Chapter 3
Chapter 3
mana" "Oho banfada din bah"tabashi amsa tana turo baki "Yaushe Kika fara boyemin abubuwa Zulynah kodai haryanzu baki gama yarda dani bane,hmm?"yatambaye ta cikin sanyin murya "Haba Yay Mou shekaru 4 ba wasa bah, aduniyan nan daga ummata Sai kai, kai wani jigo ne arayuwata yay Mou.. Wlhy bayan ummata kaine na biyu, ina mugun sonka yay Mou. Adalilinka nazamo who I am yau , you changed my entire life yay Mou... Ko amafarki Bantaba tunanin akwai ranar da Zan kasance ahaka na bah, you taught me how to be strong,you said I should never give up in life . Ko kamanta kai kace when we create an identity around who we are and what we want to be and become,then anything is possible, kalleni yay Mou before am nothing but you made me something yay Mou... Ina mugun Alfahari dakai" wani mugun dadi neh yaziyarce shi "Wlhy kaman Uba nadauke ka" dumm yaji azuciyar shi ta bada sound sanadiyar wannan kalman atake kuwa yanemi dadin da yakeji yarasa, karar da phone din shi yayi ne yasashi dawowa daga shock dinda yafara fadawa... "Assalamualaiki ya Ammi" yafada cikin sanyin murya bayan ya dauki call din "Wa'alaika Salam ya *MOURAD*, yah kke?"tafada cikin siririyar murya "Lafiya lau Ammi na" "Nayi kewar ka sosai *MOURAD*,tinda ka guje mu ba damuwa" "Wlhy Ammina banguje ku bah " "Haka dai kace, ina Surkata *ZULFA*??" "Ammi karta jiki fah" "What!!!wai miyesa kake abu kaman yaro neh??" "Toh yazanyi Ammi?.." "Yanzu kai kenan komai Sai ankoya maka?,inason ganin jikoki na fah cos kaga Sai tsufa nakeyi and you're no more a child ,you will be 36 next year kuma nasan kai lafiyayye neh so why the delay??" "Ammi har yanxu fah karama ce,batasan komai bah tukunna kibari saita kara girma" "Ohh saina mutu zata girma kenan,ko miye kake nufi ? Eh *MOURAD*??"ta tambaye shi cikeda kosawa ,jin yayi shiru yasata cewa "Bata wayan,cos nasan kuna tare" itakuwa ZULFA kura mishi ido tayi tana kallon yanda yake motsa bakin kaman bazaiyi magana bah,saiji tayi antaba ta tareda Miko mata phone dinshi, karba tayi... "Assalamualaiki Ammin mu " tafada fara'a "Wa'alaiki Salam Zulyn Mourad "tafada cikin sigar zolaya ,dariya sukasa dukkansu "Kin boye min d'a koh??" Ammi ta tambaye ta "A'a fah Ammi"tabata amsa "Wai baki mawa Mourad fada ne wai??" "Miye yayi Ammi??" Tafada idonta tarr acikin na Mourad "Oh bakimasan abinda yayi bako??" "Eh Ammi" "Hmm ki raina min Hankali mana Zulyn Mourad" "Na'isa Ammi,agafarceni " "Toh ki tambayeshi,in yafada miki saiki mai Fada" "InshaAllah Ammi, yasu Fakih da Fakihah??" "Suna lafiya,cewa sukayi ma zasu zo ganinki tinda ke baki taba zuwa muganki bah saidai labari , zasu ci girma cos acewarsu karama neh mai zuwa gaida babba " "Lah Ammi sumin hakuri basai sun zo bah InshaAllah zanzo" "Toh Zulyn Mourad kibashi wayar muyi sallama" mikawa Mourad wayan tayi "Ammi miye amfanin zuwansu tinda sanin Kansu ne saisun gaji da ganinta in tazo" yafada lokacin da y karbi wayan "Haka dai kace my naughty boy" "Lah Ammi nine Boy din??"yatambaye ta hade da zaro ido,itadai ZULFA banda dariya babu abinda takeyi cos wayar a handsfree yake "Toh miye kai in bah boy bah?ai infada in kai baka ajiye min boy bah toh haryanzu kai boy ne a hannuna" "Karki damu ni ba boy kadai Zan ajiye miki bah twins Zan ajiye inyaso saiki zabi daya bayan nazabi wanda nake so"yafada cikin dariya "Kaji ja'irin yaro,harsaika zaba zaka bani ragowan?" "Ai duk daya ne tinda daga tsatso na suka fito" "Hakane Mourad, Allah yabada nagari" "Ameen Ammi na"yafada daga bisani sukayi sallama... "Yay Mou Wato twins zaka ajiye alokaci daya??"ta tambaye shi cikin sigar zolaya.. "InshaAllah Zulynah,ko bakiso