Chapter 41
Chapter 41
cikin wanna sigan bah Ganin yanda takoma yasashi shafa gashin larabawan shi tareda furzar da zazzafan huci daga bakin shi, Jawota jikinshi yayi ta zille alokacin kuma har hawayen ta yafara zubowa ahankali Lumshe idanunshi yayi yana jin takaicin kanshi he was not supposed to talk to her like that amma ita ta jawo hakan tafaru "Baka taba min tsawa bah duk tsawon lokacin da muka dauka dakai amma yau akan wata chan...dah zagi zata sake yi amma kuma bata son yakuma mata wani tsawan... "Am sorry" yakatse ta cikin sanyin murya Girgiza kanta tayi tace"akan wata jaka kakoma haka?akan wata jak.. "Stop zulynah wai miyesa bakijin magana neh Yanzu ita ba jaka bace cos upon all people dana taba sani she's the most talented,beautiful,adorable, cute she's... "Hang it there yay Mou, basai ka fadamin wadannan maganganun nan bah , basai ka fadamin kasamu better choice bah" ta katse shi cikin kuka Girgiza kanshi ya shigayi cos shi fa zai fada mata itace amma kuma ta katse shi ahankali yace" Zulynah try to understand me it's not what you thi... "You don't have to defend yourself abinda ke cikin ranka kafada I won't blame you amma kasani ni zuly da Mourad mun raba gari dakai kowa yayi hanyan shi" tasake katse shi... Dagowan shi kenan ya hango ta kur kur da Mourad shidai baisan miye suke fada bah amma from their looks yagane basu cikin dadi, wani murmushi yasake tareda fara takawa zuwa wajensu , Isanshi yayi daidai da lokacin da Zuly tace" no me no you daga yau" Tsayawa yayi kadan yana dariya cos turancin datayi amfani dashi is funny su kam ko lura dashi basuyi bah, Dariyar shi ta tsaya cak lokacin dayaga Mourad ya danne Zuly ajikin mota Mourad na ganin Zuly zata bar wajen yayi maza ya finciko ta tareda danneta ajikin mota kasancewan babu mutane awajen No bata lokaci ya hau bata hot kiss mai sa mutum mantawa da damuwan shi, Su Zuly an dade ba'a hadu bah nan itama tafara miyar mai da martani kasancewan Mourad oga neh๐ Mutuwar tsaye yayi yana kallon yanda aka shan bakin wife to be dinshi, Sosai hankalin shi yayi matukar tashi da wannan al'amarin bai taba zaton iskancin su yakai hakan bah... Ahankali yake zare bakin shi daga cikin nata yana kallon kwayar idonta da shanyayun nashi wanda yake cikeda kaunan da babu algus acikin ta "Am sorry" yafada chan kasan makoshi Lumshe idanunta tayi tana jin sonshi na ninkuwa acikin zuciyar ta ahankali itama tace" am also sorry , kasan it's hurt amatsayina na mai sonka ace kasamu life partner amma ace ko fadamin bakayi bah ai atleast zan tayaka murna" Dan murmushi yayi yace" so sorry once again" Itama murmushi tasakar sannan tace" Ina sonka sosai Yay Mou" Jan hancinta yace" nima haka" Sake Jan karan hancin yayi yace" haryanzu baki daina tsoro bah?" Zaro Ido tayi cikeda tsoro tace" wlhy precious cemin tayi akwai zafi sosai" "C'mon Zulynah zafin fa na lokacin neh kuma wlhy ba sosai bane tsorata ki kawai precious take sonyi pls ki zo muje kuma ko wasting time bazamuyi bah" Girgiza kanta tayi tace"oho wlhy tsoro nakeji mu bari kawai" "Inaso neh Zulynah pls for me"yafada cikin marairaicewa "Promise bazaiyi zafi bah"tafada tana turo baki "Dole kidan ji zafi mana Zulynah, karki bada mata mana ki tuna fah haihuwa zakiyi nan gaba kinga wannan mai sauki neh" " Wlhy yana fara zafi zaka bari" tafada tana nuna shi da yatsa Dariyar farinciki yayi tareda bude mata gaban mota sannan shima ya zagaya kafin aika bada kuraa.... Yanzu wannan cute pink kissable