ai koh ni bah Ummanki bane" Umma ta katse ta "Koda bake kika haife ni bah ni awajena har abada banida wacce tafi ki aduk duniyar nan.." "Zulfa na..." "A'a Umma nah zanfi jin dadi in kika cigaba da kirana da yar ki soboda gabadaya Zulfa baiyi dadi abakin ki bah" ta katse Umma Rungumeta Umma tayi cikin Jin dadi"nagode!nago...." "Umma nah ai babu godiya tsakanin uwa

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138