Skip to content

Chapter 95

Chapter 95

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,236 words 0 views Progress saved
Download Book

gani, tayi wani irin datti ahakan ma don ana mata wanka duk sanda hankalinta yadawo jikinta, dakin duk zarnin fitsari gakuma kashi duk ya bata wajaje da dama , zanin jikinta ma yayi datti amma bawai sosai bah. Hawaye fal idanuwanta ga muryanta sai wani rawa yakeyi Kaman ansa mata wakan shoki tace"Kun kawo min Dana neh?" Ganin basuyi magana bane yasata fara Leken bayansu cikin murmushi tasake fadin"kodai kun boye mun shine?" Girgiza kai mamanta tayi tana rufe bakinta da hannu ganin yanda rayuwar yarta yakoma soboda a halin yanxu marabarta da mahaukaciya kadan neh donma acikin gida ake kulleta data dade da shiga kasuwa, cikin tsananin tausayi tace _fans am sorry jiya banyi update bah!hakan yafaru neh sakamakon Head Migraine dina daya dawo. Your prayers Needed_ *DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* _This page is for all the online writers!Allah yakara basira da Fikra_ *Page 94* "Ki kwantar da hankalinki Yusayrah nasan zasu kawoshi bada dadewa bah!" Hawaye fal idanuwanta tace"DanAllah yayi sauri yakawominshi" "Insha Allah! Toh kizo kici abinci saikiyi wanka kar danki yazo yaganki cikin datti!"Mama tafada cikin rarrashi Washe bakinta tayi cikin murna tace"wanka zan fara yi tukunna saina jirashi muci abincin tare, ko ya kika gani?" Murmushin farinciki mama tasake tana share hawayen fuskarta tace"yauwa yar albarka muje!" Yusayrah kenan! Fitarta daga gidan Dakhil a wannan daren tasamu hatsari wanda sanda tasamu tsagewar kashi akafa har yau kuma kafar baidawo daidai bah! gakuma bugawa datayi akai wanda yakusa juyar mata da kwakwalwa inhar ka ganta a hanya dole ka tausaya mata soboda tadawo abar tausayi.... Anje anyi tambaya agidansu Zuly inda akamusu kyakyawan tarba, nan take aka sanya aure nan da 2months, Mourad baiji dadin jin al'amarin bah! Shi dayaso ace nan da sati 1 Amma shine har watanni 2 gaskiya ba'a mishi gentle bah!. Suna barin Azare sukayi cikin Abuja gidansu Maram dayake an San da zuwansu, sukam ma cewa sukayi inso asamu neh ayi komai da wurwuri, tambayan Fakhih akayi akan yafadi lokacin da yamishi ai ko kunya babu yace wani wata hakan ma baya son ace yacika zumudi neh!, nan kuwa suka amince , cikeda murna yadinga zuba musu godiya Kaman ya ari baki! Mourad ma ya tayashi murna yana mai jin da ma shine Amma ba komai! Watanni hudu Kaman gobe neh Allah yakaimu da rai da lafiya... "Taya za'ayi kibar yen gidansu subuce miki cikin sauki bayan kinsan kafin kisamu kamarsu saikin shawuya! Baga Fakhih yana sonki bah?why not kije kifadawa babanki kema kinasonshi iyaso saiki aureshi gudun kiyi biyu babu!"Shine tunanin dayake kai kawo a kwalwalwarta Karar wayarta neh yadawo daita daga duniyar tunaninta yamutsa fuska tayi hade da daukan wayan "Wayyo Allah kawata lefe na yaiso!"Shine abinda aka fada da karfi daga dayan bangaren , cikin sauri ta cire wayan daga kunnenta tareda maka wa wayan harara tana ya mutsa fuska "Toh sainayi Yaya?tafada cikin isa da takama "Cewa nayi kizo kigani"Maram tafada cikin sanyin murya jin yanda Mom tayi magana saikace ba kawarta bah "No! Gaskiya bazan iya zuwa ganin kayan takaici bah! Soboda nasan raina neh kawai zai baci kawai soboda haka basai nagani bah!"tafada tareda kashe wayan batareda tajira jin abinda Maram zata fada bah "nine zanje ganin kayan matsiyata? Allah ya sauwaka wlhy"tafada tareda ajiye wayarta akan gado sannan tafice zuwa dakin babanta.... Kallonsu Mysha dake zaune Maram tayi hawaye na ciko mata a idanuwa "Dallah matsa! Yanzu kuka zakiyi soboda tace bazata gani bah?"Mysha ta tambaya tana jefa mata harara Hawayen daya silalo mata tashare tace"banji