mouth din wife to be dinshi bah virgin bane shi kam bama abinda ke gaban shi Yanzu ba kenan yah Salam ya furta asasarari zufa na keto mishi Yanzu Ina Mourad zai kai mai wife to be ??, Kardai disvirgin dinta zaije yi tinda suna maganan Zafi... _to fah miye zasuje yi๐ค๐ค_ *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 48* "Serve us am starving" Cikin nutsuwa tazuba malmala biyu musu itada Mourad sannan ta tura was su Ammi coolern Shi yafara kai loman farko "so yummy" Yafada hade da lumshe idanunshi "Dagaske kake Yay Mou dina?" Ta tambaye shi cikin rashin yarda cos daga look din tuwon ma zakasan baiyi bah Tsantsan santi ko iya amsawa baiyi bah, ganin yanda yakecin abincin yabawa su Umma kwarin guiwan ci Dakyar suka hadiye loman farkon dasuka kai baki suna kallon Mourad cikin mamaki cos sun san baya karya "Ammi wlhy Zulynah ta iya tuka tuwo" Ganin dayayi Zulynshi bata ci neh yasashi kai na hannun shi bakinta Ahankali ta bude bakin yasa mata wani irin runtse ido Zuly tayi kafin ta iya hadiye wa cos kaman gari gari haka take ji abakinta alamun bai dahu bah ga gudaje gudaje aciki amma kuma miyan nan Masha Allah "Yayi dadi sosai Zulynah kimin packing din sauran zan tafi dashi" yafada batareda ya kalleta bah shidai kawai tuwon shi neh agaban shi Kuka neh ya kwace wa Ammi ganin yanda danta ya dage sai wani sauri sauri yakeyi kaman wanda bai taba cin abinci bah Umma ma kuka tafashe dashi cikeda tausayin Mourad din Rike hannun shi tayi ganin yana kokarin kara daukan wani malmalan bayan malmala biyun daya gama turawa cikin shi Kallon ta yake da alamar tambaye afuskar shi itako sai girgiza mai kai takeyi hawaye na sauko mata Turo plate din gabanshi tayi tace"Ya isa haka Yay Mou kar kayi zawayi" "What Zulynah??"yafada cikin zaro ido Gyada mai kai tayi tareda dalewa kan cinyar shi Cikin rashin jin dadi yace"C'mon Zulynah wlhy ban koshi bah" "No muje restaurant muci wani daban" Girgiza kanshi yayi yace" taya za'ayi Zulynah tamin abinci da hannunta kuma naje naci na restaurant taab ban zuwa ko Ina inma baki son ci toh kijirani in nagama zan rakaki restaurant din" Rungumeshi tayi gam yanda bazai iya motsa hannun shi bah still tana zaune akan cinyar shi wanda yayi daidai da shigowan Iqbal Turuss yaja ya tsaya abakin kofa yanda mamakin inda Zuly takoyo irin wa'inan halayen "Miye kuma na kuka Zulynah?"yatambaye ta cikin damuwa Dagowa tayi tace"Yay Mou dina abincin baiyi dadi bah kuma naga saici kakeyi" Popping face dinta yayi da left hand dinshi yace"waye ce miki baiyi dadi bah Zulynah??, Ammi ce ko Umma?" Girgiza kai tayi tace" ai nima naci kuma baiyi dadi bah" "Toh bakin ki neh bashida test" "Toh kace min yayi dadi" Murmushi yayi yace" wlhy Zulynah tinda nake bantabacin da yakai na Ammi da Umma dadi bah" Mikewa tayi daga kan cinyar shi tareda sakar mishi murmushin yake jin baice abincin ta yayi dadi bah tace"ohk barina fara kwasan coolers din" Lumshe idanunshi yayi yace"Zulynah!" Ahankali tadago idonta dake cikeda kwalla, sai Yanzu takejin babu dadi cos sai da dama akace taxo ta koyi abincin gargajiya tace basai ta koya bah tinda ta iya foreign one's and moreover Yay Mou dinta bawai yana cin abincin gargajiya ban.. Rungumeta dayayi ajikin shi neh yadawo da hankalin ta jikinta daidai saitin kunnenta yace" kina tunanin in abincin baiyi dadi bah zanci neh??" Ahankali tayi breaking hug din tareda kura mishi weak eyes dinta kafin tace"
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138