Chapter 121
Chapter 121
yace"you must be joking right? Raino zamuje kenan ko cin amarci? " "C'mon Allah nasan she won't disturb kuma... "Had'e bakinsu da yayi neh ya hana ta karasa maganar ta saboda yasan b'ata lokaci neh tsaya jin karshen abinda zata ceh.... Sosai ya jiyar da ita dadi saboda wannan karon ko irin zafin nan bata ji bah har so ta ke Kar su kare abinda suke yi, shima ya ji dadi sosai saboda babu gardama sai ma wani irin had'in kai da ta bashi wanda hakan bakaramin faranta ma sa rai yayi bah. Sumbatar ta yayi tare da kwantawa a gefen ta kowannen su na miyar da numfashi kaman sun yi wasan race, a hankali ta matsa gefensa tana mai ajiye kanta daya gana wargajewa a kan kirjin sa Shafa bare back nata yayi yace"You are so sweet my fruity" Gashin ta dake kokarin shiga mai idanuwa ya gyara da hannunsa, shafa kirjinsa tayi tace"tnx yay Mou dina! " "Keep ur tnx! "Ya fad'a kaman baison yin magana, kanta ta d'ago ta kallesa tace "Why? " "Sai kin chanza mun suna kinga ni in muna mu biyu I will be calling you fruity in kuma muna wajen mutane dayawa I will be calling you mine! Kin ga kema ai dole ki chanza mun suna if not zamu raba gari dake! " ya fad'a cikin shgwaba Kansa ta hau wato ta masa runfa da jikinta, ajiyar zuciya suka sauke saboda body contact da suka yi having yanzu, murmushi tayi tace"is that what you want?" Gyada kai yayi cikin shagwaba, wajen kunnen sa ta kai bakin ta tace"what if I call you my Pumpkin!?" "Wow I love it" ya fad'a cikin murna, a hankali tace "In ka ji dadin sunan ka bani tukwici! " "Right a way my Fruity! "Ya fad'a yana mirginawa da ita kasansa "You don't mean sakewa zakayi! "Ta fad'a kaman bata son abinda zai yi din "O yes shine tukwicin ki ai" Dariya suka fashe dashi gabadayansu sannan suka hau faranta ma juna.... _```ZULYNMOURAD SHOPPING MALL,ABUJA```_ Tafe suke a hankali cikin shaukin so saboda kana ganin su zaka ga wa'inan masoyan asali neh, duk ma'aikatan supermarket din sun nutsu saboda managern ya fad'a musu cewan mai supermarket din ceh tazo Ko ina suka gifta gaisuwa ake binsu da shi inda wasu kuma suka cika da mamakin ganin wacce aka kira da mai wannan k'aton wajen Ganin yanda managern ya ke binsu a baya kaman bindi neh yasa Zuly cewa ya tafi Cikin girmamawa ya amsa da toh, murmushi kawai Zuly tayi tare da dad'a rike Mourad da kyau kaman za'a kwace mata shi, haka suka dinga ratsa wajen suna kallon wajen cike da sha'awa ga wani farincikin da ta ke ji ganin a karkashin ta wasu suke samu! Wajen kayayyakin yara suka nufa a sama nan ta hau d'auka wa Daddy(wato dan Ammi) kayan wasa da kayayyakin sawa, "Ina zuwa Mine! "Mourad ya fad'a yana sumbatar kumatun ta, murmushi ta sakar mai tare da cire hannun ta a nashi, wani waje dabam ya wuce wanda zallan expensive cloths na mata kawai aka siyarwa a wajen. Karo suka ci da wata yar kwalisa wacce ta sha kwalliya mai class kuma kallo daya mutum zai mata a san itama yar gidan masu shi ceh Cikin jin haushi sosai ta ce"How dare you! Kasan nawa aka siya mun bag dinnan da ya fad'i sanadiyarka " "So sorry! "Mourad ya fad'a cikin takaici yana kuma tsugunawa don d'auko mata bag din ta daya fad'i kasa, duk da ba wani