Chapter 110
Chapter 110
a great chef! Mind you she's also a star ✨, she's one in a million" ya fada cikin murmushi yana kallon fuskar Hibba da ta kurasa da manyan idanuwanta Kallonsa ya miyar ga su Zuly sannan yace" Ko kunsan waye mai wa'inan qualities din da na lissafa?" Girgiza kai Mourad yayi yana Kallonsa shi ma inda hall din ya dauki shuru suna jiran jin amsan sa, hannun Hibba ya sake tare da takawa har wajen su Zuly sannan ya mika wa Zuly hannunsa alaman ta zo, kallon Mourad tayi sannan ya gyada ma ta kai alaman ta je kafin ta mika wa Iqbal hannunta da su ka sha zanen flowers 💐 💐, a hankali yasaukar da ita ta matakalar hawa, tsakiyar filin ya koma da ita dai-dai inda ya bar Hibba sannan ya saki hannunta tare da nuna ta da hannu yace "She's the one" habawa nan kuwa wajen ya dauki sowa. "How I wish zan iya dawowa da hannun agogo baya, Da na gyara kura-kurai na! Amma hakan bazai yiyu bah, kuma bazan gaji da neman yafiya a gareki bah, forgive me sis! " ya fada yana hada hannayenshi waje guda kwalla na taruwa mishi, girgiza kai Zuly ta hau abubuwan da ya ma ta na sake dawowa sabo fil a zuciyarta, Ganin yanda Zuly ke yi neh ya sa Mourad saukowa tareda nufan wajen su, rike Zuly ya yi ta baya wanda hakan ya yi dai-dai da silalowar hawaye daga cikin idanuwanta Wani iri Mourad ya ji a zuciyarsa har ya fara dana sanin gayyatar Iqbal wannan wajen saboda tunaninsa na ba shi cewan har yanxu Zuly na son Iqbal din! Rungumanta yayi ajikinshi tare da patting din bayan ta alaman rarrashi, cikin style ya juya da ita suka koma wajen zaman su mutanen wajen kuma suka sa tafi "Wlhy wa'inan ma'auratan sun burgeni sosai! "Wata yenmata tafada, juyawa Mom tayi gefen su tace "Ai they are made for each other! " Gyada kai suka hau yi suna miyar da duban su kan abinda ake yi, ahankali Mom tamike tareda barin wajen inda wancan yarinyar wato Izma ta bi bayanta da harara! Ta baya ta bi har ta haura high table straight wajen su Maram da ke ta hiran masoyansu ta nufa tareda musu sallama ahankali yanda bazata janyo hankalin sauran bah!, juyawa Maram tayi adan tsorace ta juya, ganin wacce batayi tsammanin gani bane yasata zaro ido cikin mamaki, hannu Mom ta sa a baki alaman tayi shiru, gyada kai Maram tayi cikin farincikin ganin kawarta cikin koshi lafiya duk da raman da taga tayi, wajen Fakhih da suka fara magana da Mourad ta kalla tareda tab'osa tace "Bari na je nadawo! " gyada kai yayi tareda sakar ma ta murmushi, ita ma murmushin ta miyar mai sannan ta mike ta bi inda taga Mom ta nufa. B'ata rai Maram tayi tace"Ai kin kyauta kawata!!" Murmushi Mom tayi "hakuri zaki yi wlhy kin san basan numbern ki na nan bah shiyasa ban Kira bah gashi ban san ta ya zanyi na tambayi Zuly numbern ki bah shiyasa kawai na ce na bari zamu hadu a wajen event! " Runguman juna suka yi cikin farin cikin ganin juna kafin Mom tace"nayi missing din ki sosai babe" "Nima haka kawata! Ya gida ya su Mummy? " "Suna lafiya saboda bamu jima da yin Waya bah!Daddy na neh dai babu lafiya sosai, shi neh kawai zan bi jirgi gobe na koma KSA na basu letter a wajen aikina a kan zan je ganin gida! " "Kina nufin