Chapter 1
Chapter 1
*ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* Page 1&2 *Jericho Oxford, USA. 6:00am* Wani hadadden guri nagani wanda duk kasan wajen malale yakeda grass carpet,ga iska mai sanyi Sai kadawa yake,ga kyawawan flower awajen wanda ajere suke according to their colurs,acan wani gefe daban kuma swimming pool neh wanda bashida zurfi sosai kuma colourn sea blue. Can na hango wani bature sanye da black suit and white shirt taciki yazo ya wice,inda yatafi nabi da ido,saina kalla yana mawa mutum magana amma dai banjin abinda suke fadi,juyawa naga yayi inda yafito. 30 minutes later Gani nayi wata mata wanda nakeda yakinin cewan yar Nigeria ce tawuce,sadaf sadaf nabi bayanta "Oh Allah yan'nan tindazu fah ake jiranki,amma Kika wani zauna kaman wata sarauniya,kindai San nafada miki banson walakanci,in hardai bazaki musu aikin da suka kawo bah kifada musu tinda bake kadai Kika iya abinda suke so bah,haba don kawai kunga Allah yamiki farinjini,nikam mah komawa zanyi bazan iya cigaba dazama da kebah" matan tafada wa budurwan da bazata wuce 17 yrs bah cikeda bacin rai. "Wayyo Allah ummata kiyi hakuri karki tafi kibarni bazan sake walakanci bah wlhy"budurwan tafada cikin kuka cos babu abinda ta tsana arayuwarta kaman ganin bacin ran wannan matan. "Ya isa basaikin mun kuka bah,muje kiyi wanka sannan kije ki sallame su"matan tafada cikin kwantarda murya, Sai yanxu nakare musu kallo, farace tas amma irin bafulatanan nan ce ita kuma bazata wuce 47yrs aduniya bah ga jikinta amurmure alamun hutu yazauna ajikinta,while ita yarinyar dirariya ce Wato full option(figure 8) cos komai nata yazauna dabbas acikin wata yar karamar half vest din jikinta Sai dan wando wanda yakusan kaiwa gwiwa amma a matse yake ,kuma yarinyar bah fara bace irin bakakennan wanda ake kiransu da Black beauty ga eyes nata manya kuma a lumshe suke bakin nan dan tsut dashi saika rantse big bom sweet bazai shiga bah (irin na fa'eeda nah kenan...lol) hancin nan kaman Biro tsantsan tsinin ta ga Suma kwance lufluf akan goshinta har irin sajennan yamata agefen fuska ga sumanta akwai tsayi cos har reto yakeyi a gadon bayan ta (irin na my Fa'iza and Hasynah...lol)ga lips din nan tsakiya neh pink wanda black line neh ya zagaye su (@hasynah). In takaice muku gaskiya yarinyar ta hadu fiyeda tinanin mai tinani cos babu abinda wasu fararen zasu nuna mata in banda haske. Wani hanya naga sun nufa daga baya,suna isa wajen kofan wajen yabudu dakanshi..... *8:00am......* Maganganun da nakeji kasakasa neh yasani karasawa wajen kofan inda nakeji din,tsayawa nayi ina karewa wajen kallo, hmm hadadden wajene wanda komai nawajen fari da golden neh ,ga dogon table dakuma kujerun dake zagaye dashi wanda irin nacikin conference room neh,kowani gaban gujera akwai tea cup dakuma sandwich wanda nake kyautata zagin breakfast neh,ga gurin babu bakin fata kodaya dukkansu baturai neh Sai wani mutum wanda yadauke min ido cos shine kawai yafita daban acikin su soboda bashida bambamci da balarabe tsantsan haduwarshi dakuma yanayinshin da baiyi dibi da wa'incan dinbah . Wani bature naga yashigo sannan yayi clearing voice nashi kafin yace "Excuse me here!!!"jikake tsit cos duk sunyi shiru sannan yacigaba da fadin "Miss is on her way here"yana gama fadin hakan yajuya while wata mai irin shigarshi amma ita skirt neh ba wani bah tashigo da trolley,nan da nan tafara kwashe teacups da sandwich plates din gabansu wanda wasu ancinye wasu kuma rabi akaci ,tana dauka tana goge wajen cikeda nuna kwarewar ta a aikinta,tana gama wa ta bar wajen. Jikake kwas kwas kwas ma'ana karar takalmi nan kuwa kallo yakoma inda suke jin sautin amma banda wannan balaraben cos shine wanda ainihin yabawa kofan baya,eyes