dadi bane kawai" "Chill Maram! Amarya agidan Balarabenta"Mahrosh tafada tana share mata hawayenta murmushi Maram tasake cikin jin dadin abinda Mahrosh tafada... '''RANAR DAURIN AURE...''' Sosai ake shirye-shirye a duka side din Amarya da Ango inda Kuma har yanzu Mom bataje ganin Lefen Maram bah! Kuma Daman Fakhih yace bayason a daura hoton Lefen a media soboda makiya! Zaune suke su uku adaki, Maram tayi Wani irin kyau na ban mamaki sai sheki kawai takeyi ga farinta yasake fitowa inka ganta dole kasake kallonta,shigowan Zuly da Fakhiha neh yakatse musu hiran dasukeyi "Amarya bata laifi!"Zuly tafada tana zama akan kujera likewise Fakhiha ma Gaishe da Fakhiha sukayi cikin ladabi soboda daman Sun San itace twin din Fakhih "Sannunku da zuwa!"Maram tafada tana yafa gyalenta akan dogon gashin kanta "Yauwa Amarya!"Fakhiha tafada tana gyara zamanta "Miye za'a kawo miki?"ta tambaya cikin ladabi irin ga surukan nan "Haba karki takurawa kanki"bata gama rufe baki bah Mom tashigo da sallama dauke abakinta,turus ta tsaya tana binsu da kallo daya bayan daya cikin mamakin abinda yakawo su Fakhiha Karasa shigowa tayi tana yamutsa fuska hade da fadin "shiyasa bana zuwa irin wa'inan bikin,! Yen kauye duk Sun cika gida , Abu ko tsari babu" Kallon mamaki suke mata inda Maram tasake murmushi tareda basar da zancen tana fadin"kawata yana ga kin rame haka Kaman wacce tayi ciwo" Ajiyar zuciya tasauke tace "ba dole na rame bah dady yabani Sati daya na fito da miji in ba haka bah wai zai aura min koma waye!" Kallon juna suka hauyi kowa na kokarin danne dariyar daya ciyoshi! Fakhiha neh tace"toh samarukan ki fah?" Tsaki taja tace "ai ni nafi karfin wainan talakawan! gashi Kuma Fakhih sai juyani yakeyi Kaman waina acikin kasko!" Dariya Zuly tasake jin abinda tafada Amma tace"yanzu ya kenan Mom " Sanda ta harareta tukun tace"Yaya kuwa? Lallabashi kawai zanyi ya aureni awuce wajen" "Waye zai aure ki din?"Maram tafada cikin Kishi "Waye kuwa in ba Fakhih bah!"tafada tana hararanta tareda lallibo numbernshi ta danna mai kira, cikin sauri Maram ta fauce wayan tareda katse kiran!" Kafin Mom tayi magana har wayan Fakhiha yadau Kara! Kallon juna suka hauyi kafin Fakhiha tadauki wayan, ji sukayi tace"wow Alhmdllh bro Allah yasanya Alkheri" "Andaura!"sukaji Fakhiha tafada da karfi cikin hausarta mai Kama da larabci Ai sai duka gidan yadauki guda, zaro idanuwa Maram tayi tareda gyara zamanta soboda jitake kaman faduwa zatayi daga kan gadon "Ayiriri!! MARAM TAZAMO AMARYA AGIDAN FAKHIH!" Garam taji wani abu ya buga acikin kanta sai maimaita abinda aka fada takeyi acikin kwanyanta ,ganin yanda aketa tsokanar Maram da sunan Fakhih neh yasata kwala Kara tana rike kanta dake barazanar rabewa Tsit sukayi Suna binta da kallon mamaki cikin rawar murya tace "Wani Fakhih? Amma Inace bah Fakhih na bah?" "Fakhih dinki kokuma nawa?"Maram tafada tana kafeta da idanuwa, girgiza kai Mom tafara yi tana fadin "Calm down Momina wannan duk mafarki neh ba gaskiya bah!" Mintsinetan da akayi neh yadawo da ita hankalinta aikuwa ta chakume Maram tana fadin "Karya kikeyi yarinya! Ai ke bah kallar Fakhih bane soboda Fakhih yafi karfinki Kuma dani yadace ba dake bah!" Banbare hannunwan Mom tayi daga jikinta tana fadin"tin lokacin dayake binki kaman jela kisoshi kika ki kina fadin ke kinfi karfinshi shine sai yanzu kikasan cewan dake ya dace? Inma mafarki kikeyi ki farka soboda yanzu Fakhih yamiki nisa irin na sosai dinnan, yazamo nawa! Nawa nikadai soboda yanzu babu wata Momina acikin zuciyarshi saidai Maram!kingane koh?" Daskarewa Mom tayi cikin mamaki tana mai bin Maram da kallon kaskanci da raini, nunata tayi da yatsa tace"nasan bahaka kawai kika barshi

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138