Skip to content

Chapter 68

Chapter 68

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

wanda har sun fara zub da kwalla Ahankali tace" kayi hakuri bada sanina namaka amai ajiki bah" Tsaki kawai yaja yana nufan cikin gida, ko karasa shiga baiyi bah yafara cire rigar jikinshi cikin kyankyami tareda cillarwa abinshi. Share hawayenta tayi tareda mikewa alokacin har baba mai gadi ya karaso inda take sai sannu yake mata amma ko uffan batace bah asalima sai barin wajen take kokarin yi, Bata ankara bah taji wani zafi yaziyarce kwakwalwarta wanda yasata sakin siririyar kara tareda tsugunawa awajen, "Subhanallah ciwo kikaji"taji baba maigadi yafada Hannu tasa akafanta ta zaro kwalban daya shiga cikin kafarta, Tashi tayi tana dingisawa tabar wajen batareda ya dauki komai nata. Jin alamun ana binta abaya yasata tsayawa, gani kawai tayi baba maigadin zai wuceta da abubuwanta, Cikin sanyin murya tace" katafi dashi baba bazan iya cinsu bah" Zaiyi magana yaga tawuce shi duk jini yabata inda tawuce. Komawa yayi ya ajiye abubuwan tareda gyara inda ya b'aci. Haurawa sama tayi abinta dakyar,tashiga ta wanko bakinta, wajen First aid box dinta tanufa tareda ciro spirit da auguda, Kuka ta fashe dashi lokacin data shafa spirit a ciwonta. Awajen bacci ya sureta, tana cikin baccinta taji an sheko mata ruwa afuska Firgit ta tashi tana goge fuskarta da sauri "Kazantan dakika bari a parlour wa zai goge miki" yafada cikin bacin rai Kallonshi takeyi alaman bata gane miye yake nufi bah, Ganin tamai kallon rainin hankali yasashi dauketa da mari yana fadin" kodai baki gane waye agabanki bane" Runtse idanuwanta tayi tana sakin wani marayan kuka "Wai nikam miye na tsare maka neh? Duk kabi ka takurawa rayuwata, tsaya tukunna mah.. wai miye kake takama dashine?.. ilimi ko basira?, kudi ko arziki? Hmm? Kabani amsa mana... Kuka tasake fashewa dashi tace... Nifa matarka ceh, kuma na tabbata ba haka kake mawa Yusayrah b.." Katseta yayi da fadin" ai Yusayrah matar so ceh kekuma ko da darana daya bantaba sonki kuma bana fatan nasoki har abada infact I hate you" Wani kukan takaici tafashe dashi zuciyarta na suya she can't believe ace washi tabada kidney nata bah itafa tazace with time zai sota suyi rayuwa kaman yanda kowa keyi tinda yanzu anriga da andaura aurensu the deed has already been done amma abinda yafada yanzu ya karyata zatonta Hadiye wani yawu tayi ta cize lips dinta har sanda ya tara jini kafin tasake tace" da kasan yanda yakejin tsanarka acikin zuciyata toh na tabbatar ko inda nake bazaka zo bah, na tsane ka! Na tsaneka!! Na tsan..." Bata karasa bah yahade bakinshi danata soboda haka kawai yaji bayason tana furta wannan kalman. Tureshe takeyi amma maimakon ya bari saima danneta dayayi yana farke rigarta ta gaba, Wani irin dogon numfashi yaja yana tand'e lips dinshi sanadiyar hango kusan duka breast dinta ta saman bra Wani kukan tasake sakewa soboda jin hannunshi a bayanta yana sake mab'allin bra dinta Wata siririyar kara tayi soboda irin damkan dayakaiwa breast dinta Shikam ma baisan tanayi bah, agarin juye-juye data keyi neh yasasu faduwa kasa daga kan kujera, Ganin yanda yakeyi kaman zai cinyeta yasata fara kai mishi duka tako taina, Dukda yayi nisa bahana shi jin zafin dukanta bah , Cikin tsananin fusata yadago ai bata ankara bah taji wani mari mai shegen zafi, Ihu tafara kurmawa kaman wacce ake yanka mata naman jiki , Shikamma gabadaya tagama bashi haushi da ihunta, danne hannuwanta yayi sannan yacire hulan kanta yatusa mata shi acikin bakinta kafin yafara buga wasa daita abinshi, Lumshe idanuwanta tayi hawaye na bin gefen fuskarta soboda yanzu babu bakin kukan asalima tin lokacin datafara ihu muryarta ya dishe , Chan