yanzu kina wajen Mummyn Izma?? "Maram ta tambaya da mamaki Cikin murmushi tace"Erh! " "Amma Mr Ego yayi aure koh?"ta sake tambaya "A'a tare ma muke da su Wasim neh kawai bai biyo mu bah" Zaro idanuwa tayi tace"har da wannan Mr Ego din?? " Dariya Mom ta saka tace" ke Seema fah yanzu bashi da Matsala da ma ni ceh mai creating rift a tsakanin mu shiyasa kika ga mu na samun sab'ani dashi" Ajiyar Zuciya Maram ta sauke kafin ta Kanne idonta daya tace"Oya tell kun fara soyayya amma? " Harara ta watsa wa Maram tukun tace"Allah ya kiyaye na so shi! " Kafe ta da idanuwa Maram tayi tace"Soboda bashi da kyau ko kuma bashi da shares? " Sunkuyar da kanta Mom tayi cikin rashin jin dadi, cikin sanyin murya tace"Allah ba haka nufi na bah!" Tab'e baki tayi kaman ba ta damu da sauyawarta bah tace"Toh Miye?? " "Kawata wan da na keso Matarsa tace am not welcomed toh ya kike son nayi? " "Ai na ga bashi kadai bane na miji! Ko don kin ga yana da shegu Naira? " "Kidaina fad'a min irin wa'inan magan-ganun! Bana so! na ce muku na tuba, yanzu da daa ba daya bane am now a changed person, wlhy son da na ke mawa Ustazu nah ban jin zan ma iya auren wani in ba shi bah!" Ta karasa cikin hawaye Cikin rashin yarda tace"Usataz? Wani Ustaz din?? " Runtse idanuwanta tayi cikin jin zafi tace" the same Ustaz da na mara shekarun baya! " "Kar ki ce min dan gidan Malam! "Ta sake fada cikin mamaki Gyada kai kawai Mom tayi hawaye na zuba sosai daga cikin idanuwanta "Ya Salam!" Maram ta furta a sarari hawayen tausayin kawarta na gangaro mata, Share hawayen fuskar Maram Mom ta fara yi kaman ita din ma ba kuka ta ke yi ba ta fara fadin "na shige su ni Momina yanzu b'ata kwalliyan ki zakiyi kalan kisa mijinki ya kara tsana ta! Please ki bari! " Jan hanci tayi tareda kai hannunta tana shirin sharewa Mom na ta hawayen, jan baya Mom tayi tace" kash ki bari mana kawata ai inada hannu zan share da kaina" Ganin yanda ta ke kallonta ya sa Mom jan hannunta tace"muje ki koma wajen mijinki " "DanAllah in an tashi daga nan please kizo muje mu kwana a wajen mu, zuwa gobe sai ki tafi! " Gyada kai kawai tare fa sakar mata da murmushi sannan ta wuce a binta... _manage please 🙏.... _ *DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* _H. Umar, Sarauniya Yar gatan Habib, my Shalele and sauran proficient writers wannan page din naku neh 💋 💋 💋_ *Page 109* Komawa wajen zamansu tayi cikin sanyin jiki tare da tarin tausayin kawarta acikin zuciyarta... "Da izinin waye kika bar nan?? "Seema yafada cikin d'aure fuska amma bai kalle ta bah Cikin sanyin murya tace"naje ganin frnd dina neh a chan amma kayi hakuri " Dago idanuwasa yayi tareda kafe mata su, cikin sauri ta sauke kwayar idanuwanta a kan table tana mai wasa da yatsun hannunta,karamin tsaki ya ja ganin yanda ta dawo kaman wata sokuwa, hankalinsa ya miyar ga inda aka sake kiran su Zuly tsakiyar filin hall din "ku taso muje mu musu congratulations sai mu wuce" Da Tissue Ismat dake cin abinci ta share bakinta, sanda ta hadiye na bakinta kafin tace"Akhee baka ganin cewan ban gama cin abinci bane?
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138