neh??"yatambaye ta "Wlhy nima inason twins " "Toh Allah yabamu" "Ameen"tafada batareda wani tunani bah,kallonta yakeyi har ta sallame waiter "Yadai yay Mou?kodai na chanza maka neh" tafada hade da karkace kai tana kifkifta ido ... "A'a fah kawai ina godewa Allah daya baki irin wannan kyau din ne" "Wai yay Mou dagaske inada kyau?" Ta tambaye shi daidai ta tashi hade da daukan cute clutch dinta ,Shima tashi yayi sannan suka jera ,suna Isa daidai kofar motan su kirar Porche ta jinjina bayanta ajikin motan "Yay Mou!!! tambayanka fah nakeyi"tafada a shagwabce, ahankali yataka daidai wajenta harsuna jin numfashin junan su,idonshi tar acikin nata ,numfawa yayi sannan yace "Kema kinsan ke kyakyawa ce ,nayi yawo kasashe da dama naga mata Kala kala amma basu taba dauke min hankali bah saike kadai "yana maganan hannunshi dayan zagaye da waist dinta while dayan hannunshin na cycling din bakinta "Can I?" Yafada cikin whisper,samun kanta tayi da daga mai kai dukda batasan miye yake nufi bah,ahankali yake matsuwa da fuskanshi daidai nata kuma haryanzu eyeballs to eyeballs suke kallon juna cos ita ZULFA in kallon mutun ne tayi PHD ayinshi cos inba kai kafara janye naka bah toh confirm bazata bar kallonka bah,bata hankara bah kawai taji lips dinshi akan na...... *Inkun ji dadin shi share* *MHIZZPHYDO* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 5&6* *FIRST KISS* Bata hankara bah kawai taji lips dinshi akan na brushing nata atake kuwa tsigar jikinsu yatashi,lumshe ido sukayi alokaci daya. Ahankali yake zuwa harshen shi cikin mouth dinta haryasamu ya chafko nata harshen, kissing dinta yakeyi cikeda kwarewa kaman wanda yasaba yi nan kuwa ba'asan First kiss dinsu bane,kara matseta yayi jikinshi jin he's not comfortable,wani irin nishi suka sake jin kirjinsu ya hadu waje daya. Hannunta ta sakaya wuyarshi dashi tana shafa keyarshi,10 minutes yakwashe yana kissing dinta ,ai ji tayi shi can't bear cos daman mazewa takeyi,cikeda nutsuwa tafara miyar mishi da martani. Sunfi 20 minutes suna abu daya,dayake kasar waje ne babu ruwan wani da wani kowa na harkan gabanshi (cos da'a Nigeria toh inaga alokacin an watsasu a YouTube,masu jin dadi nayi , alokacin zasu zamo talk of the town,masu musu Adduan shirya nayi amma fah masu tsinuwan sunfi yawa..hhh), wani shegen feeling da yataso mishi neh yasashi bude red sexy idonshi ahankali, saima asannan yatina ashe a gefen titi suke, jinjinar ta dayayi yasata bude idonta itama. Dasauri suka sake juna kowa na miyarda numfashi,kifa kanshi yayi a kan mota itakuma ta sulale kasa cos jikake kafarta yabar jikinta "Ya Salam miye nayi hakan,nashiga uku nasan yanzu zata faramin kallon dan iska,oh Allah kataimake ni"shine abinda yake fadi azuciyar shi "Innalillahi,akan titi fah mukayi kiss, oh Allah first kiss dinna yatafi abanza , Astagifirllah Allah natuba kayafen sharrin shaidan ne" tafada hade da kifa kanta a tsakiyar cinyar ta tinanin ta ma yafi karkata akan da wani ido zata kallashi, dafata taji yayi amma ko dagowa batayi bah tsungunawa yayi daidai ita sannan yace "Zulynah am so sorry,wlhy bantaba yin irin haka bah arayuwata sharrin shaidan ne,kiyafe ni karkiyi fushi dani"batareda tayi magana bah ta tashi hade da bude gaban mota tazauna , dakanshi yarufe mata,cikeda sanyin jiki yazagaya sannan Shima tashige motan. Sanda ya tada mota yakirata asanyaye,ko amsawa bata Tina saima tajuyar da kanta wajen window side tareda danna glass wine ,ganin bata kulashi bane yasashi cigaba da tukin shi ga idonshi har yakawo ruwa ahankali ya share gudun karta gani(nikam nace wahala ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138