tafara sakin numfashi sama-sama amma Iqbal baimasan tanayi bah, Haka yagama abinda zaiyi yatashi ya rufeta da farkekken rigarta sannan yayi gaba abinshi batareda ya lura da ko numfashi batayi bah. _kaii kafara bani haushi fah Iqbal_ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 74* Abakin kofa yahadu da Yusayrah sai zarya takeyi fuskarta duk akumbure, cikin rawar murya yace "Heartbeat baki da lafiya neh" Kallon up and down tamishi taga ma ko saka riga baiyi bah wandon mah button dinshi dakuma zip din duk abude, "ai lafiyan ceh takawo hakan" tafada afusace tareda barin wajen tana share guntun hawayen ta, Lumshe idanuwanshi yayi kafin ya bude sannan ya shige dakinshi donyin wanka... Zaune suke a dining table Yusayrah sai cika takeyi tana hu-hura hancinta. Kamo hannunta mara chokali yayi, kawar da fuskarta gefe tayi irin tana Fushi dinnan. "Haba my heartbeat ya kikeson nayi da raina neh?.. rashin kunya fah yarinyan nan tamin shiyasa na hukunta ta bawai don naji dadi nayi abinda nayi bah" yafada cikin marairaicewa Kura mishi idanuwanta tayi tana karantar yanayin shi, Saurin sada kai yayi domin bayason talura da yanayin dayake ciki soboda ko afuskarshi kadai zaka gane yana cikin annashuwa, "Say you love me" tafada still idanuwanta kur a fuskarshi soboda ta dade baifurta mata kalman bah Dariya yayi yana kokarin kai spoon baki yace "ai ko banfada bah kinsan I do" Ajiye spoon din hannunta tayi tana kokarin mikewa daga kan kujeran, Ajiye nashi chokalin shima yayi tareda saurin rikota yana fadin" if that will make you happy then inason ki" Murmushi tasake ta dan rungumeshi daga zaunen dayake... Dawowanshi kenan daga sallahr Isha, Yusayrah yasamu tana kallo a parlourn, bahakan yaso bah, yaso ace tana da soboda so yake ya leka Zuly Zama yayi agefenta sannan yajawota jikinshi suka soma kallon tare amma hakikanin gaskiya hankalinshi bah akan kallo yake bah. Hamma yasoma yi irin yanajin bacci nan , Yusayrah dake jin dadin kallo tacemai yaje ya kwanta ita saita gama kallo zata biyoshi. Ai kaman jira yakeyi ya mike zumbur yanufi stair itakuma taraka shi da ido kafin daga baya tacigaba da kallonta... Straight bangaren Zuly yanufa yabude kofan ahankali gudun kar Yusayrah ta jiyoshi dukda yasan kofan baya kara Zaro idanuwanshi yayi gabanshi na buguwa da sauri-sauri dalilin ganin Zuly a yanda ya barta ko motsawa batayi bah, Atsiyace yakarasa shiga cikin parlourn, tsugunawa yayi a wajenta yafara dan buga kumatunta yana fadin" Ke Zuly!!!" Dagudu yatashi yanufi cikin dakinta toilet yashiga ya debo ruwa, Watsa mata yayi amma ko motsi babu,hankalinshi bakaramin tashi yayi bah, cikin sauri yakoma dakin yadauko mata wani kayan yasamata sannan yamata daukar yar tsana yafice daita. Yusayrah tashi tayi afirgice lokacin da taganshi tareda tambayan shi abinda yasameta amma ko kallon gefen datake baiyi bah duk ya hada uban zufa tsantsan tashin hankali, Ganin ya wuceta neh yasata mara mai baya dasauri, driver ya kwalawa kira shikuma yashiga bayan motan da Zuly Yusayrah ma tashiga gaba sannan aka jasu sai asibiti... _Hospital,3 hours later_ Jan wutan daya mutu neh yasa Iqbal nufan kofa saiga likita yashigo yana share zufa. "Ya take Doctor" yafada cikin rawar kaman zaiyi kuka "Muje office dina"yafada yana yin gaba abinshi, sanda Iqbal ya leka dakin emergency dinda Zuly take amma baiga komai tsaki yaja sannan yabi bayan doctor dasaurin shi yana cewa Yusayrah ta jirashi, Tsaki Yusayrah taja tana kallon fuskar wayar hannunta , hararan kofan wajenda Zuly take tayi "Duk anbi antakurawa mutum" tafada cikin yatsine fuska... Gyara zaman gilashin shi yayi yace " agaskiya wacce kuka kawo

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138