Chapter 119
Chapter 119
sauri Qudsiyah ta hankad'a Mourad had'e da rungume Zuly da ke kwance tana kukan murna, zaro idanuwa tayi cikin mamaki nan idanuwan ta ya sauk'a a na su Ammi da ke faman share hawayen fuskar su inda Maram ta fice da sauri cikin murna tana fad'in "Alhmdllh ashe ba mutuwa ta yi bah!... " Cire Qudsiyah ta yi a jikinta had'e da mikewa da ga kwancen da take da kyar saboda tsamin da jikinta yayi Ammi ceh ta karaso wajen ta itama tare da rungume ta tace"Alhmdllh! Ashe ba mutuwa kika yi bah! na ji dadi " Kallon Karin bayani ta hau yi musu nan Mourad ya ce"Mine wai cewa fah suka yi kin mutu!" Zaro idanuwa tayi ta ce" Innalillahi! Ai ni InshaAllah ba yanzu zan mutu bah! Muna tare da Yay Mou dina kuma sai na baka babies masu kama dakai! Koh ya kace? " "Erh mana ko mutuwan ce ma fatana shi neh ya d'auke mu a lokaci daya! " Girgiza kai ta fara yi sannan tace"nikam bana fatan hakan! " "Why? "Ya tambaya yana tsare ta da idanuwa had'e da zama a gefen ta "Toh yanzu Allah na tuba idan dukkanmu muka mutu waye zai tarbiyantar da 'ya'ya da muka haifa? " "Hmm ba ga su Fakhih, Fakhiha da Qudsiyah bah? Ai na tabbata yaranmu baza su tab'a maraici bah! "Ya fad'a hankalinsa kwance "👋 Hey ku daina irin wannan maganan! "Qudsiyah ta fad'a tana murgud'a baki, dariya suka sa gabadayansu kaman ba su suke kuka d'azu bah! Mikewa Ammi tayi tace"Nikam na wuce amma danAllah karki sake irin wannan baccin saboda da ba dan ma an Kira Mourad bah wlhy na tabbata da yanzu angama sallace ki! " Cikin sanyin murya tace "kuyi hakuri magani nasha shiyasa! " "It's okay 👌 "Ammi ta fad'a tana shafa kumatun ta had'e da ba ta peck a goshi sannan tayi ficewarta "Wai tsaya waye neh ya fad'a muku cewan rasuwa tayi? "Mourad ya tambayesu A hankali Qudsiyah ta matsa daga gefensa tana mai sosa kunne, sauran kuma suka fara kunshe dariyansu "Qudsiyah? A matsayin ki na malamar asibiti shin kin duba ta kafin ki kayi breaking bad news 📰 dinnan? " "Allah sweet wlhy rudewa nayi! Gabadaya a lokacin mantawa nayi da cewan ni malamar asibiti ceh! Komai ya tsaya mun chak amma danAllah kuyi hakuri na tayar muku da hankalin da na yi a sanadiyar rashin binciken da ban yi bah 🙇 " ta fad'a cikin sanyin murya har hawaye na silalo ma ta "It's OK! Don't feel bad okay? amma next tym ko ba a nan bah in kika ga irin haka ko ba za ki duba mutum da kanki bah please a taimaka a kai mutumin asibiti saboda a haka ake binne mutane da ransu ba tare da ansan suna da rai bah! Gyada kai Suka yi Cike da gamsuwa, Fakhiha neh ta turo baki sannan tace"Amma ba karamin tsorata mu kika yi bah wlhy! Har da guntun suma na fah! " Kallon tausayi Zuly ke bin su da shi a ranta kuma tana mamakin irin son da familyn 👪 mijinta ke ma ta, murmushi ta sake tare da mikawa Fakhiha hannun tace"Sorry🙇! Am truly sorry!! Am sincerely sorry!!! Am genuinely sorry!!! Am so so sorry🙇" Rungume ta su ka yi gabadaya had'e da fad'in it's okay. Maram da ke tsaye sai mamakin su ta keyi a ranta tace"Allah sarki soyayya gamon jini! Allah ya had'a mu da masu son mu tsakani da Allah"(nace Ameen) Fakhih neh ya shigo cikin kumbure kumbure