datti yayi bah saboda ba kura a kasa amma ya kad'e ma ta saboda yasan darajar kudi kuma yasan nawa ake siyar da jakan saboda Qudsiyah na da irin sa sak wanda take zuwa school dashi lokacin suna makaranta (4yrs ago kenan) Tsayawa tayi tana kallon sa saboda sosai yayi ma ta kyau kuma ko ba'a fad'a ma ta bah tasan balarabe neh, shikuma sai faman mika ma ta yake yi amma ina yar mutane ta yi nisa Ta dayan bangaren ya hango Zuly tana zuwa amma ita bata hango su bah hakan yasa shi kiranta "Mine "firgit yarinya ta dau hankalin ta, cikin jin kunyan kallon sa da ta keyi ta sunkuyar da kanta kasa "Miye ke faruwa a nan?? "Zuly ta fad'a cike da kishi gakuma jakan da ke hannunsa, murmushi yarinyan tayi tare da matsawa gefen Mourad kaman daman tare suke da shi ta ce "Miye aka kasa da ke a nan madam!? " Kallon kallo aka hau yi tsakanin Zuly da yarinya, chan Zuly ta sake dariya kafin tayi magana har yarinyan ta ce "Dear kaga kazo mu bar nan Kar ta cije mu kasan an fara sanyi kuma yanzu hauka sun fi tashi" "Ka ji mun karfin halin ni ZulynMourad! Pumpkin a ina ka samo wannan yar kalan dangin? "Zuly ta tambaya tana jan hannun Mourad "ZulynMourad!??Pumpkin?? "Ta tambaya cikin neman k'arin bayani "Mine! Actually ba da sani na na bige ta bah shine fah na dauka mata jakan ta saboda bazan so wani ya miki hakan bah and I even said sorry to her! "Mourad ya bawa Zuly amsa yana mika mata jakan yarinyan Galala ta tsaya tana kallon dukkansu biyu saboda daman so ta ke ta d'aga class dinta a idon Zuly Ashe tare suke da shi ma! Wani irin kunyan ta ji ya rufe ta saboda har an fara kallon su, Hannun yarinya Zuly ta rike sannan ta sa mata bag din tace"gashi ko Yemmata amma kalan dangi baiyi fitting din ki bah sam! "Aisha! " aka kira yarinyan daga baya, juyawa tayi kafafun ta na d'aukan rawa saboda babanta ke Kiran ta, Managern neh ya karaso yana washe baki yace"Ranki shi dade ita ceh 'yata Aisha! " "Awwn yar ka ceh Ashe! "Zuly ta fad'a cikin fara'a, Gyada kai yayi ya ce "Erh ranki shi dade"kallon Aisha yayi ya ce "Kin gaishe su kuwa!? "Cikin rashin fahimta ta kalli baban nata, ganin bata amsa bane yasa babban cewa "Ai mai Mall dinnan kenan da mijin ta! " Garam ta ji an buga abu a kanta cikin ladabi ta fara kwasan gaisuwa awajen Zuly da Mourad wanda hakan ba karamin dariya ya basu bah, "It's okay Aisha!" Mourad ya fad'a a hankali, murmushi ta musu kafin ta bar wajen cikin rawar jiki a zuciyarta sai hamdala ta keyi saboda tasan da ta musu rashin kunya wata k'ila ta kori babanta daga aiki! Da kallo suka bita inda a nan neh idanuwan ta suka sauk'a a cikin na wani dan gaye mai sanye da kayan ma'aikatan wajen dake kallon ta Ganin ta kure sa da idanuwa ya sashi karasowa wajen ta cikin sanyin jiki domin kwasan gaisuwa "Zul..... No Aunty Zulfa! "Ya fad'a kaman mai tsoron magana, kallon sa tayi tana son tino inda ta san sa "Hussaini ina ka shiga tin dazu nake nema... "Chak maganar ta ya makale tana kallon wa'inda suke gabansu, zaro idanuwa Zuly tayi tana nuna ta da yatsa, cikin son tabbatar da wacce ta ke gani ta ce.... _waye ta gani yau kuma??_ _Vote, Comment& Share_ *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138