nashi ya lumshe lokacin da kamshin perfume dinta yamawa kofar hancinshi sallama,ahankali yake bude idonshi,fes kuwa ya budesu abanyanta don harta shigeshi,itakuwa sanye takeda wata doguwar riga mai budedden kasa peach color gashi tayi daurin turban akanta , ahankali take takawa harta karasa wajen zamanta "Good morning Miss!!" Suka fada in chorus lokacin da ta zauna amma banda wannan balaraben,wani bature ne yafara magana cikin harshen turanci yake fadin "Miss, my name Is Maxwell Ernest and am the MD of our company,munkawo miki wani aikin neh Kuma munsan ke kadai zaki mana yanda muke bukata" wani remote yadauka sannan ya danna nan take wani katon photo ya bayyana ,itadai babu abinda takeyi illa binshi dana shanun da takeyi,sannan ya cigaba da fadin "This is the Mumbai Phoenix Mall,we want the exact drawing plan of this mall,here is a flash,in this flash there's the complete view of the Phoenix mall and kuma zaki iya zuwa can Mumbai din kigani cos it's said that experience is the best teacher,and your fee will be $2,000,000(which is equivalent to 720,000,688.00Naira in Nigeria money) ,I hope that's okay with you?and all you need is just to sign here to show your approval"yakoro mata bayani hade da tura mata wani file din hannunshi,kallon file din tayi kurun hade da kauda kanta gefe , while dukkansu suka zuba mata na mujiya ga wajen ya dauki shuru banda karar AC babu abinda akeji acikin conference room din,jitayi ajikinta ana kallonta cos tinda tashiga wannan gurin take jin feeling din, mayar da dubanta tayi ga wanda yakafeta da ido,caraf idanunsu ya sarke dana juna wanda ya haddasawa dukkansu shiga wani yanayi, shi yafara daukan idon shi daga gareta cos yasan ko shekaran zasuyi ahakan bazata daga idonta bah kuma bayason ta bata musu lokaci. "I will go through it later"tafada dada daya kuma cikin sanyin murya "It's okay Miss" wanda ya wakilcesu Wato Mr Maxwell yafada hade da mika mata hannu alaman handshake batareda ta musaba itama tabada nata hannun yayinda sauran ma suka bata suna fita da da daya, yanzu mah idon shi nakanta kuma baiyi Shirin tashi daga inda yake zaune bah, wani bature ne yashigo wanda nake da yakinin cewan Shima mai aiki neh cos kayansu daya da nadazu, file dinda suka bari yadauka sannan yafita dashi,cikeda nutsuwa tatashi zata fita , daidai ta isa wajenda yake zaune "Zulynah!!!..." Yafada,cak ta tsaya cos sunan har tsakiyan kanta takeji aduk lokacin da ya kirata da wannan sunan .... "Zulynah,fushi kikeyi dani koh?? Yatambaye ta cikin rawar murya(ikon Allah daman yana jin Hausa...) kaman wani mace, gakuma yanda yake furta maganan zaka San larabci yazauna daram a bakinshi..... "Zulynah pls kimin magana ko zuciyata zata daina zafi dayake "yayi adding kaman zaiyi kuka "Ya Mou..."tafada hade da fadawa jikinshi,tsam ya rungumeta harda kankameta tareda sauke ajiyar zuciya "Bakai bane katafi ko sallama bamuyi bah"takara fada tana me barkewa da kuka "Zulynah kiyi hakuri wlhy emergency aka kai NMC Speciality Hospital Al-Qusais shiyasa natafi , ki gafarce ni DanAllah bazan kara bah kuma kidaina kuka inba sokike nima nafara bah"yafada still Voice dinshi narawa ga hannunshi Sai yawo a bayanta yake,ga idanunshi mah sunyi ja alamun kuka yakeson yi,dasauri ta dago kanta cos tasan halinshi sarai "Ya Mou...nadaina kuka karkayi kaima"tafada tareda karasa breaking hug din tayi while yagoge mata hawayenta ,itakuwa tabashi best of her smile wanda duk sanda tayishi narka mai zuciya yakeyi "Inasonki sosai Zulynah"yafada cikin serious tune "Nima inasonka ya Mou..." "Excuse me Miss you have a phone call"wata ma'aikaciya ta katse su,karbar wayan tayi,tana ganin mai Kiran
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138