yace"ke kuma mai zumbulelen Khimar ki zo mu ta fi gidanmu! " "Kai kuma Miye hakan? "Fakhiha ta tambaya cikin danne dariyan ta, ko kallon ta baiyi bah ya fice abinsa Ko secon uku bata Kara bah ta ce"Sai anjiman ku nikam" "Toh Allah ya kai mu sis "Zuly ta fad'a tana kwanciya a jikin Mourad, Rike hannun Qudsiyah ta yi ta ce"Mu ma mu tafi!" "Mun gode fah, Allah ya kai kowa gida lfy!"Zuly ta fad'a a hankali, Ameen suka fad'a tare da ficewa. "Ya jikin? "Ya fad'a cikin rad'a, tashi tayi da ga jikinsa ta na jinjinawa da jikin gado had'e da turo baki, harara ta balla mai tace"Ai ban ce maka ban da lafiya bah! " "Oh hakane! Let go for second round yanzu saboda daman ban koshi bah! "Ya fad'a yana kokarin jawo ta jikinsa, buge hannunsa tayi tana tale baki kaman zata yi kuka "Ya haka!? Please kibari nayi breakfast da shi daman yunwa na ke ji tin da safe banci komai bah! "Ya fad'a in a serious tune had'e da matsawa kusa da ita sosai Kallon agogo ta yi taga karfe daya nan ta tina ashe itama ko abincin bata ci bah, kafin ta yi wani yunkuri har yayi pinning dinta da jikin gado sai kokarin had'a bakinsu yake yi K'awar da fuska tayi tace"wlhy inajin zafi kayi hakuri! " Du duba jikinta ya fara yi yace"Zafi? Aina??" Cikin i-ina ta ce"my stomach and my v-vulvaa" Da sauri ta rufe bakinta saboda kunyan abinda ta furta yanzu, gira daya ya d'aga yana gimtse dariyansa "Miye ki kace yanzu? " Ya tambaya kaman bai ji abin da ta fad'a bah, sunkuyar da kan ta tayi tana wasa da rigar jikinta Hannu yasa ya dag'o da hab'ar ta yace"Hmm?" A hankali ta fara sauk'a daga kan gadon, rikota yayi yace"let me " Gyada kan ta tayi tare da barin sa ya d'auke ta zuwa cikin bayan gida saboda daman yasan nan din zata je "Zaka iya tafiya! "Ta fad'a lokacin da ya ajiye ta, ba tare da ya yi magana ba ya karasa cikin bayan gidan tare da had'a ma ta ruwan wanka sannan ya fice, da murmushi ta bi bayansa kafin ta kulle kofan bayan gidan. _Vote, Comment & Share_ *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 116* Sanda ta gasa kanta da kyau kafin tafito inda ta samesa rike da chokali a kan dinning amma yana kallon kofar toilet da alaman ita yake jira. Yana ganin fitowarta ya mik'e da sauri tare da nufan wajen ta, d'aukan ta yayi chak sannan ya kai ta kan kujeran dining A shgwabce tace "Bansa kaya bah fah! " Sanda ya zauna kafin yace "mu fara cin abinci tukunna, ba musu ta d'auki chokali saboda daman yunwa ta ke ji... "Su waye nake gani haka? "Maram ta tambaya tana rik'e hab'arta lokacin da ta bude kofa, Murmushi Mourad yayi yace" ai kya barmu mu shiga tukunna" Matsa musu tayi suka shiga sannan ta miyar da kofan ta rufe, zama suka yi akan sofa inda Zuly ta lafe ajikin Mourad kaman wata kyanwa "Bari na Kira sa! "Maram ta fad'a tare da shigewa cikin gida, chan sai gata ta fito Zama tayi a kan kujera tace"wai yana zuwa kunsan dole sai ya kin-kimtsa" Gyada kai suka yi suna mai miyar da hankalin su kan TV 📺 "Ko notification babu zaku zo gidan mutane!? " Fakhih ya fad'a lokacin da ya fito"Notification!? Mu Message neh? Koh what's app
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138